Sashe 27
Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Shafi Na 27
Na INDO CE..
ELEGANT ONLINE WRITER'S
(Kyauta ne
Bismillahirrahmanirrahim
Ina mata yan kwalisa , mata masu aji ,KASAITATTUN mata masu malakan zuciyan me gida kuzo ga Ummu Abdullah tazo muku da mayikan gyara jiki, kala kala, da sabulai na gyaran jiki, da turarrekan wuta da na jiki Dana kaya da na tsuguno,da humra kala kala da shi'umar humra, da kayan chemical,irin su liquid soap, perfume,air freshener,, Hair cream,Shampoo etc tana kuyawa tana hada kaya ,domin Neman Karin bayani Sai ku tuntibi wannan lambar 07046858716
har ya kammala yayi addu'a tana zaune sai lumshe ido take tana murmushi da alamu karatun yanayi mata da
i sosai.
da murmushi akan fuskarsa yace, "Mino?
ar uwarki tace min Yayana yana nan nayi zaton fa ya mutu"
Murmusawa tayi ba tareda ta kalleshi ba tace, "haka ne be mutu ba amma banso ta gaya maka ba dan zaka iya tashin hankalin ka akan sai ka nemeshi na
i gaya maka ne tin farko saboda wannan dalilin"
Yayi
ar dariya kafin yace, "amma kinsani kika barni cikin ru
ani? nayi farin ciki sosai da ta sanar min kuma na gode mata godiya ta musamman gareta amma banda ke"
Murgu
e baki tayi tace, "ba komi dan ka gode mata
in, idan zakayi aure na biyu ma sai ka aureta, duk ranar ma da na
ara ganin ka zauna ta baka wani labari sai na yanke maka harshe"
Dariya sosai yayi ba tareda ya dena ba yace, "ashe ana kishi na nikam
an baiwa ne haihuwar sa'a, amma banda abunki ya zanyi da sarauniya guda ai sai manya ke
in ma kawai Allah ne yabani badan na isa ba, amma shikenan idan kika yanke min harshe sai na dena magana shikenan fa an wuce gurin"
Tace, "baze yuwu ba fa kenan na dena jin muryar ka? aa gara na cire maka ha
ora biyun nan na gaba"
ara tintsirewa da dariya yace, "na da
e fa banyi dariya irin yau ba, kin bani dariya sosai, to na yarda ita bazata bani labarin ba amma ke zaki bani"
Dariya tayi kafin tayi
wafa alamar yaro besan wuta ba sai ya taka, cikin salonta na ko in kula tace, "zaka iya?"
Yace, "me fa?"
Tace, "ganin abunda zan nuna maka, labari da baki abu ne me wahala a gurin mu dagani har itan amma idan kana so zata bu
e maka ido zaka ga har Yariman ta da kuma Yarima Yusuf harma da Sarauniya Bilkisu da Sarki Sulaiman, idan kanaso ma har su kuyanga Kilbi da Yarima Umar ya turo suka takurawa Yayyi su ma zaka gansu"
Da sauri ya katseta da cewa, "salamun alaiki, ina zaune
alau bazaki nuna min aljanu ba na kasa bacci haka siddan aa na yafe iya ke ka
ai ma kin isheni rayuwa"
Ta kwashe da dariya harda tafa hannuwa, lokaci
aya kuma ta dena ta ha
e rai sannan tace, "ba kana so ba? ai kuwa dole zaka ga masarauta, kasa idonka cikin nawa ko kuma nasa akaika"
marai-raicewa yayi yana cewa, "kiyi ha
uri na dena Allah
aya ina jin tsoro"
Tace, "kenan baka yarda dani ba?? kai fa mijina ne bazan iya cutar da kai ba kuma a suffar mutane zaka gansu kamar ni ba'a wata halitta ta daban ba"
Yace, "na yarda amma kawai ki fa
amin da bakin ki"
Ta saki murmushi gami da cewa, "to naji bari na baka labarin
abi'un wasu a ciki"
Gyara zama yayi tareda cewa, "ina sauraron ki"
Tace, "ooh ikon Allah baya
arewa ga kai ga son labari ga kuma tsoro"
Ya murmusa yace, "idan fa bazaki gayamin ba zanyi fushi"
Tace, "ka tsaya mana to, yanzu ka za
i takan waye zamu fara?"
Da sauri yace, "me suna na Yarima Umar"
Tace, "izza jinkai ta
ama wannan manyan abubuwa ne daga cikin halayensa, ya kasance soja kuma shugaban su, be fiye magana ba sai tayi tsauri ko mahaifiyarsa baya
aga harshe yayi mata magana da sunan fira ko yana bu
atar wani abun, da yace ayi masa da bakinsa gara yayi da kansa, zafin jini yana daga cikin halittar sa indai ya kusanci inda Sarauniya Mariama take sai ta fa
i a sume, manyan mu sun san meye nasabar abun amma har yanzu dani dashi da ita da duk sauran yara bamusan menene fa'idar hakan ba, yakan
aga harshensa akanta yayi magana saboda yasan babu wani alamu da ze nuna mata tayi abunda yaso har sai ya magantu batajin maganarsa kuma batayi masa biyayya saboda tanajin izzar karagarta
aukarsa take tamkar bawan ta hakan yasa shi kuma yake karya dokar masarautar ta a duk lokacin da yaso gashi ya gagare ta, mahaifiyarta bata son laifinsa musamman akanta duk abunda zeyi mata dai-dai ne a gurin Sarauniya Bilkisu, Debi sunan da muke kiran mahaifiyarsa kenan, abunda ze baka takaici ko mamaki ita
in baiwa ce a masarautar su Sarauniya Bilkisu amma Yarima yake da wannan zarrar,
anin Sarki Sulaiman shi ya aureta ta zama babbar giwa a masarauta ta sanadin Yarima Umar sai ta
ara zama cikakkiyar sarauniya a cikin gidan sai dai fa ko da yatsa bata isa ta
agawa
anta da sunan ita ta haifeshi ba sai Sarauniya Bilkisu tayi hukunci akai, Mahaifiyar Yarima Yusuf da Debi sai Sarakan gidan Sarki Sulaiman da Yayyen sa da
annensa sune wanda Suke marawa Sarauniya Mariama baya, sai dai izzar Sarauniya Bilkisu ta wuce gaban kwatance, shiyasa zaka ga tsantsan izza da jin mulki a tattare da Sarauniya Mariama abunne ya ha
e mata biyu ga mahaifinta ga mahaifiyarta kowa yanaji da tashi, uhm ba ma wannan ne abun mamakin ba ta yadda akai Yerima yakeda wannan muguwar izzar duk da cewar ta
angare
aya ne yake da sarauta"
Yaaye yace, "abun ya tsuma ni sosai fa, to ya akai hakan naso naji fa"
Tace, "ai bance ka katse ni ba ko? ko nace maka nazo
arshe ne?"
Yace, "aa inajinki to"
Ta cigaba da cewa, "dalilin fa kawai ya taso ne a hannun Sarauniya Bilkisu rainonta ne, baya ga haka shima shugaba ne ga wasu sai kuma ta
angaren mahaifinsa, Debi kuwa tana da matu
ar ha
uri ba fitina, sai kuma Yarima Yusuf, bawan Allah kenan
aukar kansa yake dashi da talakawa duk
aya yana da fara'a sai dai kuma tashi motsawa take idan tazo har sai yaso yafi Yarima izza"
Yaaye yace, "to kenan a cikin su waye magajin karagar?? kuma shi sarki Sulaiman bashida
a namiji kenan??"
Tace, "Mariama duk itace cikamakin amsar tambayarka itace ta gaje karagar haka kuma itace babbar
arsa duk
annen ta kuma mata ne sai autan su
aramin shine namiji amma wanda yayi nasarar aurenta yafi kowa kusanci da mulkin shima yanada iko akai, kuma ita Yusuf take so sai dai banajin zata aureshi"
Yaaye yace, "to meyesa?"
Tace, "tambaya tambaya tambaya nagaji, mu koma labarin rayuwar mu yafi mana, mu
yale labarin masarautar nan idan bazamu dena ba sai munfi kwanaki munayi be
are ba"
Ya numfasa kafin yace, "to hakan ma nagode"
rintse ido tayi ta bu
e sannan tace, "jikina ba da
i da kyar idan Sarauniya bata fa
a hannun Yarima ba"
Yaaye yace, "ke ka
ai yanzu kikace nabar zancen kuma kin cigaba idan kuma na
ara bu
e kunnuwa na to?"
Tace, "kai oo cigaba da tunanin da kakeyi nima nayi nawa karma ka
arayin surutu naji banason hayaniya kuma"
Ya murmusa sannan yace, "na dena"
Ayiya
rausayar da kai tayi tace, "YaaYa?? kullum daga wannan sai wannan Yaaye yakasa juyuwa abun
ara cin tira yake"
YaaYa tace, "hmm ban gajiya ba har yanzu wallahi sai naga
arshen rainin hankali a gidan nan indai aljanu ne zanyi maganin su, duk adadin shekarun da na
ata ina ha
on Yaaye rana tsaka wata tayimin tafiyar ruwa dashi, baze yuwu ba dole ne mu sauya taku dan kawo
arshenta"
*INDO CE..*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *
SIHIRIN K'AUNA