Sashe 31
Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
Shafi Na 31
Na INDO CE..
ELEGANT ONLINE WRITER'S
(Kyauta ne
Bismillahirrahmanirrahim
Ina mata yan kwalisa , mata masu aji ,KASAITATTUN mata masu malakan zuciyan me gida kuzo ga Ummu Abdullah tazo muku da mayikan gyara jiki, kala kala, da sabulai na gyaran jiki, da turarrekan wuta da na jiki Dana kaya da na tsuguno,da humra kala kala da shi'umar humra, da kayan chemical,irin su liquid soap, perfume,air freshener,, Hair cream,Shampoo etc tana kuyawa tana hada kaya ,domin Neman Karin bayani Sai ku tuntibi wannan lambar 07046858716
Mariama. ko ka
an batayi tsammanin ganin Yarima ba sai gashi katsidim.
Cikin ka
uwa ta shiga jera masa tambaya "daga ina kake?? meyesa kazo inda nake? waye ya gaya maka ina nan??"
Yace, "yanzu ba wannan ba, meyesa kika tawo nan?"
an hasale tace, "amsa ta nake bu
ata"
Yace, "nima ai haka amma tinda baki da ita nima bani da. Tin a lokacin wanda kika sa tsarona suka so sakina saboda sun-san nine baban Yarima amma nace su barshi dan ki samu nutsuwa"
cikin shakka tace, "nakasa gane me kake nufi dani yanzu kuma mene ya kawoka gurina?"
Yace, "ina son ki bini na maidake masarauta ta lumana ba a
aure ba"
Kai tsaye tace, "bazaka iya ba"
Yace, "zan jarraba kuwa"
Shugowar Yarima Ubaid ne yasa tafasa magana ta bishi da ido.
cikin salon bada umarni yace, "ki shirya zamuje Masarauta hakan umarnin Sarki Sulaiman ne"
ara ware ido tayi akansa tareda cewa, "me?? ken..." katseta yayi da cewa, "banason jin komai ki bi umarni kawai"
Maida kallonta tayi kan Yarima tana masa kallon tuhuma. ya
an murmusa sannan yabi bayan Yarima Ubaid.
Cike da takaici ta wuce ciki batareda ta kula kowa ba.
Koda suka koma masarauta bata saurari kowa ba ta wuce turaka ta kulle.
Washe-gari. Gimbiya Malika ce ta buga mata
ofa tana bu
ewa Malika tace, "Sarki yana kira a fadarsa"
Batayi magana ba ta cigaba da abunda takeyi sai da tagama shauni sannan ta nufi fadar duk angama ha
uwa ita ka
ai ake jira .
Bayan wani lokaci Sarki yace, "kinada abun cewa ne sarauniya"
Tace, "aa"
Yace, "to mu muna dashi game da wannan yarinyar Minoji da kile tareda ita, munaso ki barta kwata kwata ki dawo ki rungumi karagarki"
Da sauri tace, "da kanka kake cewa na rabu da ita? to meyesa?ko na ta
a cutar da ita ne?"
yace, "ba batun cutarwa bane, kema aurenki zaki zo ki runguma sannan ki maida hankali kan sarautarki"
Tace, "a'ah ina baze yuwu ba, babu ko
aya da na za
a Minoji kawai itace za
ina"
Yace, "ban kai ga baki za
i ba tukunna amma yanzu zan baki, ki dawo cikinmu ki barta ki cigaba da gudanar da mulki ko kuma ki bar mulkin duka ki ajiye"
Tace, "ba haka ba Sarki, idan na bar mulki wa zaku
ora? bazan amince wani daban ya hau karagata ba sannan kuma bazan bar Minoji ba ina tareda ita"
Sarauniya Blikisu ce ta shiga zancen da cewa, "anawa
angaren babu maganar za
i umarni ne a matsayina na mahaifiyarki kuma dole kiyi"
ewa tayi a fusace tace, "mulki ba komai bane agurina indai zaku rabani da Minoji dan haka na amince zan ajiye mulkin"
Kallon kallo Yarima da Sarauniya Bilkisu sukayi cike da mamakin faruwar hakan duba da yadda take matu
ar son jama'arta amma yau ta amince tabarsu Saboda Minoji.
Yarima Yusuf yace, "karki yanke hukunci cikin fushi ko zafin rai Ranki yada
e, yana da kyau kiyi tunani tukunna kiyi duba izuwa jama'arki da kuma mu kanmu idan kika ajiye mulki hakan ze kawo ru
ani acikinmu"
Tace, "banajin komai akanku indai hakan shine ra'ayina tinda kun kasa fahimta ta ni me ze sa na fahimceku? kunaji kuna ganin abunda Yarima yayi min amma babu wanda ya nuna
acin ransa akai, ko kunada ja akan hakan??"
Sarauniya Bilkisu tace, "ban damu ba saboda nasan baze yuwu ba dole za
inmu daga
arshe shi zakiyi idan kuma bakiyi ba? kinsan bakida magaji wanda ya wuce wani mafi kusa dake Jarumi Umar"
an murmusa kafin tace, "Jarumi Umar bashida damar mallakar karagata na riga na tsaida shawara har na yanke hukunci, Yarima Noor zo nan"
Tasowa yayi ya iso inda take cike da biyayya yace gani, kowa kallonta yake dan ganin abunda zata aikata musamman da ta kira Yarima Noor.
Cikin tabbatarwa tace, "ni Sarauniya Mariama shugaba ga wannan masarautar na sauke rawanin saurautata na
orashi akan
aramin
anina
aya tilo a wajen Sarki Sulaiman wato YARIMA NOOR daga yau har zuwa wani lokaci Yarima Noor shine Sarki a yanzu sunansa Sarki Noor ba yarima ba, komai na mallaka gareshi. dokar tsohuwar sarauta bata bawa kowa damar cire wannan Sarki daga kan mulkinsa ba har sai wanda ya
ora shi haka babu wanda aka bawa damar shimfi
a dokarsa bayan wannsn Sarkin da kuma Tsohuwar sarauta, Sarki Noor ze cigaba da gudanar da mulki a
ashin kulawar Sarauniya Mariama wannan shine tsarin masarauta a yanzu"
bata bawa kowa damar yin magana ba har sai da ta cire duk wani abunda ya danganci sarauta daga jikinta tabar masarautar.
Minoji. tana kicin tana girki Mariama ta dawo ta laburta mata abunda yake faruwa, Minoji kuwa har tafi Mariama ka
uwa dan kuwa jitake idan aka rabata da Mariama tamkar anrabata da wani sashi na rayuwarta.
angaren Ayiya kuwa kuwa cikin kwanciyar hankali ta cigaba da gudanar da rayuwarta tana samun kulawa sosai daga Usman.
YaaYa kuwa duk da tana cewa sai ta auri Yaaye hakan be hanata yi da Ziyada ba kullum cikin rikici suke sai dai Ziyada tafi
arfinta babban abunda yake damunta kenan yasa takejin kamar ta koma gidansu na da.
Yarinya da Yayyi kuwa dan sun rasa yadda zasuyi ne amma zaman ba da
i yake musu ba, Usman kuwa sai yayi yun
urin zuwa wajen Umar sai Ayiya ta hanashi a cewarta idan ya damu dasu ze nemesu"
bayan wani
an lokaci Mariama ta koma masarauta domin ganin yadda Sarki Noor yake gudanar da komai. babu wanda yasan ta dawo har sai da tayi kwana biyu sannan Malika ta gane tana nan bata zame ko ina ba sai wajen Sarauniya Bilkisu.
A lokacin da take shirin barin masarautar a lokacin Sarauniya Bilkisu ta dakatar da ita.
Cikin
acin rai tace, "yakamata kisan inda ke miki ciwo Mariama, ke a tunaninki ko me nayi miki inayi dan
untata miki kuma akan Yarima to ki sani shi kansa Yariman bashida burin da ya wuce faranta miki, a matsayina na mahaifiyarki taya kike tunanin zan dur
usar dake?? to ki sani ba son ranmu ne yasa mukace kibar zuwa wajen Minoji ba iyayenta ne suka bu
aci hakan, mahaifiyarta tana son taga tana rayuwa kamar kowane
an adam kuma tanaso ta rayu da mijinta da danginsa lafiya, nima kuma uwace kamar yadda mahaifiyarta take da wannan burin haka nima nake da, idan baki rabu da ita ba bazakiyi zaman lafiya da mijinki ba, Yarima dai wanda kika tsana shine mijinki shine za
in da iyaye da kakan-ninki sukai miki nima kuma shine za
ina, kije kiyi bincike zaki gane yadda kika
auki Yarima shi ba haka ya
auke ki ba duk wata matsalar da ta tinkareki shine yake sadaukar da rayuwarsa domin taki duk wani abunda ya nemi yasha kanki shi yake temaka miki batareda kinsani aganina shi ba abun
i bane abun so ne agareki, yanzu ba dan ni ba badan Yarima ba dan Allah ki duba halin da suke ciki ki sama mata lafiya"
Kasa magana tayi dan kuwa abun yasha mata kai tarasa ma ina zata kama acikin zantukan jitake kamar ba abun yarda bane wai Yarima shine Mijinta tayaya zata tabbatar da maganar Sarauniya Bilkisu?.
Malika tace, "babu shakka acikin abunda Ummin-mu ta fa
a hakane Yarima be ta
a cutar dake ba face
oraki akan hanya, dan Allah kiyi ha
uri kamar yadda suka nemi maslaha kiyi musu"
Girgiza kai tayi alamar aa sannan tace, "duk nakasa yarda daku amma indai takasance gaske nikuma zanyi abunda ya dace kuma zan koma mulki"
Daga haka ta wuce tabarsu kai tsaye wajen Sarki ta nufa da tambayoyin da suke cikin tunaninta.
aya bayan
aya sai da tabi ta tambayi kowa kuma aka gazgata mata harma da abunda bata sani ba suka faiyace mata.
Sosai jikinta yayi sanyi idan kuwa tana tunanin irin abunda tayiwa Yarima sai taci kuka ta more.
Sai da ta kwana biyu bata nemi Minoji ba sai ana ukun tazo.
Minoji kuwa Yaaye yasha rikicinta sai da kyar ya shawo kanta ta nutsu.
sunyi farin ciki sosai da ganin juna bayan sun
anyi hira Mariama tabata labarin abunda yafaru sannan tayi mata bankwana tareda yimata al
awarin zata dinga zuwa dubata.
Da kuka suka rabu sosai, Minoji har Umar yadawo bata dena ba da ta ganshi ma sai ta
ara tsanantawa, sai da yayi da gaske sannan ya samu kanta, har Ummi da Alhaji Usman sai da takira tayi musu mita sai dai su bata ha
uri kawai dan basuda abunda ya wuce hakan.
acikin kwanaki bakwai sai da Umar yayi da gaske sannan yasamu ta dena kuka tareda sa kanta a damuwa.
Bayan wani lokaci komai ya dawo dai-dai suka cigaba da rayuwa cikin farin ciki batareda wata damuwa ba babu su YaaYa bare su sa musu ciwon kai,
sosai yake
ari wajen ri
on sana'arsa kuma cikin ikon Allah koda yaushe gaba yake.
Bayan wani lokaci ya gyara musu gidansu tsaf ya koma kamar sabo.
YaaYa ce zaune gaban Ayiya tana kuka shar
an take cewa, "Ayiya nayi tunanin wata rana ma Yaaye ze tuna damu amma kinga kamar yadda muka banzatar dashi shima ya banzatar damu , wai ma yaya akai idonmu ya rufe muka aikata haka?"
Ayiya ta rausayar da kai kafin tace, "ba iya wannan kuskuren muka aikata ba suna da yawa yaron nan yayi
awainiya damu tamkar mahaifinmu da dai-dai da ba dai-dai ba idan mukai shi me nusar damu gaskiya ne tamkar uwa haka yayi tsaye wajen bamu kyakkyawar tarbiya amma duk mun watsar sannan baya gajiyawa wajen nema mana muci musha muyi farin ciki amma da muka samu Usman yafishi arziki sai muka gujeshi, gashi yau anwayi gari wanda muka guda
in ya zama wani abu wanda muke ganin a gurinsa ne zamu samu duk wani
yale
yalen duniya ashe ba haka abun yake ba Matarsa tafi
arfin kanmu tasha kan komai ba zaman matsayin uwa nake a gidan nan ba tamkar wata abar yasarwa haka aka
aukeni, YaaYa yarinyar nan wai wane laifi tayi mana muka tsaneta?? menene abunda yasa bama son zamanta da Yaaye sai yanzu nagane cewa ita
in alkairi ce agaremu, bata ta
a hana Yaaye ya kyautata mana ba hasalima itace take temaka masa dan yasamu farin ciki amma duk bamu gane ba sai yanzu da hakan bashida ma'ana agaremu me tai mana ne YaaYa???"
YaaYa ya share
walla tana cewa, "babu wallahi batai mana komai ba kishi kawai nake da ita dan inason Yaaye shine dalilin da yasa na tsaneta amma bata da wani laifi, da munbi a sannu shi namiji mijin mace hu
u ne amma yanzu munyi abunda baze
ara ganin mutun-cinmu ba nasan ko zan mutu baze aureni ba gashi Abban Yarinya ma yanzu yai min nisa dan matarsa tafi
arfina"
Ayiya tace, "ada na hana Usman neman inda Yaaye yake sai dai be fasa ba ya nemeshi ba tareda sanina ba suna zumuncinsu jiyannan yake bani labarin irin cigaban da Yaaye ya samu, a yanzu hakan ma Minoji ta samu lafiya kuma har tana
auke da juna biyu"
YaaYa taja numfashi sannan tace, "zanje na gano su nidai kuma zan basu ha
uri akan kuskuren da na aikata musu sannan zanyi nesa daku tinda narasa makama zan koma garinmu cikin dangina"
Ayiya tace, "karkiyi haka YaaYa mu nemi yafiyar Allah ze yafe mana sannan ya kawo mana kyakkyawar mafita, zan gayawa Usman muna son zuwa wajensu Umar
Da yamma Usman yana shigowa gidan Ayiya ta sanar dashi bu
atarsu ya zuwa wajen Yaaye. washe-gari tin safe ya kwashesu ya kaisu.
a hanyar fita sukayi katari da Yaaye da Minoji suna
arin fita cakk suka tsaya da tafiyar Minoji tayi saurin
uya a bayansa dan kuwa takasa manta irin wuyar da tasha a hannunsu.
asa yayi da kai batareda yayi magana ba.
*INDO CE..*
SIHIRIN K'AUNA