Sashe 1
Mahaifin Mu Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah ma ɗaukakin sarki mai kowa mai komi da ya bani ikwan rubuta wannan littafi.
Ban amince wani ko wata ya yi amfani da wani sashe na littafin nan ba ta kowace hanya ba tare da an nemi izni a wurina ba.idan kunne ya ji jiki ya tsira, ko da Allah na bar mutun zai bi min haƙƙina!
Wannan labari ƙagegen ne ,sannan ban rubuta shi ba da niyyar muzanta wani ko cin zarafin wani ba, duk wanda ya ga wani abu yayi shige da halayyar shi to arashi ne ba da nufi ba.
A big hug to Maimunatu Ibrahim Muhammad A.k.a Sayyadah.
Special Thanks to Bilkisu S Aliyu A.k.a Billy pinkie marubuciyar Rayuwata and Fatima Y Zakariyya A.k.a Oum ameerah Marubuciyar Ahalin mu Daya.
Dedicated to my Family
بسم الله الرحمن الرحيم
______________________________________________
*💦MAHAIFIN MU NE SILA💦*
*_Written And Narrated_*
*💕💕QUEEN WALEEDAH💕💕*
_❤️Official Ashkeiy❤️_
*✨✨TAURARIN MARUBUTA WRITER'S ASSOCIATION ✨✨📚*
_T.M.W.A✍️_
DAGA MARUBUCIYAR 👉✍️
A sanadin kishiyar uwa📚
Aure Lokaci ne📗
Jannat💖
Kawancenmu👩❤️💋👩
And now
MAHAIFIYA TA🤱🤱👩🏻🍼
FREE BOOK📚
Ban manta da ke ba Sayyada ta. ina godia allah ya bar zumunci..🤝❤️
🌷🌷1⃣🌷🌷
La'asar likis Dauke take da wata katuwar rubber baka a kanta sai bucket fari alama ta nuna markade ne a ciki saboda dik ga abin markadan nan a jikin rubobin san ye take da wani hijab har iya gwiwa amma ya kode kallo daya zaka masa kasan yaji jiki sai wata atamfa rubber ce dinkin doguwar riga da gani tayi mata yawa sai sharar kasa take kafar nan furu furu da wani silifas dik ya cinye ta kasa yasha dauri ta wajen 'yan yatsu da leda a haka ta kara cikin wani lungu baki kirin da shi ko wayar wutar nefa babu a lungu tsabar muni da duhu wani kwarabbabben gida ta shiga dauke da sallama a bakinta jin shiru yasa ta ajuye markadan.......
Ba wata fara bace can amma kuma baka kirata baka ba tana da cikar fuska ga eyebrows kamar an zana sai eyelashes da suka kusan rufe mata idanu idanunta kuwa kamar su sukai kansu gasu farare tarr sai hancinta da karamin baki nufar wajen ajiye buckets tayi ta dauko daya ta nufi wata rijiya wani guga ta zira da shi kara babu ta fara janyo ruwa a zuciyarta tana ayyana yawo irin na mahaifiyar tasu a haka ta gama jan ruwan wuta ta hada ta dora katuwar tukunya sannan ta dawo ta fara tace markadan kokon har ta gama bata shigoba har sai da ta gama ta dora na awara sannan taji sallamarta juyowa tayi ta amsa kallonta wadda tayi sallamar tayi ke wai uban me kika tsaya yi tin dazu baki gama awarar ba cikin inda inda tace am dama umma mai markadan ce ke dallah rufe min baki shashasha kawai tsaki taja ta shige daki yayin da yarinyar taci gaba da dahuwar awararta ana kiran sallah tana gamawa bandaki ta shiga tayi wanka sannan ta fito sanye da wata kodaddiyar atamfa da dik wani mai sutura ya kalla yasan ta mutu dan wani wajen dik a yage yake sannan ta nufi dakin umman tasu shiga tayi a kwance ta ganta tsugunna tayi umma ni to zan tafi tashi ummar tayi to wai ni yanzu najwa uwarki zan miki nace uwarki zan miki wallahi ki tabbata kin siyarkinzo kin sani a gaba kamar an aikoki anya najwa anya tashi kibani waje ko yanzu na mauje ki fitowa najwa tayi tana mai sharar kwallah kayan ta ta dauko ta fito daga lungun sai da ta hada komai sannan ta zauna a ranta tana ayyana tsanar da mahaifiyar ta take mata mai yasa ta tsaneni tambayar datayiwa kanta kenan amma kuma ai tanason su nabila da fahad ni kuma mai yasa ta tsaneni mai nai mata da wannan tinanin taci gaba da sai da awarar ta abin mamaki kafin kiran sallah isha'i ta kare har ana nema hada kayan ta tayi tai hanyar lungunsu.......
A kofar gida suka hadu da nabila tana zance da wani saurayi a machine har ta wuce nabila ta kirata najwa ce ta juyo ta tsaya nabila ce ta ce ke baki iya gaida mutane bane kallonsu najwa tayi sama da kasa sannan taja tsaki ni bani da lokacinku wucewarta tayi ta barsu anan yayin da nabila ta kule da abinda tayi mata.Najwa na shiga gida sukai kicibis da ummansu har ta gama shirya wani buckets a samansa da kwanika sai gefe katon kwando da kayan amfani najwa na shigowa ummanta tana cewa yawwa maza zo ki dauki wannan ki fita shiru najwa tayi idan da sabo ai tasaba ajiyewa tayi tace umma fa banyi sallah ba umma ce ta juyo ke najwa bazaki dauka ba cikin bacin rai najwa ta dauka ta fito nabila ce ta furta hakan cikin isa again dama wannan ai shine amfaninki shegiyar yarinya sai iyayin masifa kallonta najwa tayi yayin da hawaye ya ciko a fuskarta a haka ta fita daga lungun maimakon wajen dazu yanxu mikewa tayi ta nufi tashar garin.
Tin bayan fitarta umma tana zaune tana danna wayarta jin muryar nabila ce yasata dagowa tare da murmushi yawwa 'yar albarka ya kuka kare da shi ne tsaki nabila taja bayan najwa ta bata komai wallahi umma kiyiwa najwa kashe wai dannace ta gaishe da saurayina shine tace bata da lokaci na amma kuma ki duba kiga dan kudin da zai bamu yace ya fasa wai aai ya dawo rike ha6a umma tayi yanzu abinda najwa zatayi min kenan nabila ce tace eaa mana umma dafata tayi karki damu 'yar albarka zan mata magana kinjiyanzu tashi kije kidauki abincinki kinji toh ummah daganan ta dakko abinci ta dawo tana latsa wayarta tana cin abinci......
Wani hadari ya taso wanda zai iya bada ruwa kodawane lokachi yayin da najwa na tsakiyar tasha tana saida danwaken da umma ta dora mata.najwa ce zaune akan tudu yayin da dik wani mashayi na wajen yana busa taba kai harda abinda yafi taba ma wani ne ya taho ya tsaya akanta ke naj...wa ke...dagowa tayi tana kallonsa lafiya dai ko tukuru cikin muryar shaye shaye yace dallah kullun sai nace ina sonki amma ke bakya bani dama rintse idanunta najwa tayi tare da furta wa allah ya kiyasheni da soyayya da kai ni burina bata karasaba taji yana cewa wallahi nabaki daganan zuwa jibi indai bakice kinasona ba wallahi sai na miki aika aika da haka ya bar wajen yana muzurai........
Yayyafi aka fara yayin da najwa na zaune tana hada kaya kasancewar ta siyar karfe 10 ta dakko hanyar tafiya gidansu tare suke da 'yan unguwar su masu sana'a a wajen suna tafe suna hira daya ce mai suna amina ta kalli najwa wai ke najwa naga tukuru ya ce yana sonki kinyi shiru baki bashi amsa ba wallahi da ni ce amsa zan basa ina sonsa ko banza nasamu 'yan kudade a wajensa tsaki najwa taja to amina ke kije ki soshi mana ni wallahi indai tukuru ne bazan taba sonsa ba har abada daya ce mai suna harira ta tabe baki lalle najwa kinada aiki yanzu ace kina wannan kuncin da bakinciki ba dole ki aure ba amma kintsaya ruwan ido najwa tanajinsu tayi shigewarta gida yayin da ruwa yayi karfi......
A daki ta tarar da umma sai nabila da fahad a gefe sallama tayi ta shigo da fara'arta tana umma sannu da hutawa yagida banza umma tayi mata ke banason dogon surutu sai wari kike shanshana jikinta take amma ita bataji warin jikinba idanunta ne suka ciko da hawaye kudin ta mika mata ta nemi waje ta zauna acan kofar daki sai da umma ta gama lissafin sannan ta kalleta to kuma zaman me kike anan kitashi kije rumfa ki dauki abincinki kiwuce dakinki shiru tayi ta kalleta ummah dakin nawa fa idan ana ruwa shiru tayi tana raba ido kallonta umma tayi eheee inajinki cigaba najwa zanci ubanki wallahi zaki wuce ki tafi dakinki ko sai na bata karasaba najwa ta juya ta kalli su nabila suna kan gado a kwance haka ta fita ga ruwa yana sauka a rumfa ta tsaya ta bude robar abincin nata kallon abincin tayi ta share hawaye abincin dik anci an rage haka ta zauna a rumfa ta cinye badan ta koshi ba kallon kofar dakinta tayi ganin ruwa na fitowa a fili ta furta nashiga uku allah ka kawomin sassauci............
https://whatsapp.com/channel/0029VbB4z8xCnA7sRc849y0F
WhatsApp Channel
*MAHAIFIN MU NE SILA*
Queen WALEEDAH
ASHKIEY LYRICS
From the writers of
A sanadin kishiryar uwa
Jannat
Fateemah Zahra
Aishatul humaira
Fansata book 1
Shi meye laifin mu book 1
Kawancenmu
And now
Mahaifin mu ne sila
*TAURARIN MARUBUTA WRITERS ASSOCIATION*
*TMWA*
DEDICATED TO MY FAMILY
🌷🌷2🌷🌷
A haka da ruwan ta nufi dakin gaba daya dakin kasa ce jar kasa ma kuwa, gefe kuma wani bakkon kayane a buhu sai wata tabarma dik tacinye ganin ruwa yayo kan kayan nata ne yasa ta matsawa ta janye kayan.
ganin ruwan na neman taba mata kaya ne yasa ta futa ta dakko bokiti, ta saka a wajen, wani lungu ta samu ta makale ta fara kakkarwa tana atishawa kasancewar ta shiga ruwa tana zaune har ruwan ya dauke gari yayi sanyi rarrafowa tayi tahau kan tabarmarta ta kwanta wani hudajjen zani ta dauka ta lulluba ba dan sanyi ya daina shigarta ba,tana kwanciya bacci ya dauketa........
Kiran sallar farko najwa akan kunnenta tashi tayi ta fita ta dauro alwala, sai da tayi nafilfilu ta roki allah,sannan aka tada sallah tayi sallah har yanzu gidan shiru ba wanda yafito, jingina tayi da bangon dakin yayin da zazzabi ke barazanar kwantar da ita.
A fili kuwa shiru tayi tana tinanin rayuwa tace" oh ni najwa yanzu a ce dik girmana yanzu fa shekarata 17 amma ace izuna 2, wannan wace irin rayuwace haka ni ba jahila, ni ba mai ilima kuma ace wannan uwata ce, haba ni najwa ina zan saka kaina wannan wace irin kaddarace ya allah ka kawomin agaji a rayuwata allah ka karamin hakuri da juriya alfarmar annabi Muhammad s.a.w.