Sashe 12
Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Shafi Na 13
Na INDO CE..
ELEGANT ONLINE WRITER'S
(Kyauta ne
Bismillahirrahmanirrahim
Kauce- kauce yafarayi dan kuwa
Besan abunda ze ce mata ba,
Katse shi tayi da cewa, "rana
aya kuma lokaci
aya ka ta
a ganina daga ranar kake bibiyata to duk saboda me??? kanaso kace aa ne?? ko kuma tunanin cewa ba haka bane?? banason wala-wala ka gayamin waye kai?? me kake so a gurina da ka kasa barin rayuwata??, zuciyata tana gaya min akwai wani abunda ka
udirce a ranka kuma bansan ko menene ba, uhm duniya bata da tabbas kamar yadda mutanen cikinta suke dan haka zanso nasan abunda ke tafe da kai kodan garkuwa ga rai da lafiya ta yakamata nasan da wanda nake tare"
Rintse ido yayi yana juya kansa da yake yimasa wani irin juyayi ba tareda ya shirya ba yace, "Masoyin ki ne Minoji"
Wata bahaguwar juyowa tayi tana waro idanunta akansa tareda cewa, "Me?????"
Ya bu
e idonsa a hankali ya
ora akanta sannan yace, "
warai da gaske, INA SONKI tin lokacin da nafara ganin ki zuciyara ta ala
antu dake, naso dannewa na hani kaina da shiga rayuwar ki amma tasirin da kike dashi akaina ya hana, bansan da wane harshe zan miki bayani ba amma Ina Sonki"
shiru tayi na wani lokaci tana tunani kafin ta kalleshi ta kauda kai tafara
ar dariya.
a ma-ma-kan-ce yace, "meyesa kike dariya ban cancanta da wannan maganar ba ko??"
tace, "
warai da gaske"
Takawa tayi sau uku kafin ta juyo tana nunashi da yatsa tace, "KANA TALAKAN????"
Girgiza kai tayi tareda juyawa sannnan tace, "KA YAUDARI KANKA!!, Minoji bata dace da kai ba, kai kanka idan kayi tunani zaka gane bazaka iya dani ba "
Lokaci guda idanunsa suka sauya kamanni zuciyarsa tafara zafi da
una a take jikinsa ma yayi zafi Rauu saboda wani hali da ya ya
a, cikin
arfin hali yace, "meyesa kikace haka??"
Ta murmusa tareda girgiza kai sannan tace, "Yaaye inada wasu
a'idoji a rayuwa wanda ni kaina bana iya cike wasu kuma ba kowane ze iya jurarsu ba, uhmm.. kayi
arfin hali sosai kuma kayi
ari da ka kamu da soyayyata kuma so me tsanani ba na wasa ba, bakayi wauta ba kuwa anya??"
Kasa cewa komai yayi sai ido saboda mamaki da Firgicin da suka daskarar dashi a tsaye.
tace, "ba kowane irin ruwa nake iya sha ba, ba a kowane tsiburi nake iya rayuwa ba, ba kowane gida ne zan iya kwana ba, ba kowane abinci nake iya ci ba, abubawa da dama nawa ya banbanta da na kowa, kana da nauyi akanka na iyayenka da
an uwanka me ze sa ka
orawa kanka nauyin da be wajabta akan ka ba?? kaje ka cigaba da
arin temakon mahaifiyarka ka tattala ku
in karatun
arka da
anwar ka wannan shawara ce na baka, amma Minoji ba kalarka bace, indai dan wannan ne karka
ara shiga rayuwata ko sabgar da ta shafeni kaje ka nemi dai-dai kai nima kabarni na nemi dai-dai ni"
Daga haka ta shige cikin gidan ta barshi a tsaye, a daddafe ya iya komawa cikin adai-dai-ta sahun ya zauna sai cije baki yake tareda rintse ido, da kyar yake iya tu
in saboda wata irin wujujuwa da kansa keyi duk ya fita daga hayyacinsa,
Kai tsaye gida ya nufa dan kuwa idan ya cigaba da yawo a titi matsala za'a samu.
Kallo
aya Ayiya tayi masa ta gane bashi da lafiya a ki
ime ta tashi tana cewa, "Yaaye kana lafiya kuwa?? gaskiya ba
alau kake ba meke faruwa??"
Kasa cewa komai yayi sai gaishe ta da yayi a
agauce be jira ta amsa ba ya mi
e ya nufi
akinsa tagumi ya watsa tareda lilawa duniyar tunani abunda be ta
a zaton Minoji zatai masa ba shine yafaru, a yadda yake ganinta da mutunci beyi zaton haka take ba beyi tunanin zata iya shata masa layi kai tsaye haka ba.
Yayyi ce ta shigo
akin cikin sanyin jiki tace, "Yaaye?? meke faruwa ne? kodai Anti Minoji ce"
a kai yayi kafin yace, "nayi kuskuren saninta a rayuwata ita ba tsara ta bace bazata auri talaka ba sai me ku
i irinta, nima kaina na da
e ina yiwa kaina fa
a dan kuwa nasan hanyar mota daban da ta jirgi sai dai ban zaci hakan daga gareta ba, SO ya zalumceni da ya kaini inda yasan anfi
arfina na cutu saboda sonta amma bata sani ba, ba komai na ha
ura nima Allah ya bani dai-dai dani"
Cikin sanyi Yayyi tace, "kar kayi saurin yanke wannan hukuncin koda yaushe adda'r mu itace za
in alkairi ko a menene duk abunda ba alkairi bane a garemu Allah ya nesanta mu dashi, idan kaga baka sameta ba to kasa a ranka ita
in ba alkairi bace a gareka, dan Allah kar kabari damuwa ta
ara yimaka yawa kai ka
ai garemu ciki da waje dan Allah kaji tausayin mu"
Jan numfashi yayi kafin yace, "na ha
ura da ita kamar yadda tace zan cigaba da duk
ari na akanku.
Minoji tana shiga gidan ta dafe kai saboda juyin da yake mata ta
arasa cikin falon da kyar ta nemi guri ta zauna dan bataji motsin Anty Hadiza a kusa ba. sai bayan wani lokaci Anti Hadiza ta sakko daga sama tana ganinta tafara fara'a tana cewa, "Minoji yaushe kika zo?"
Jin tayi shiru ne yasa ta
arasa inda take zaune ta zauna a kusa da ita tana
ara cewa, "haba Minoji ya ina magana kina yimin shiru? me akai miki?? ko dai nayi miki laifi ne ban sani ba???"
Tambayoyi ta shiga jera mata har zuwa lokacin da ta gama kaita
arshe, wata firgitacciyar tsawa ta buga mata da cewa, "ya zaki zo kina yimin kawa aka????"
A fitgice Anti Hadiza tayi baya tana ambaton "A'uzu billah"
suna ha
a ido Dandanan jikinta yafara kakkarwa saboda wani shegen kallo da take mata gashi idon nata ko haka siddan ba me
aramin
ari bane yake iya ha
a ido da ita,
tashi Anti Hadiza tayi da baya da baya sai da ta
anyi tazara da ita sannan ta arta da gudu tana cewa, "Alhaji!!! Alhaji!!!!! ka fito
anwar ka tazo kuma wallahi ba
alau take ba"
Kafin ta
arasa zuwa saman shima ya fito cikin hanzari ganin yadda take mazari ta bashi dariya sosai dan haka ya dara tareda cewa, "to da ace bana nan fa?"
tace, "Alhaji kayi shiru da wannan zancen tinda dai Allah ya rufa asiri kana nan
in ai da sau
tin daga nesa yake mata murmushi har ya
arasa kusa da ita sannan yace, "Yau Kuyanga Atika ce a gidan namu kenan?"
Kallon sa tayi ta kauda kai ba tareda tace komai ba,
ya
ara da cewa, "ina kika baro Kuyanga Arki
sai yanzu tayi murmushi cikin
asaita tace, "Wacece da wannan sunan kuma? gaskiya ba sunana haka ba Minoji sunana"
Yace, "ato kinsan dai riki
a kike wani lokacin sunan naki ma canjawa yake"
Tayi dariya tace, "jita dan Allah tazo tana yimin tsawa aka kuma nayi magana ta kama wata rawar jiki"
Tayi maganar tana hararar Anti Hadiza,
Ita dai bayansa ta koma daga nesa nesa tace, "ai nima tsawa kikai min kuma wallahi ba tsawa nai mata ba kawai tambayarta nake shine ita kuma ranta ya
aci"
Dariya tayi tace, "tinda kika ga nayi shiru kema kiyi mana to?"
Alhaji yace, "shikenan fa har ta wuce amma nima kinje kin firgita ni"
ar dariya Anti Hadiza tayi ba tareda tayi magana ba, shi kuma Yaya Usman ya cigaba da janta da surutu har ta warware suka cigaba da fira.
Tin daga ranar wani azababben zazza
i ya sako shi gaba har sai da ya dena fita kuma duk da hakan be sanarwa Ayiya da Yaa-ya Abunda yake faruwa ba gashi kullum rashin lafiyar tashi baza ace ba sau
i ba sai dai kawai ace an gode Allah.
*INDO CE..*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *
SIHIRIN K'AUNA