Sashe 1
Sihirin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
Normal
Default Paragraph Font
Table Normal
No List
SIHIRIN K'AUNA
Shafi Na 1
Na INDO CE..
ELEGANT ONLINE WRITER'S
(Kyauta ne
Bismillahirrahmanirrahim
Cike da gajiya yake tafiya har ya shiga cikin gidan su ya samu Mahaifiyarsa zaune tana lazumi, k'arasawa yayi ya zauna gefenta cikin sanyi da kuma tarin k'uncin da yake zuciyarsa yace, "Ayiyah Sannu da gida"
Kallonsa tayi cike da tausayawa kamar zatayi kuka tace, "Yaye ka dawo? Fatana kana lafiya Yaye"
Gyad'a kai yayi tareda cewa, "ina lafiya yanzu na dawo"
Tace, "sannu da dawowa"
Gaisheta yayi ta amsa cike da kulawa,
Tsumbul Yaya ta fito daga d'akinta ta zauna dama bata dad'e da shiga ba, duk idanunta ta juye akansa cikin sanyin muryarta tace, "Yaye sannu da dawowa"
Yace, "yauwa Yaya barka da dare"
Ta amsa da "lafiya lau ya k'ok'ari?"
Yace, "Alhamdulillah"
Bayan shiru ta biyo baya na wani lokaci yace, "Ayiya Yayyi tayi bacci ne?"
Ayiya tace, "eh wani abu ne?"
Yace, "a'a dama abinci zata d'akko min"
Da sauri Yaya ta tashi tana cewa, "bari na d'akko maka mana a memakon kace in d'akko maka sai ka nemeta?"
Shiru kawai yayi.
ta dawo ri
e da wani fulas ta ajiye masa.
Yana gama ci ya tashi ya nufi makwancin sa zuciyar sa ba da
i tunanin sa
aya ina ze samu ku
in biyawa
anwarsa da
arsa ku
in makaranta gashi bashi da gaba bashida baya, da wannan tunanin bacci yayi awon gaba dashi.
washe gari kamar yadda ya saba tin wuri ya tashi ya fita dan neman na kansa, lokacin Ayiya ce kawai ta tashi,
Haka yayi ta lelewa da adai-daita sahun sa mutum
aya ya samu ya
auka har azhar tayi dan haka ya koma gida don yaci abinci ya huta sannan in yaso ya
ara fita.
jingum jingum ya tarar dasu gidan shiru kowa da nasa tunanin, da sallama ya shiga Ayiya da Ya-ya suka amsa, Yayyi da yarinya kuwa ido kawai suka zuba masa,
Sai da ya zauna sannan ya gaida Ayiya ta amsa a tsanake,
Ya-ya ma ta gaishe shi, sannan su Yayyi.
Yarinya tace, "Abbana ina al
awarin da kayi min?"
"Kace zaka siyo min irin kayan
awata irin me hularnan ko ka manta?"
Girgiza kai yayi yace, "ban manta ba Yarinya ki ta addu'a Allah ya kawo sai a siyo miki"
ata fuska tayi tana shirin yin kuka tace, "a'a ni dai ka siyo min yau"
Kafin yayi magana Ya-ya tace, "kinga rufe mana baki Yarinya ke baki da hankali ne?"
Murmusawa yayi yace, "haba Ya-ya ina kuwa take da hankali? ki bita a sannu mana"
Tsaki kawai Ya-ya tayi bata
ara ce musu
ala ba.
Yayyi ya kalla yace, "ina islamiyya kuma Yayyi?"
asa tayi da kai tace, "sunce kar mu
ara zuwa sai an biya ku
Ayiya tace, "ni dai nace su tattara su dena zuwa shikenan na gaji da cin mutuncin yau daban na gobe daban"
Yaye yace, "haba dai Allah ze bada yadda za'ayi amma bazasu dena zuwa ba, gara ita yayyi ma tinda da hankalinta amma Yarinya yanzu ne fa zata fara karatun, Su dai yi ha
uri Allah ze kawo"
Ayiya tace, "to Allah ya kawo"
yana gama cin Abinci ya tashi ya
ara fita ba shi ya dawo ba sai bayan sha
ayan dare,
Washe gari ma ya
ara fita tin sassafe...
haka yake yawo jikinsa ba
wari zuciyar sa kuwa fal take da
unci kala kala, ya rasa sai yaushe ne farin ciki ze ziyarci rayuwar su, suna cikin wata rayuwa me matu
ar zafi, idan abun yayi masa yawa sai dai ya share hawaye kawai ya cigaba da watangariri a titi, Gashi adai-daita sahun nasa yafara lalacewa kullum sai ya bu
aci gyara.
(Gashinan ba yawa dai, sannu sannu bata hana zuwa, sai dai kuyi ha
uri fa dan zaku iya ganin na dena posting dan wayata bata da isashiyar lafiya)
*INDO CE..*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *
SIHIRIN K'AUNA
Shafi Na 2
Na INDO CE..
ELEGANT ONLINE WRITER'S
(Kyauta ne
Bismillahirrahmanirrahim
haka rayuwar take gudana cikin
unci, idan ya fita har baya son komawa gida domin kuwa Yarinya bata da hankalin da zata gane meye rayuwa, kullum burinta kawai taga ya cika mata Al
awarin da ya
aukar mata gashi babu yadda zeyi, babban abun da yafi tayar masa da hankali makaranta da suka dakata da zuwa sakamakon rashin ku
i, duk abunda ya samu a wajen siyan abunda zasu ci yake
arewa bare a kai ga ku
in makaranta.
Yana zaune a
ofar gidan su yayi tagumi tunani ne masu yawan gaske akansa, muryar Ya-ya ce ta katse masa tunanin, cikin tausayawa tace, Yaye wayaita tunanin fa yana kawo matsala ga
an adam, dan Allah ka Dena sa damuwa a ranka da yawa kar wani abun ya sameka"
Goge hawayen da suke zarya akan fuskarsa yayi tare sakin murmushin
arfin hali yace, "Ya-ya bafa tunani nake ba, kawai yadda farin ciki ya
aurace mana, da yadda nakasa biyawa
ata ku
in makaranta shine abunda yake damuna"
Sai da ta share hawaye kafin tace, "banason hakan ya dame ka Yaye, indai akan yarinya ne babu damuwa nan gaba zata iya yin karatun idan Allah ya hore mana, har yanzu akwai sauran lokaci be
are mana ba, iya kokarin da kakeyi ma na nema mana abunda zamu ci ya isa ba sai ka shiga damuwa saboda wani abu ba, kayi ha
uri dan Allah ka dena kuka kaifa namiji ne"
Ya murmusa sannan yace, "yin kuka a gurina abune wanda ya zama wajibi Banajin akwai ranar da zan dena zubda hawaye, ba
in ciki yayi tasiri sosai a rayuwa ta, ki koma cikin gida ni yanzu fita zanyi, ki cewa Ayiya na tafi.
Daga haka ya tashi yayi gaba.
Da ido ta rakashi Cikin zuciyar ta Tsananin tausayinsa ya gama lullu
e ta, tana komawa cikin gida tayi
akinta dan kuwa bazata iya zama ba kuka ne kawai abunda zatayi taji sau
i matu
ar tausayinsa takeji ji take inama tana da damar da zata temaka masa da tayi Farin ciki.
Haka yaje ya dawo tin kafin ya shigo gidan ya gama
arar da
an ku
in da ya samu, siyayyar abinci yayi musu sannan ya wuce.
dama ku
in nasa ba wasu bane dan yanzu ana cikin lokacin da
an adai-daita sahu basu cika ciniki ba,
yau tin kafin ya dawo Ya-ya ta kirasa take sanar dashi Yayyi ba lafiya ba dan ya tashi a aiki ba ya dawo gidan hankali tashe, kai tsaye Wajen likita ya kaita aka duba ta, likitan ya sanar masa cewar taifod me
arfi ha
i da cutar cizon sauro, maleriya ne suke damunta kuma sunci
arfinta dan haka tana bu
atar magani da Allura, kai tsaye ya bu
aci dubu biyu da
ari shida a wajensa, Iya dubu
aya da
ari biyu ne yake dasu ciki da waje, neman alfarmar sa yayi akan ya bashi maganin idan yaso ya kawo masa Cikon idan ya nemo amma fir ya
i yace, sai dai ya bashi iya wanda ku
insa ze iya siya ida ya nemo ya kawo sai ya siyi sauran, bashi da za
in da ya wuce hakan shiyasa ya amince.
haka suka dawo jiki duk a sanyaye.
Washegari haka yai ta garari ya dawo yau ma kamar kullum abunda ya samu
in abinci ya siyo musu hakan yasa be samu ku
in sauran maganin ba.
tinda ya fita yake lelewa Har ya fitar da rai ze koma gida yana cikin tafiya wasu yara suka tareshi, sai tsalle tsalle suke, sukace masa ya jira Yamee tazo.
Tsayawa yayi ya zuba ido dan yaga wacece zata zo
Yana cikin zazzare ido ya hangota tareda wata Tawagar yaran sunkai ishirin.
yarinya ce budurwa wadda bata wuce shekaru shatara zuwa ishirin ba, ta ha
e cikin wani leshi ruwan Madara, (milk) me ratsin ruwan gwal (golden) ta yafa mayafi ruwan gwal, Iya kan kafa
arta
aya ta zizara shi, ta yafa
aton
ankwalin leshin akanta, kayan sun kama Jikinta sosai musamman siket
in ya matu
ame ta, ta
asa kuma ya bu
a tsayinsa kuwa har jan
asa yake yayi bi
i bi
i baka iya ganin
afafunta, idanunta a lumshe suke a
asa take tafiya cikin gadara tamkar hanyar ta mahaifinta ce.
Y saki baki wajen kallonta har ta
araso sai da tayi magana sannan ya dawo hayyacinsa..
Cikin wata irin murya wadda tafi kama da ta
ar maye tace, "me gida ka ajiye Mu a
ofar gidan mu"
Yace, "to fa ikon Allah ai bansan gidan naku ba"
Sai a lokacin ta
an waro masa ido tana cewa, "kaiii???"
kallon yaranda suke kewaye da Ita tayi kafin ta kalleshi tace, "kuji fa wai besan gidan mu ba"
Suka kwashe da dariya.
Ta cigaba da cewa, " gaskiya ka koma makaranta, bakasan gidan mu ba fa!!"
shi dai da ido ya bita yana mamakin yadda akai ta kasance haka, gata kyakkyawa son kowa amma ta zama
ar daba, ba tareda ya sani ba yace, "anya kuwa madam bakya shan wani abun??"
Dariya tayi tace, "kam... lallai ma wannan, banyi maka kama da masu sha bane??, kai yara kuji min wannan wai tambayata yake, anya kuwa wannan a hayyacinsa yake?"
Zuwa yanzu lamarin nata yafara bashi mamaki da kuma tsoro dan da gaske muryarta irin ta
an maye ce da alama sai da ta shawu sannan ta fito ga yara dozin dozin a bayanta sai dariya suke masa, tsoronsa
aya kar tasa suyi masa duka abanza.
aramar su..*