← Book details Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 32

Sashe 24

Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Shafi Na 23
Na INDO CE..
ELEGANT ONLINE WRITER'S
(Kyauta ne
Bismillahirrahmanirrahim
YaaYa tace, "duk abunda ma za'a fa
a ai daga baya ne amma wannan dai babu suffar mutane a tareda ita"
Ayiya ta rausayar da kai gami da cewa, "tohh! Allah yayi mana tsari dai dan na lura ta riga ta fara susuta Yaaye sai addu'a sai munyi da gaske kafin ya gane gaskiya"
YaaYa tace, "gardama ce dashi shiyasa amma ai yaci yanzu ya gane dan yana ganin abunda take ba wai sani ne beyi ba"
Ayiya tace, "ai bari Babar Fiddau ta shigo kafi zamu nema wanda ze hanata zaman gidan da kanta ta gudu macuciya"
Haka suka cigaba da tattauna ta yadda za'ayi su ganar da Yaaye da kuma yadda zasu kori Minoji.
ta da
e a zaune sai rintse ido take tana girgiza kai kuwwar kusur
in ta
i wucewa sai wujujuwa take mata tsikar jikinta sai tashi suke har
an zabura take saboda yadda suke yarrr, sai bayan
an wani lokaci sannan ta samu dai-daito har ta gabatar da sallah, sai da tayi addu'o'i sosai sannan ta tashi ta koma bakin gado ta zuba tagumi tana rarraba ido.
Yanzu jiran shigowar Yaaye take domin kuwa cikinta yafara kukan yunwa gashi bata ajiye ba bata bawa wani ajiya ba neman da Yaaye ya fita duka dashi suka dogara har sai ya dawo ze kawo abunda zasu ci idan Allah ya sa ya samu.
tin tana zaune har tagaji ta kwanta bacci yayi awon gaba da ita, kukan Yarinya ne ya tashe ta tayi saurin fita tsakar gidan, Yarinya tana zaune sai
arza kuka take, dur
usawa tayi a gabanta cikin tausasawa tace, "Yarinya kukan fa??"
Ba tareda ta dena ba tace, "abinci zanci kuma YaaYa tace babu"
Ido Minoji ta zuba mata cikin matu
ar tausayi sai da tayi nazari sosai kafin tace, "babun nan sam bata da da
in ji kiyi ha
uri kinji? Yaaye shi me
arin nema mana ne kuma ya fita neman be kamata ki zauna kina masa kuka ba, addu'a da fatan nasara ya kamata kiyi masa shine abunda yafi bu
ata a garemu, duk rintsin da ka shiga Allah ya fika sani idan ka kai kukan ka gareshi yakan share kukan ka idan yaso, ki nutsu Kiyi tunani sosai zaki gane abunda na fa
a miki gaskiya ne"
Share hawayen ta shiga yi tana turo baki gaba, sai da ta gama share
wallar sannan tace, "to yaushe ze dawo??"
Minoji tace, "ba da da
ewa ba yana gaf da shigowa in da zaki
irga goma kafin ki gama ya shigo "
Washe baki tayi cike da
uruciya tace , "bari nayi sauri na
irga dan ya shigo da wuri"
Tana fara
irgawa iyakacinta bakwai sallamar sa ta katse ta.
Da gudu tayi kansa tana fa
in ga Yaaye ga Yaaye .
YaaYa da Ayiya sukai kallon kallo kafin Ayiya ta sauke gwauron nishi tace, "tir
ashi babbar magana, to Yaaye yanzu ga ka ga ita sii ta fa
a maka ta yadda akai tasan zaka shigo yanzu, mutum dai indai na gaske ne babu yadda za'ai ya gane hakan cikin sau
i gata nan ka tuhume ta"
da ido ya rakata ita kuwa sai tayi
asa da kai kamar ta fashe da kuka.
Rausayar da kai yayi kafin yace, "Ayiya dan Allah kuyi ha
uri da irin maganganun nan be zama lallai hakan ta kasance ba abunda kawai tunanin ku yake baku ne amma ba gaskiya bane"
Ayiya tace, "iye?? lallai idonka sun rufe nidai tambaya
aya kawai nake so ta amsa maka indai da gaske ba Aljana bace, ka tambaye ta waye ya sanar da ita zaka shigo yanzu? iyakar wannan ma ai sheda ce da zaka gane ta"
Fashewa tayi da kuka tana cewa, "wallahi ba haka bane nima kawai fa
e nayi dan Yarinya ta dena kuka babu wanda ya gaya min"
*INDO CE..*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *
SIHIRIN K'AUNA
Chapter 24 · 0% Book details