Sashe 1
Dafin Zuciya Part 1 Compelete Hausa Novel · about 8 min read
https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
DAFIN ZUCIYA
✍️✍️By Fateema Bintu Hussain
Page 1
Bismilahi Rahamanir Rahim
Ameerah Kwance Suke a Wani Daki Wanda Kai Tsaye Za a Kirashi Da Dakin Awaki Itada kaninta Ameer Muna Cikin Barci Mukaji Saukan Ruwa Me Sanyi.
"Dan Ubanku Bazaku Tashibah?' Bakowa Ke Wanan Maganar Ba, Wata Matace Wadda Akalla Zata Kai Shekara 37 zuwa 39 Take Wanan Maganan
Matar Abee ce Muna Kiranta Da Ummah Afirgice Muka Tashi Dama Inda Sabo Mun Saba Da Masifarta Dama Mun San Aikin mu Muna tashi Muka Dauki Butiki Muka tafi Diban Ruwa Saida mukayi tafiya me nisa muka iso wajan deban ruwan Wanda Kai Tsaye Za a Kirashi da korama, Saida muka cika komai na gidan sanan nayi aikin da zanyi dama shi Ameer bawani aiki yake iyawaba sabida yunwa, muna ji muna gani suna karyawa itada yaranta amma Bata damu ta bamu komai bah, Ameer yanata kuka na lallashesh.
"nace ka kadaina dora rai Kan abinda bazaka samubah."
Nan nafita barah dama na sa bah na sa mu ma na abinda zamuci bayan nagama komai ne mukafita dama wanine wajin zaman mu inta tunanin rayuwarmu ta baya ko Ina Amminmu da sauran Yan uwanmu, ina cikin
tunani naji leka a jiki na ya Ashe hawayene
Ameer "yace Nima zanyi kuka idan Baki dainah bah." ______________________
Najeriyan amer Phatacurt
Eshan zaune yake Kan kujera mai juyawa Yana tunanin kalar ta addancin da akeye a kasar Nan, abin yayi yawa Yana tunani yadda za a kawo ƙarshen wannan bala'in a kasa.
Ahmad ne ya shigo ya na ta sallama bejiba Saida ya kaimai duka yayi fargita! ya mike tsaye " a a Man tunani mai ka keyi? kardai ansamar manah aunty."
messsss ya Bata Rai "Allah ya kiyaye Ni Banga kalar matar da Zan aura bah."
nikam nace tofah
__________________
Ameerah Muna nan zaune a waje har abee yadawo Amma bai ko kallemu ba Ameer ya kalleni zaiyi kuka na garigiza Mai Kai nace.
"ka daina damuwa insha Allah komai zai zo karshe bayan wuya sai dadi."
Shin meye dalilin shigar ameerah da Ameer wanan Hali Kuma Ina ammi da Yan uwanta?
in sha Allah zakusan ko Mai nan gaba,
please share and comment
DAFIN ZUCIYA
✏️By Fatima Binta Hussain✏️

(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne ys kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*
_________________________________________________Bismillahir rahmanir Rahim
Page 2
_________________________ Haka muka ƙaraci Zaman mu Amir yace min
"Yunwaa Ya ce min yunwa ya ke ji."
Haka na tafi Bara, Na sha Wuya Kafin Na samu ɗan Abinci na bawa Amir.
Nace "Gashi nan Ka ci."
yace "Ke fa?
Na ce Mai "Yace Kawai."
Allah Sarki Dan Uwa Sai Da Ya Ragimin Duk Da Yana Karamin Yanada Wannan Hankalin Dama Tun Muna Tare Da Ammi Take ko Yamana Kasoma Dan Uwanka Abinda Kaki Soma Kanka Ina Cikin Ci Sai Na Tuna Da Ammi Wani Hali Take Ciki Itada Yan uwana. ,
Ina Cikin Wanan tunanin Na ji Saukar Bulala Umma Cetake cewa.
"Don Ubanki Ba za ki Tashi ba?"
Na Tashi Na Shiga Gida Kayan Futsarine Na Yaranta.
__________________________________"Eshan. ya ce ma Ahmad "Wato Kai Dan Iska Bakaga Matar Aure ba?"
Ahmad "Don Allah Kabar Wanan Maganan."
Ahmad Ya yi Dariya Yace "In sha Allah Sai Soyayya ta wahalar Da Kai."
Suna Cikin Fira Aka Nuna Wani Labarai Da ya D'au Hankalin Su An Shiga Dutsinma Daki Jihar katsina An kwashi Mutane An Kona mawasu Gidaji Anyi Ma Yara Faɗe Duk Wani Me Rai Dayake Jihar Katsina Hankalinshi Atashi Yake Ganaral Eshan Sabuda Tsabr Bacin Rai Duk Wani Abu Da Yasamu Jifah Yake Dashi.
Ammi ce Zaune Take Tana Tunanin Yaran Tan Wani Hali Suke Ciki A hanun Matar
________________________________Amira Da Amira Suna Zaune A Dakin Su Amira Na Kowa Ma Amir Karatu.
Sai Ga Abbi Ya Shigo Dakinmu Muna Ganin Shi Hankalin Mu Ya Tashi Muna Tunani Ko Zai Koremu ne Sai Muka Kama Kuka Maganar Abbi Ce Tasa Na Kalle Shi.
"Kuyi Hakure Allah Yana Tare Damu Sai Ya ka sa Magana Sai Kawai Yace Min.
"Ku Shirya Gobe Za ku Fara Zuwa Makaranta."
Haka Na ji Maganan Kamar A Mafarki
Nace "Da gaske Ka ke?"
Kawai Sai ya Share hawayen Da Ya zubu Mashi
Sai Jikin Mu Yayi Sanyi.
WASHE GARI
Bayan Mun Sherya abbi ya ba mu Kayan Makaranta Mu ka sa.
Mun Fitu Kenan Sai Ga Umma Don Bakin Ciki Haka Ta Watsamin Ruwa Ta Hauni Da Duka
______________________________Kai Duniya Wai Idan Bake Ki ka Haifi Yara ba Sai Ki ta Zalintarsu Humm Wallahi Kalar Sune Allah yake D'agawa In sha Allah Nan Gaba Za ku San Komai _____________________________Share And Comment please
DAFIN ZUCIYA
✏️By Fatima Binta Hussain✏️
https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8 *https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*.
Bisimilahi Rahamanir Rahimin
Page 03
_________Bayan Ya tafi Office Ya ka sa yin Komai,
ya rasa Me Yake Damunsa tun da ba ga Yaransa Cikin Wani Hali Ya Kasa Tabuka Komai,
Wani Lukacin Idan Ya Zauna Da ya Fara Tunani Yaran Shi Ko Matar Shi Da Ya saka Ba Tayi mashi Komai Ba.
Da Ya fara Wannan Tunani Sai yaji kamar an jefe Shi Da Wani abu.
Kamar Mara Lafiya haka yake komawa.
GENERAL ESHAN
Ahmad Yace "Kai ka san k'asar Nan wani abun ma dasa hannun manyan kasa acikin wani abun."
General Eshan yace" ni kuma nayi Alkawarin sai na kawo K'arshen wanan ta'addacin a k'asar nan."
ni kam Nace" Allah Ya bada Sa'a.
Amira Wani kalar zazzabi me zafi ya rufeta" saka ma kon dukan da tasha ɗazu.
Amir ne ya je maƙota ya samomin magani bayan Nasha ne barci ya ɗaukeni
Allah sarki.
Dausin Alhaji Abuja wani mugun daji ne bayan unguwar, saman wani dausi wani ƙasurgumin boka ne, zai ne kan wani tabarma.
wasune su biyu Suka Shiga wajin bokan su na ma shi kirare Suka farayima.
"bokan na gurungu shugaban shedanu.'
wata mahaukaciyar dariya bokan yayi cikin dariya
yace "la'ananu na san me yake tafe da ku."
ya nuna D'aya daga cikin su yace "wannan aikin na ki ba zaiyuwubah Yaran ana masu addua sosai Kuma Suma suna yi sai dai ki ci ga ba da wahalar dasu Kuma kisani za suji Dadi Nan Gaba."
"ke kuma Ladidi magananr kisheyarki ankusa Gama aiki akanta zaki yankama aljani bak'in rago."
(Waiyazubillalah)
Nan dai Suka tattauna maganah akan yar da za su ga komai yayi dai-dai.
Wayar Eshan ce Tayi Kara Ganin sunan me Kiran ne yasa shi yin saurin ɗauka.
"Assalamualaikum."
jin salamar mamin shi yasa ya sauke ajiyan zuciya.
yace" Mami I miss you."
tace "son yau she za ka zo?"
maimakon ya ba ta amsa sai yace Mata" Ina farha?"
tace "ga ta nan ta nata cigiyanka."
yace "a bata waya ta gaisheshi."
tace" Yaya yaushe za ka zo?"
yace Mata "sati me zuwa."
wata uwar ƙara ta saki tace "Allah ya ka wo ka lafiya."
daga haka sukayi sallama
BOKA
"za a kawo boka na gurungu nawa ne kudin aikinka?"
yace "sai Aljani burum ya fada."
yace ma Umma "ke Kuma La anananiya akan aikin Mijin"ki za ki daina sallah tsawon sati ɗaya.
(wa iyazubillah)
tace "angama."
suka fita sunayi Mai kirari koda za su fita Sai da su kayi Mai sujjadah
(yaAllah ka tsaremu) kamar yadda Su ka sugu wata ba za' Kali gabas ba a juyama Allah baya a Kama shed'an (wa iyazubillah )ya Allah ka tsare mu

facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

Page 4
Amira yau dai Allah yasa sai munji makaranta bayan Abbi ya kaimu ana kaini aji 5 Amir Kuma aji 3.,
Naya ƙawa me suna Hafast, Kuma tanada kirki sosai,
antashi mu karfi 2:30 sai munyi sallah a makaranta ake tashi Ina dawowa na dauki tallan manja.
haka rayuwa yacigaba da tafiya
ammice Zaune, da Yan uwana dasuka kaimata ziyara suna magana akan halin da mukiciki.*********************************************
ASALIN SU AMIRA
asalinsu Yan garin Funtuwa ne dake jihar Katsina,
sunan abbi Usman' i
karatu Bai samu aiki ba, sai ya ci ga da da noma.
Yana kuma sa na'ar kayan kamshi irin su citta tafarnuwa kanimfari da sauransu,
ya hadu da Ammi a bayan ungiwarsu inda Suka Fara soyayya har manya Suka Shiga maganan.
Sunan Ammi Aisha Abubakar itama tayi karatunta Amma daga sekandiri ta tsaya Amma a bangarin na addini sai dai ace alhamdulilahi Don tana dashi sosai haka Abbi yanada ilimi Don har koyarwa yakeyi su abi sun sa san ta kan su Nan akayi maganan aure
bayan an yi aure inda aka kai Ammi gidansu abbi gidane babban gida suna Zaune lfy ahankali Ammi ta Fara fahintar wasu abubuwa daga family din Abbi sabuda anyi shekara biyu Bata haihu ba.
( Humm mutane na mantawa da Allah yake bada haihuwa sai su daura ma mutum laifi )
abi yace "ma Ammi ta daina damuwa haihuwa Allah yake badawa."
Haka suka cigabada rayuwa bayan shekara biyar Ammi ta samu ciki zukuga murna wajan wayan Nan bayin Allah sunba cikinsu kulawa har yakai watan haihuwa.
Ammi taci wahala inda ta haifi danta namiji ranar suna yaro yaci Usman watu sunan abbi anacemai Ammar da ganan haihuwa ta bude Ammi nada Yara biyar Abbi yasamu aikin cotu a Abuja inda suka dawu Nan suna zaman,
su cikin kwanciyan hankali Ammi ta Kara haihuwa namiji daganan aka haifeni bayan Ni ta Kara haihuwa mace Dana miji bayan sekaru Mauna Zaune cikin amince da son Yan uwanmu,
wata rana tafiya ta Kama Abbi zaiji garin gausu daki zamfara anan ne Abbi ya hadu da umma bazawarace tanada yara hada manya,
Abbi ya nuna Yana so ba Bata lokaci akasa biki Amma Abbi Bai fada Mana ba sai da ana saura kwana uku biki,