Sashe 11
Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Shafi Na 12
Na INDO CE..
ELEGANT ONLINE WRITER'S
(Kyauta ne
Bismillahirrahmanirrahim
(Bayan wani lokaci dai Allah ya yarda na cigaba da littafin SIHIRIN
AUNA
masu jira sai a fara karatu
Yaaye yana zaune yana danna
ar kwaru
ar wayarsa Yayyi tazo ta tsakure a gefensa, cikin
asa da murya tace, "Yaaye?? wai kuwa Anti Minoji tasan kana sonta ko kuwa ihu bayan hari kake???"
Kallonta yayi a tsanake kafin yace, "tabb baki san wacece yarinyar nan ba shegen kwarjini gareta kamar zakanya jinake kamar banida zarrar da zan iya tinkarar ta yanzun ma kawai kasada na
auka da na fara sonta ina dai fatan kar hakan ya zamo min matsala dan wallahi ba kalata bace yarinyar kalar Abuja City ce"
Dariya ya bawa Yayyi dan haka ta dara sosai kafin tace, "ahh gaskiya kana cikin gwagwa Yaaye"
wayarsa ya
aga ze jefa mata tayi saurin katse shi da cewa, " dakata dakata wallahi idan ka fasa wayar naga da wadda zaka kirata"
Dariya yayi tareda hararar ta sannan yace, "tafi ki bani guri"
Tashi tayi tana dariya tace, "sai da safe to"
Yau tana zaune ta ha
a kayan abinci kusan kala biyar a gabanta idan ta tsokali wancan taci sai ta kora da wancan daa me gishiri da me Sugar duk makawa take guri
aya taci. Mus'ab sai yatsine fuska yake wai baze iya ba ita kuwa tayi masa banza dan hankalinta ma ba'a kansa yake ba.
arar wayarta ce ta dawo da ita hayyacin ta, ba tareda ta duba ba ta
auka takara akunne tareda yin sallama, amsawa yayi cikin
ari
ari yace, "barka da hutawa Madam"
Idanunta ne suka
ara girma cikin mamakin jinsa a lokacin tace, "halama nice na kiraka bansani ba ko?"
Yace, "aa madam nine dai na kira na gaishe ki"
Murmushi tayi tace, "nagode sosai ya aiki? Kwana biyu ban fita ba"
Yace, "
warai Madam Allah yasa dai lafiya"
Tayi
aramin tsaki tace, "kai lafiya wallahi gantalinne dai nagaji dashi sai ta ka
o kuma"
Yace, "Madam yana da kyau hakan kuwa"
Tarar numfashinsa tayi da cewa, "Madam Madam idan ka
ara kirana madam
innan tabbas zan
auki mataki"
Da sauri yace, "kuskure ne bazan kuma ba insha Allahu"
wafa tayi tace, "Minoji zalla ko kuma
ar Mai kana
auka ai?? ni ka
ata min rai ma sai anjima"
Bata saurari abunda ze ce ba ta kashe wayar tayi wulli da ita gami da binta da harara.
Yaaye kam murmushi yayi ko iya hakama yaji da
i sai dai abunda beyi masa ba
ata mata ran da yayi dan kuwa ya tabbatar da gaske take.
Yaaye ne yayi Sallama a tsakar gidan su Yaa-ya ce kawai ta amsa saboda Ayiya tayi bacci, bayan sun gaisa ta nufi kicin ta
akko masa abinci ta ajiye masa, cikin sanyi yace, "abincin kuwa ya isa kowa ya ci??, idan fa be ishe ku ba ku
ara da nawa kawai"
Murmushi tayi tace, "dama tinda kaje ta cika maka ciki da abincin
an gayu ai dole ka
i namu"
Cikin tsaka da mamaki yace, "YaaYa wa kenan?? ban fahimce ki ba"
Da sauri ta waske tana dariya tace, "haba
anina da wasa nake maka fa wallahi budurwarka nake cewa kuma tsokanar ka nake ma"
Huci ya furzar gami da jinjina kai alamar ya gamsu da fa
arta, murmushi kawai yayi dan bashida bakin mayar mata da raddi.
tana gefe tana tsurko masa surutu daga wannan sai wancan har tafara takura masa hankalinsa gaba
aya baya jikinsa yana kan Minoji kwana da yawa be sanya ta a idonsa ba dan haka duk ya shiga damuwa, da yaga abun nata ba me
arewa bane sai ya gudu
akinsa.
tafiya take a hankali tanayi tana lan
wasa kamar wadda take tsoron taka
asa idonta a
asa fuskarta babu alamun annuri da alamu a galabaice take tafiyar.
Da sauri ya nufi inda take ya tsaya cikin sauri ya fito ya tari gabanta yana cewa, "ranki yada
e Minoji kizo na kaiki inda zakije naga kamar kin gaji"
girgiza kai tayi tace, "bana so ina tafiya a tari gaba na Yaaye ka kula"
Dasauri yace, "to"
Cikin ransa kuwa
ara kokawa yake da al'amarinta yadda take rayuwa cikin
asaita da nuna iko kamar
ar sarki sai dai a iya sanin da yai mata ba hakan bane.
murmushi tayi tace, "ka temaka min wallahi dama na gaji rana tafara yimin illa"
kafin yayi magana ta shige tayi
aram sai faman lumshe ido take, bayan sun fara tafiya yace, "ina zuwa ne Minoji??"
Tace, "wata unguwa zaka kaini amma fa bazan baka ku
inka ba yau kyauta zaka kaini"
Yayi murmushi tareda cewa, "ai girmznki ne ba komai har abunda yafi wannan ma zan iya yi miki"
Murmushi kawai tayi bata
ara yin magana ba, ganin haka yasa shima yayi shirun dan gudun samun matsala.
A bakin get
in wani gida tace ya tsaya unguwar ba kowa shiru sai ka
awar iska a hankali a hankali.
Sai da tayi kamar bazata fito ba sannan ta zura
afarta waje tana
an cije baki gami da yatsine fuska kamar batason taka
asa, a hankali ta
arasa sauka ta gyarawa mayafinta zama kafin ta murmusa tace, "ya kake da suna?? Yaaye ko? inason jin abunda yake tafe da kai gareni"
cikin zaro ido yake kallonta lokaci
aya tsoro da firgici ya dirar masa, ga kuma tarin tambayoyin da yakewa kansa, kenan ta gane da wani abu a zuciyata?? me take nufi da hakan?? na fa
a mata gaskiya ko aa???"
*INDO CE..*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *
SIHIRIN K'AUNA