Sashe 20
Mahaifin Mu Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Alhaji gambo yayin da yake ta busawa yana kara gyara zama a kan wannan kujera ta mulki, a yau jinsa yake kamar wada zai iya daga duniya komai nauyinta,wani dattijo ya kalla yace"a kai min 'yammata sabbi dakina,dattijon rankwafa yayi yace"to mai girma shugaba yadda kace haka za ayi, daga nan ya mike, baya da kamar mintuna 30 fada ta mike, yahin da baza a kara zama ba sai end of month kamar yadda doka take.
*MAHAIFIN MU NE SILA*
*By*
_*WALEEDAH MUHAMMAD*_
QUEEN WALEEDAH
_HAZIƘAI BAKWAI DAGA_👇
*✨TAURARIN MARUBUTA WRITER'S ASSOCIATION✨*
*T.M.W.A.✍️*
✨✨✨✨✨
💪😊
*TUNANI MAI ZURFI KAFIN RUBUTU SHINE TAKEN MU, RUBUTU MAI FAD'AKARWA DOMIN AL'UMMA,AL'K'ALAMIN MU ABIN AL'FAHARINMU, RUBUTU BAIWA CE GA WANDA ALLAH YA BAWA,TAKENMU SHINE HASKAWA A CIKIN AL'UMMA DA FIKIRAR DA ALLAH YA MANA, TAURARU A DUNIYAR MARUBUTA.*
✨✨✨✨✨
💪😊
https://whatsapp.com/channel/0029VbB4z8xCnA7sRc849y0F
Whatsapp Channel
💮💮💮CHAPTER 2💮💮💮
©®WaleedahMuhammad.
Page 34
Abbah ne ya shigo dakin nasa da alama daga masallaci yake,sai aminatu da take shafa fatiha, alamun ta gama karatun alkur'anin, abbah ne ya zauna yace"mun gama magana da safwaan insha allahu anjima zai dauki najwa ya kaita makarantar kamar yadda ya fada min ya samo mata, umma ce ta gyada kai alamun eah, sai kuma tace"wai abbah ya maganar habiba ne.
Hade rai yayi yace"dan allah aminatu ki kyaleni da maganar habiba, ki kyaleni da ita, amma dai bara na fada miki abinda tayi, ke kin damu da ita ita kuwa bata damu da ke ba, to taje ta janyowa kanta, a yanzu haka ma mun rabu, dafe kirji amintau tayi yayin da maganar ta shige ta, da sauri tace"haba abbah mai yayi zafi kuma zaka ce kun rabu da ita.
Abba ne yace"eaa mun rabu saboda a halin da ake ciki ma naji labarin an turasu kotu, kasan tuwar ta taka sahun barawo, kuma karki tinanin wai karamin abu aa babban abu ne, tashi yayi zai bar wajen, aminatu ce tai saurin tsayar dashi, cikin gajiyawa da maganar yace"aminatu dan allah ki kyaleni da zancen habiba, ba dan taso ba haka ta kyalesa ta koma ta kishingida, tana tinanin laifin da habiba tayi har ya kaisu ga court.
Najwa ce ta fito jin falon shiru yasata shiga kitchen nan ma ba kowa,hakan yasata tafiya dakin safna a zaune ta ganta kan sallaya, najwa ce tace"aunty safna ina kwana,safna ce ta kalleta tace"lafiya louh aunty najwa,murmushi tayi tace"aa ai kece babba aunty tinda ai da aurenki, yanzu ki taso muje kitchen muyiwa su umma girki, zaro ido safna tayi tace"najwa ban iya girki ba.
Najwa ce tai murmushi tace"safna to ki taso ni na iya sai ki koyamin yadda ake kunna gas din, nikuma sai nayi a gabanki sai ki gani ko,safna bata musa ba ta taso suka fito,kitchen din suka shiga kamar yadda najwa tace hakan ne ya faru, ta kunna mata gas ta tsaya tana kallon movement din ta, da kuma abinda takeyi, safna nata kallonta, kosai tayi musu sannan ta hada shayi da ta soya kwai a gefe kuma, safna ce ta kalleta tace"wai najwa a ina kika koyi wannan girkin haka gaba daya kin cika gidan da kamshi.
Najwa ce tace"umma na ce take sakani tin ban iya ba har na iya,safna ce ta kalleta tace"kinji dadinki najwa nikam umma na ba abinda ta koyamin,najwa ce tace"to ni yanzu ai sai na koya miki ko,safna ce tace"to shikenan aunty najwa, daroya sosai najwa tyi, nan suka fara wanke wanke, bayan sun gyara kitchen ne suka fito zuwa falon, dining suka shirya abincin, sannan suka fara aikin gyaran falo, sai da suka gama sannan najwa tace"aunty safna bara naje nasha magani nayi wanka, safnan ma hucewa tayi tana kara jinjina lamarin najwa, a ranta tace"lalle najwa tayi dacen uwa, da ace kowace uwa kamar umman samaiha take da ba wata yarinya da zatayi maraicin uwa.
Baya da kamar mintuna 30 umma ce ta fito da niyyar shiga kitchen, sai kuma naga ta tsaya ganin dining an jera kwanika,da mamaki ta nufi wajen ta fara kokarin budewa, sakin baki tayi tana kallon abinda ke cikin flask din, a fili ta furta"wannan dai ba aikin safna bane, to kuma najwa zata iya wannan aikin kuwa, ganin ba wanda ya bata amsa yasata hucewa dakinta, sai da ta gyara dakinta sannan ta dawo zuwa dining zuwa lokacin kowa ya fito banda najwa.
Umma ce ta zauna ta kalli safna tace"jeki kira najwa tazo ai break, safwaan ne ya mike yace"umma bara na kirata, umma ce tace"to shikenan ke safna zauna safwaan yaje,dakin ta yayi Knocking yake, can yaji ance shigo,kai tsaye ya shiga a tsaye ya ganta tana kokarin shafa powder, vata kalli kofar ba tace"aunty safna ya akai ma kika rigani fitowa,jin shiru sai kuma taji kamshin turarensa da sauri ta juyo take sukai 4eyes.
Saurin juyar da kanta tayi tana kallon gefe,safwan ke matsowa yayin da najwa ke matsawa daga inda yake,har sai da ta karasa kan gadon jin ta tokare da abu ne yasa ta juyawa,kallon ta yake a ransa ya furta ya ilahyy mai yasa wannan yarinyar kuma take tsorana, cikin cool voice yace"najwa, najwa meyasa kike tsorona,kasa magana tayi sai kuma yace"kinyi kyau najwan safwaan, saurin kallonsa tayi murmushi yyi yace"
koba haka ba naga kin juyar dakai, najwa kwana biyun nan na kasa gane miki fa, shin tsorona kikiji ko kuwa kunyata.
Daidai lokacin da safna take knocking kofar,najwa ce tai saurin bude baki zatayi magana, hannu yasa ya rufe mata bakin sannan yace"safna kije yanzu zata taho na aiketa daki na ta dakko min file, safna bata kawo komai a ranta ba saboda suma yana musu irin wannan aiken, dan haka tace"to yah safwaan idan ta dawo umma na jira za a fara breakfast.
Juyawar da zaiyi ne yaga hawaye shabe shabe a face din najwa, da mamaki yacce"me ya faru kuma,ko kallonsa batayi ba ta fara kokarin bude bakinta, safwaan cikin bacin rai yace"wallahi najwa idan har baki share hawayen ki ba kin goge wannan hawayen allah ba inda zakije,sakinta yayi hakan yasa ta dole nufar mirror din dakin ta gyara face din ta yace"sai ki huce mu tafi ko, ba tare da ta kallesa ba ta huce da sauri, shi abin ma dariya ya basa.

Page 35
Kowa breakfast yake abinci ya masa dadi ba bakin wanda kakeji, abbah ne ya riga mikewa ya huce zuwa dakinsa,umma ce da dubi najwa da safna tace"nikam a cikinku wa yayi wannan girkin,najwa da ta sunkuyar da kai tin dazu sai yanzu ta dago tace"umma safna ce,safna ce ta kalleta ta harareta tace"yarinya kinsan dai mai karya dan wuta, kuma dadin abin ma umma tasan bazan iya yi ba,safna ce ta kalli umma tace"umma wallahi najwa ce tayi.
Safwaan kallonta yake yana kara jin taste din kosan a bakinsa, dan shi rabon da umma tayi musu kosai har ya manta,najwa ce ta kalli safna tana kifta mata ido, safna ce tace"umma kalli kiga yanda take kiftaan ido wai karna fadi gaskia,najwa ce taji an mintsine ta,zumbur ta mike tana kallon safwaan da hannunsa ne ya mintsine ta,umma ce tace"to ina kuma zakije,najwa ce ta kalli safwaan tace"umma ba sai kuma tayi shiru.
Umma ce ta kalli safna tace"safna yaushe zaki koma gidanki, safna ce ta turo baki tace"kai umma dan allah ki bari ba yanzu ba, sai najwa ta koyamin wasu girkinan, umma ce ta zaro ido tace"to wallahi baki isa ba,kinjini nan ko yau din nan zaki koma gidan ki,safna ce ta kwabe fuska tace"dan allah najwa ki saka baki ta barni, umma ce tace"eyee to gaskia to tsaya kiji na fada miki ki koma gidan mijinki indai najwa ce zata ringa zuwar miki kullin tinda school din da za a kaita na kusa da gidan ki,wani tsalle najwa tayi ta fara dariya.
Safwaan ne yace"kai umma dan allah taya zakice kullin sai taje, shikenan ita taita zarya a gidan wannan yarinyar,umma ce ke kallonsa, sai kuma tace"safwaan to naga dai da safna da najwa dik kannenka ne ko,safwaan ne ya zaro ido yace"umma kema dai kinsam safna kanwata ce amma dai najwa ai sai dai a kira ta da, daidai lokacin da wayarsa ta fara ringing, murmushi fall ransa yace"umma yau mutanen Qatar ne fa suke kirana.
Umma ce taja hannun safna tace"taso muje zamuyi magana, najwa ce ta kalli safwaan da hankalinsa na kan wayarsa tace"umma nabiyo ku, umma ce tace"aa wuce kije ki gyaramin daki na, daga nan umma ta huce ta bar najwa a tsaye,kwanikan ta fara harhadewa, plate din gaban safwaan ta mika hannu zata dauka daidai lokacin daya rike hannunta.
Abbah ne ke kokarin fitowa hakna yasa shi saurin sakinta,daidai tsakiyar falon ya tsaya ya kalli najwa yace"ina ameenatun,tana daki ita da safna amsar da najwata basa kenan,shikenan idan ta fito ki gaya mata na tafi office, daga nan ya huce ya barsu a tsaye suna masa ada lafiya.
Najwa saurin tattara kwanikan tayi ta huce kitchen,gaba daya ta dukufa wajen wanke wanke bata ji lokacin da safwaan ya shigo ba ya tsaya yana kallon movement dinta,ganin ya gaji da tsaiwar ne yasashi karasawa kusa da ita yace"ki gyaramin daki na ni zan fita,juyowa tayi tana kallonsa domin ba laifi ta tsorata,ko kallon ta bai ba ya sake fadin kuma ki shirya karfe 2 zaki rakani wani waje, daga nan ya fita a kitchen din.
Umma ce zaune gefe kuma safna ta rike hannunta tace"Ki kasance mai hakuri:
Zaman aure ba kullum sai da annashuwa ba ne. Dole ne ki zama mai hakuri da mijinki, danginsa, da halin da kika samu kanki a ciki. Hakuri shi ne ginshikin zaman lafiya a gida.