Sashe 5
Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Tun karota yayi gadan gadan ya hayo gadon tare da fizgota ta fada cijikinsa, ya shiga shashshafata. Jikin ta ne ya dauki rawa tamkar mazari saboda taji bokon abu, kokarin kwace kanta ta shiga yi duk da bata da wani karfi saboda zazzafan zazzabin da take fama dashi. Cikin kwarewa yake bin gabbanta yana shafawa hannunsa ya dora kan dukiyar fulaninta, jin hannunsa a kan kirjinta tayi cikin zafin nama ta hankadashi ya fado kasa da sauri ta duro daga gadon ta nufi hanyar fita.
Fizgota yayi tare da cewa "ke kin isa na shigo dakin nan ba tare dana biya bukata ta ba, wallahi tunda na bawa waccen matar kudina kema saina fanshe a kanki." Ya fada yana janyota jikinsa tare da shafa fuskarta yace "kina da kyau baby, me yasa baza ki yarda dani ba? Uhum? Kibani hadin kai mana." Banza tayi dashi tana cigaba da kiciniyar kwacewa.
Ganin zata bata masa time yasa ya ja wuyan rigarta tare da ketawa, take rigar ta yage dukiyar fulaninta ya bayyana. Rikicewa yayi ganin yarda suke a tsaye gwanin sha'awa, hannunshi yake kokarin dorawa tasa bakinta ta kafa masa wani mugun cizo. Da sauri ya saketa yana yarfe hannu, ita kuwa mikewa tayi zata bar dakin yasa kafa ya tade kafarta kamar an wurgata ta bugi kofar dakin akwai wata b'ula a jikin kofar, ta saitinta ta fada karfen jiki ya yanketa a goshinta ta zube a kasa jini yana kwararowa taa fuskarta.
Rarrafowa yayi ya karaso inda take yana dariyar keta, Hibbah kuwa bayan ta fadi karfen da suke tare kofa take laluba da hunnunta, cikin sa'a kuwa tajishi. Janyoshi ta rikayi a hankali, shi kuwa sale tuni yayi mata rumfa yana sumbatarta ta ko ina. Janyo karfen tayi tare da dagoshi ta kwada mai a keyarsa.
Dagata yai yayi gefe yana layi ya fada gasa yana ta juyi. Ita kuwa jin ya dagata ta samu da kyar ta mike tana dafa bango ta bude kofar tare da fita itama cikin layi ta fito daga dakin KO gabanta bata gani ji tayi ta bugi mutum, jirin da yake dibanta yasa tayin baya, cikin sauri Abu ta rikota tana tambayarta lafiya?
Kokarin k'wace jikinta take yi tana nuna mata cikin dakin, kuma riketa Abu tayi tace "mene Hibbah? Kiyi min magana mene a dakin." Cikin rudu tace " na kashe shi yana ciki ya mutu." Sai kuma ta fashe da kuka ta rike hannun Abu sosai tana cigaba da kuka.
Kallon goshinta Abu tayi inda ta yanke tadan waro ido tace "Hibbah meya sameki a goshi? Kuma waye ya mutu?" Bata amsa ba ta cigaba da kuka tana cewa "Abu ya mutu wallahi bada niyya na kashe shi ba."
Abu ta kasa fahimtar waye ya mutu, kawai taja hannun Hibbah zuwa cikin dakin, K'ara Hibbah tasa tana cewa "wallahi idan naje dakin nan fyade zaiyi min, Abu kashe ni zaiyi ki kyale ni?." Ta kuma fashewa da kuka tana ciccijewa. Tsayawa Abu tayi da janta tace "ki nutsu Hibbah kiyi min bayanin komi," Abu ta fada cikin kwantar da murya. Shiru Hibbah tayi ta kasa magana, kallon ta Abu take yi tace "Hibbah ki fada min mana musan abinyi kafin Inna lami tazo." Jin an ambaci Inna lami yasa ta fara bawa Abu labarin abinda ya faru. Mamaki ne ya bayyana karara a fuskar Abu tace "fyade? Zai ai kata indai sale ne, Ai dama tun da naga yarda yake miki a kasuwa nasan akwai abinda yake nema" ta danyi shiru sannan taja hannun Hibbah tana cewa "ki nutsu Hibbah, mu shiga dakin muh gani idan yana motsi sai musan matakin dauka. Idan kuma ya mutu musan nayi," cikin tsoro Hibbah tabi bayanta suka shiga dakin.
Sale suka gani a baje a dakin yana ta mutsu mutsu jini duk ya b'ata dakin. Kara sowa sukayi cikin dakin kallon shi Abu tayi taga yana motsi ta kalli Hibbah tace "ki kwantar da hankalinki Hibbah bai mutu ba yana motsi" Hibbah dai har yanxu hankalinta bai kwanta ba tace "to Abu kice ya fita daga dakin nan, kinsan idan Inna lami tasan yana dakin nan na shiga uku dukana.........." Katseta sale yayi cikin muryar data ji jiki yace "wallahi baxan fita ba idan har kinga na fita daga dakinnan to na samu abinda nazo nema." Ya mike zaune yana tallafe da keyarsa ya cigaba "Hibbah kisani bugamin karfen nan da kikayi shine *babban kuskuren da kika tafka* don kuwa kinsa naji dole na kusanceki kota halin k'ak'a." Dayake Hibbah tana daga bakin kofar dakin cikin tsiwa tace "aniyarka ta bika mugu kawai," murmushin yak'e sale yayi yace "wato kin samu bakin magana koh?" Murguda Mai baki tayi tare da jan tsaki tace "Abu yanxu mene abunyi kindai ji abinda ya fada koh?" Jan hannunta abu tayi suka fito daga dakin, bangaren su Inna lami suka nufa da sauri Hibbah ta kalli Abu tace "me kike shirin yine Abu?.'' Abu bata kalleta ba tace "ke dai ki biyo ni kiga me zanyi," "na biyoki Kamar ya? Ke kinsan halin Inna lami, babu yarda za'ayi mu fada mata wannan matsalar, memakon ta warware mana ita saidai ta kuma hargitsa abun."
Tsayawa Hibbah tayi tana kallon Abu tace "allah Abu kije ke kadai nidai bazan jeba." Kallon ta Abu tayi tace "nifa ba fada mata zanyi ba kedai kizo muje" kuma gyara tsayuwa Hibbah tayi tace "wallahi kinji na rantse bazani ba". Jin ta rantse ya kuma tabbatarwa da Abu Hibbah bazata karasa inda take so suje ba.
Shi kuwa sale ganin sun fita su biyun yadan ji tsoro karfa su Tara masa jama'a don yasan halin Abu tsaf zata aikata, cikin ransa yace _Anya kuwa bazan hakura da k'uduri na ba? Karfa nazo ayimin duka tunda kowa a kauyen nan yasan halin yarinyar nan_ mikewa yayi yana dafa bango.
Su kuwa su Hibbah suna tsaye Abu sai magiya take mata amma ita tace tsoron abinda Inna lami zata mata take. Abu ganin Hibbah na bata musu time kar sale ya gudu yasa cikin ihu da daga murya yarda su Inna lami xasuji ta shiga cewa "wayyo allah kwarto jama'a kwarzo wayyo!" Saida ta fada sau uku ta tabbatar su Baba sunji sannan tayi hanyar waje tana ihun kwarto.
Da gudu Hibbah tasha gabanta tana cewa "haba Abu wannan ai tonan asirine, kina so mutanen k'auyen nan Susan abinda ya faru Dani ne?" Kallon ta Abu tayi "to mene idan sun sani, naga dai kowa yasan halinki kuma kowa yasan waye sale, to don sun sani har wani abune?" Ta fada tana kaucewa daga inda Hibbah ta tsaya.
Muryar Inna lami sukaji ta tawo da gudu rike da muciya tana cewa "ina kwarton yake?" Kallonta Abu tayi tad'dan nuna yanayin tsoro tare da nuna mata cikin dakin, da gudu Inna ta shiga dakin.
Shi kuwa sale jin Abu na ihun kwarto yasa tsoro ya kuma dirar masa cikin tsoro ya xura kayansa ya nufi kofar fita cikin sauri. Kicib'is sukayi da Inna lami tana kokarin shigowa, baya yayi da sauri ya zaro ido waje ganinta da muciya. Murmushi tayi masa tace "ka kwantar da hankalinka na rik'e wannan muciyar ne kawai saboda tsaro, kaima kayi sakaci wai ya akai haka ta farune?" Kallon sale yake tsoro ya bayyana a fuskarsa b'uru b'uru yace "Zan miki bayani daga baya ni dai yanxu matsa na huce kinga yaran cen zasu tara min......." D'aga labulen da akayi ne ya katse masa magana, baba ne ya shigo yana kallonshi cikin tsana. Bayason baba yaga fuskarsa, Cikin zafin nama sale ya hankad'e Inna lami yabi ta gefen baba ya fita da gudu daga dakin, yana fita tsakar gida yaga su Abu da k'awayen su rik'e da sanduna, da wani mugun gudu ya gifta ta kusa dasu don karsu same shi amma duk da haka saida Abu da kharime suka kwad'a masa...........
*by*
*Mamyn Najmah*
[10/26, 9:22 PM] Maman Najma Author P1: 📝🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓
*RAYUWA* page1⃣2⃣to1⃣3⃣
*NA*
*MAMYN NAJMAH*
🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓
*DEDICATED TO AYSHA ALIYU GARKUWA*
*wannan page d'in naki ne ~sweety~ _SADNAF_ Allah ya kara basira🙏*