Sashe 9
Mahaifin Mu Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kamar kullun zainabu ce a zaune tana kallon yanayin garin da zai iya bada ruwa a kowane lokaci, ga dare ya fara yi, gambo shiru bai dawo ba, hakan yasa ta tsaya a bakin barandan dakin nata wanda dama daki daya ne a gidan, can naji motsi a wanann lokacin ne naji zuciyata tayi sanyi domin kuwa ko banza nasan shi ne.
Abinda yayi matukar bani mamaki shi ne gambo ne jikinsa dik jini, ga wani mummunar yanka a bayansa,yana zuwa bakin baranda yace"zainabu! Zainabu!! Zainabu!!! Sai kuma yayi shiru yana mai fitar da mawuya cin hali, da sauri ta taimaka masa ta shimfide sa akan tabarma, nuni yayi mata da wata jaka da take sakale a bangon dakin,tashi tayi ta miko masa sannan ta mike da zummar taje cikin dakin ta.
A bayanta ta gansa ya mike, ya kalleta yace"ki tattaro kayanki zainabu tafiya zamuyi,da mamaki zainabu tace masa lafiya gambo kake cewa mutafi a daren nan mu tafi ina kuma,gambo ne ya kara kallonta yace"zainabu ki fito mu bar garin nan, wata katuwar jaka naga gambo ya dauka ya fita waje, yayin da kalli zainabu yace"ki bar komai anan ki taho mu bar gidan nan, harta fito sai kuma ta koma tana mai dakko wata 'yar karamar jaka ta hannu, irin tissue bag din nan.
A wannan dare ne suka bar garin yola,ba tare da zainabu tasan dalilin barinsu garin ba, haka suka zo tasha, jin ana fadin motar bauchi yasa su shiga ba tare da wani dalili ba, mota tana cika suka tashi suka fara tafiya yayin da zainabu tini bacci y saceta.
Bayan komawar su garin bauchi ne allah ya azurta zainabu da samun ciki, wanda ita vata san da cikin ba sai da yayi wata 3 sannan ta san da shi,nan fa suka dawo suna ta murna ita da mijinta gambo.
Zainabu ce ta share kwalla tace"da nasan murnar da gambo yake a Wanann lokacin da a lokacin zan bar masa gidan sa, amma ni sam ban gane nufin gambo ba, bansan me gambo yake nufi ba, bansan wace sana'a gambo yake ba.
*MAHAIFIN MU NE SILA*
*By*
_*WALEEDA MUHAMMAD*_
QUEEN WALEEDAH
_HAZIƘAI BAKWAI DAGA_👇
*✨TAURARIN MARUBUTA WRITER'S ASSOCIATION✨*
*T.M.W.A.✍️*
✨✨✨✨✨
💪😊
*TUNANI MAI ZURFI KAFIN RUBUTU SHINE TAKEN MU, RUBUTU MAI FAD'AKARWA DOMIN AL'UMMA,AL'K'ALAMIN MU ABIN AL'FAHARINMU, RUBUTU BAIWA CE GA WANDA ALLAH YA BAWA,TAKENMU SHINE HASKAWA A CIKIN AL'UMMA DA FIKIRAR DA ALLAH YA MANA, TAURARU A DUNIYAR MARUBUTA.*
✨✨✨✨✨
💪😊
https://whatsapp.com/channel/0029VbB4z8xCnA7sRc849y0F
Whatsapp Channel
Page 15
Wata kwallah ta share tace"bayan wata tara allah ya azurtani da samun mace ita ce najwa,zo kuga murna, gambo ne yace"abu amma wane suna kikeson a sakawa yarinyar, murmushi abu tayi tace"nidai nafison a saka mata sunan mamata ana kiran ta da najwa,murmushi gambo yayi ya fita, sai wajen magariba ya dawo da kayayyaki cike da katuwar akwati, da kuma ragunan suna guda 3,abin ya bani mamaki gashi allah bai bani ikon tambayar sa a ina ya samo su ba.
Haka rananr suna yarinya taci suna RABI'AH Amma za a na kiranta da najwa, bayan suna ne kuma nan gambo ya dauki son duniya ya dora akan wanann yarinyar wato najwa, komai ita, wani lokacin shi yake renonta, ni dik bansan abinda yaje nufi ba,bayan da wata 11 ne nan allah ya bani wani cikin ga najwa bata isa yaye ba, ga wani cikin haka mukaje asibiti,bayan bin wata ka'idar ne nan lamarin kuka da najwa ya dawo kan gambo yayinda nikuma nake fama da cikina na 2 kasancewar cikin na matukar wahalar dani.
Baya da kamar wata 9 na haifi da na namiji kyakkyawa wanda kowa yake cewa da mahaifin sa yake kama,a wanan lokacin ne muka tashi daga wanann unguwar muka koma unguwar masu kudi a cikin garin na bauchi,mun koma ga 'yan aiki ta ko ina, komai su sukeyi yayin da nikuma nake fama da fahad shi kuma yake kula da najwa.
Sai da na haifi nabila a wannan lokacin nabila tana da shekara 1 a wanann lokacin ne asirin gambo ya fara tonuwa na fara tina abubuwan da suka wuce, na fara masa magana akan abunda yakeyi, ranar da bazan ta6a mantawa ba a rayuwata, ranar da nasan da cewa gambo yana amfani da yarana wajen aikinsa, ashe gambo matsafi ne, take ta dawo tana shasshekar kuka tace"mai gari ina buqatar ruwa,aikawa yayi aka kawo mata ruwa bayan ta sha ne taci gaba da fadin"wannan rana ita ce ranar tonuwan asirin gambo, ita ce rananr da gambo ya fada mini komai, ita ce ranar da kansa ya fada min abinda bansani ba.
Zainabu ce tace"gambo lamarinka ya fara bani tsoro yakamata ace zuwa yanzu ka sanar dani sana'arka, kuma ka barni naje ruga na gano dangi da 'yan uwa,gambo ne ya ajiyee najwa yace"dangi da' yan uwa ko, amma sam zainabu baki da hankali yau na kara tabbatar wa ke din baki da fahimta to bara kiji na sanar dake abinda baaki sani ba.
Ni na kashe kamalu da karfin bakin tsafi, kuma na saka miki soyayyata a cikin zuciyarka.
Na rufe miki dik wata hanya da zaki iya tambaya ta tayaya haka ta faru.
Na kashe kowa a ruga sannan na debe dukiyarsu, sanann kuma a yanzu da kike zaune a wanann gidan ganin dama na ne idan nayi niyya sai kin bar gidan amma saboda wanann 'uar taki na sadaukar da ita ga sshugaban kungiyar mu na bakin tsafi yasa bazan ce ki fita ba,zainabu zaro ido tayi dan ta kasa magana a wannan lokacin.
Zainabu! Ki sani koda kinyi kokarin barin gidan nan ina mai tabbatar miki bazaki zauna lafiya ba, saboda wanann yana mai nuna najwa da tana a zaune tana cin biscuits tana dariya da sauran kannenta, sannan koda kin bar gidan sai na biki na kamoki na dawo dake saboda idan inason komai ya daidaita sai na kasance da wanann halittar a tare dani, ki sani nidin bana rasa abu, bansan asara ba, nasara kawai na sani kuma a yanzu koda zakije ruga ba wanda zaki tarar domin sai da na bayadda kowa ga sarkin mu na tsafi.
Abunda baki sani ba tin ina shekara 15 na fara bakin tsafi kuma gani har zuwa yau,dan haka kiyi hakuri idan baki hakura ba, sai ankai lokacin da najwa zata fara zama dabba, a wannan lokacin ba abinda zaki iya, kuma bazata ta6a zama a gida ba, sai dai a daji idan ta hadu da wata dabbar kuma ta cinyeta.
Zainabu ce ta rushe da kuka tana fadin allah ya isa gambo, sam ka cuceni ka zaluntar dani, ka zaluntar da rayuwar 'yaya na, bazan ta6a yafe maka ba har abada, har gaban abada, zamu tsaya ga allah kuma zaka gurbi abinda ka shuka.
Dariya yayi yace"wayace ku tsaneni, zainabu ki sani a hakan ma dan inasonki ne yasa ban bada ke ba, amma na bada mata irinki sunfi 20 ciki harda mahaifiyata,dan haka kedin wa wae.
Haka ya tafi ya barni da mamaki da kuma zubar hawaye a idona,haka na tattara yarana na rungume su ina kuka cikin danasanin da bazai ta6a min amfani ba a cikin rayuwata,tabbas nasan cewa na cuci kaina kuma gambo ya cuce ni.
Tin daga wannan lokacin na fara tinanin barin gidan sa dik da gargadin da yake min amma hakan baisa na fara ba,bayan kwana 6 ne naji labarin wani dattijon malami, banyi kasa a gwiwa ba naje na samesa, bayan nayi masa bayani ne ya kalleni yace"idan kin tashi dawowa ki taho min da yarinyar na ganta, daga nan na tashi na dawo gida cike da tsoron gambo, yayin da shikuma yau tsawon kwanaki 4 bai dawo ba.

Page 16
Sai da akayi kwana 2 sannan na dauki najwa muka tafi wajen malam, yayin da na bar su fahad a wajen masu rainan su, malam bayan ya dubata ya kalleni yace"tabbas kinyi gaskia domin kuwa rayuwarta lullube take da bakin tsafi daga nan har tsawon shekara 20 amma da zarar ta kai shekara 20 zai karye indai ba wani aka mata ba, sannan kuma zan baki wasu hanyoyi da zaki bi da ita saboda gudun chanjawar dabi'unta da zarar ta shiga shekara ta 10 komai zai fara chanja mata.
Kuka nake na tashi bayan munyi sallama na dawo, bayan kwanaki 8 ne gambo ya dawo gidan, yana shigowa ni kuma ina daki ya sa6i najwa ya shiga da ita wani daki wanda ba wamda yake shiga daga shi sai najwa,har sai da ba fara nemanta anan ne fahad cikin gwarancin sa yace"tana wajen baba, ina kokarin shga dakin ne ya fito da ita a hannunsa, yayin da take a sume, sannan ya saka kafa ya bar gidan kamar yadda ya saba, a matukar firgice naja mayafi sai wajen malam.
Bayan naje ne ya kalleni yace"kiyi hakuri amma anyi mata wani gagarumin bakin tsafi abinda yafi kamata dake shi ne ki tattara ki bar garin nan, indai har baya ganin ku tsafin da zarar takai shekara 21 zai karye kuma tsafi bazai kara kamata ba, wani abu ya mika mata yace"ki tabbatar kina bawa yaranki wannan maganin domin kariya ne a garesu, ita kuma a dik lokacin data shiga wata shekarar ki kirani ki fada min domin zanyi mata addu'ah yadda abin zaizo da sauki, daga nan ne kuma na mike na bar wajen.
A wanann daren na fito zuwa tasha, ban 6ata lokaci ba na hau mota dik da bansan ina zata kaini ba sai da na shiga naji ance lagos,ban 6ata lokaci ba na kara gyara zama ina kallon yarana da suke bacci banda najwa da take wasa da 'yar tsanar robar hannunta.
Haka nai ta kare rayuwar su bayan dik wata shekara ina kiran malam, sanann yana fadamim abubuwan da zanyi domin bawa najwa kariya kuma ina haka.