Sashe 10
Mahaifin Mu Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zainabu ce tace"mai gari a jiya ma na kirasa sannan na fada masa abinda ya faru, abinda yace min shi ne a yanzu babu abinda zai iya, saboda wanann tsafin yana da matukar karfi, amma akwai wani malam wanda muka barosa a wata ruga kafin mu shigo gari shi ne kadai wanda zai iya taimakon najwa ta dawo mutum.
Kowa na wajen ya dauki salati, kowa na tofa albarkacin bakinsa, fahad ba abinda yake sai kuka yana mai fadin dama zanganka wallahi dasai na tambayeka dalilin dayasa ka cutar da yayan mu,mai gari ne ya kalli mutanen garin yace"dik wanda akayi wa 6arna yazo ya fadi ko ta nawa ce za a biya sa, sannan zamuyi jihadi a kan wannan baiwar allah najwa insha allahu, komai zai dawo daidai, zata dawo mutum, kamar yadda malam ya fada zan aika a dakkomin malamin zai zo insha allahu.
Daga nan yace"to kowa zai iya tafiya gida, daga nan kowa ya tashi yana furta albarkacin bakinsa, zainabu kuka take sosai, domin ta riga data sani najwa bazata dawo ba, ta tafi kenan tinda tai nasarar shiga wajen nan.
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
A wani katon gida naga aminatu tsaye tana kallon mutumnin da yaje tsaye yana mai babbaka dariya yace"ladan abinda kika aikata min amina, ki sani sai na lalata rayuwar safwaan sai ya gwammace kida da karatu, ke kika min laifi amma danki zan hukunta, ba sai na fada ba kinsan dalilina, kuma kinsan bazaki ta6a iya dakatar da ni ba, kinsan waye ni, daga nan ya juya ya koma zuwa ciki, haka ta gaji ta bar wajen.
Dakin ya shiga ya kalli safwaan wanda kalarsa ta chanja, kallonsa uban yayi yace"tashi ka fita ka tafi dik inda kake tinanin zakaje, kallon wani guri yayi sai naji yace"Tasku wani zangareren mutum naga ya fito yace"ka dauke shi ka kaisa can yankin katsina inda ba wani mahaluki da zai gansa bare ma yasa shi, kaje kai kuma hukuncin da zan iyayi maka kenan daga nan ya juya ya huce cikin gidan cike da farin ciki.
Aminatu ce ta shiga gidan, abba ne a zaune ya kalleta yace"aminatu daga ina kike, na fada miki karkijie wajen alhaji mansur amma sai da kikaje amina,kuka kawai ta fashe dashi tace"tabbas alhaji ya cuceni ya rasa wanda zai cutar sai safwaan wand abashi da laofin komai, abba ne yace"ki kyalesa sharri dan aikene kuma dik abinda ya aikata kansa zai dawo,sannan ki rubuta ki ajiye sai yazo ya durkusa a gabanki yana mai neman gafararki, sananan kuma safwaan tabbas zai dawo.
Sakina ce ta kalli umma tace"umma sannu da dawowa, amsawa tayi cike da kulawa, sanann ta tashi ta shiege, abba ne ya bita yana bata baki, da kyar ta hakura ta kallesa tace"safna fa, ta kasa fitar da miji ta barni na za6a mata, allah ya sanya alkhairi amina tace sanann ta mike ta shiga toilet.
*MAHAIFIN MU NE SILA*
*By*
_*WALEEDA MUHAMMAD*_
QUEEN WALEEDAH
_HAZIƘAI BAKWAI DAGA_👇
*✨TAURARIN MARUBUTA WRITER'S ASSOCIATION✨*
*T.M.W.A.✍️*
✨✨✨✨✨
💪😊
*TUNANI MAI ZURFI KAFIN RUBUTU SHINE TAKEN MU, RUBUTU MAI FAD'AKARWA DOMIN AL'UMMA,AL'K'ALAMIN MU ABIN AL'FAHARINMU, RUBUTU BAIWA CE GA WANDA ALLAH YA BAWA,TAKENMU SHINE HASKAWA A CIKIN AL'UMMA DA FIKIRAR DA ALLAH YA MANA, TAURARU A DUNIYAR MARUBUTA.*
✨✨✨✨✨
💪😊
https://whatsapp.com/channel/0029VbB4z8xCnA7sRc849y0F
Whatsapp Channel
Page 17
Tana Filowa ta kalli, Abba tace bara naje wajen sakina nasan tana daki yanzu, Fita tayi batare da taji me zaice ba Saboda taga danna system..
Dakin Sakina ta bude a hankali a zaune ta ganta ta rafka tagumi tana kallon wata farar takarda da take gabanta, batasan umma tashigo ba Sai motsinta taji hakan yasata dagowa, umma ce tace" yanzu Sakina bara kiyi hakuri ba ki ringumi kaddara, kowane mutum akwai kalar tasa kaddarar Idan yayi hakuri ya kuma karba allah Sai yay masa kyakkyawa tanadi, Sakina ce tace" Umma bakin karba nayi ba, kawai Inajin tsoron rayuwar, rayuwar aure ba kamar irin rayuwar da nakeyi bace Umma, murmuShi Umma tayi, wanda ya tsaya iyaka Fuskarta Hace" Sakina kiyi hakuri ki fawwalawa allah Insha allahu bazai miki mummunan zabi ba, yanzu ki taso muje na aikeki gidan hajiya ta miki Gyaran jikin ko na lya yaune, tinda gobe da rana za a daura auren.
Safna ce ta kalli habiba tace" wallahi Umma dik mijin da abba zai aura min Sai naci wakazaniy ar..... Sa Sai ya gane wacece Safna, dan wallahil azeem Saina girgide auren kuma nafito na dawo gida. Habiba ce tace" youwa haka nakess naji dage gareki, baki tsaya kizuba ido a cutar dake ba, a auramiki wanda bakya so, yanzu Saka mayafinki na aike ki.
Sakina na Fitowa Safna ta fito itama tana kokarin Saka earphone a kunnenta, tana kallon Sakina ta saki wata Shegiyar dariya Sai kuma ta hade rai ta Furta" a hayye nanaye wata ta zabi uwar wani, akan uwarta, Sam Sakina bata kulata ba ta Fito harabar gidan Inda taga dandazon al'umma haka ta samu ta wuce ta bar Safna atsaye.
Safna ba haka taso ba, taso ko kula ta tayi ne ta zazzage mata abinda yake ranta, amma bata Samu kyakkyawan kallo daga wajen Sakina ba.
Haka wunin yau ya kasance a wajen zainabu tana Saka ran dawowar najwa amma shiru ba najwa ba alamunta, Fahad ganin tana Cikin Jamuwa haka ya zauna, Nabila ma haka. Nabila kuka take domin ita adik tinaninta Najwa ba 'yar gidansu bace batasan komai yana da dalili ba.
Fahad ne yace" Umma ni abinda na kasa ganewa me yasa a Garin Gombe kullin Sai kin daki najwa?
Meyasa da wasu Suka biyo nabila a daren kika Ce mu bar gari?
shiru tayi, tana mai kau da Idanta, ganin bazai Samu amsa ba, ya Sashi tashi ya koma gefe yana kallon umman da Nabila.
Haka ranar tatapi batare da wani, kyakkyawan albishir ba na dawowan Najwa ba, gashi ance indai tai kwanaki 3 shikenan za a rufe hanyaar.
Najwa tinda ta Shiga dajin nan bata san Inda Kanta yake ba, Saida rana ta fara haske a dajin a wannan lokacin na hangeta a bakin wani katon dutse a kwance. sai kuma naga ta mike tafara Soshe Soshe, Ina kallon dik abinda takeyi, Cikinta naga ta fara Shafawa, Saikuma fa fashe da kuka, Kira take" Fahad! Nabila! Umma, Jin Shin ba amsa ne yasata rufe Idanta, nan fara tina abinda ya faru ya fara dawo mata, Saurin budewa tayi. Saikuma to juya amma bataga hanya ba bare taga ta Inda tabiyo.
Haka ta wuni tana gantali acikin dajinnan dadin sa daya ba abin cutar wa a lokacin da dare ya farane Idanuna Suka hango min abinda ban taba zato ba. Najwa ce ta fara Soshe cikin abinda baifi Second 20 ba halittar Jikinta ta Chanja take ta bayyana a bakar kura mai matukar muni.
Tin lokacin da tasku ya ajiye safwan bayan ya shaka masa wani magani wanda bazai lya farkawa ba Indai bawani halittan ne ya zo wajen, ya matsa yafara tafya yana Fadin" haka xakayi ta bacci har wani abun dawan ya cin yeka, Alhakin uwarka ne ke bibiyarka kyakkyawa.
Washe gari Gidan Abba kowa ka gani zaka gan sa fuskar nan da farinciki banda Sakina da har yanzu Dari² takeyi, wata kawarta ce mai Suna Labiba tace" Sakina Lafiya, murmushi ta kakalo tace" Lafiya labiba mai kika gani, Labiba ganin haka yasata fadin ba komai.
Sakina tana kallon Lokaci taga ankusa Daura aure ta ja jiki tafice zuwa dakin safwaan ta Shigata fara raira Sabon kuka wanda ta tabbatar da cewa shi kadai zatayi, wanda zataji Sanyi aranta
karfe 2:00 aka Daura auren SAKINA AMINU INUWA DA ANGONTA ABDULLAHI SANI AUWAL.
Sai kuma SAFNA AMINU INUWA DA ANGON TA RAYYAN SA'AD SANI bisa sadaki dubu 100 Lakadan ba ajalan ba.
Sai dai muyi musu addu'ar samun zaman lafiya da zuri'ah ta gari,amma nidai ina hango zaman safna da mijinta rayyan.
Alhaji gambo ne ya shigo gidan nasa, wamda yara na ganin motarar sa suka dare kowa yayi daki, nikuwa nace kaga wani abu kamar a film din karangiya,fuskar nan wasai ya fito yana mai babbaka dariya, da gudu ya hau kan step din wajen yana mai fadin"mufeedah! Mufeedah!! Mufeedah!!! Da sauri tafito tana fadin"alhaji batayi aune ba taji ya dagata yana wulwulata, dariya suke yi gaba dayansu.
Sauke ta yayi yace"mufeeda ki tayani murna, shugaba a kungiyar mu ya mutu, kuma nine wanda 'yan kungiya suka zartar za a nada, dik wani abu yanzu zai dawo hannuna, bana buqatar kowa yanzu, domin kuwa ni nine ubangidan wasu, ni ne ubangidaaan kai na, Hahahahahahahhahahaahaha.
Sai ni gambo uban yaran da bansan adadin su ba. Angon zainabu a da yanzu kuma angon mufeedah, uban sshedanu, uban gidan manyan attajiran duniya, wohooooho, haka yayi tawa kansa kirari, har na tsawon wasu awanni.

Page 18
Mufeeda ceta fito daga dakin ta ta shiga dazu tace" Alhaji wannan kirarın da kakewa tawa kanka ya isa haka mana, kallonta yayi kallon baki da hankali yace" Kinsan irin Shekarun dana dauka kuwa ina jiran wannan ranar, to ki sani shekarata Kusan 50 a harkar tsafi tin Ina dan Shekara 17 wani aboking ya Sakani amma kice na barshi, Na daina murna ko mufeeda, to ki Sani yau da daddare zan gudanar da wani Shahararren party, a abuja wanda al'ummata ne suka shirya min shi, ta shi yayı ya huce ya bar wajen, yana mai fadin aikin banza aikin wofi, gaskia mufeedah kin 6atamin rai.
Aminatuce zaune akan gado ita da wata 'yar uwarta tace"aunty ameena nikuwa ina safwaan?
Jin tambayar tayi wani iri hakan yasa ta fadin"ya tafi dubai ban sanar dashi bikin bane, kasancewar bikin ne ba wani sanarwa kawai daurin aure aka saka, kinsan auren alhaji, wata mata ce ta shigo da yarinya karama a hannunta tana jijjigata tace"umma dan allah ki rike min 'yar nan, kallon ta aminatu tayi tace"gidan ku samaiha, ni zan rike miki'yar.