Sashe 24
Mahaifin Mu Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka ta fice daga gidan tana tuki sannu a hankali, tafiya take a saman titi yayin da wayarta ke kara amma taki dagawa taci gaba da driving dinta cikin kwanciyar hankali.
Kongo campus, Zaria
Anan naga motarta ta tayi parking wayarta ta dauka, hadi da jaka sanann ta fito daga motar tana gyara rigarta domin ganin ina ne ya tattare, ganin ko ina yayi daidai ne ya ta saka ta fara tafiya gradually, cikin wani slow motion.
Daidai wani faculty naga ta tsaya tana kallon wayar, saurin dagawa tayi tace"umma banji me umma tace ba,sai ji nayi tace"tohm shikenan zan biya insha allahu,idan mungama lecture,sai naje ba matsala, umma sai na dawo.
Kallon wajen nake anan idanuna suka kalli faculty da a sama aka saka FACULTY OF LAW, nikam nace to su najwa kuma nan aka taho faculty of law kenan, daga nan ta shige zuwa cikin theater din ta zauna kamar yadda dik rabin daliban na zaune suna jiran shigowar malamin.
Da gudu ta fito tana ihu allah ya isa, bazan ta6a yafe maka ba,wani dattijon mutum ne yace"ki kyaleni ni zan miki allah ya isa ba ke ba, shegiya, kinsa na rabu da matata mai sona da gaskia da kuma dana sanyin idanuna, kinzo kin haifamin 'yayan shegu, wamda bansan ma ina ubansu yake ba,jamila ce na lura da hakan matar baban safwaan.
Jamila ce tace"wallahi karya kake ka chanja zance,ko kaki ko kaso wadannan yaran jininka ne,kuma a gidanka zasu zauna,wane gida jamila ina gidan,ai banga wani gida ba, bayan komai ya kare nima tattarawa zanyi na bar garin dan ba zaan iya zaman kaduna ba,domin mutane sai suyimin dariya,nayi danasanin saninki jamila, kincuceni, kin cucu rayuwata, allah ya isa tsakani na dake, murmushi tayi tace"ban cuceka ba kai ka cuci kanka ka za6i dukiya ka wofantar da iyalan ka dan haka ka tafi dik inda zakaje ni bani da matsla da hakan,mahaifin safwaan ne ya fice fuuu kamar zai tashi sama.
Jamila ce bayan ya tafi ta babbake da dariya da a haka zan barka, ai wallahi kayi kuskure muttaka, bazan ta6a barinka a haka ba,yanzu kuma dukiya ta zama tawa kuma na mallaketa,ka tattara ka tafi ya zuwaa dik inda kake tinanin zuwa, ni kuma na zauna na gwangwaje,naci duniyata da tsinke, ahayye, ayiriri,sai ni jamila bakar mace, dik wanda ya zauna dani sai yayi bakin ciki.
Umma ce zaune a kujera tana duba wasu atamfofi,karar kira ne ya shigo mata,bataji ba har sai da wayar ta kusa katsewa ta dauka ta kara a kunne,ji nayi tace"ok shikenan sakina tace sa zata biyo amma kuma naji kamar tce akwai aiki yau a factory,katsewa tayi taci gaba da duba kayayyakin ta.
Karfe 2 ta fito tana tafe tana duba wayarta, miss call ta gani hakan yasata shiga motarta ta zauna,wani kira naga tavi,cikkn sauri tace"ku shirya komai da ake buqata zanzo nan da mintuna 50 insha allahu, ba sai 6 kikace anaso ba,ji nayi tace"ok shikenan.
Tada motar tayi ta fara driving sai da ta fita daga makarantar sannan ta dauki hanyar zuwa gidan safna kamar yadda umma ta aiketa,taba zuwa a kofar gidan tayi parkig kasanxewar tana sauri,tana shiga falo da sallama wata kyakkyawar yarinya ce zaune tana wasa a cikin kayan wasan da yake gabanta,najwa ce ta karasa gareta tar da dagata sama tana mata wasa,kallonta tayi tace"babie ina mama,cikin gwarancinta wanda bai gama zama a bakinta ba ta nuna mata kitchen.
Daukar ta tayi suka tafi ya zuwa kitchen din, safna ce ke girki ganin najwa yasa ta kashe gas din ta fito,najwa ce ta kalleta tace"uwargida a gidan rayyan aunty najwa ina wuni,murmushi safna tayi tace"ke kuma a gidan safwaan ba, najwa ce ta katse maganar da cewa ki bani abinda zaki bani na tafi jirana ake kuma na bar motana a waje, yanzu zakiji an fara sakomin kira.
*MAHAIFIN MU NE SILA*
*By*
_*WALEEDAH MUHAMMAD*_
QUEEN WALEEDAH
_HAZIƘAI BAKWAI DAGA_👇
*✨TAURARIN MARUBUTA WRITER'S ASSOCIATION✨*
*T.M.W.A.✍️*
✨✨✨✨✨
💪😊
*TUNANI MAI ZURFI KAFIN RUBUTU SHINE TAKEN MU, RUBUTU MAI FAD'AKARWA DOMIN AL'UMMA,AL'K'ALAMIN MU ABIN AL'FAHARINMU, RUBUTU BAIWA CE GA WANDA ALLAH YA BAWA,TAKENMU SHINE HASKAWA A CIKIN AL'UMMA DA FIKIRAR DA ALLAH YA MANA, TAURARU A DUNIYAR MARUBUTA.*
✨✨✨✨✨
💪😊
https://whatsapp.com/channel/0029VbB4z8xCnA7sRc849y0F
Whatsapp Channel
💮💮💮CHAPTER 2💮💮💮
©®WaleedahMuhammad.
Page 42
Safna ce tace"ina zuwa sarkin sauri kin hadawa kanki ayyukan da suka fi karfinki, ga school ga kuma wani office daban, murmushi najwa tayi tace"naji koma dai menene.
Safna bata dade ba ta fito da leda a hannunta ta mikawa najwa tace"gashi nan ki kaiwa umma zan kirata,kafin ta furta wani abu wayarta kirar iPhone ta fara kara,saurin katsewa tayi tana fadin"aunty safna sai anjima, babie bye sai na dawo, safna ce tace"da dai na ganki najwa amma yanzu kinyi nisa ganinki sai an shirya.
Tana fita ta fara driving direct gida tayi, umma ta gani zaune akan kujera,tana zuwa tace"umma ina wuni ya gida, umma ce tace"alhamdulillah ya karatun naki,kayan ta ajiye mata tace"umma zanje shop ana nemana yau akwai aikin da zanyi,umma ce tace"ai ya kamata kije kin kwana 2 bakije ba,sakina ma ta kira tace kije, najwa wadda tayi nisa tace"umma bara nazo daga haka ta wuce dakinta, cikin abinda bai fi mintuna 20 ba ta fito a gurguje, wata doguwar rigar atamfa ce wadda taci stone,veil ta yafa ta saka takalmi mai dan tudu sannan tace"umma jirana suke idan na dawo zamuyi magan.
**************
Zainabu ce ta fito da kwano a hannu,nabila na hanga, a fili na furta ohhh girman dan mutum ba wuya yanzu shekara 2 amma ji yadda wannan baiwar allahn ta chanja,umma ce tace"nabila zo ki kaiwa almajirai wannan abincin,nabila wadda take rubutu ta mike tace"tohm umma daga nan ta karbi abincin ta fitar dashi waje.
Zainabu ce ta zauna a tabarmar datake shimfide a tsakar gidan, yau daya taji tana kewar najwa,ko ina ta tafi, yanzu tana ina,ta dulmiya cikin tinani,ko shigowar nabila bata ji ba, nabila ce tace"umma na kai musu,umma bara naje gidan su kuluwa zamuyi wani assignment, umma ce tace"to shikenan kije karki dade.
****************
Najwa ce akan wani katon tray wadda take making meat pie akai,yayin da wata na soyawa, sanye take da rigar chef a jikin ta da hula,wayarta dake aljihun chef ce ke ruri,dauka tayi tana kallon numbern domin kuwa new number ce,da har bazata daga ba sai kuma naga ta daga tana fadin"hello,jin shiru ba magana ne yasata katsewa taci gana da aikinta tana kara bada himma,haka kafin 6 sun hada ordern nan tsabb,toilet din office din ta ta shiga ta tsaftace jikinta sannan ta dawo.
Handkerchief ta dakko ta goge face dinta dashi sannan ta zaro mirror a jaka, bayan taga face dinta ne yasa ta maidawa tana daukar wayarta,hello ta furta cikin sanyin murya,ok to su shigo, daga nan taci gaba da danna wayar.
Wasu samari su 2 sai mace guda daya a baya,bayan gaisawa da sukayi anan ne suka gabatar da cewa sune wanda aka musu aiki dazu, najwa ce tace"eaah nagane ku ai,bayan gama dik wani jawabi anan ne akayi total na kudin sannan aka tura mata a account,yayin da dayan saurayin ke kallon fuskar najwa waddaa sam hankalinta baya kansa.
Suna tafiya wayarta ce tai kara, jin sako yasata dubawa,cikin private number taga sako an rubuta"ina sonki najwa"
Da mamaki ta kalli numbern sai kuma naga ta mike tana maida wayar cikin jaka,ganin magariba ta kawo kai,waje ta fito wajen ma'aikaciyar ta tace"Gloria ina son n atafi yanzu kamar yadda aka saba a rufe, sai da safe,gloria ce tace"ok madam good night daga nan ta fito.
Daidai jikin motar ta wani saurayi ne ya taho yana kallon najwa,wadda take kokarin shiga mota,sallama yayi mata tsayawa tayi tana kallonsa tace"malam lafiya,cikin sanyi murya yace"sunana idris and naganki ne kuma naji kin kwanta min shi ne nace"dan allah idan ba damuwa ina so mu tattauna wata magana mai muhimmanci, najwa ce ta kallesa tace"kayi hakuri sai dai ka sake dawowa wani lokacin domin yanzu na tashi, bata jira amsarta ba ta shiga mota ta huce.
Tana parking ta fito ganin motar abbah yasata shiga cikin gidan da sallama,jin falon shiru yasata shiga dakinta tana sai da rage kayan jikinta sannan ta shiga toilet, wanka tayi tayi sallah sannan ta fito tana gabatar da sallah magariba, bata dade ba taji kiran sallar isha'i,sallar tayi ta gabatar da sallar shafa'i da wutiri sannan ta mike ta saka wasu riga da wando na bacci ta saka katon hijabi ta fita zuwa falon.
Tana zuwa ta tarar da umma a zaune tana duba kaya a waya, umma ce tace"najwa kin dawo kenan,eh umma nadawo tin dazu, najwa ce tace"umma yah safwaan yanzu bana samunsa a waya, umma kuma ya daina kirana ma, da yana kirana amma yanzu ya daina idan na kira ma bana samunsa,umma ce tace"ea ai kinsan shirye shiryen dawowa yake,dazu mun gaisa yace"in gaida ki ma gobe yana dawowa.
Najwa da murna tace"umma ba inda zani gobe, sai yah safwaan ya dawo naga me da me ya kawo min, yayi min alkwari dayawa kuma,umma ce ta kalleta tace"to kuma speech din da zakiyi fah,najwa ce ta kalli umma tace"kuma umma har na manta,shikenan baza a je dani ba ni ina makaranta,gaskia nidai umma zan hakura da karatun nan, a mafiya yawan lokuta shi yake min cikas.
Abba ne ya shigo yace"gidanku najwa, ke kam allah ya shiryeki, to ki bar karatu kiyi me,na dauka nan da kwanaki 3 zaku fara exam ta karshe a wannan level din daga nan sai level 2,to karma ki fara,kuma gobe ina nan sai naga tafiyarki sannan, ni danake so ki taimaki dik me buqatar taimako kuma sai ki fara sarewa,ko kin manta ina da burika dayawa a kanki.
Najwa ce tayi murmushi tace"to baba bazan baka kunya ba, umma bara naje abba sai da safe, gaba daya suka amsa sannan ta tashi ta tafi dakinta.
Umma ce ta kalli abbah tace"ya kamat najwa ta ziyarci iyayenta koda sau 1 ne,tinda an samu yanzu ba sihiri a jikinta, kuma akwai kafi mai karfi wanda ba sihirin da zai shigeta da izinin allah,abbah ne yace"nima haka nake tinani amma na bari sai safwaaan ya dawo sai mu saka rana, muje prison daga nan kuma sai muje kauyen nasu.