Sashe 53
Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tunaninta ne ya katse a lokacin da taji k'arar bud'e k'ofa da sauri ta kuma yin k'asa da kanta zuciyarta na harbawa da sauri sauri. Faheem ne ya shigo shi da Haisam dake rik'e da leda a hannunsa shima da k'yar Faheem ya yarda ya rakoshi wai ai ba auren fari bane kuma Dan d'an uwansa ne bashi da yarda zaiyi.
Suka k'araso da sallama a zuciyarta ta amsa, suka k'araso suka zauna Haisam ya ajiye ledar dake hannunsa yana cewa "Amaryarmu k'anwarmu sannu ya gajiyar biki" Hibbah tayi shiru bata ce komai ba, Haisam yace "too k'anwata yau kuma rowar magana ake min? Ko da yake ba laifinki bane Amarya ce ke" ya fad'a yana murmushi "to tunda na rako miki angonki bara na tafi" sai kuma yau d'an fara yi musu nasiha kafin ya mik'e Faheem ya raka shi har bakin get sannan ya dawo.
A inda ya barta anan ya dawo ya sameta, a hankali ya hayo kan gadon ya yaye mahafin dake lullub'e a fuskarta tare da shafo fuskarta ruwa yaji a hannunsa da sauri ya juyota suna fuskantar juna ya shiga goge mata hawayen ya d'anyi k'asa da murya "haba my hrt desire kuka kike yi gidana fa aka kawoki gidan yayanki kuma mijinki mai k'aunarki to mene naki na kuka kuma Uhumm?" Ita dai Hibbah bata ce komai ba tayi k'asa da kanta saboda tsananin kunyar Faheem.
Faheem yayi murmushi ganin yadda ta wani yi k'asa da kai "nifa gaskiya wannan kunyar yau a ajiyeta a gefe don baza ta k'ware ni ba" ina ai Hibbah ji tayi kamar k'asa ta tsage ta shige ciki.
Hannunsa ya d'ora a kan cikinta yana d'an dannawa "my hrt desire hidima ta hanaki cin abinci koh? Gashinan cikin ya kuma matsewa taso muje na baki" ai hankali kanta a k'asa tace "naci abinci na k'oshi" "a'a banyarda ba tashi maxa muje muyi sallah mu godewa Allah sai na baki wannan d'an cikin ne yaci abinci" ya fad'a yana jan hannunta suka sauko daga kani gadon ya zaunar da ita a kan carpet, ya fita kitchen ya d'augo plate da cup ya ajiye lokacin ita har tamayo alwala, shima ya shiga yayo kafin ya fito ta d'auko hijab d'inta yana zuwa yaja su sallah, nan suka gabatar da sallar bayan sun idar ya shiga kwararo addu'o'i kafin ya dafa kanta yayi mata addu'a, bayan ya gama ya shiga yi mata tambayoyi a take duk ta bashi amsoshinsa wanda dama yasan za'a rina. Ya janyo place d'in da cup ya juye kazar a plate d'in ya tsiyaya mata madarar a cup sannan ya zauna tare da janyota jikinsa ya gutsuro ya kaishi dai dai bakinta a hankali ta bud'e bakin cike da kunya ta amsa tana taunawa kamar bata so.
Ya d'auko madara yasa mata a baki ta kurb'i kad'an ta kawar da kai, ya kuma gutsurowa zai sa mata ta kawar da kai "daddy na koshi fa" ya d'an had'a rai "wannan cikin naki yana bukatar abinci kuma kina cemin wani kin k'oshi ki amsa ko kuma na miki d'ura" haka badon taso ba ta bud'e bakin ya saka Mata, haka yayi ta bata har sai da ya tabbatar ta k'oshi sannan ya daina bata shi kuma ya shiga ci.
Shima saida ya k'oshi sannan ya d'auke gayan daga wajen ya gyara, ya dubeta gyangyad'i ma ita take yi ya d'auketa cak ya d'ora bisa gado. Firgit ta tashi ya dubeta yana murmushi "bacci ko my hrt desire?" Ta d'aga masa kai yace "to ina zuwa" ya mik'e ya fita.
Ta ganin ya fita itama ta tashi ta cire kayan dake jikinta ta d'aura towel ta Shiga wanka da alwala. Ta fito ta mulke jikinta da wani mai da Aunty ta bata mai tsananin k'amshi ga kuma turarukan da Aunty da mamy suka ce idan zata kwanta ta shafa sai kuma Wanda gwaggo ta bata, haka ta d'auko duk tayi amfani dasu sai k'amshin ya had'e ya bada daddad'an k'amshi. Ta d'auko wata rigar baccinta iyaka gwaiwa samanta net ne daga wajen k'irjinta sai kuma k'asan yadi mai taushi da silb'ine hannun kuwa na bra ne ta saka sannan ta kashe fiyila ta koma kan gadon ta karanto suratul mulk da iklas, falaq, nas sai ayatul kursiyyu ta tofa a tafin hannunta ta shafe jikinta sannan ta kwanta a b'arin hannunta na dama ta karanta بسم كاللهم اموت و احيا sannan ta kwanta zuciyarta cike da tsoro.
Ta Fara bacci kenan taji mutum a kusa da ita yana shafa jikinta a hankali tayi firgit ta tashi ta juyo Faheem ta gani a cikin bargon shi ko a jikinsa yana cigaba da shafata, ta dubeshi a marairaice "Daddy bacci nake ji" wannan daddy da take kiransa dashi yana b'ata masa rai a zuciyarsa yace yau zan bambance miki tsakaninki da Nawaz don ya kirani Daddy kema saiki ki fad'amin hka.
A fili kuwa yace "kiyi baccinki my hrt desire ni dai zan samawa Nawaz k'annene a wannan Daren mai albarka" sai kuma ya shiga aikata mata sak'onni wanda lokaci d'aya Faheem ya fara fita hayyacinsa kamar ba mai mata ba😏.
To Faheem Hibbah asuba ta gari ni nayi nan🏃♀🏃♀🏃♀.
*by*
*Mamyn Najmah*
[10/26, 9:27 PM] Maman Najma Author P1: 📝🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓
*RAYUWA* page5⃣5⃣
*NA*
*MAMYN NAJMAH*
🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓
*DEDICATED TO AYSHA ALIYU GARKUWA*
```wattpad@mamyn_najmah2222```
🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚
Hibbah yau dai an zama cikakkiyar mace an shigo sahun manya don Faheem bai gyaleta ba sai da ya mayar da ita cikakkiyar mace.
Sai bayan komai ya lafa Faheem ya janyo Hibbah ya rumgume ta yana ta samata albarka gami da lallashinta, ita kuwa sai kuka take saboda shiga bakon abu da tayi ga kuma kunyar Faheem data rufeta ta rasa inda zata sa kanta. Haka dai Faheem yayi ta rarrashinta har ya samu tayi bacci, jinshi yake kamar wannan ne aurensa na farko don Hibbah ta dabance sam ni'imarta ta bambanta data Kausar jinshi yayi yafi samun gamsuwa da ita fiye da Kausar. Haka yayi ta tunanin abinda ya kasance a tsakaninsu daga baya ya mik'e ya shiga toilet yayi wanka sannan ya d'auro alwala yazo ya dinga nafila yana godiya ga Allah.
Satin Hibbah biyu a gidan Faheem har ta ware duk wannan kunyar tashi ta sauketa ta tsaya tana kula da mijinta yadda ya kamata. Shi kuwa Faheem kamar ba shiba yadda yake yiwa Hibbah wani lokacin har kunya take ji, daidai misali yana k'ok'ari wajen kwatanta adalci a tsakaninsu.
Faheem ya had'e Kausar da Hibbah a gida d'aya sakamakon Daddy ya kirashi yace ya had'e matansa waje d'aya don su kuma shak'uwa a matsayinsu na *jini d'aya*. Had'e sun da yayi sai suka kuma shak'uwa sosai Hibbah tama fi son haka saboda kullum tana tare da Nawaz d'inta, ita ma Kausar taji dad'i amma wani lokacin sai ta shiga d'aki tayi ta kuka tana da ta sanin rashin kula da mijinta da tayi aikinta kuwa tuni ta rubuta takardar ajiye aiki.
*3 month later*
Hibbah na gaban dressing mirror tana k'ok'arin sanya wani pink ashoke da aka nad'a Mata shi ta gama kwalliya sanye take cikin wani material mai shegen kyau gashi yayi mata matuk'ar kyau. Faheem dake jikin k'ofar d'akin ya zuba mata idanu yana kuma jin k'aunarta na ratsa duk ilahirin jikinsa ya k'araso gaban mirror ya karb'i ashoken ya saka mata da kanshi sannan ya juyo da ita "Masha Allah my hrt desire kinyi kyau sosai Anya kuwa zan barki kije wajen dinner d'in nan kuwa" Hibbah ta marairaice fuska "my boo kar muyi haka dakai Dan Allah ka barni naje, bikin Saudat da Safiyya ace banje dinner ba" ya girgixa kai "a'a my hrt desire kiyi zamanki kawai zansa a d'auko miki duk abinda aka gabatar a wajen" Faheem baiyi aune ba sai ganin hawaye yayi a fuskar Hibbah cikin kuka tace "Dan Allah my boo ni zan iya ma wanke kwalliyar Allah, kuma fa kace zaka dinga kaini kullum wajen bikin tunda kace bazanje na kwana ba" da sauri ya janyota jikinsa yana rarrashinta "ai zaki b'ata kwalliyar wasa nake miki" ya shafi cikinta "anya yarinyar nan ba ajiyata a jikinki kuwa naga fa sai wani haske kike yi kuma na Lura yanzu kina yawan ka sala, kwama biyun nan dana kusanceki fa naji kin canza" Hibbah ta rufe ido cike da kunya don itama ta lura da hakan kuma watanta biyu kenan bata ga al'adarta ba ga yawan tashin zuciya ga kasala amma sai ta dangana hakan da kawai janjin yanayi ne wai don da tana budurwa ne yanzu kuma tana da miji.
Ta karyar da kai "my boo ni bani da komai fa" "a'a gobe zamuje Dr ya duba min ke don ni ban yarda ba akwai ciki a jikinki" ya fad'a yana shafa cikinta. Hibbah ta ja hannunsa "mu tafi lokaci na k'urewa fa"
Haka suka wuce wajen dinner d'in su biyu don Kausar tana can ita da Nawaz, wajen ya k'ayato wuta a wajen kamar rana sai sautin kid'a dake tashi a wajen. Faheem ya samu waje yayi parking ya kai hannunsa kan cikinta yana dubanta yace "ni zan koma idan anjima zan dawo na d'auke ki, ki kularmin da ajiyata" ta kawar da kanta gefe "babban Yaya baza ka zauna a wajen ba" "a'a ai Ku kun wakilce ni" Hibbah ta bud'e k'ofar zata fita "to saina kazo" ya janyota "a hakan zaki fita baki bani sak'ona ba" tayi murmushi tare da yi masa Kiss a kan leb'ensa sannan sukayi sallama.