← Book details Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 54

Sashe 3

Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Shi kuwa sale ganin Hibbah bata fito ba yasa ya zauna zaman jira don yasan dole zata fito da gyada. Yana nan zaune yaga Rahmatu ta fito ya kalleta yace "Rahmatu ina Hibbah din?" Kallon shi tayi adan wulakance tace "tana ciki wai bata da lafiya" tana fadin haka tayi gaba. Shiru yayi yana nazarin koya shiga cikin gidan, yana kuma tsoran kar a kamashi don yasha alwashin yau dinnan saiya dan dani zumar Hibbah.
Inna ce ta katseshi da cewa "sale Kaine a kofar gidan namu?" Dan sosa keya yayi ya shiga gaishe da inna tare da cewa "nazo karbar canjina ne a wajen Hibbah na dazu dana bar mata". Inna jin anyi batun canji yasata murtuke fuska ta fara masifa "wane irin canji kuma?" Dan sunkuyar dakai sale yayi tunda yasan shi yake nema yace "eh dama dazune na zubar mata da abinci a kasuwa kuma na bata Dari biyar babu canji shine nace zanzo Na amsa." Dariya inna tasa harda tafa hannu tace "hmm yaro man kaza sale mene na boye min ni mai taimaka maka ne ka samu abinda kake so a wajen Hibbah, nasan komai kuma Zan taimaka maka ka samu Hibbah a Daren nan ma idan kana so amma da sharadi." Wani irin happy ne ya rufe sale cikin sauri yace "wane sharadi ne xan bishi matukar zan sami Hibbah" dariya inna ta kumayi tace "sai naji dumus a hannu" ba musu sale ya dauko 'yan dari bibbiyu ya irga guda shida ya bawa inna, inna ta amsa ta irga wani kallo ta bugamai tace "dubu daya da dari biyu ne fa kana tunanin wannan yakai darajar abinda zaka samu?" Cikin sauri ya kuma irgo guda hudu ya mika mata. Karba tayi tana ganin hudune cikin zafin nama ta warce sauran na hannunshi ta hada. Tace "kazauna anan idan kaga malam ya shigo sai kabi bayansa zakaga wani karamin daki dayake kallon dakin dazai shiga amma yayi nisa sosai da wanda zai shiga to tana ciki saika shiga." Sale cikin happy yace "to amma ummanta fa?" "Ummanta bata gidan" tana kaiwa nan tayi shigewarta cikin gidan cike da murna.
Ya kalli Hibbah yana dariyar keta, ita kuwa mugun tsoro ya bata cikin Sauri ta tashi zaune tana ja da baya. Binta ya shigayi shima, mikewa tayi dakyar ta shiga yin baya batason tazo bakin gadon ba sai ji kawai tayi ta fada kan gadon. Murmushin mugunta sale yayi yace "kin rage min aiki." Hawaye ne ya fara sintiri a fuskarta tana yin baya har taje karshen gadon. Hayowa gadon yayi yana murmushi, cikin kuka tace "don allah sale kayi hakuri karka rabani da muyuncina darajata don allah ka kyale...." Dariya yasa yace "wallahi Hibbah yau ba mai hanani kusantarki garama ki nutsu mubi komi a hankali idan ba haka ba kuma zanyi ta karfi Wanda ni zanfi son hakan." Kifa kanta tayi a tsakanin cinyoyinta tana karanto kowacce addua tazo bakinta.
Kayan jikinsa ya cire ya wurgar daga shi sai trouser ya tunka rota............

*by*
*MAMYN NAJMAH*
[10/26, 9:21 PM] Maman Najma Author P1: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*RAYUWA* page 4⃣to5⃣

*NA*
*MAMYN NAJMAH*

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*DEDICATED TO AYSHA ALIYU GARKUWA*

*الله اكبر الله اكبر الله اكبر*
*لا اله الله، الله اكبر الله اكبر و لله الحمد*
*الله اكبر كبيرا*
*والحمد لله كثيرا*
*و صبحان الله بكرة و اسيلا*

Sukayi tafiyarsu suna hira Hibbah tace "Abu wallahi akwai wani abu da yake bani mamaki da tsoro" kallon mamaki Abu tayi mata tace "wane abune wannan Hibbah?." Numfashi Hibbah ta danja tace "Abu kusan kullum sai nayi wani mummunan mafarki, wai Inna tasa baba ya kori umma daga gidan ni kuma ta biyoni da gudu da wuka a hannunta zata kasheni, sai wani balarabe Wanda ban taba ganinsa ba ya kwaceni a wajenta. Ita kuma ya jefata cikin wani katon rami me dubu idan ya jefata sai naga baba yaxo ya rumgume ni yana cewa na yafe masa" ta karasa maganar cikin tsananin damuwa. Abu tadanyi shiru tana nazarin kalaman Hibbah kafin tace "idan har hakan zai kasance gaske toda munfi kowa murna, mafarkin ki yana nuna nan gaba wani zai taimakeki ya ceto baba daga sharrin Inna. Amma abinda bangane ba shine korar umma da kikace Inna tayi daga gidanku." Cikin damuwa Hibbah tace "Abu nima abinda nake ta tsoro da wannan mafarkin da nakeyi kenan kar fa ya kasance gaskiya." "In allah ya yarda bazai kasance gaskiya ba, Umma tasan kina wannan mafarkin?" Abu ta tambaye ta, girgiza kai tayi tare da cewa "a'a bata sani ba" Abu tace "yakamata ki fada mata wata kila ita ta fimu fahimtar mafarkin naki" "hakane idan na koma zan fada mata" Hibbah ta fada.

Suka cigaba da tafiya suna dan hira jefi jefi. Farantin kantane ya subuce ya fadi kasa robobin suka tarwatse, bata damu da faduwar da sukayi ba sai kirjinta data dafe da hannu saboda bugun da yake yi mata. Kallon mamaki Abu tayi mata tace "lafiya Hibbah?" Cikin tsantsar tashin hankali Hibbah tace "wallahi Abu ji nayi gabana yayi wata mummunar faduwa kirjina na bugawa da Sauri sauri," Abu tace "to allah yasa lafiya," Hibbah tace "ameen" tare da sigunnawa tana tattara robobin Abu na tayata.
Chapter 3 · 0% Book details