Sashe 21
Mahaifin Mu Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sannan kuma Ki mutunta mijinki:
Mijinki shine shugaban gidanki, ki girmama shi, ki kyautata masa, kada ki raina shi ko ki sa kalamai masu zafi a bakinki. Annabi (SAW) ya ce: "Da zan umarci wani ya yi sujada ga wani, da na umarci mace ta yi sujada ga mijinta."
A kullum ki kula da tsaftarki da kamanninki. Miji yana son ya ga matarsa cikin kamala da kamshi, musamman idan yana dawowa daga aiki ko tafiya.
Ki kasance abokiyar shawara:
Ki zama wadda mijinki zai iya tattaunawa da ita a kan komai, ya ba da ra’ayinsa, kuma ya saurari naki. Kada ki zama mai gardama ko tsawatawa cikin magana.
Ki kyautatawa iyayen mijinki:
Kamar yadda kike son mijinki ya kyautatawa iyayenki, haka shi ma yana son ki girmama da kulawa da iyayensa. Wannan yana kara dankon soyayya a tsakanin ku.
Ki kasance mai addu’a:
Addu’a makamin muminci ce. A kullum ki rika rokon Allah ya sa zaman aurenku ya kasance mai albarka da fahimta. Kada ki manta da sallah, karatun Al-Qur’ani, da sauran ibadu.
Kada ki hada aurenki da na wasu:
Kada ki rika kwatanta mijinki da mijin wata ko rayuwarku da na wasu. Kowa da irin tafiyarsa a rayuwa. Ki gode wa Allah da ni’imarsa.
Ki kasance mai natsuwa da kamun kai:
Kada ki rika magana da hayaniya ko saurin fushi. Natsuwa da kamun kai suna kara daraja mace a idanun mijinta da mutanen da ke kewaye da ita.
Ki zama uwa, abokiya, da masoyiya:
Ki kasance wadda zata rika kwantarwa da mijinta hankali, ki zama mata mai cika gurabun soyayya da kwanciyar hankali.
Safna ce tace"umma insha allahu bazan baki kunya ba, zan yi hakuri da juriya sannan kuma zan gyara halina umma, kiyi hakuri da irin abubuwan da na miki a baya wallahi sharrin shaidan ne, umma ce ta shafa kanta tace"bakomai safna karki damu insha allahu rabby na yafe miki allah ya yafe mana baki daya,gaba dayansu suka amsa da ameen.
*MAHAIFIN MU NE SILA*
*By*
_*WALEEDAH MUHAMMAD*_
QUEEN WALEEDAH
_HAZIƘAI BAKWAI DAGA_👇
*✨TAURARIN MARUBUTA WRITER'S ASSOCIATION✨*
*T.M.W.A.✍️*
✨✨✨✨✨
💪😊
*TUNANI MAI ZURFI KAFIN RUBUTU SHINE TAKEN MU, RUBUTU MAI FAD'AKARWA DOMIN AL'UMMA,AL'K'ALAMIN MU ABIN AL'FAHARINMU, RUBUTU BAIWA CE GA WANDA ALLAH YA BAWA,TAKENMU SHINE HASKAWA A CIKIN AL'UMMA DA FIKIRAR DA ALLAH YA MANA, TAURARU A DUNIYAR MARUBUTA.*
✨✨✨✨✨
💪😊
https://whatsapp.com/channel/0029VbB4z8xCnA7sRc849y0F
Whatsapp Channel
💮💮💮CHAPTER 2💮💮💮
©®WaleedahMuhammad.
Page 36
Najwa ce zaune tana kallon television din falo, jin murya ana sallama yasata dagowa tana kallon mai sallamar, gani nayi kuma tayi shiru sai kuma ta amsa tana fadin"ki shigo,saki na ce ta zauna a daya daga kujerun falon tana kallon najwa data mai da hankali akan television din, can kuma ta juyo tace"sannu da zuwa bara na kawo miki ruwa,kitchen ta shiga bata dade ba ta dawi da ruwa da juice ta ajiue mata tana fadin"bara na kira miki umman,ko dai safna,sakina dariya tayi tace"kinga najwa kyalesu idan suka fito sa ganni.
Najwa jin ta ambaci sunan ta ne yasata yin dariya nan fa ta bude mata babin hira,fitowar safwaan ne ya kalleta yace"laa kaii dama aakinah zakizo amma ba wani notice ko,sakina ce tace"wallahi yaya ba haka bane kasan idan na fada zanzo abbah hanani zaiyi shisa na kwammace kawai nai muku dirar bazata,safwaan ne ya zagayo ya zauna kusa da najwa, ba damar ta mike ba.
Sakina kallon sa take nan fa hira ta barke a tsakaninsu, najwa mikewa tayi daiidai lokacin da safwaan yace"ina kuma zakije,bata kallesa ba tace"wajen umma,kije ki gyaramin daki na, kuma kinsan nace miki anjima zamu fita ko, dan haka ki zama ready, bata ce kai ba ta fice tana sake sake a ranta.
Sakina ce ta kalleta sai kuma ta kalli safwaan tace"gaskia yaya safwaan abin naku yayi matching over wallahi,murmushi yayi uace"dan ma ta kasa fahimta ta ni kuma banason na fada mata gaskia nace ina sonta, bansa ya zata dauki maganar ba, saboda sai tace"dan mun taimaketa ne, sakina ce tace"ya safwaan bazatace haka ba kai dai kawai kasa yakini a ranka cewa zata soka domin najwar taka ba dai kyau ba ga hankali, duba kaga daaga zuwa na kalli yadda ta kawo min kayan ciye ciye.
Murmushi safwaan yayi yace"kice dai na iya zabi ko,sakina ce tace"eah mana yaya ka iya zabi 100 percent wallahi ko makiyinki sai ya yaba maka, dariya yayi nan kuma hirar tasu ta chanja akala,fitowar umma ne yasa sakina mikew hadi da rungumeta tana dariya, can nesa ta hangi safna,safna ce ta karasa suna gaisawa yayin da sakina ke mamakin halin safna da ya chanja lokaci guda.
Bayan sun gama gaisawar ne, najwa ce ta fito daga gyaran dakin,safwaan ne yace"umma ni zan huce amma bazan dade ba zan dawo,fita yayi lokacin da najwa ta samu waje nan fa ta fara zubo musu labari, wayar umma ce tayi kara umma ce ta daga tace"ok gata nan, najwa jeki wajen safwaan ki karbo mini sako, najwa ce ta mike tana jan hijabin ta data fito dashi ta fita.
A cikin mota ta gansa a zaune, zuwa wajen tayi ta zauna tana kallon sa,bude baki yayi yace"to da kika tsaya me zan miki malama shigowa zakiyi,ta6e baki tayi tace"ni ai umma bata ce min bai jira amsarta ba yace"ya mukayi dake banfada miki zamu fita ba,najwa zatayi magana taga ya hade rai alamun baya san maganar dole haka ta zagaya ta shiga gidan gaba na motar daga nan yaja motar suka bar gidan.
Umma jin shiru yasa ta daga waya ta kira safwaan, safwaan na tuki yaji kiran umma,a ransa yace"dama nasan haka za ai,wayarsa ya daga yace"umma nafa fada miki inda zamuje tin jiya kuma na dauketa mun tafi,umma ce ta katse wayan tana fadin"kai ni wannan yaro, sakina ce tai murmushi tace"umma ki kyalesu dan dama ya safwaan son najwa yake, umma ce ta kalleta tace"koh, safna ce tace"to ke abinda baki sani ba itace wadda yake gani a mafarkinsa, da mamaki ta kalli umma, nan umma ta kara tabbatar mata da lamarin.
Tinda ya katse wayar ba wanda yace da wani abu, shi dai safwaan tuki yake yayin da zuciyarsa ke fada masa ya fadawa najwa yana sonta,amma kuma kwakwalwarsa na hanasa, cikin wannan yanayin, cikin wata cool voice yace"najwa, na tambaye ki mana,najwa ce tace"inajinka yah safwaan, safwaan sai da ya shaki iska ya furzar sannan yace"kin ta6a yin saurayi ne? Da mamaki take kallonsa, domin ita maganar tasa ma ta bata dariya,shima ganin tana kallonsa yasa shi fadin"ki bani amsa, najwa ce tace"aa kai tsaye ba tare da ta kara magana ba, a take yaji wani sanyi a zuciyatsa,yana mai lumshe idanu.
Daidai wani dan gini mai hawa 3 naga yayi parking sannan ya kalli najwa yace"taso muje batace komai ba ta tashi domin so take taga ina zai kaita,cikin ginin suke shiga sannu a hankali har suka karasa bakin wani office, kallon ta safwaan yayi yace"najwa ki saisaita kanki kinji ki nutsu komai za a tambayeki ki bada amsa kanki tsaye,najwa ce tace"toh ya safwaan.

Page 37
Sun dan dauki lokaci a ciki sannan na hago najwa ta fito daga wani dan room wanda a sama aka saka PRINCIPLE OFFICE,Yana ganinta ya mike tsaye, najwa da gudu ta taho sai kuma naga ta tsaya tana kallon safwaan wanda yake tsaye yana murmushi ganin fuskar najwa na dauke da murmushi.
Ganin ta tsaya ne yasa ya kalleta yana kare mata kallo cike da farin ciki,najwa ce a hankali ta karaso tana rungumesa yayin da fuskarta ke fitar da hawaye,safwaan wani irin abu ne yaji a ransa wanda ya tsaga har cikin jikinsa,saurin dagota yayi yana fadin"shikenan is enough ya isa haka, insha allahu zaki zama wani abu a nan gaba a cikin rayuwarki najwa, karki damu ki dage ki dai na kukan kinji,jan hannunta yayi suka bar makarantar.
A hanya tafiya suke yayin da najwa ke kallon safwaan wanda yake driving a hankali,cikin kasa kasa da murya tace"yah safwaan, nagode maka sosai ka zame min bango a rayuwa ta, ka zamo uwata ga kuma zamo uba na,ina ma zaka iya tambayata wani abu a yanzu da zan maka shi indai bai sa6a addinin misulunci ba yah safwaan.
Safwaan ne ya kalleta yace"to naji ya isa haka, yanzu dai ko tsaya ki maida hankali kinji najwan safwaan karki bani kunya, domin gaba daya burina na dorasa a kanki ne nasan bazaki bani kumya ba ko najwan yah safwaan,murmushi najwa tayi tana share kwallan idanunta,wani shop ne yayi parking daidai kofar wajen,kallon najwa yayi yace"ki tsaya anan yanzu zan dawo bazan dade ba, yayin daya fice daga motar zuwa cikin shop din.
Kamar yadda ya fada bai dade ba ya fito da leda a hannunsa,shigowa yayi nan suka ci gaba da driving sannu a hankali,daidai parking space yayi parking sannan ya kalli najwa yace"ki kula da kanki kinji najwa,da murmushi tace"ya safwaan bazan baka kunya ba,wani kwali naga ya ciro ya mika mata a leda, sannan ya mika mata wata katuwar leda,da mamaki ta kar6a tana dariya.
Safwaan ne yace"wannan ita ce kyauta ta ta fara zuwanki makaranta, sanann kuma da waya a ciki, banason wasa kuma banason tara numbern samari a waya najwa, ki zama mai nutsuwa,kallon safwaan tayi tace"to yaya me yasa kake fadamin haka, murmushi safwaan yayi yace"saboda zan tafi kasar qatar ne kuma zan dade zan iya yin shekara 2 a wannan lokacin kuma nasan ai sai zancen shiga level 1 ko,dariya najwa tayi tace"yaya karatu fa zan fara ka'in da na'in, insha allahu bazan baka kunya ba, kuma nasan dik ranar daka dawo zakai alfahari dani, murmushi safwaan yayi yana kara jin wani abu a ransa game da najwa.