Sashe 22
Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Shafi Na 21
Na INDO CE..
ELEGANT ONLINE WRITER'S
(Kyauta ne
Bismillahirrahmanirrahim
washegari kamar yadda suka tsara hakance tafaru,
Tinda suka tafi basu dawo ba sai yamma li
is sannan Ayiya tayi sallama tareda wucewa
aki kai tsaye.
YaaYa kuwa farin ciki take a cewarta z
asu rabu da ala
Kasancewar yamma tayi yasa basuyi wani
waran motsi ba dan gudun samun matsala sai suka raka sai gobe.
Duk wainar da suke soyawa Minoji bata sani ba tana
akinta ita ka
ai sai tufka da warwara take,
Yarinya ce tayi sallama ta amsa cikin sakin fuska gami da mi
a mata hannu sannan tace, "zo nan dama jiranki nake ki shigo meyesa bakije makaranta ba yau? bakyaso ki zama malama?"
Tace, "ina so amma dai duka na akeyi"
Tace, "waye ya dake ki??"
Da sauri tace, "malamin mu ne"
Jinjina kai tayi sannan tace, "gobe ki shirya kije baze kuma dukan ki ba idan kuma ya kuma ki sanar dani ki ga yadda zamuyi dashi"
Cikin jinda
i tace, "to aikuwa muma dukanshi zamuyi ko?"
Ta murmusa gami da gya
a mata kai.
washegari sai da rana tayi sannan YaaYa ta salalla
ofar Minoji tayi
an barba
e barba
en ta kamar yadda Ayiya ta umarce ta.
rasss Minoji taji zuciyarta ta buga ta zazzaro ido tareda dafe
irji,
Cikin ki
ima tace, "meke faruwa haka? gashi Yarima yayi min Nesa da Mariama "
Da sauri ta tashi ta
ule
uryar gado taja bargo ta
udun-dune a ciki tayi fi
i fi
i da ido cikin halin firgici, da haka bacci yayi awon gaba da ita ba ita ta farka ba sai da azhar tayi sannan ta bu
i ido, duk yadda taso tuna wani abu da yafaru kafin tayi baccin takasa dan haka ta sakko tareda nufar waje dan
auro alwala.
tana saka
afarta a
ofar
akin taji wani mugun yanayi ya tsarga ta jitayi kamar an ta
afarta an yarda ita rimmm, cikin zafin nama ta murgina tabar
ofar
akin tayi can gefe, sai da ta kwashi
an lokaci cikin wannan halin kafin tafara dawowa hayyacin ta ta yun
ura ta tashi tana cije bakinta saboda azabar da takeji a daddafe ta iya mi
ewa tsaye tafara tafiya tana
ingishi da kyar ta iya
arasawa wajen ruwa tayi alwala sannan taja gefe jikin bango ta tsaya jikinta sai kakkarwa yake Tunaninta
aya ta ina zatabi ta koma
aki har ta gabatar da salla sai kuma tambayoyi waye wanda yayi mata wannan tuggun?
Me ake so game da ita? duk batada me amsa mata tambayar dan haka ta maida hankali wajen neman hanya.
Tana nan tsaye YaaYa tazo gurin bayan ta
are mata kallo ta tuntsire da dariya,
Da ido kawai ta bi ta dan bazata iya yimata magana ba yanzu kai tsaye zata iya cewa YaaYa ce ba wani ba.
auki lokaci me tsayi kafin Allah ya jefo mata Yayyi,
an mamaki Yayyi tace, "Yaya Minoji tsayuwa kuma a nan daidai wannan lokacin? baki da lafiya amma naga kamar kina jin jiki"
A wahalce tace, "Yayyi dan Allah share min
ofar
akina"
Duk da taso jin
arin bayani akan haka amma bata tambaya sai kawai ta share
in, a
arr
arr ta koma
akin zuciyarta tanai mata wani irin ra
i, tabbas badan ba zamansu takeyi a gidan ba da ta bar musu gidan ko ta huta da jarabar su ta yau daban ta gobe daban.
a daddafe ta idar da sallah ko addu'a bata gamayi ba kukan da yake danno kai yasamu damar su
uce mata Ta shiga yin kayanta cikin matu
ar tausayin kanta.
Ayiya ce ta kalli YaaYa sannan tace, "oo jarabar duniya kinga dai abunda yafaru abunda ake gudu Yaaye dai ba mutum ya auro mana ba kai wannan masifa da afki take"
YaaYa tace, "amma kuma ai ba yadda nayi zato nagani ba nayi tunanin zanga ta
one kamar yadda Babar Fiddau tace"
Ayiya tace, "ai ba fasawa zamuyi ba dagewa zamuyi sai mun ya
e ta wallahi gobe ma hakan zamu kuma yimata"
YaaYa tace, "wallahi fa kina gani yadda ta fa
i timm
innan idan da mutun ce ma ai ko iya tashi bazatai ba, amma fa wallahi me wayo ce sai munyi da gaske"
Yayyi da ta shigo
akin yanzu tace, "wai yau kuma me kukaiwa Yaya Minoji??"
Ayiya tayi zuruf tace, "kasheta mukai fice min da gani"
Sim sim tayi ta fice jin yadda Ayiya ta hasalo mata.
Yaaye yana dawowa ba tareda sun tsaya sunji tashi damuwar ba suka fara zaiyana masa, YaaYa ce tafara cewa, "Yaaye dama muna fa
e kana cewa kai aa to yau munga dahir
ar gaban goshinka ba mutum bace"
Kamar ya mutu yaji saboda ba
in cikin da ya
ara sukar
ahon zuciyarsa, cikin dauriya yace, "YaaYa bana so irin wa
annan kalaman su dinga fitowa daga bakin ki, Minoji tana da matu
ar sau
in kai inda kin bita a sannu da a babbar Yaya zata
auke ki amma kike mata irin wannan
azafin"
Ayiya ce ta katse shi a tsawace tace, "dalla gafara shashashan banza da besan ciwon kansa ba, ni dai ko Minoji ita ta haife ka bazaka dinga
in yarda da laifinta ba kodan gashi naga zahiri? nida na haife kan baka
auki maganata a bakin komai ba baka yarda dani ba kamar yadda ka yarda da ita ita bata laifi ko me aka fa
a akanta
arya ne, to wallahi ashir
inka bazaka jawo mana masifa ba ka gaggauta bincikenta dan wallahi ba mutum bace, mungani
azu da idon mu dan haka ka yarda, idan ma baka yarda ba watan wata rana zaka gane"
Zeyi magana ta dakatar dashi da cewa, "tashi kaban guri bazanji komai daga gareka ba amma kaje ka binciki matar ka"
Tashi yayi ya nufi
akin nasu cikin matu
ar damuwa, can ya hangota tayi
i a cikin bargo da sauri ya haura kan gadon ya janyota jikinsa, ta
a fuskarta zuwa jikinta yayi ko zeji zazza
i a jikinta amma be jin ba sai ma wani irin sanyi
alau da yaji na fitar wayo har sai da irin sanyin ya bashi mamaki, cikin tausayawa ya kira sunanta.
Cikin sanyin murya tace, "Yaaye ka dawo?"
Yace, "na dawo Minoji meyake damunki?"
Murmushi tayi gami da girgiza kai tace, "ba komai kana lafiya dai?"
ara rungume ta yayi sannan yace, "lafiya ta ba itace mafi muhimmanci ba Minoji taki ta fiye min komai a rayuwa, na
akko ki na jefa ki cikin wahala na kasa saki cikin rayuwa me da
i ki yafe min dan Allah"
arasa maganar tareda fashewa da kuka.
Shigewa ta
arayi jikinsa saboda da
in da taji har sanyin jikinta yafara raguwa,
Gefe guda kuwa matu
ar tausayinsa ya gama mamayar ta, da kyar ta iya cewa, "Umar dan Allah, bana son kake kuka ka dena kai fa babba ne, babu abunda ze faru damu sai ikon Allah ka kwantar da hankalin ka banajin komai banida wata damuwa, baka gaza ba kuma bana fatan ka gaza akaina iya
arin ka kanayi kuma ina matu
ar farin ciki"
Cikin sanyi yace, "
an uwana sun takura miki ko?"
Tace, "aa ko
aya nace ka kwantar da hankalin ka kuma banason irin maganar nan, kabani labarin abunda yafaru yau da ka fita aiki ina fatan dai ba zaman surutu kayi bakai aikin ba"
tsagaitawa yayi da kukan ya aro jarumta saboda jin tambayar da tayi masa, kamar baze magana ba sai kuma yace, "mungodewa Allah amma yau me gidana ya kar
e adai-daita sahun sa yace bana maida hankali"
kasa magana tayi sai hawaye da suka shiga zirya akan fuskarta.
Duk irin yadda takejin ra
i da
una haka ta danne domin kuwa a matsayin ta na matarsa ita ya dace ta dinga
warara masa guiwa, cikin
arfin hali tace, "haka Allah ya
addara mana bana so hakan ya dame ka, kai jarumin namiji ne nasan akwai abubuwa da yawa wanda zaka iya yi bayan wannan karka damu dashi Allah ze kawo mana mafita cikin sau
Jinjina kai yayi gami da sakin murmushi me cike da tsananin tausayi.
Washegari kasancewar ba mutum ne me son zama ba tin sassafe yabar gida ya shiga gari domin neman abunda ze temaki kansa da iyalinsa.
Minoji kuwa adda'a kawai take binsa da ita dan itace babban temakon da zatai masa, tinda ya fita bata da wata walwala ko farin ciki ga tunanin sa da halin da yake ciki ga kuma tunanin itama nata halin da ta tsinci kanta.
*INDO CE*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *
SIHIRIN K'AUNA