Sashe 21
Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Shafi Na 24
Na INDO CE..
ELEGANT ONLINE WRITER'S
(Kyauta ne
Bismillahirrahmanirrahim
YaaYa tace, "
aryar banza ai mun saba jin irin tatsuniyar nan bare ko a shirga mu munafuka kawai"
arasawa Yaaye yayi inda take ya zuba mata idanu cikin tausayawa, ba tareda yace komai ba yaja hannunta zuwa
aki, a gefen gado ya zaunar da ita sannan yace, "ba nace karki damu ba? komai zasu fa
a a wasa nake
aukarshi babu ranar da zan yarda da cewar zaki cutar dani ko dangina komai wahala ina tareda dake zan kasance a tsagin ki komai tsanani, ki dena kuka akan abunda be kai matsayin ki zubar masa da hawaye ba ni zaki tausayawa ni nasan zafin zubar hawayenki ni nasan ciwon su kiji tausayin mijinki dan Allah"
Cikin nutsuwa tafara share
wallar tareda jinjina kai alamar ta gamsu da abunda ya fa
Rungume ta yayi tsam cikin tausassar murya yace, "Minoji duk suna kan kuskure ne akwai abunda yake yawo a tunanin su ne shiyasa suke miki kallon wata daban dan Allah kiyi ha
uri "
bata barshi ya
arasa maganar da ya
akko ba tace, "bana so ka dinga bani ha
uri nima nasani ana kan hakane kuma karka manta gaskiya tana sama da duk wani
alu bale wata rana zata baiyana sai dai be zama lallai tai mana da
i ba kasan dama ta gaji haka"
Yace, "shikenan na dena amma gaskiya tana da da
i idan an jure, yau baki tambayeni game da aikina ba"
ara gyara kwanciya a jikinsa sannan tace, "kasan ai dole zan tambaya shine yau ka rigani magana?? to ni na canja salon tambayar tawa, yau ka wuni lafiya? sannan kuma ka ci abinci? ka kula da kanka kamar yadda kake kula dani??"
Ya murmusa sannan yace, "eh
warai naci abinci sannan na wuni lafiya kinsan abunda nakasayi? kulawa dake a wunin yau ko a waya wai ban kira ki ba dan abun takaici, na samu aikin da zan yi wasu
an kwanaki inayi inata farin ciki ko babu komai zan samu abunda zan kawo muku"
sai da ha
oranta suka bayyana saboda murmushin farin cikin da ta saki cike da murna tace, "Allah abun godiya Alhamfulillah, wane irin aiki ne?"
Yace, "aikin gini ne amma nasan cewa zakiyi akwai wahala ko? a hakan kuma kinajin kin fini jarumta"
cikin fara'a Tace, "naji da
in samuwar aikin nan dan kuwa ba'a san namiji da zaman kawai ba, Allah ya temaka yayi maka jagora Hubby na, wani abu da yake matu
ar burgeni a tattare da kai ga ka kyakkyawa son kowa amma baka raina sana'a kasan wasu raina sana'a sukeyi sai dai rashin sani yafi dare duhu basu san ta wace hanya Allah ze azurta su ba idan yaso"
Yace, "wannan haka yake Allah yasa mu gyara"
Ta amsa da "amin"
Sai gaf da magrib YaaYa ta kammaka girki ta bayar aka kawowa Yaaye da Minoji lokacin ma duk abincin ya gama fice mata a rai hakan yasa bata ci shi ba"
Tana zaune tayi tagumi tana tunani taji sallamar Mus'ab tareda Ummi cikin farin ciki ta fito tsakar gidan tana murna ta amsa sallamar ta jasu
aki.
Ko ruwa bata basu ba ta ma
ale a wajen Ummi har wata
ar shagwa
a takeyi,
kallonta Mus'ab yayi tareda cewa, "ganta dan Allah Ummi yadda ta koma amma haka ta za
awa kanta"
harararsa tayi tace, "banason magana kaji ko?
an raini kawai"
Ummi tace, "da yaya bazeyi magana ba Minoji ko da baki fa
amin ba nasan ba jinda
in zaman gidan kike ba, damuwa da takura su kikafi fuskanta duk kin lalace a tsaye, ga ki da kafiya kin
i amincewa ki raba zama da mutane kuma kinsani ba
aunar ganin mutane koda yaushe kike ba "
asa tayi da kai tana wasa da Yatsunta cikin sanyi tace, "Ummina kiyi ha
uri dan Allah karki damu da halin da nake ciki dan kuwa ni na jefa kaina ina son zama a hakan"
Ummi tace, "amma abun yayi yawa Minoji kullum Mariama takan kaimin
orafi akan ki musamman saboda gardamar nan"
Tace, "idan kika biye mata fa zaki ta tunanin wani abu daban ne, tunanin ta daban nima nawa daban haka yanayin mu akwai bambanci sosai ita a tsarin ta sam namiji baya ciki bare soyayya kwata kwata bata san wannan ba Yarima ya riga yasa duk wasu maza kallo
aya take musu dalilin da yasa kenan bata fiya goyon bayana akan Yaaye ba, ki barta kawai Ummi duk zata dena komai ze warware insha Allah"
Ummi tace, "to Allah ya warware Abban ki yana gaishe ki"
Ta murmusa tareda cewa, "Ina amsawa ai duk ya fiku zuwa inda nake ma ku duk kun manta dani"
Ummi ta murmusa gami da cewa, "eh amma ai muma gashi munzo ko?"
Dariya kawai tayi sannan suka cigaba da fira.
Yarinya da Yayyi ne kawai suka fito da sunan anyi ba
i suka gaishe su, YaaYa da Ayiya kuwa ko motsin su babu.
Sai da suka tashi tafiya sannan Ummin ta le
awa Ayiya suka gaisa.
Sosai Minoji taji da
in abubuwan da suka kawo musu yawanci kayan abinci ne kuma a wannan lokacin shi suka fi bu
ata,
Yaaye ma murna yake sosai haka yai ta godiya da sa albarka Ayiya kuwa ko ta kula.
Duk da Ummi ta lura da hakan amma be dame ta ba kawai halin da
arta take rayuwa a ciki shi yafi damunta gashi ba yadda zatai.
haka suka tashi washegari sai wani banzan kallo suke mata dan gani suke kamar zuwan Ummi ze iya haifar da
arin wani abun,
Yaaye kam tin safe ya fita neman halak.
Haka ta zauna daga ita sai ita dan kuwa YaaYa ta hana Yarinya zuwa inda take gashi Yayyi bata iya jure zama tareda ita gashi idan ta juya bazata ta
a yi mata magana ba bare tasa baki suyi fira.
Sai da yamma ya dawo a matu
ar gajiye Minoji ce kawai ta nuna masa matu
ar tausayi dan kuwa abun a tausaya masa
in ne.
Haka rayuwar ta cigaba da tafiya halin yau daban na gobe daban.
Ya gama shiryawa kenan da nufin tafiya aiki yaje gaida Ayiya bayan ta amsa ta mi
o masa wata kwalbar turare babu alamun wasa a tattare da ita tace, "kasan meye wannan?"
Girgiza kai yayi alamar "aa"
tace, "shi turare ne amma ba kamar kowanne ba yana da matu
ar tasiri, me aljanu ma idan yaji
anshin shi burkicewa yake bare kuma in ya kasance aljanin ne, ka shafa shi a hannun ka ma kawai ya isa, sannan kaje kusa da matarka da kanka zaka sheda ko wacece ita, kuma umarni ne ba shawara ba banason jin duk abunda zaka fa
a har sai ka kammala abunda nace"
Shiru yayi yana
an nazari kafin ya shafa a hannun nasa cikin takaici da
unar rai ya koma
akin, a bakin gado ya tarar da ita a zaune yana matsawa kusa da ita kafin ya
arasa tayi wani kyakkyawan juyi ta haye kan gadon ta mulmula sai gata a can
urya.
ido warwaje take kallonsa cikin mamakin inda yasamu turaren tace, "meyesa ka ta
a wannan turaren ina ka sameshi??"
Rasss gabansa yafa
i ganin yadda ta gigice lokaci
aya ba
aramin tayar masa da hankali yayi ba yaune karon farko da yaji tantama akanta kuma yaji zuciyarsa tana neman gazgata abunda su Ayiya suke gaya masa.
zama yayi a bakin gadon tareda cewa, "Ayiya ce tabani shi"
cikin sauri tace, "karka matso kusadani dan Allah banaso"
Ido ya zuba mata ganin yadda ta fita daga haiyacin ta har kamanninta ma neman sauyawa sukeyi sai mur
ususu take tana sakin
aramar
ara.
Kafin wani lokaci numfashin ta ya gama
aukewa tayi la
was zuciyarta ce kawai take bugawa amma numfashinta baya kai kawo da alamu suma tayi
*INDO CE..*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *
SIHIRIN K'AUNA