Sashe 13
Mahaifin Mu Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dan karamin tsaki taja tace"aikin banza aikin wofi kai kaga zaka iya kar6a ai, kuma ka rubuta ka ajiye rayyan komin daren dadewa sai ka sakeni naje na auri muradin raina sadeeq, cikin jin haushin maganar ta ta, yace"ohhh shiyasa kika hanani hakki na, ashe wancan banza kike adanawa shi,shiyasa mana ba banza ba shisa kike kokarin sawa na sakeki, to ki sani a yau zan cire miki sha'awar son wani, kuma abinda kike takama dashi a yau zan rabaki da shi, ba takamar dai shi ba.
Wani killer smile ya saki, cikin dan karamin lokaci ya danko hannunta,tana kokarin kwacewa amma sam ya kasa bata dama, kasancewar karfinsu ba daya ba,haka ya jata ya turata ya zuwa bedroom ya banko kofar da karfi.
(niko nace maganin mara kunya kenan,rayyan bazai sakeki ba bare ki samu damar auren sadeeq,).
🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀☘️☘️☘️☘️☘️☘️
Washe Gari
Najwa ce ke tafiya Sannu a hankali a daidai bakin jejin nan, wajen Shiru ba kowa Sai "yan motoci kadan kadan da Suke wucewa ba Sosai ba, haka tayi, ta tafiya ga wata addababbiyar yunwa da take Cinta kamar tací babu. Tafiya take ba mutane gaba ba mutane baya. jikin wata bishiya taje ta zauna tana kallon motocin da suke shigewa da masu fitowa kadan kadan.
Wata motace kirar Benx ta tsaya daidai najwa take, wasu mutane ne su biyu Suka fito Suna tallon najwan da hankalinta yana kan wata yar Shuka "yar karama. Karasowa dayan yayi dayan kuma yana tsaye a wajen motar yana kallon masu wuce wa, Dayan ne ya kalli najwa yace" yan mata me kikeyi anan, Dagowa tayi tana kallonsa, Saida ta gama kare masa kallo Sannan tace" yunwa nakeji murmushi yayi yace" tashi muje na baki abinci, ko a jikinta, mikewa tayi ta bisa tana kallon dayan mutumin, motar suka nuna mata ta Shiga, Suma Suka Shiga Suka bar wajen.
To fah...
Sun daukar Kansu bala'i Allah ya rabasu Lafiya.
*MAHAIFIN MU NE SILA*
*By*
_*WALEEDA MUHAMMAD*_
QUEEN WALEEDAH
_HAZIƘAI BAKWAI DAGA_👇
*✨TAURARIN MARUBUTA WRITER'S ASSOCIATION✨*
*T.M.W.A.✍️*
✨✨✨✨✨
💪😊
*TUNANI MAI ZURFI KAFIN RUBUTU SHINE TAKEN MU, RUBUTU MAI FAD'AKARWA DOMIN AL'UMMA,AL'K'ALAMIN MU ABIN AL'FAHARINMU, RUBUTU BAIWA CE GA WANDA ALLAH YA BAWA,TAKENMU SHINE HASKAWA A CIKIN AL'UMMA DA FIKIRAR DA ALLAH YA MANA, TAURARU A DUNIYAR MARUBUTA.*
✨✨✨✨✨
💪😊
https://whatsapp.com/channel/0029VbB4z8xCnA7sRc849y0F
Whatsapp Channel
💮💮💮CHAPTER 2💮💮💮
Page 22
Suna shiga bacci ya fara kokarin sace ta bata san lokacin da ta fara bacci ba, sukuma haka suka karawa motarsu gudu, sunayi suna kara kallon titi karsu hadu da jami'an kan hanya.
Safna ce ke kuka wiwi,a kan gadon yayin da rayyan ya shiga bandaki, cike da murmushi a face dinsa, kallo daya na masa bayan ya fito na tabbatar yana cikin farin ciki,kusa da safna ya karaso yana fadin"madam yadai,yakamata ki tashi kije ki tsaftace jikinki, ko ba a ky miki bane, kodan nasan ke din 'yar malam ce an koya miki sai dai idan iskanci ne yasa kika manta ba ko ma nace shegen yawo.
Kallonsa take domin yau ta kara tabbatar wa da kanta ta auri wanda ba shi tayi tinani ba, dik daukanta rayyan shiru shiru ne, zata iya juyasa amma ina yafi karfin ta, yafi karfin tinaninta,cike da hawaye shabe shabe tace"to ka taimaka min na tashi,shi kansa sai da ya kara fadin"me kikace,nima dai na kara kasa kunnena,maimaitawa ta kara yi a karo na biyu,wata mahaukaciyar dariyar ya saki yana fadin"bazan taimaka miki ba, kije ki kirawo muradij ran naki ya taimaka miki,mikewa yayi ya nufi wardrobe yana mai duba kaya domin tafiya office.
Safna ce ta kallesa, yayin da take zubar da hawaye tana fadin"allah ya isa, wallahi rayyan ka cuceni ban ta6a tinanin haka kake ba sai yau, kuma yadda ka azabtar dani ka sani sai na rama, kuma ramawar bazatayi maka kyau ba, dariya yayi yace"allah ko shikenan sai kiyi mugani, idan kin gama abinda zakiyi, koma nace idan kin nemi ni kin rasa to na tafi office.
Safna da ba dan nasan duka haramun bane a aure da wanda ya isa ya hanani na dake ki, bara na kara fada miki, nidin mijinki ne, kuma sai da na biya sadakinki lakad, dan haka a yanzu haka ddik abinda nayi dake ba haramin bane, sai dai ma ki samu lada, lada mai tarin yawa, dan haka ki kula na fada miki,tsaki taja ta fara kokarin mikewa, ko kallonta bai ba shima yaci gaba da shirinsa.
Yana gama wa yasa kafa ya fice daga gidan yana kiran"abdallah gani nan dan allah kayi min uzuri na tsaya,banji me yace ba ya katse wayaan kamar yadda ya saba, motarsa ya shiga ya bar gidaan, ya bar safna da kuka.
Sai da ta tsaftace jikinta, da kyar ta koma gadon bayan ta chanja blanket ta kwanta yayin da zazzabi ke barazanar daukarta,tanajin karar waya amma ta kasa ta6uka komai, haushin kowa takeji a yanzu haka, shisa ko kallon wayar ma batayi ba.
☘️☘️☘️☘️☘️🍀🍀🍀🍀🍀☘️☘️☘️☘️
Dai dai wani katon gida suka tsaya suna kallon unguwar data kasance shiru,horn sukayi a wannan lokacin ne aka bude musu suka zura hancin motarsu, sunayin parking dayan ne ya fito ya dauki najwa cakk ya huce da ita zuwa wani katon daki wanda a kalla yaran ciki zasuyi 10,ajiyeta yayi ya fice daga dakin yana kallon sauran yaraan da dik sun kasance mata.
Bacci takeyi bilhakki da gaskia, har da mafarki,baya da kamar mintuna 50 ne ta tashi tana kalle kalle, ba wanda tayiwa magana, haka ba wanda ya mata magana.
A ranta tace"ohhh yau kuma inda allah ya kawo mu kenan,bakusan waxece ni ba, shisa kukayi kokarin dakko ni, amma da kunsan wacece ni da baku dakko ni ba, amma ku kwantar da hankalinku na kusa gwada muku asaalina.
Da wanan tai shiru tana kallon sauran mutanen dakin,ita kuwa shiru tayi, suna nan zaune aka shigo kowa leda ce aka mikamasa, batayi wata wata ba, ta bude ta fara ci,taci sosai amma dayake abincin yana da yawa ta kasa cinyewa,haka ta hakura ta ajiye sauraan tana kara kallon yaran dakin.
Ganin sun bar abinci ne yasata tashi ta fara hadewa da sauran ruwan, a ranta ta furta"wannan abincin zai min amfani a inda ban zata ba,tattarewa take, wata 'yar yarinya ce tace"baiwar allah so kike ne, kallon yarinyar tayi ta gyada mata kai dan batasan magana, taya ta tayi nan ta debe ta adana.
Sai da suka gama sannan najwa ta kalleta tace"ke kuma baiwar allah' yar ina ce? Ya sunanki kuma? Murmushi yarinyar tayi tace"sunana Nanah ni kuma'yar gombe ce, kallon yarinyar ta kara yi a karo na biyu, sai kuma a zuci tace"gombe inda muka baro, inda nake da burin zuwa kenan,haka suka ci gaba da hirar su.
Samaiha ce ta fito daga gidan, bayan ta kalli abbah ne tace"masa to abba mu zamu tafi sai dai muce allah ya kaddara saduwarmu sai mun dawo, abba ne ya mike bayan ya shafi kan 'yar tasa yace"to samaiha allah ubangiji ya tsareku, dage da addu' ah da zikirin safiya da maraice, domin karo ne babba, samaiha ce tace"insha allahu abba.
Juyawa tayi wajen aminatu tace"umma zamu tafi, umma da murmushi tace"sai yaushe kuma zaku waiwayo kasar tamu, samaiha ce tace"umma zamu dawo bazamu dade ba inssha allahu, daga nan sukayi sallama suka fita daga gidan zuwa filin jirgi.
Aminatu ce ta shigo falon, turus tayi tana kallon habiba da waya a hannu tana kara danna wani kiran,aminatu batayi magana ba ta hau step ta wuce zuwa falon ta.
💮💮💮💮💮💮💮💮💮💮
Gaba daya wajen ihu aka saka yayin da kurar ta kame tana kallon su daya bayan daya,jin ihun su ne yasa aka bud3 dakin, wanda ya bude dakin kurar naga tayi tsalle ta cafki wuyansa,cikin kankanin lokaci ta cijesa, haka ta fice daga dakin, sauran yaran suka bi bayanta.
Sai da ta lahanta mutanen gidan sanann ta juya ta kalli sauran yaran, nan da nan ta saka gudu, a wanann duhun gudu takeyi, gudu sosai gudun da ban ta6a ganin tayi ba,wani wawan tsalle tayi ta haura zuwa wani daji da yake kusa da wani dan karamin gini.
*MAHAIFIN MU NE SILA*
*By*
_*WALEEDAH MUHAMMAD*_

Page 23
Sai da gari ya fara sha haske ya fara bayyana lokacin ne na lura da dajin, dajin ya kasance mai duhu ne ga ciyayi ta ko ina,can na hangota a zaune tana cin abinci, abincin jiya nagani tana ci tana kara kallon dajin, sai da tagama ta kwanta bata ankara ba bacci ya fara dauketa.
Wani kuka ta jiyo yana tashi,wani irin kuka mara dadi, mikewa tai tana bin baya kukan, inda ta jiyo kukan nan take bi, tafiya takeyi batayi wata kyakkyawar tafiya ba ta hango dandanzon tsuntsaye a wani katon fili, bin wajen tayi lokaci guda tsuntsayen suka dare kowa ya tashi sama firr.
Sai a lokacin takalli kasa, mamaki ne ya bayyana a fuskar ta, a fili tace"mutum anan,ohhh kumakallesa kyakkyawa,wata zuciyar ce tace mata"kodai ba mutum bane, dan karamin tsaki taja tace"inma ba mutum bane ni ina ruwana, kokarin tashinsa take amma takasa,komai ta tina.
Can kuma naga ta dawo da ruwa a hannun ta, saurin yayyafa masa tay, amma bai farka ba tsugunnawa tayi ta da bude bakinsa ta tsiyaya masa ruwan, wani tari ne ya turnike sa a hankali kuma tarin ya tsagaita, tsayawa yay, yana kallonta, take dik abinda ya faru ya fara dawowa kansa. Saurin zabura yayı yana fadin" Umma, Abna, gabas, yamma kudu, arewa yake dubawa amma baigan sa a hanyar da yake tinani ba
Najwa cike da mamaki take kallonsa, gani tayi, kuma ya zauna yana kallonta Cike da mamaki Shima ke kallenta, an rasa wanda zai fara magana Da kyar najwa tace" waye kai, Safwaan Cikin mamaki yace" Abba Sai kuma yace" auh ke wacece, wa ya kawoki nan, meye Sılar zuwanki nan dajin da babu kowa, najwa kallonsa tayi Sai kuma tace" Mahaifina ne sila kome ne ne ya faru Shine sila.