← Book details Dafin Zuciya Part 1 Compelete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 32

Sashe 8

Dafin Zuciya Part 1 Compelete Hausa Novel · about 8 min read

Ladidi tunda safe malam ya kirata yace ta koma ya mayar da ita akam Ladidi tayi murna kuma ta ƙara yarda da da aikin boka.

Eshan daga masallaci sallan la'asar ya dame Abdul akan sutafi wajan Amira tunda suka doshi wajan ya hangota yake ta sakin murmushi

She kam Abdul yana ganin ikon Allah daga wajan Abokin shi kuma ɗan uwa don duk yabi ya haukace kan karamar yarinya.

Amira Kam taji gabanta ya faɗi ta nadago wa sukayi ido huɗu da Eshan suna tahowa wani miskilin murmushi ya sakarmata.

Suna isowa yace "ƙanwata kinbar yayanki yanata jiranki nazo ɗazo bakinan kuma bansan gidanmu ba dana biki."

Da sauri Amir yace "la kaine Yayan mu."

daga Eshan har Abdul Amir suka bi da kallo ganin muna kama yasa suka gane ko ba'ace masu kaninane ba sun gani.

Eshan yace "abokina zonan yasunan ka?"

Sai da Amir ya kale ne alamar ya faɗa naɗaga mashi kai Alaman eh yace "sunana Amir ita kuma yaya Amira."

Na Kalle Amir na harareshi nace "waya tambayeka?"

sai yayi kamar yayi kuka yaka ma kunen shi yana bani haƙuri dama haka yaki wannan abin idan yayima laifi sai ya kama kunne zai baka hakuri.

su Eshan ganin yanda Amir yayi ne yabasu dariya kuma ya bargisu.

Eshan yace "haba yaya yazaki hararar min abokina?"

nayi mai banza yazo ya zauna kusa dani yace "ƙanwata nayi laifine naga ana hararata?'

saikuma naji kunya nace "a'a yaya." ashe

Abdul yana can yana mana photo bamu saniba yatura ma Eshan yace "kunga masoya fa."

ni bansan ya aka yi saidai naga Eshan ya jefi Abdul da dausi Abdul ya ruga Yana faɗi "ai saina ga yama mame kuma na nuna ma ta."
Eshan yace "da kaci duka." nan dai sukai tayi

Daga nan Eshan ya da wo kana yace "ba gaisuwa."

na ce "ina wuni."

yace "ba na so tunda sai da roƙa."

nace "yi hakuri."

bai bani amsaba sai cemin yayi "sunana Muhammad Amma anace min Eshan."

nace "Masha Allah Ashe kakana ne."

yana tambayata ina Mamana sai nakama kuka hankalin shi duk yatashi yanata lalashi na saiga Amir yanacewa Yaya ki daina konima nayi kamshi na rungume nashi na dai

Kowa mun birgishi a wajan Eshan dai yaso ya tambaye ni amma ya fasa ganin halin da nashiga.

Ladidi tana komawa gida Malam ta iske ga wanke wanken tun jiya ba'ayi ba ga gidan kace kace

Saiga amarya tafito tana ce "oh nikam wannan mata ba dan jan aji daga cewa ki dawo sai kidawo amma kin bada mata wallahi".

Wata uwar ashariya Ladidi ta kwaso ta kwasa ma amarya.

Amarya tace "kin zagi ubanki dan ubanki Ladidi ta yi kanta da gudu sansi ya hajata ta faɗi jikaki teem."

DAFIN ZUCIYA

By Fatima Binta Hussain

https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8

https://chat.whatsapp.com/LZtufHUnlqUFvnBvvoUWs3

https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

Assalamu sister's fatan kuna lfy ina mai baku hakuri zakuga na chanzama litafina suna muna da yawa masu rubutawa suna kala daya nagode

Page 20

Bisimilahi Rahamanur Rahimin

Eshan bayan munyi shuru nida Amir yai ta janmu da fira a haka har aka kira sallah mangariba suka sha ruwa suka tafi masalaci ana fitowa masalaci suka dawo wajina suka ce nasamasu koko da ƙosai nasama su sukace insa ma Amir nima nace ya kuma bada kuɗi yace ayi sadaka

Amira kam wannan sabon Yayan nasu ya ciki kallo ita kuma bata son kallo sheyasa da sun haɗa ido ta murguɗa mai baki yan zuma yana sadaka yana kallo na murguɗa mai baki shene ya bigi bakin Amir yace "zamu ɓata da kai idan ka ƙara dukan yaya."

Ladidi wata uwar ƙara ta saki warda Saida maƙota suka jiyota itakam amarya dariya take harda kwanciya don mugunta

Ladidi kam ihu take azo a taimaketa amma babu wanda yazo don ita faɗa take da kowa yana jin haushinta

Aliyu haydar yana mamakin wa yake tura mai saƙo haka kuma da ɓoyayar number kanshe ya kulle kullum sai anturu mai safe da yamma wani lukacin ma harda rana ana tura mai.

Yusurah yanzu tayi nisa a soyayyar Aliyu haydar kuma baza ta faɗa mai yanzu ba za tai ta tura mai message baza ta gaji ba.

Ladidi tasha wahala kafin ta tashi gashi babu waya a hannuta ta kai chaji gashi bata iya fita ga ƙafan har ya Fara kunbura.

Sai bayan ansha Ruwa mijinsu ya dawo koda ya dawo bai shiga ɗakin taba ɗakin amarya ya shiga ita kuma bata faɗa mashi ba

Ladidi ta ta gaji da jira ta kwala wata gigitarciyar ƙara warda tasa su amarya tashi babu shiri don ita amarya har ga Allah ta manta abinda ya faru da ladidi.

Da gudu suka shigo ɗakinbta tana ganin su takama cewa ku taimakamin ƙafana nabani nashiga uku

Malam na kama karafar zai ja sai ga ladidi da kashin zaune.

Amarya tace "yau naga ikon Allah me niki ji niki gani to wallahi na tafi idan ki ka gyara jikin ki ma dawo."

Malam cewa yake "kizo ki taimaka ma ta." ita kam tai kamar batajiba dole sheyatashi yana gyarata.

Eshan sai da suka tsaya Amira ta gama komai suka raka ta har gida.

Amira tace "Yaya mun gode."

yace "banason godiya ku yan uwana ne."

yace " ku kula da kanku sosai." yana ma Amira wani kallo tace "yaya banason kallo fa."

Eshan saboda kunya kawai ya juya yace su tafi.

Muna shiga gida mukaga ana wata chakwakiya Umma da Abbi muna shiga umma tayo kanmu da sauri abbi yasha gaban ta ya kwaɗamata mari.

Please share and comment

DAFIN ZUCIYA

✏️By Fatima Binta Hussain✏️

https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

Assalamualaikum sister's Ykk Don Allah kuyi haƙuri zan chanza ma litafinan suna sabuda kusan mu biyar ke rubutawa zan maida shi
DAFIN ZUCIYA nagode ku tayani share

Allah gamu gareka duk wani mai damuwa Allah ka cire mashi ya Allah kasa gaban mu tafi bayan mun kyau lafirar mu tafi duniyar mu kyau

Bisimilahi Rahamanur Rahimin

Page 21

Eshan duk bincikin da ya sa ayi mai kansu Amira ya sa mu anyi mai bayanin komai tun daga dawowar su unguwan amma yana mamakin' meye dalilin umma nayi haka amma zaiji wacan unguwan nasu ya ƙarayin binciki, yana so yasan meya jefa su Amira cikin wannan halin?

Bayan malam ya gama gyara Ladidi daya kama ƙafar sai taita ihu dole malam yafi ta ya kira mai ɗori yana dubawa yace ai ta kare a cinya.

Malam yace "ayimata ɗaure."

mai gyara yana kama ƙafa Ladid taita ihu tana zage zage abin dariya abin kuka su Ladidi harda fitsari tana zagin me gyara.

Me gyara yana ma Malam bayani yace "gaskiya ta bugu sosai nan da sati ɗaya zan dawo." ya diba 'ya bata wasu magunguna.

Amira baƙaramin tashi hankalin mu yayi ba bamu san abinda yake faruwaba ? sai da naji umma, nace wa wai ai nafara bin maza naji maganan wani kala don bansan sanda na fara kukaba shima Amir kuka yakeyi'

Shima kanshi abbi baiji dadin maganan ba amma ya yarda da yaranshi dari bisa dari amma ba zai yarda da waynan iskancin na Umma ba abin yafara yawa abbi yace ma Umma "kada ki ƙaracema yarana masu bin maza."

Abbi ya juyu wajena yana taimbayata ya ce "waye yaje inda nike sana'a jiya da yau."

nace "wallahi Abbi ban san shi ba kuma ka tambaye wa'inda ke wajan ga Amir nan ma ka tambayeshi."

ban ƙarasa magana ba Umma ta bugamin wani katako a kai nan na faɗi a sume cikin tashin hankali Amir da Abbi su kayo kaina Abbi ya daukeni har yakai bakin ƙofa ya dawo,

yace wallahi wani abu ya sameta abakin auren ke kuma ki tafi gida saina ne meki."

Hankalin Umma ya tashi don bata taɓa tunanin Abbi zai mata haka ba sai kuma ta kama dana san.

Eshan an mai kiran gaggawa ya tafi port harcourt aiki kamar zaiyi hauka haka yatafi bayan ya isa yakira Abdul,

yace "don Allah ka din ga kulamin dasu Amira kafin na dawo kana zuwa wajansu." bayan sun gama waya da Abdul yakira dan unguwan su Amira yake tamabayan shi yasu Amira Abbas yace ai yanzu Abbi ya fito na ita daga gida kaman ba rai wata ƙara Eshan yayi yace " what!"

DAFIN ZUCIYA

✏️By Fatima Binta Hussain✏️

https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

Assalamualaikum sister's Ykk Dan Allah ku yi haƙuri zan can za ma littafin suna saboda ku san mu biyar muke rubuta littafin kuma duka sunan book din iri d'aya hakan ya sa na mai da shi
DAFIN ZUCIYA na gode ku taya ni share

Kada mu taɓa tunanin don mun cuci wani muna jin dad'i ko kuma kayiwa mutum abu yace ma Allah ya isa kana da hankali kuwa duk abin da a kace Allah an gama komai dan Allah muyi koƙari mu sauke haƙin da ke kanmu

Bisimilahi Rahamanir Rahimin

Page 22

Eshan hankalin shi ba ƙaramin tashi yayi ba haka ya ƙara kiran Abdul ya faɗa mashi abin da yake faruwa yace "dan Allah ya taimaka mai ya je unguwar su ya taimbaya wani asibiti aka kaini sai yaje ya duba ni."

Shi ma Abdul hankalin shi ya tashi dan shima mun ba shi tausayi kuma bugu da ƙari ya kula da yanda Abokin shi kuma ɗan uwan shi yake son Amira.

"Ladidi Kam ƙafa nata samun sauki don yanzu kunburin ya sace.

Amma saboda rashin tawakali Ladidi ta daura ma amarya laifii wai ai itace ta ja mata.

Amarya kam dariya abin ya bata don ta lura "Ladidi tana naɗe tabarmar kunya da hauka ne.

Abbi kai tsaye asabiti nathenal hospital ya wuce da Amira in da Amir yake ta kuka Abbi abubuwa sun haɗe mai ga halin da Amira ke ciki ga kukan Amir,
Chapter 8 · 0% Book details