Sashe 103
Huriyya Part 1 And 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“Look Khairy na daga miki kafa fa, ki duba tun lokacin da na baki kudin nan, kuma na fada miki nan da 3 weeks zan bar kasar nan, idan na tafi ban samu yarinyar nan ba kin san halin da zan shiga”
“Babu halin da zaka shiga tun da ba tare aka haifo ku ba, kuma ba Hurriya ce kadai yarinya ba, so nawa mutum ke son abu be samu ba kuma ya hakura ni kaina wanda zan aura yanzu ba wani son shi nake yi ba, amman a haka na hakura ba dole abun da mutum ke so yake samu ba”
“Ke dabam ni dabam, and ban ce dole sai na aureta ba since bata so na amman i have to teach her a little lesson ko dan gaba, kuma ki kika kawo wannan bad idea din sai after na saka rai sai kuma ki fara min yawo da hankali”
Ta daga kafadunta kamar yana tsaye a gabanta.
“Amman ai yi aikina na baka kai ya kamata ka yi amfani da damarka ka yi abun da ya dace?”
Ya amsa da karfi.
“How? A kankanen lokaci? Bayan kuma kin san babu yadda za'ayi na iya contacting yarinyar nan”
“Adam ba zaka zo ka tsare ni da fada kamar ubana akan kudin da na fi karfinsa a gidan mu ba, ina cikin nawa tashin hankali da damuwa karka takura min mana idan kudi ne ka zo ka karbi abun ka na huta kai ma ka huta, just because of na kawo idea cewa ba dole sai ka aureta ba zaka iya biyan bukatarka ai na maka hanyar da ya dace ko?”
“Hanyar da kika kawo mummunar hanya ce da zata tana mutunci ni ma, kuma na jawa iyayena zagi, babu wani amfani da za su min”
“Kuma ka yarda ka dauka?”
“Saboda na dauka shawara ce mai kyau da farko, later on kuma na gane bata lokaci ne kawai, yadda zan yi samu magana da ita ma aiki ne”
“Zaka iya zuwa ka saka a sallamo maka ita ka mana ka yi magana da ita”
“Idan kuma na yi haka daga karshe ban zamu biyan bukata ba fa? And i told you ki dauko yarinyar nan ku fito tare kin ki”
“Bata yarda ta fita da ni yanzu, kuma ba zan iya mata dole ba, sannan kuma idan wani abu ya faru a lokacin da muka fita tare ai za a gane cewar ni ce”
“Daman ke kika lalata komai tun farko, kika ce mata ni ba mutumen kirki ba ne and trust me you will regret this Khairy”
“Ka yi duk abun da zaka iya Adam karka fasa, kuma karka sake kirana matukar ba kudinka zaka karba ba”
“Khairy ni zaki fadawa haka?”
Taja tsaki ta yanke wayar ta jefata a kan kujera, cikin wani irin fushi da bacin rai ta ce.
“Hurriya kin haddasa min fitina, ke da uwarki kun hana mu jindadin rayuwar duniya, ban gayyace ki bikin birthday na ba kika je duk shi ne silar, shi kuma ya bi ya haukace sai ka ce ita kadai ce mace a duniya”
Ta zauna da karfi kamar an mata da dole tana jin kamar Hurriya tana kusa da ita ta yi mata shegen duka ko ta rage wannan bacin rai.
“Ban san me yasa ma na karbi kudinsa tun farko ba? Ko zuciyar imani ba shi da ita ji yadda yake takura min kamar be san ayi min mutuwa ba”
Ta sake jan tsaye sai a lokacin tuna da kiran da Hajiya Kaltume take mata, mikewa ta yi tsaye tana fadin
“Gaba daya ya hargitsa min tunani”
Ficewa ta yi daga dakinta nufi dakin mahaifiyarta, ta shiga dakin cikin bacin ran da ya gaga boyuwa a fuskarta.
“Lafiya kike?”
Hajiya Kaltume ta tambaya cikin wani yanayi na rashin kuzari, ta rame kamar ba ita ba bakin fatarka ta karu har ya mata yawa tsabar bakinciki da damuwa. Hajiya Fatee dake zaune gefenta ta tabe baki.
“Ke ma dai Hajiya har kya tambaya? Yayanki a gidan nan waye ransa ba a bace ba? Waye be shiga damuwa ba? Ai ko cewar da yayi ba zai sake musu komai ba ya isa ya saka su shiga damuwa balle kuma ya hada miki da saki, goma ta hadu da ashirin, ga kuma aure da zai kara kin ji ishirin ta hadu da talatin kenan, wannan abu ai ya miki yawa”
A take Hajiya Kaltume ta fashe da kuka.
“Ni yanzu ganin make kamar ba gaske ba, ashe rana zata zo da Alhaji zai iya sakina? Kuma ya ce min zai karo aure? Wai saboda an doki matar da zai aura har ya ce babu ruwansa da yarana? Ki duba Hajiya Fatee satina daya a asibiti amman ko waya be daga ya kira ya ji ya jikina ba? Hajiya Binta ma ko a leke bata leko ta duba ni ba? Sai kace makikiyarsu”
“Ita dai Hajiya Binta ai bata ki kin mutu ba, shi ma kuma namiji ina ruwansa zai kara aure kuma ya dawo da Iyami? Wannan abu na ku fa shiga tsakani ne kawai, waya sani ma ko gurin bokanta kika je shi ne ya samu sa'a yayi mata aiki cikin sauki”
Hajiya Kaltume ta dan saci kallon Khairy dake zaune gafenta.
“Khairy dauki atm dina ki tafi ki yi transfer Hajiya Fatee zata baki account”
Khairy ta share hawayen da suka cika idonta na tausayin mahaifiyarta ta mike tsaye tana amsawa.
“Toh”
Ta karbi account din a hannun Hajiya Fatee sannan ta dauki Atm din ta fice. Sai after ta fice sannan Hajiya Kaltume ta kalli Hajiya Fatee ta ce.
“Bana ma son sun san cewar sanadina Salma ta rasu, wannan magana a tsakanina da ke ne kawai Hajiya Fatee”
“In Shaa Allah babu wanda zai ji, daman ba komai ake fadawa yara ba, amman dai tun farko ke kika yi sake Hajiya ga wanda ya saba miki aiki kika tsallake kika tafi gidan malaminta”
“Kina da gaskiya wata kila malaminta ne, ko kuma malamin Nafisa ba, ita yar aikin ta hada kai a cutar da ni, aiko sai na ci ubanta idan abubuwa suka daidaita, dan Allah ki kara ba shi hakuri ga kudin nan za a tura masa a account ayi aikin da yace duk abun da ya dace ayi”
“Da kaina zan yi magana da shi kamar yadda na yo yanzu, kuma ina tabbatar miki Alhaji a haukace zai zo ya maida ke kuma ya gyara duk kuskurensa, aure kuma ba za'ayi ba Iyami da yayanta kuma sai labari a gidan nan”
“Haka nake so, Allah ya bar kawancen mu har aljanna”
Cikin yanayin damuwa da muryar rashin lafiya Hajiya Kaltume take karfin hali tana amsawa Hajiya Fatee.
“Ameen Ameen ai komai zai daidaita, bari dai Malam ya fara aiki ki gani ke ma ai kin san irin aikinsa”
“Na sani kaddara ce ta kai ni gurin bokan Iyami, ko na Nafisa, wannan aure aure na Alhaji yana haifar min da masifa, kuma har yake son dauko wata saboda rashin tunani irin an namiji, su da sun ji suna da kudi ba zama lafiya sai aure, dan Allah ki ce Malam ya daure shi daga aure nan a hana shi aure ko bayan na mutum...”
“Haka za'ayi, domin wannan yarinyar da yake son daukowa ma daga ganinta ita ma a tsaye take, kara a hana ta shigowa tun wuri”
“Hmmmmm Alhaji ya ba ni mamaki”
Cewar Hajiya Kaltume tana girgiza kai...
Ina masu fama da ciwon dajin? Ciwon hanta? Ulcer? Hawan jini da Ciwo sashe, Ciwo sugar da ciwon mara, Ciwo sanyi kai har da ciwon HIV. Ina masu fama da Ciwon da aka kasa gane kansa, ina masu fama da matsalar Jinnu? Ina matan da sai an yi maganar aure abu yayi shiru? Ina matan dake neman mazajen aure? Ina masu neman tsarin jikinsu? To fa nesa ta zo kusa cibiyar MALAM MAITAWAKKALI ta zo musu da mafita da yardar Allah. Duk wata cuta da aka kasa gane kanta, ko kuma ciwon da yake damun mutum a jiki ko wane iri ne za ku samu warakarsa da yardar Allah. Muna bada maganin ne ta hanyar da addinin musulunci ya yarda da shi babu bokanci ko tsibbo a ciki. Kuma muna bada maganinmu ne cikin sauki da rahusa, mun saukaka kamar kyauta na goro kawai za ku bada, biya kuma sai bukata ta biya, burinmu dai shi ne samun lafiyarku da kuma biyan bukatarku.
Mazauni cibiyar na nan a Kwantagora Local Government, hanyar farin ruwa kusa da dan gandu rice. Za ku iya tuntubar mu ta wannan line 08135421882 ko kuma 08061663326. Zaku iya kira ko chat, wani abun burgewa kuma shi ne za mu iya aika muku da maganinmu a duk garin da kuke ba dole sai kun zo ba. Ku dai ku kira ko kuma ku tuntube mu ta Whatsapp. Sai kun zo... 💃🏻
34
Littafin nan na kudi ne, ba free ba, idan kika karanta ba tare da biya ba kin daukarwa kanki nauyi domin hakkina ne kika rataya a wuyanki. Biya ki karanta cikin aminci pay 500 to 2451879008 Hadiza Abubakar Zenith Bank, then send the evidence of payment to 08036126660
𝐀𝐫𝐞𝐰𝐚𝐛𝐨𝐨𝐤𝐬 @𝐤𝐡𝐚𝐝𝐞𝐞𝐣𝐚𝐜𝐚𝐧𝐝𝐲
Hajiya Fatee bata bar gidan ba sai da Khairy ta dawo daga bank ta tabbatar mata da cewar ta yi transfer kudin zuwa asusun Malam.
“Toh Allah ya miki albarka, ku kwantar da hankalinku da yardar Allah komai zai wuce”
“Ameen Hajiya”
Ta amsa sannan ta mike tsaye ta fice bayan ta ajewa Hajiya Kaltume ATM dinta a kan gado. Hajiya Fatee ta dauki Hijab dinta ta saka ta mike tsaye tana rike da jakarta.
“Ina isa gida zan kira na fada masa an saka masa kudin, kuma yace da zarar ya saka hannu aka fara aikin nan da kwana uku komai zai daidaita”
“Allah ya nufa Hajiya, wannan bakincikin kar ya kai ni”
“Komai dai wuce, bari na tafi kar yamma yayi”
“Toh na gode Allah ya bar zumunci”
“Ameen Allah kara lafiya”