Sashe 10
Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Shafi Na 11
Na INDO CE..
ELEGANT ONLINE WRITER'S
(Kyauta ne
Bismillahirrahmanirrahim
Daga haka bata
ara magana ba har suka iso sannan ta ciro ku
i ta bashi, ko tsayawa ta saurari godiyar da yake mata batayi ba, ta shige gida.
haka ya juya yana murmushin farin ciki, da daddare yayi sallama a gidan, da fara'a suka amsa Ya nemi guri ya zauna kafin yace, "sannun ku?"
Ayiya ce kawai ta amsa Yaa-ya kuwa sai dai binsa da ido take, Yayyi tace, "sannu da dawowa Yaaye"
amsawa yayi da "yauwa"
bayan sun gaisa dasu Ayiya Yayyi da Yarinya suka gaishe shi ya amsa cikin sakin fuska.
Ayiya tace, "masha Allahu, Yaaye kafara zama mutum, yafi kyau dai ka rage damuwan nan da tunane tunane gashi har kayi kyaun gani da ka dena tunanin? ai komai tsanani ha
uri shine maganin duk wani
unci, banason yawan tunanin nan da kake"
a kai yayi tareda yin
asa da idonsa.
Yaa-ya kam takasa magana gaba
aya sai takejin hankalinta duk ba'a kwance ba, idan taga Yaaye yadawo gida yana ta farin ciki sai taji duk ta tsargu gashi tarasa wanda zata fa
awa damuwarta"
Yana shiga
aki Yayyi ta bishi bayan ta zauna tace, "Yaaye ina budurwar ka??"
Yace, "tana gidansu mana"
Tace, "a unguwar nan take?"
Ya girgiza kai tareda cewa, "aa ba nan take ba"
Yayyi ta gyara zama sannan tace, "to ya sunanta? kuma a ina take?"
Yace, "a gidansu mana,
azu ma sai da na kaita har gidan da tadawo daga unguwa, Sunanta Minoji"
Yayyi tace, "ikon Allah wannan sunan fa kamar na bararoji??, nifa Yaaye kar kaje ka
akko mana wadda tafi
arfinmu ka nemo mana dai-dai mu yadda muke talakawan nan gaskiya karkaje inda za'a wula
anta mu a tozarta mu, dan yanzu a duniyar nan mutum koda ka
an ya taka matsayin da ya
ara naka burinsa kawai yaga ya wula
anta ka yaci zarafin ka"
Girgiza kai yayi kafin yace, "ita ba
ar talakawa bace kuma ba
ar masu ku
i ba suna da rufin asiri amma a gurin mu masu ku
i zamu kirasu dan kuwa suna murza nera su taka nera, kuma ita ba haka take ba tana da mutunci, amma Yayyi duk bana tunanin wannan a lokacin da nake tunaninta, kawai burina na ga tana dariyar nan ko murmushi, ko kuma idan tana baka labari abun ba'a magana, dama zan iya aurenta Yayyi sai dai ba lallai ta so ni ba dan kuwa taimin nisa nesa ba kusa ba, amma ina azabtuwa da soyayyarta"
Sosai jikin Yayyi yayi sanyi tayi jimm tana tunani kafin tace, "Yaaye a ganina babban kuskuren shine tsayawa wahala akan abunda bazaka samu ba, ina tunanin ze fi sau
i ka sanar mata kaji amsarta idan bazata so ka ba kaga sai kayi ya
in cire damuwarta daga rayuwarka dan batada amfani"
Da kallo ya bita har tagama maganar sannan yace, ba fa sau
i gareshi ba fa
a matan babban ha
ari ne, dan haka ki tashi ki wuce gida ke yarinya ce"
Tashi tayi jiki a sanyaye ta koma gida, babu irin tambayar da Yaa-ya batayi mata ba akan abunda suka tattauna da Yaaye amma ta
i fa
a mata.
Minoji
tana zaune dafa'an tana yanka Tuffa gutsi gutsi tanayi tana murmushi tana lumshe ido da alamu hakan da take ba
aramin da
i yake mata ba,
aninta Mus'ab ya mi
o mata wayarta tareda cewa, "Yami gashi ana kiranki"
a tayi ba tareda ta kalla ba ta kara a kunne, "Assalamu'alaiki" muryar Annur ce ta ratsa dodon kunnen ta, ido ta zazzaro tana kallon Mus'ab kallon tuhuma, ya juya mata
eya yana dariya
asa
asa, bayan ta harare shi daga tsakiyar kai har
asa sannan ta amsa sallamar tana murgu
e baki.
Murmushi ha
i da ajiyar zuciya Annur ya sauke sannan yace, "kyakkyawar
anwata fatana kina lafiya?"
A ciki ciki tace, "lafiyagida??"
Yace, "har an gaji dani ne Minoji? to shikenan dama ciwon baki zan miki shiyasa na kira nace ki jirani na dawo shine kikai tafiyarki kamar zan yanka ki, tsorona kikeji ne Mii?"
tace, "aa wallahi ba haka bane kawai ina sauri ne shiyasa, amma kayi ha
uri "
Yace, "ai dama banyi fushi ba, ba'a fushi da manya ai amma fa zanzo na kawo miki tsabar da na siyo miki amma idan bakyaso ki gaya min zan fasa zuwan, Dan banason duk abunda ze
ata miki rai "
Murmushi tayi Kawai tace, "nagode" daga haka bata
ara ce masa uffan ba haka yai ta
an surutansa daga baya ma cigaba tayi da aikinta na yankan tuffa har ya gaji ya katse bayan yayi mata sallama, jifa tayi da wayar zuwa kan gado ta kalli Mus'ab tace, "zo nan mara mutunci"
e kafa
a yayi daga baya ma yatashi ya gudu aikuwa ta fa
a kan gado ta rushe da kuka iya
arfinta, Musaddi
anin Mus'ab yana doso kai yaga tafara kuka, garin gudu har neman hantsilawa yake sai
akin Ummi, Yana zuwa ya sanar mata,
bata wani damu ba dan tasan halin kayarta sai ma tambayarsu da take me sukai mata?"
Mus'ab yace, "wallahi Ummi yaya Annur ne ya kira wayarta sai na
i gaya mata kawai na mi
a mata shine fa bayan sun gama magana wai nazo nikuma na
i kawai sai ta kama kuka"
Ummi ta rausayar da kai tac, "Allah ka dai-daita min yarinyar nan idan taje gidan miji da haka wahala zata sha ba kowa ne ze iya ri
onta a haka ba"
jiki a sanyaye Ummi tazo
akin maganar duniya ta
i amsawa rarrashi sama da
asa ta
i yin shiru har sai da ta
ebi lokaci sannan tayi shirun sai ajiyar zuciya daga haka ta tashi ta shiga ban
aki tana fitowa kuma ta zauna ta cigaba da yanka tuffa.
Mus'ab Yace, "Yaminoji har kin gama kukan? wai me akai miki??"
Tace, "nima ban sani ba"
Ummi da har yanzu tana zaune ta zuba tagumi tace, "wani abun Annur
in yace miki??"
Girgiza kai tayi alamar "aa"
an tambayoyi suka shiga jero mata da ta gaji tace, "nifa ba abunda akai min, kice Mus'ab yayi min shiru idan ba haka ba sai na
ata masa rai"
Ummi tace, "Mus'ab tashi ka fita da alama Mulkin ya motsa, nima dai bari na tafi nayi abunda yake gaba na"
Minoji tace, "yafi sau
i ma ku barni nima na zauna nayi abunda ya dameni"
........
A kwana a tashi ba wuya, zuwa yanzu duk inda Minoji zataje indai da rana ne to Yaaye ne yake kai ta yanzu har sun saba sosai ta saki jiki dashi idan taso zatayi masa surutu idan kuma
ar mulkin ta motsa sai tayi shiru idan ya cika surutu ma ranta ne ze
aci.
Duk ya lura da hakan dan haka da yaga ta fara lumshe ido tana taunar le
enta sai yaja bakinsa ya tsuke.
(KUYI HA
URI DA WANNAN DAN ALLAH BA YAWA
Comment and share fisabilillah.
*INDO CE..*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *
SIHIRIN K'AUNA