Sashe 26
Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Shafi Na 26
Na INDO CE..
ELEGANT ONLINE WRITER'S
(Kyauta ne
Bismillahirrahmanirrahim
Ina mata yan kwalisa , mata masu aji ,KASAITATTUN mata masu malakan zuciyan me gida kuzo ga Ummu Abdullah tazo muku da mayikan gyara jiki, kala kala, da sabulai na gyaran jiki, da turarrekan wuta da na jiki Dana kaya da na tsuguno,da humra kala kala da shi'umar humra, da kayan chemical,irin su liquid soap, perfume,air freshener,, Hair cream,Shampoo etc tana kuyawa tana hada kaya ,domin Neman Karin bayani Sai ku tuntibi wannan lambar 07046858716
Yaaye yace, "abun mamaki kenan itama Minoji
ar uwarku ce??"
Girgiza kai tayi alamar "aa" sannan tace, "ita ba kamar mu take ba amma ta bambanta da mutane sakamakon ruhin mu yana tareda juna, mahaifiyarka bata san wacece Minoji a gurina ba shiyasa take
arin shiga tsakanin mu, tin ina yarinya mahaifiyata babu yadda batayi ba akan ta rabamu amma abun ya
i yuwuwa an rabani da sarauta ta da duk wani abunda ya shafeni saboda ita amma nakasa rabuwa da ita saboda itace Duniya ta ban damu da
yale
yalen da suke masarauta ba ko wani jinkai na mulki kasancewa tareda ita yafi min komai, farin ciki na kwanciyar hankalina duk yana gareta, har ta kai ga yanzu tazama
aya daga cikin ahalin mu nima kuma na zama
aya daga cikin su, nakan zauna tareda su itama ta zauna taredani, irin rayuwar da takeyi ba itace zahirin rayuwarta ba duk yanayina shine yake bayyana a tareda ita amma a wani lokacin tana dawowa dai-dai, da mahaifiyarka zata gane da ta bar mu mun cigaba da gudanar da rayuwarmu inason Minoji ita kuma tana sonka zefi sau
i ta zuba mana ido kawai, ni ba Aljana ce me cutarwa ba idan da zan cutar dasu da abunda sukayi wa Gimbiyata ma ka
ai ya isa na tsaurara mataki akansu amma bazan iya hakan ba, amma zan barka da ita indai kana sonta da gaske kuma tsakani ga Allah ka cigaba da kulawa da ita kamar da ko fiye da haka idan kuma naga kuskure zaka neme ta ka rasa kuma bazaka ganta ba"
cikin sanyi ya jinjina kai ya kasa magana sai dai ido kawai tunane tunane barkatai suke masa yawo.
Zama tayi a kusa dashi kafin tace, "kayi tunani ka yanke hukunci wa rayuwarka da matarka bazance komai a kai ba har sai abunda ka za
awa kanka"
tinda tayi shiru bata
ara cewa uffan ba shima haka dan kuwa ya rasa bakin magana"
Washegari Yayyi ta tashi cikin lafiya da kwanciyar hankali kamar batayi ba.
YaaYa ce ta kalli Ayiya tace, "nifa nakasa gane komai yanzu ana nufin kenan haka zamu zuba ido??? nifa gaskiya nagaji da ganin ta a gidan nan"
Ayiya tace, "haba YaaYa kema kinsan ai komai yazo
arshe tinda gashi ta bayyana kanta ya gane ba mutum
in bace ai kinga tinda yana da hankali baze zauma da Aljana ba, wai ni zata yiwa barazana to nafi
arfinta Allah ya fita azzaluma, Bari ma Yaayen yazo kiji ai dole ma yace ya ha
ura"
da Yamma kuwa yana dawowa suna gaisawa YaaYa tace, "ya maganar da kukai da Ayiya Yaaye ya kamata fa yanzu ace an wuce wannan matsayar gaskiya aita mai-maita abu
aya?"
Duk da ya fahimci me take nufi amma sai yayi kamar be gane ba yace, "kamar ya kenan wace magana?"
Ayiya tace, "Allah sarku ru
anin da ya shiga ma yasa ya manta, magana take akan batun sakin Minoji da nace kayi, yanzu ma ka gani da idonka abunda muke nusar da kai ka kasa fahimta yanzu ai rabuwa da ita wajibi ne gareka dan mutum baya taraiya da Aljan"
Girgiza kai yayi kafin yace, "Ayiya kimin kyakkyawar fahimta dan Allah, a ganina tinda har Minoji ta yarda dani kuma ta zauna dani a irin wannan halin bayan beyi dai-dai da rayuwarta ba to gaskiya da gaske take, ni kuwa butulun ina ne da zan sake ta kawai saboda tata
addarar? ni itace tawa
addarar ita kuma Mariama itace ta-ta itama Mariaman tana da tata
addarar dan haka kawai na za
i kasancewa tareda ita har
arshen rayuwata , kamar yadda nayi wa danginta kyakkyawan al
awari to insha Allahu sai na cika shi, kuyi ha
uri da jin hakan daga gareni amma ko yanzu kuka korar min mata to nima bazaku ganni ba zan bita duk inda tayi koda bazan ganta ba zanyi neman ta har lokacin da rayuwata zata
are"
Ayiya da YaaYa har ha
a baki suke wajen cewa, "Innalillahi'wa'inna'ilaihirrajiun"
Ayiya tace, "Yaaye??? haka ka zama???, kodan bazanyi mamaki ba dan kuwa aljani ba wasa bane, Allahumma ajirni Allah gani gareka yau an wayi gari
ana yayi gamo da aljana Allah ka shiga tsakanin nagari da mugu, Yaaye yanzu har ka manta suwaye mu a gareka?? yanzu aljanar tafiye maka mu kenan??"
girgiza kai yayi sannan yace, "bata fi min ku ba amma dai kowa matsayinsa daban ke mahaifiyata ce kowa yasani YaaYa kuma matar Yaya na ce ita kuma Minoji matata, da idan kukace mata aljana banajinda
i amma yanzu banida damuwa tinda na tabbatar dan kun kirata da haka bazanji komai ba, YaaYa ki nema min sau
i kema ki nemawa kanki ki nemi wani ki aura amma ba ni ba"
Yana rife baki tace, "wallahi bazan auri kowa ba kai nake so indai ba kai ba sai dai mijina kuma kasani be zama lallai idan yana raye ba dan haka ka shirya wallahi ko da tsiya sai na aureka sai dai aljanar ta kasheni idan zata iya"
tayi maganar tana kuka kasidin.
Zeyi magana yaji muryar Minoji tana kiransa
"Farook!!!"
Tashi yayi ya nufi
akin cikin sauri sauri da sallama ya shiga ta amsa kafin tace, " surutu kake ta yi ka barni ni ka
Murmushi yayi gami da cewa, "ai gani na dawo meke faruwa Aljanata?"
Dariya tayi sosai kafin tace, "Wannan ba takan bace ta Yarima Yusuf ce"
an mamaki yace, "bayan Yarima me suna na akwai wani kenan?? kenan kema kinada aure??"
Girgiza kai tayi alamar "aa" a
asaice tace, "banida aure amma zanyi Yarima Yusuf shi nake so shima Yaya na ne kamar yadda nake da Yarima shima hakan ne bambancin kawai baya nuna min izza kamar Yarima na rasa menene ta
amar sa akaina kuma ba wanda yake iya dakatar dashi"
Gyara zama Yaaye yayi sannan yace, "uhum?? ina jinki nima yau abani labarin masarauta a matsayina na talaka hakan zeyi min da
i sosai"
Murmushi tayi tareda cewa, "banida surutu fa kamar matarka"
Yace, "kamar ya kenan??"
kamar bazatayi magana ba sai kuma tace, "ina nufin matarka ta fini surutu ni bana iya doguwar magana kamar bazan iya baka labarin ba"
Yace, "ohh kenan kece kike sawa ina magana tayi min shiru ko?? sai naita magana tayi banza kuma tanaji sai dai tayi murmishi koda maganar ma ta kuka ce"
Dariya Sarauniya Mariama tayi kafin tace, "kana da abun dariya sosai, ni yanzu na kusa komawa zanje naga wane aikin Yarima yake min nasan ba'a rabashi da shiga shirgina"
Yaaye yace, "ikon Allah abun mamaki to amma gaskiya zaki bani labarin"
jinjina kai tayi tace, "be zama lallai ba zefi ka maida hankali kan neman
an uwanka dan yanzu yana kusa da kai ba kamar da ba"
Da sauri yace, "da
in ina ya tafi?"
Tace, "tafiyar ba ta
shi bace, Sihiri akai masa kuma saboda dukiyar mahaifin ku"
a kai yayi cikin sanyi yace, "Allah ya baiyana min shi ko dan jarabar matarsa"
Dariya kawai tayi ba tareda tayi magana ba ta kwantar da kanta akan kafa
ar sa sannan tace, "zan koma masaurauta nafi so na dam
a maka ita a hannun ka shiyasa na kira ka"
Daga haka taja dogon numfashi ta sauke gami da lumshe ido, hannu tasa ta rungumeshi sosai cikin sanyi tace, "Yaaye? kana tareda ni har yanzu??"
Ido ya zubawa fuskarta cike da tausayawa yace, "Minoji idan ban kasance tareda ke ba gurin wa zan fake? ki kwantar da hankalin ki komai ya wuce"
Murmushi tayi tareda cewa, "ina sonka abun alfahari na"
Sassanyan murmushi ne ya baiyana akan fuskarsa ya sauke ajiyar zuciya, yanzu ya tabbatar Minojin sa ce ta dawo.
Haka rayuwa ta cigaba da tafiya kowa yana aiwatar da abunda yake gabansa.
Kallonta yayi cikin sanyi yace, "mun kammala aikin ginin fa amma yau naje kasuwar tiles kuma naga ana samun aiki sosai idan na koma gobe zanyi
ari na nema aikin ko zasu yarda su temaka min"
Murmushi ta sakar masa tareda fa
ih, "Allah ya baka nasara Hubby kayi da gaskiya kuma da ya
ini, kai amintaccen mutum ne Allah ze nuna maka wanda ze temake ka, inajin da
i gami da yabawa da irin
arin ka ina fatan Allah ya bani jajirtattun
a kamar kai"
Yana murmushi yace, "amin ina alfahari dake matata maman
a na"
Murmushi kawai tayi sai kallonsa da take sanin ba lallai ta
ara magana ba yasa yayi shiru daga baya ma sai ya tashi ya
auro Alwala ya shimfi
a sallaya ya zauna ya fara karanta Al
ur'ani me girma"
*INDO CE..*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *
SIHIRIN K'AUNA