Sashe 2
Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Shafi Na 3
Na INDO CE..
ELEGANT ONLINE WRITER'S
(Kyauta ne
Bismillahirrahmanirrahim
dai-dai lokacin wani mutum magidanci ya
araso yana dariya yace, "ke dai idan iskancin ki ya tashi sai ta Allah"
dariya tayi bayan ta gyara tsayuwarta sakamakon daa da take a karkace sai
asa
asa da ido take Tana rangaji.
Maida kallonsa yayi kan Yaye yace, "bawan Allah Gadon
aya zaka kai yaran nan, ka fita shirgin shirmen nan nasu bazasu barka kayi abun arzi
i ba"
Sai a lokacin ya dena kallonta yayi
asa da kai sannan yace, "to yalla
ai"
Mutumin yace, "yauwa nawa za'a baka?"
Murmusawa yayi sannnan yace, "ko dubu biyu aka bani sai nace nagode ai"
Dariya mutumin yayi yace, "zasu baka dubu
aya da
ari biyu"
Be tsaya jayayya ba ya amince dan kuwa yasan tafiyar bazata wuce hakan ba,
sai da ya jira suka samu wani adai-daita sahun suka lodu sannan ya fara tafiya,
Tunanin rayuwa da irin uzurin da suke gabansa yasa ko gudu bayayi dan kar yaje yayi abunda ba dai-dai ba,
surutun su ne ya dawo dashi daga duniyar tunanin da ya tafi,
aya daga cikin yaran yace, " Ya Minoji shifa me adai-daita sahun nan ya
auka da gaske ke
ar daba ce"
da yake a gefe take ta madubi yana iya ganin yadda ta zaro
ananun idanunta da tinda ya ganta be ga
wayar idon nata ba sai a lokacin, kuma har lokacin muryar ta-ta bata canja ba, a zabure tace, "yalla
ai me adai-daita rufamin asiri wallahi
alau nake, kawai wuya ce ta maidani haka"
an mamaki yace, "madam wace irin wuya ce haka zata maida mutum kamar
an maye"
Kauda kai tayi tana lumshe ido ba tareda tace masa
ala ba, sai
anin nata ne yace, " wallahi zafin rana da wuyar tafiya ne suka maida ita haka bari taji sanyin hanya murtsikewa zaka ga tayi
Sai a lokacin tayi dariya tana
ara lumshe ido.
Sosai Yaye ya shagala wajen kallonta dan kuwa matu
ar mamaki abun ya bashi, yanzu kawai so yake yaga da gaske ne zata murmure idan taji da
in zama ko kuwa zance ne"
da tafiya tayi nisa kuwa tini ta ware ta saje a cikin yaran sai dariya da ife ife suke tsakanin su da sauran wanda suke a cikin
aya adai-daitar a dole wasu bazasu wuce wasu ba , da an wuce su zasu takura masa ya
ara wuta ya wuce
an uwan nasu.
sai a Lokacin yaga asalin zahiriyyar ta dariya take tana nisha
i kamar ba itace take rangaji
azu ba abun matu
ar mamaki yake bashi, tin be saki jiki da su ba har ya biye musu suna sharholiyar tare ya
i bari abokin tafiyar tasu ya wuce su..
har aka shiga cikin unguwarsu basu dena ta
i da shirme ba sai da tasha fusku tayi musu tsawa tukunna suka dena.
Kallonsa tayi tace, " yalla
ai me adai-daita ajiye mu anan banason ka kaimu har
ofar gida.
ba musu ya tsaya dan kuwa shi ku
insa za'a biya shi ko a titi sukace ya zube su juye su zeyi ya nufi
ar uwarsa.
Bayan ya tsaya yafara cuku cukun
akko mata canji.
har zata tafi sai kuma ta coge Ta kalleshi tass sannan tace, "bani canji dubu
aya da
ari biyar aka baka dan haka tarkato su ka mi
Murmusawa yayi yace, "haba Hajjaju saurin me kike ne? duba miki nake ko zan samu, dan nera
ari uku ma ko kyauta bazaki barmin ba???"
Shiru tayi tana
an nazari kafin ta bu
e jakarta ta zaro dubu
aya ta bashi fuskarta
auke da murmushi tace, "gashi kar
i ka ha
girgiza kai yayi yace, "a'a nifa da wasa nake miki wallahi ki bar ku
in ki halak
ina kawai zan kar
dariya tayi tace, "haba kyauta fa na baka ba dan wani abu ba, ka kar
a wallahi ni kuma da gaske nake"
sake girgiza kai yayi yana cewa, "akan me?? ba fa zan rabaki da ku
inki ba"
kai tsaye tace, "wallahi sai ka kar
a ai kyauta na baka, idan da banida shi sai dai na nemi alfarmar ka Ba wai na baka ba,, amma inada shi shiyasa na baka, ba abunda zanyi da ku
i a yanzu idan ma baka kar
a ba, kasani yaga ta zanyi na watsar dan bana son na yiwa mutum alkairi ya sakamin da sharri ka gane?"
ya lura da gaske take kyautar ta bashi gashi ya gane ba hankali gareta ba Dan haka ya kar
a dan kar ta zama asara abanza, godiya yayi mata sosai dan kuwa Tayi masa gata, ta temaka masa matu
Murmushi tayi tareda girgiza kai tace, "karka wani damu kanka, ina farin ciki a duk lokacin da naga na temaki wanda yake bu
atar temako, hakan yana sakani shauki sosai, kayi tafiyar ka Allah ya bada sa'a"
Da ido ya bita yana murmushin da besan asalin sa ba, yanzu dai ya lura yarinyar riki
a take yanzu ta koma
ar daba daba yanzu ta koma mutuniyar kirki, sai da suka rankaya sukai gaba sannan ya juya ya tafi.
(ba fa yawa
(Share da Sharhi Pls
*INDO CE..*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *INDO CE..*
[14/05, 11:48 a.m.] INDO CE..: *
SIHIRIN K'AUNA