← Book details Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 32

Sashe 7

Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read

Shafi Na 8
Na INDO CE..
ELEGANT ONLINE WRITER'S
(Kyauta ne
Bismillahirrahmanirrahim
Tace, "Isah kake kowa?? Meyesa kake son
awata?? sannan ka takura mata, Lokacin da ka tashi son nata baka tambayi kanka ko batason takura ba??"
asa yayi da kai yace, "nima bansan ya akai na kamu da sonta ba"
tace, "kana nufin dai dare
aya, To shikenan yanzu me zaka iya yi game da soyayyarta??"
sai da ya
anyi nazari sannan yace,, "zanyi
ari sosai dan ganin na sata farin ciki zanyi iya
arfina dan kare mutuncin ta sannan duk abunda bataso zanyi
arin
aurace masa"
Tace, "da kyau da kyau, ni nan da kake gani na shugabar kare mutuncin masoya ce, banason duk wani abunda ze kawo matsala, kuma duk yadda zanyi na kare mutuncin so inayi a
a'ida kaci zarafin So tinda ka takurawa masoyiyar ka, kasan meye hukuncin da ya dace da kai???"
Girgiza kai yayi alamar a'a ta lumshe ido sannan tace, "hukuncin ka shine ka tsugunna ka bata ha
uri sannan ka lalla
ata har sai ta dena fushi,
To amma anyi maka afuwa rashin sani ne yasa kayi hakan da alamu bakasan sai an nemi izinin
awaye na sannan ake fa
awa son su ba, to yanzu abunda za'ayi shine daga yau Sai yau karka kuma takura mata, bayan haka kuma a
a'idar kare mutuncin soyayya yana da kyau inyi maka wata tambaya idan ka shirya"
Yace, "a shirye nake" tace, "kai madallah da wannan
warin zuciya naka da alamu kana sonta sosai, yauwa tambayar itace meyesa kake sonta? yanzu idan nace ka turo manyanka zaka turo su dan ayi maganar aurenku?? domin kuwa babu amfanin soyayyar da bazakuyi aure ba kunga ta tashi a shiririta kenan, dan haka a matsayina na me kare ha
in soyayya yana da kyau ka bani amsa"
farin ciki ne ya lullu
e Isah dan kuwa yanzu ya lura ba rashin mutuncin zatayi masa ba hasalima goyon bayansa take, har rawar jiki yake wajen bu
e baki zeyi magana amma Mabruka ta katse shi da cewa, "Wannan wane irin wula
anci ne?? munyi dake zakiyi masa kashedi akan karya
ara shiga sabga ta ya dena sona ma shine zaki dinga yimasa zancem turo magabatansa? kinga har wani farin ciki yakeyi"
Minoji tace, "kwantar da wu
ar ki mana aikinta be zo ba tukunna, wannan abu fa ba na ya
i bane, meye abun tashin hankali?? ya gani yana so ba shikenan ba, ni
arina shine na gane son gaskiya ne ko na mugunta, idan da gaske yake sai mu ha
a mu ai bamaso a rabu"
arasa maganar tana dariya. suma sauran
awayen nata suka sa dariya yayin da ba
in ciki yake neman she
e Mabruka.
Minoji ta
ara da cewa, "idan na gane cewa soyayyar
arya kake mata to sai nayi maganinka, sai nasa an kakkarya min
asusuwan ka"
Tinda Tazo wajen idon Yaaye yake kanta, anan zaune inda yake yayi suman gan-gan, ko idonsa da kyar yake
iftasu saboda tsabar mamaki, da sannu sannu yake saurarar kalamanta abun nasu dariya ma ya bashi ganin yadda abokinsa ya burkice da kuma yadda tazo ta goyi bayansa sai abun ya kai masa, ta gefe guda kuwa tunanin damar da yasamu yake sai dai besan ta ina ze fara ba, da wane yaren ze fara yimata magana? me ze furta mata?? irin wannan tunanin sune sukafi caja masa kai .
sai da sukazo kan wannan ga
ar sannan yayi
ar ta maza yace, "YAMINOJI?"
Tsalle tayi a tsorace ta koma bayan Mabruka tana cewa, "A'uzubillahi minashshai
anin mutum, wannan Aljanin fa daga ina??, bawan Allah ya akai kasan sunana???""
Sai da Mabruka taga irin firgitar da Shugabar tasu tayi sannan tafara dariya, shima Yaaye abun ya bashi dariya sosai saidai mamakin kasa ganeshin da tayi yafi yawa,
Isah kuwa cikin mamaki yake kallonta yana kallon Yaaye, idan ya fahimta dai-dai itace wadda idan abokin nasa ya zauna bashida wata hira sai ta-ta.
murmushi Yaaye yayi yace, "a'a ni mutum ne mana Madam har kin manta ni??"
Girgiza kai tayi tace, "a'a rufamin asiri mana malam wane,
ni ban ta
a ganinka ba ma, ni har yanzu ma ban yarda kai ba aljani bane dan kuwa nayi mamakin jin sunana a bakin ka ra
au haka"
Cikin
arfin hali Yaaye yace, "ai sunan ki ba
oyayyen suna bane akwaishi da sau
i musamman a bakin mutum irina, wata rana da yamma na ta
a kaiku Gadon
aya tareda yaranki har kikai min kyautar dubu
aya, kuma kin tuna abunda yafaru jiya?? har mukayi hatsaniya nida Yayanki??"
Kallonsa tayi sosai suna ha
a ido tayi saurin kauda kai tana murmushi sannan tace, "na tuna kayi ha
uri dan Allah ta yuwu da ido kawai na kalle ka ba da idon zuci ba shiyasa nakasa ganeka, amma daga yau zan iya ganeka sai dai bama lallai mu
ara ha
uwa ba"
Rasss zuciyarsa ta buga, atake yanayinsa ya canja duk da ba tabbaci tabashi akan bazasu
ara ha
uwa ba sai yaji maganar tayi masa nauyi tazo masa a bazata.
Ganin yanayinsa ya canja yasa jikinta yayi sanyi, ita a tunaninta ganeshin da batayi ba ne yasa yaga kamar wula
anci ne shiyasa taji ba da
i har cikin ranta, a sanyaye tace, "kayi ha
uri fa, Yanayin halitta ta ne a haka ba komai nake iya sakawa a raina lokaci
aya ba, ba wula
anci bane wallahi da gaske ban ganeka ba, ni yanzu zan tafi gida Allah yabaka ha
uri"
Murmushi ya
alo sannan yace, "banji komai ba nasan bazaki wula
anta ni ba dan nasan ba halinki bane, nagode sosai"
an Murmushin tayi masa tareda juyawa tace, "na ha
ura da sulhun masoyan nan gaskiya ni yanzu gida zan gudu duk nayi sanyi"
......
Isah ne yayi masa alamar yace ze kaisu dan haka ya shiga sosa kai sai da
yar yace, "Madam idan ba da mota kikazo ba inzo in kaiku tinda ba abunda nakeyi"
Shiru ta
anyi kafin tace, "kuma fa ka kawo aidiya me kyau, yanzu kafin nasamu ta yankin mu ma aiki ne, yaran nan duk kuje ku nemi wata ku wuce gidan ku nima na wuce gidan mu sai mun
ara ha
uwa yau bamuyi sa'ar ha
a kan masoyan nan ba amma ba komai watarana zamu ha
Sosai Yaaye yaji da
in samun kar
uwar da yayi kai tsaye,
adai-daitar abokinsa ya ara ya janyo ta ya tsaya, shigewa tayi tayi lakurr sannan ta
agowa
awayen nata hannu sukayi Sallama, tsakanin ita da Mabruka kuwa sai
ar harare harare Da murgu
a baki.
bayan tafiyar tayi nisa har lokacin babu wanda ya
ara bu
ar baki da sunan magana, ita ba ma tashi take ba kalle kallenta kawai take yayinda shikuma duk wata nutsuwarsa take gareta, ganin batada girman kai ko
agawa yasa ya
ara yin
arfin hali wajen cewa, "Dabar Mata daga ina kuke ne haka, naji ana cewa za'a karya
ashin abokina"
Tuntsirewa tayi da dariya kafin tace, "a gidan mu sukaje suka
akko ni,
awaye na ne na makaranta fa shikenan dan yace yana sonta take ta zuba tijara iri iri, ni kuma naji abun yayi yawa nace muje muyi masa kashedi ni kuma dama kowa yasan ni
ar kare martabar soyayya ce, Kaga Mabruka sai harara ta take kamar ta cinye ni ta
auka zanyiwa bawan Allah rashin Albarka"
arasa maganar tana dariya.
Shima dariyar yayi dan kuwa iya yadda take dariyar ma kawai abun dariya ne, sai da ta
ara nutsuwa sannan yace, "kuma naji suna ce miki shugabar su, na zata kece shugabar Dabar"
yanzu murmushi tayi tareda lumshe ido, kafin tace, "wannan kuma Sirri ne wanda ya zauna dani ne kawai yake iya fahimtar dalilin amma nima bazan iya furtashi da baki ba, haka kawai na wayi gari naji suna kirana Sarauniyar su ko kuma
ar Mai bansan meyesa ba"
Shiru yayi aransa yana addu'ar Allah yasa yana
aya daga cikin wanda zasu gane wannan sirrin nata.
Daga haka babu wanda ya
ara yin magana har suka isa, yau yayi sa'a har
ofar gidan su tace ya kaita, ku
i ta cira ta mi
a masa tana cewa, "ga ku
in ka"
murmusawa yayi kafin yace, "bazan kar
i ku
i ba, kyauta na kawo ki saboda mutunci yafi ku
Murmusawa tayi ba musu tace, "nagode bazanyi maka abunda nima banaso ba dan haka bazance dole sai ka kar
a ba, Allah ya tsare"
Ta fa
a tareda juyawa ta nufi
an madai-dai-cin gidan nasu. sai da ta
wasa aka bu
e ta shige sannan yaja ya wuce, shi ka
ai yake Murmushi wani farin ciki yakeji wanda lokaci
aya duk ya manta da wata damuwarsa ko kuma wani
an uzurinsa, idan ya tuna yau ya samu yin magana ta nutsuwa da Minoji sai yaji kamar yafi ko wane namiji sa'a a duniyar nan, sai yamma ya koma gida, yau kam kowa yasan Yaaye yana farin ciki amma juyin duniya ya
i fa
a musu abinda ya sashi farin ciki har hakan yafara jefa Yaa-ya a cikin kokonto, Ayiya kuwa itama farin cikin take dan kuwa farin cikin
an nata yana matu
ar sata farin ciki.
Yaa-ya kuwa duk motsin da yayi idanunta suna kansa, ganin yadda ya sake yana hira da su Yayyi Yarinya da Ayiya hakan ya tabbatar mata da wani abunda ya tsinduma shi a cikin wannan yanayin, tambayarta anan shine MENENE WANNAN ABUN???.
Ko da wasa be lura da yanayinta na rashin kuzari ba dan ba ta ta-ta yake ba a zahiri da su Yayyi yake magana a zuciyarsa kuwa zancen Minoji kawai yake.
Bayan ya dawo daga masallaci ya wuce
akinsa,
Yayyi ce ta
auki abincin sa ta bi bayanshi da yake akwai
ofa ta cikin gida, da sallama ta shiga amma shiru be amsa ba, ya buga tagumi hannu bibbiyu sai murmushi yake har ha
oransa suna bayyana kansu, jinjina kai Yayyi tayi ta ajiye masa abincin sannan ta
an daga murya tace, "Yaayeee!! firgigit yayi yana zuba mata ido wuri wuri dan kuwa beyi tsammanin wani ze shigo a wannan lokacin ba.
Tayi dariya kafin tace, " Yaaye Kyakkyawa ce??"
Shiru yayi kamar baze magana ba sai kuma yace, "ajin farko ma kuwa, tanada sirrintaccen kyau, murmushinta akwai saukar da nisha
i, idan tayi dariya kuma sumar da mutum take, a yayinda take farin ciki mutum zaucewa yake"
Murmusawa Yayyi tayi tana cewa, "lallai Yaaya na ya fa
a so"
Baki yasaki yana kallonta kafin yace, "wai me kikaji nace??"
Kwashewa tayi da dariya sannan tace, "kar dai zancen zuci kake ya fito sarari, naji kana cewa.."
Katse ta yayi da cewa, "yimin shiru na tuna, kuma idan kika sake naji zancen nan a bakin wani ko Ayiya ko Yaa-ya sai..."
da sauri ta Katse shi da cewa, "aa bazan fa
a ba karma ka
arasa wallahi bazan fa
awa kowa ba, ni dai kace ina gaisheta"
e baki yayi kafin yace, "tashi kibarmin
aki ko na harba ki waje"
Ficewa tayi tana dariya
asa
asa.
Sosai take murna da faruwar hakan domin kuwa daga ganin yadda yayan nata yake farin ciki tasan duk indda taje tazo yarinyar zata kasance haske a garesu, domin bazata iya tuna rabonda taga Yaaye yayi farin ciki irin na yau ba..
(To na
ara yawan page
orafi
*INDO CE..*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *
SIHIRIN K'AUNA
Chapter 7 · 0% Book details