Sashe 8
Mahaifin Mu Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*_WASHE GARI_*
Tinda sassafe al'ummar kauyen suka tattaru a kofar gidan mai gari,a lokacin ne ya fito yace"yanzu jama'a ya kukeso ayiwa wananna mata da yaranta, da farko ita wadda ta aikata laifin ta gudu amma karku manta da cewaa mahaifiyarta da 'yan uwanta suna nan.
Baya da ganin su baki ne mu tattauna a daren jiya ni da limam da sauran wakilan kauyen nan, mun yanke hukuncin cewa, zainabu zata biya dik wata 6arnar da' yarta tayi sannan kuma batun 'yarta zamu zauna mu jira muga ta inda zata fito idan har takai kwana 3 bata fito daga cikin dajin can ba, to tabbas ta riga data mutu.
Zaro ido zainabu tayi ta kalli mai gari ta kalli al' ummar garin tace"zan biya kowa 6arnar da akayi masa amma da fari ya kamata ku tsaya kuji labarin wannan yarinyar wato najwa, karku dauki najwa mara hankali najwa mai hankali ce, sanann najwa ba fatalwa bace kamar yadda wasu daga cikinku suke fadi.
A yau zan bude sirrin da na dade ina rufewa.
Zan bawa yarana labarin mahaifinsu
Labarin dani kaina banason tuna sa, labarin da ya kasan ce ga uba azzalumi, mayaudari waanda sam baya jin tsoron allah akan kudi.
*MAHAIFIN MU NE SILA*
*By*
_*WALEEDA MUHAMMAD*_
QUEEN WALEEDAH
_HAZIƘAI BAKWAI DAGA_👇
*✨TAURARIN MARUBUTA WRITER'S ASSOCIATION✨*
*T.M.W.A.✍️*
✨✨✨✨✨
💪😊
*TUNANI MAI ZURFI KAFIN RUBUTU SHINE TAKEN MU, RUBUTU MAI FAD'AKARWA DOMIN AL'UMMA,AL'K'ALAMIN MU ABIN AL'FAHARINMU, RUBUTU BAIWA CE GA WANDA ALLAH YA BAWA,TAKENMU SHINE HASKAWA A CIKIN AL'UMMA DA FIKIRAR DA ALLAH YA MANA, TAURARU A DUNIYAR MARUBUTA.*
✨✨✨✨✨
💪😊
https://whatsapp.com/channel/0029VbB4z8xCnA7sRc849y0F
Whatsapp Channel
Page 13
*ASALIN LABARIN*
A cikin kasar Cameroncikin wani dan karamin kauye wanda yake kusa da nigeria, a dik kauyen nan bafulatanan kauyen sun kasance manoma, makiyaya, wanda suka dauki noma babbar sana'a.
Alhaji Maiha mai shanu shi ne shugaba a wannan kauyen wanda ya kasance tsoho ne sosai, abinda yasa ake masa lakabi da mai shanu shi ne, ya kasance dik cikin ruugar yafi kowa yawan shanu, a dik
Alhaji maiha ya kasance Yana da mata guda 2 daya sunan ta larai dayar Kuma bahijja,larai ta kasance tana da Yara 2 yayin da ita Kuma bahijja Bata ta6a haihuwa da alhaji maina ba,saindai tana tana da wani agola Mai sun gambo,gambo ya kasance yaro ne Mara Jin mayana,gashi ya Raina kowa.
Gambo ya kasance yaro ne Mara tausayin,azzalumi ne,sanann idan har ya saka kafa ya bar ruga to sai ya dauki tsawon wata 1 bai dawo gida ba Yana daji,ba Wanda yasan me take zuwa daji.
Alhaji maina ya kasance Yana kokarin kamanta adalci,dik da cewa gambo ba d'ansa bane Amma hakan bai sa ya tssne sa b,sai janyo sa jiki yake Shi da sauran yaraan sa jidda da aliyu,Amma hakan bai Hana gambo ci gaba da ta'asar da yake yi ba.
Alhaji maiha tin Yana kokarin gyara rayuwar gambo har ya gaji ya daina ya fallawa allah,domin Shi dai yace"indai gambo ne sai dai yayi tayi tinda baya Jin mayana,gabdakko masa magana kullin,yayin da maihaifiyar gambon kullin ke Kara masa addua Amma kamar ba addu'a ake masa ba.
Na kasance ni Kuma a wanann lokacin baninda iyaye Ina zaune a hannun kakata wadda suke wa lakabi da Inna hansatu,a wajen ta nake kullin ina zuwa kiwo,sanann Kuma Ina da wani saurayi Mai suna kamalu,kamalu ya kasance shi ma babansa Mai arziki ne.
Zainabu ce to taaya a bakin wata bishiya tace"kamalu to yanzu yaushe zaka tura gidan namu,tinda ka Riga da ka gayawa innarku Kuma tasan da zance.
Kamalu ne yayi murmushi yace"Hana mana abu na baki finish zumudi ba,kinsan yadda nake sonki kiluwa abu,wallahi abu zan iya mituwa a kanki,Dan haka karki wani ji tsoro zamu rayu cikin farinciki da kaunar juna kinji abu na.
Abu ce ta rufe fuska tana dariya,domin kuwa tasan dik abinda kamalu ya fada Yana cika mata shi,dai dai lokacin da gambo yazo wucewa ne ya hangi abu na murmushi,cike da 6acin Rai ya karasa wajen Yana Mai kallon su.
Abu ce tace"Kai Kuma malam lafiya zaka zo ka tsaya a gaban mutane kana wani zare ido,cike da mamaki ya kalli Abu yace"ni kike fadawa wannan maganar,cikin ta6e baki tace"idan ban fada Maka ba,wa zan fadawa ko kana tinanin mijina na gobe zannfadawa hakan.
Dariya gambo yayi yace"yarinya kenan kinjawa kanki kin jawa al'ummar wannan garin Kuma ki rubuta ki ajiye sai kin aure ni dole dolenki,kamalu ne ya kallesa yace"Kai din banza baka Isa kayi Mana abinda Allah bai Mana ba Dan haka ka iya bakinka,dariya gambo yayi yace"daga yau bakinka bazai Kara furta wata kalma ba kamalu zaka San kaja da gambo.
Ke Kuma Yana Mai nuna abu yace"tabbas Zaki soni,Kuma dik abinda nace kiyi zakiyi sa,wait ke Abu kinsan tin yaushe nake sonki,dama nake baki Amma kin kasa fahimta,a yau hakuri na ya kare Dan haka dik abinda zanyi sai nayi Dan Naga na aureki,daga Nan yasa kafa ya nausa cikin dajin.
Kamalu ne yace"Abu mu tattara dabobin Nan ki tafi gida saboda kinsan yanzu dare ya fara,haka suka tattara dabobin suka taho Dan har sun manta da gargadin wani wai Shi gambo.
_Washe gari_
Kowa na garin ya fito yayin da masu aikace aikacen gona suka fara tafiya zuwa gona,bayan da kamar awa daya ne abu ce ta fito da 'yar sandarta a hannunta tana tafe tana wakar dan maliyo maliyo,a bakin wata' yar bukka ta tsaya sannan tace"
Lami! Lami!! Laa sai kuma tayi shiru kasancewar ta hangi lami daga can nesa tana kokarin tahowa wajen, tana zuwa ta kalli zainabu tace"karkice min baki san me ke faruwa ba abu, da mamaki qbu tace"me ke faruwa kuwa nifa dadi na dake wallahi tsorata mutum, lami ce tace"ba zancen tsorata mutane bane, zancen gaskia ne, jan hannun abu tayi naga sun shari wani katon fili suna tafiya.
A bakin wata bukka suka tsaya kowa na wajen hankalinsa a matukar tashe yake, wamda hakan ya sa abu fahimtar me hakan ke nufi, bata kara yadda ba sai da taji an furta kalmar inalillahi wa inna ilaihi raji'un allah sarki kamalu shikenan ka tafi, a wajen ta fadi kasa tana kara kallon dattijan mutanen.
A kasan zuciyarta tana tino gargadin da gambo yayi musu jiya da magariba a cikin gona, da sauri ta mike tace"lami kinsan...... Cak maganar ta tsaya ta kasa fada, sai kuka da nuna mutane kawai take yi a wajen, sai kuma kallo ya koma kanta domin kuwa dik ilahirin mutanen garin sun san abu da kamalu masoya ne, wasu mata ne suka zo suka janyeta daga wajen da take a zaune.

Page 14
Zainabu ce ta tsaya tana mai share hawayeb fuskarta ta kalli mai gari tace"wanann rananr itace ranar da na rasa masoyi na, wanda nake burin mu rayu tare har abada, amma sai dai kash allah ya dauki ransa ba tare da mun cika burin mu ba, dik da kasancewar nasan me ya faru amma na rasa dalilin da yasaka na kasa fada a wanann lokacin sai bayan da shekaru masu yawa sanann na tina, amma yanzu mu koma cikin labarin.
Fahad, Nabila da sauran mutane suna jikinta da kallonta sannan kuma kowa ya kara saurara mai gari ne yace"to zainabu muna jinki.
Tinda kamalu ya mutu gambo bai dawo gari ba sai bayan da akayi sadakar bakwai,sanann ya dawo garin wanda a wannan lokacin ba wanda nake so ko kuma nake kallo, dai dai da kiwon dabobin daina yi nayi, ga abu a raina amma na kasa bayyanaawa kowa shi, inna hansatu ce t leko dakin da nake, tace"abu tashi kije ki debo min ruwa a rafi zan dora sanwa, abu ce ta mike saninhali na hansatu yasa ta fitowa ta dauki tulu ta fita daga gidan.
Tana fita sukai karo da lami dake kokarin shigo wa, lami ce ta kalli abu tace"abu dama wajenki zanzo, kallon ta abu tayi tace"kuma inna ta aikeni debo ruwa, a hankali lami tace"to ba sai muje ba raka ki ba, tafiya suke suna hira jefi jefi.
Lami ce tace"abu kalleki dan allah, kiga yadda kika koma abu, kin rame kin yi wani fari dake kamar bake ba,haba abu dan allah,dan karamin murmushi abu tayi tace"bazaki gane zafin da nakeji ba ne, ga abu a raina amma sam na kasa fito dashi fili kowa ma ya sani lami na kasa wallahi,dafata lami tayi tana mai batw hakuri, basu yi aune suka ga gambo a gabansu yana mai kallonsu.
Kallon lami yayi yace"ki tafi mana kika tsaya kina kallona, na tabbata kin sanni kin san me nake nufi ko, dan haka bai karasa ba lami ta bar wajen da gudu ta kyale abu a tsaye bakin rafi, gambo bai ce da ita komai ba, tulun ya kar6a ya ciko mata shi sannan ya dauka ya ce mata"muje mu tafi ba musu ta juya suka ci gaba ds tafiya, tafiya suke yayin da yake mata hira tana basa amsa cike da mamakin kanta domin ita tasan ta tsani gambo.
A cikin sati 2 muka saba da gambo, har akazo aka fara zancen auren mu, yayin da yake kashe min kudi dik da wani abun bana amsa, sam na manta da kamalu a cikin rayuwata, domin kuwa yanzu gaba daya zuciyata ta zama ta gmbo, cike da rashin sanin me ya aikata min.
Zainabu ce tace"anan ne muka fara rayuwa da gambo,cike da tsantsar kauna, a yanzu haka idan har ya bar rugar baya dadewa bai fi kwana 2 ko 3 ba, a wannan lokacin kuma ba a daina mace mace ba a garin.
A cikin wata 2 aka daura mana aure da gambo, sannan ya dauke ni muka bar rugar inda anan ne muka shigo cikin nigeria, a cikin garin yola muka yada zango, inda gambo kullun sai ya fita tin safe amma baya dawowa sai tsakar dare wanda kullin zan ringa ganinsa da kudi dayawa.