Sashe 23
Mahaifin Mu Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Karfe 10 baki suka shigo nan fa al'ummar wannan nakaranta suka mike gaba daya domin girmamawa da wannan babban bako da sukayi,najwa ce da sauran mutum 2 na gansu a tsaye,wani malami ne ya shigo class din yace"najwa suraj, Kece zaki gabatar da wannan gaisuwar ga manyan bakin mu,dama na baki sunayen su ko, ke kuma khadeey ku tsaya a gefe da gefenta,najwa ce tace"eah uncle insha allahu zamu iya.
Daga nan ya fita yayin da kallo ya koma kan najwa, khadeey ce tace" yanzu najwa taya zaki iya hada English da arabic,murmushi najwa tayi tace"zan iya mana, daidai lokacin da babbar lacifikan ta furta,bayan gaisuwa da kuma yabawa ga wannan babban bako namu mai suna alhaji Abubakar saraki, daya daga cikin jinin sarauta na wanann gari namu daya kawo mana ziyara a bisa yaye da kuma haddar alkur'ani da wasu a cikin daliban sukayi, muna neman najwa suraj Muhammad domin zuwa ta gabatar da abinda ya dace a wannan waje.
Wasu yara ne su 2 suka kalli najwa dayar ce tace"nifa abin nan yana bani mamaki ya za ai ace wannan da ko sati bata rufa ba ita ce zata mana gabatarwa idan kuma ta bamu kunya fa, dayarce tace"ke dallah maryam baki san wacece ba, wallahi mugun kokari ne da ita, idan kinaji ana fadin gifted to wanann ce, a yanda na samu labari daga cikin abokan karatunta na other class ko,da anbiya zata dauka kuma gata bata mantuwa,dayar ce tace"koma menene ai zamu gani.
Baya da kamar mintuna 2 najwa ta tako sanye take da uniform din ta, face din nan fayau da ita,gaban abar maganar ta tsaya kamar yadda uncle yace haka ce ta kasance yayin da khadeey da zainab suka tsaya a bayanta, a wanann lokacin ne kowa yayi shiru yana saurarenta.
Najwa ce taja numfashi sannan ta fara da cewa"Peace and blessings of Allah be upon you all.
My name is Najwa Suraja Muhammad. On behalf of everyone here, I warmly welcome you to our blessed school, Al-Azhar Academy Kaduna.
Indeed, knowledge is the light of life. Without it, a person is no different from an animal—both simply move without true direction. It is knowledge that enlightens the heart, builds a strong society, and serves as the key to every form of success.
Today, I stand before you with good wishes for everyone. We hope that Yallabai Abubakar Saraki and his delegation have arrived safely. On behalf of all the students, teachers, and staff of this noble institution, we say a heartfelt welcome.
We are truly grateful for your presence among us. May Allah (SWT) make this visit a source of blessings and return you safely to your homes. Ameen.
Until we meet again.
Peace be upon you all.
Gaba daya wajen sautin tafi ne ya tashi kowa ka gansa zaka ga ita din yake kallo,uncle ne ya matso kusa da abin magana yaci gaba da gabatarwa da kuma sauran bayanai da suka shafi wani abu can daban,maryam ce tace"toh ruky ban gaya miki ba amma fafur kinki yadda ai ga yadda ta birge kowa,ruky ce tai shiru tace"nifa maryam abin ya bani mamaki tayaya za a ce ko sati batayi ba amma ki kalli yadda take turanci kamar ruwa, kai idan haka ne gaskia other class yayi fa malam.
*MAHAIFIN MU NE SILA*
*By*
_*WALEEDAH MUHAMMAD*_
QUEEN WALEEDAH
_HAZIƘAI BAKWAI DAGA_👇
*✨TAURARIN MARUBUTA WRITER'S ASSOCIATION✨*
*T.M.W.A.✍️*
✨✨✨✨✨
💪😊
*TUNANI MAI ZURFI KAFIN RUBUTU SHINE TAKEN MU, RUBUTU MAI FAD'AKARWA DOMIN AL'UMMA,AL'K'ALAMIN MU ABIN AL'FAHARINMU, RUBUTU BAIWA CE GA WANDA ALLAH YA BAWA,TAKENMU SHINE HASKAWA A CIKIN AL'UMMA DA FIKIRAR DA ALLAH YA MANA, TAURARU A DUNIYAR MARUBUTA.*
✨✨✨✨✨
💪😊
https://whatsapp.com/channel/0029VbB4z8xCnA7sRc849y0F
Whatsapp Channel
💮💮💮CHAPTER 2💮💮💮
©®WaleedahMuhammad.
Page 40
Sai da ya gama jawabin bayan mai girma Abubakar saraki ya gama jawabi tare da kum abawa wamda suka haddace alkur'ani shawara da kuma kyauta irin ta dalibai,wata dattijuwar matace ta amshi abar magana cikin harshen larabci ta fara kiran sunan najwa kabeer, wadda aka bata kyauta a fanninta na Islamiyya kasancewar mai da kai da kuma kokari da allah ya bata,daga nan kuma kowa ya koma ya zauna,uncle ne ya karbi abin maganar ya kara kiran najwa yayin da take duba Agogo a lokacin 2 har tayi.
Najwa ce ta tsaya ta fara zubo bayani cikin harshen larabci"
ٱلْـحَمْدُ لِلَّهِ رَبِّ ٱلْعَـٰلَمِينَ
أولًا، نشكر الله سبحانه وتعالى الذي مَنَّ علينا بحضور هذا اللقاء في صحةٍ وسلامٍ واطمئنان.
لقد كان هذا اللقاء مباركًا، نافعًا، ومليئًا بالدروس والعِبَر.
وباسم جميع الحاضرين، نتقدم بجزيل الشكر لكل من ساهم في إنجاح هذا البرنامج – من القادة، والمعلمين، والضيوف الكرام، إلى الطلاب والعاملين.
نسأل الله أن يجزي الجميع خير الجزاء، وأن يتقبل منّا ومنكم، وأن يجعل ما تعلمناه اليوم نافعًا لنا في الدنيا والآخرة.
اللهم إني أسألك علمًا نافعًا، ورزقًا طيبًا، وعملاً متقبلًا.
اللهم زدنا علمًا نافعًا، وارزقنا الحلال الطيب، وتقبل أعمالنا.
اللهم ارزقنا العمل بما علمتنا، واحفظنا وأهلنا، وبارك لنا في هذه المدرسة، وارفَعْ مكانتها من مرتبةٍ إلى مرتبةٍ أعلى.
اللهم احفظنا من شرور الشياطين والناس، ورُدَّ ضيوفنا إلى ديارهم سالمين غانمين، واجمعنا على خير في المستقبل. آمين.
وأنا نجوى سُراج محمد، أقول: جزى الله الجميع خيرًا، وأعادكم إلى أهليكم سالمين.
وَٱلسَّلَامُ عَلَيْكُمْ وَرَحْمَةُ ٱللَّهِ تَعَالَىٰ وَبَرَكَاتُهُ.
Anan ne fa waje ya dauki ihu tafi da kuma sowa yayin da kowa ke fadin"kai amma yarinyar ta birgeni, allah ya kara mata basira,Abubakar saraki shi kansa yarinyar ta birgesa,yayin da najwa taja kafarta, ba tare da kowa ya sani ba ta dauki gift din da aka bata tace"zainab deejah nidai na tafi idan sunzo suna nemana ku fada musu uzuri na daga nan ta fito, kawu har ya gaji ya fito ya tsaya yana jiranta.
Ai tana hangosa tace"kawu mu tafi nidai nagani da wannan taron,kawu ne yace"me kike nufi dariya najwa tayi tace"ina nufin an tashi yanzu kowa zai fito,daga nan ne kuma suka dauki hanyar tafiya gida.
Tana shiga gida uniform din ta cire kamar yadda ta saba, a ranta tace"har na huta gobe ba school, falo ta fito tana kwaka kiran umma, dattijuwar ce ta shigo tace"hajiya tace"a fada miki ta tafi unguwa amma ba dadewa zatayi ba,najwa ce tace"to shikenan kin gama girkin ko nazo na kama miki,inna ce tace"aa ai na gama tin dazu bara na zubo miki,najwa zama tayi tana fadin barshi kawai.
Daki ta koma ta dauki wayarta,whatsapp ta shiga ta kunna data inda anan ta shiga group din su na makaranta,kowa zancen ta yake ga videon gabatarwarta daga na turanci har na arabic,number ya safwaan ta kalla,shiru ba wani sako tinda ya amsa sallamarta har yanzu,kuma shi bai kirata ba, ita kuma bata da numbern sa,wayar ta ajiye sallah tayi sannan ta dawo ta kwanta tana tinanin rayuwar ta da kuma umma da yanzu ko a wane hali take.
A can kuwa court alkali ne ya karbi takardar da maga takarda ya gabatar da karar Habiba Salisu akan kamata da human trafficking,anan koto ta fara saurarar kara,safna, sakina sai umma a zaaune suna kallon yadda habiba ta chanja kala ta zama wata daban,alkali ne ya kalli habiba yace"ko kina da lawyer, girgiza kai habiba tayi tace"aa bani da shi,alkali ne yace"ko kina buqatar lauya nan ma girgiza kai tayi.
Sannan tace"bana buqatar lawyer domin nasan ba komai bane ke bibiyata sai alhaki,allkali bai saurareta ba, anan lawyer yaci gaba da abinda ya kawosa,inda aka nuna shedu da kuma inda aka kamata,ba tare da 6ata lokaci ba alkali ya yanke mata hukuncin rai da rai a cikin gidan yari,safna sakina umma kowa kuka yakeyi a wajen yayin da court ta tashi a wannan lokacin.
Fitowa sukayi umma ce ta kalli habiba ta kalli sauran yaran, habiba cikin raunananniyar murya tace"aminatu tabbas na cuceki kuma nasan ban kyauta miki ba, na zargeki na zageki n kuma ci miki mutunci, nayi yadda nayi na kori safwaan daga gidan da ya taso tsawon shekaru, na daki samaiha na zalunce ta amma baki ta6a bude baki kim min magana ba,a karshe na zagi mijina, na kuma hada shi da mara adalci, na masa abubuwa iri iri amma dik ba wanda yayi magana a cikinku.
Yau ga ranar girbe abinda ka shuka,domin kuwa gashi nan yau na girbi abinda na shuka,tabbas bani da hannu a wannan case din amma saboda hakki yana bibiyata ahi ne allah ya jefani cikinsu, suka san yadda zasuyi suka kullamin wannan sharrin, aminatu ga safana nan dik da nasan dama sakina taki ce, kije da ita ki koya mata rayuwa, sannan kuma ke safna kiyi mata biyayya ki zamo mai hakuri sam karki dauki halina.
'yar sandan ce taja hannun habiba tana fadin"ke madam dallah hirar ta isa haka, wani yace ki aikata wannan abun, yayin data juyo tana fadin, dan allah ki bawa abbah hakuri a madadina dan allah amina.

Page 41
A yayin da kwanaki ke komawa sati, sati yana komawa wata, wata na komawa shekara a wannan lokacin har aka dauki shekaru biyu ba tare dana leka su ba, kamar haka na dauki alkalamina da takarda na tafi ya zuwa gidan abbah dake Kaduna.
Tin daga bakin kofar falon wata kyakkyawar matashiyar budurwa na hango sanye take da abaya pitch colour,ta saka wani dan karamin hijabi,a yayin da jaka handbag a hannunta,tafiya take cikin takun kasaita yayin da take fitar da wani sanyayyen kamshi, gata fara kai jama'ana ni tayaya ma zan kiyasta muku irin halitta na wannan matashiyar budurwar.
Wayarta ta zaro kirar iPhone 16 pro max ta kara a kunne, cikin wata murya mai sanyi tace"on my way please ki dan jirani, zaro ido nayi da naji ashe tanajin turanci,wata mota ta nufa kirar camry ruwan toka sai daukar ido take,mai gadi ne yace"hajiya najwa an fito kenan, zaro idanu nayi ina kara kallon halittar daya kwatanta ta da najwa,sai yanzu na gane tabbas najwa ce,gaskia su najwa an zama 'yan gayu ga kyau,masha allahu.