Sashe 29
Dafin Zuciya Part 1 Compelete Hausa Novel · about 8 min read
Eshan kam Amira ce ta ta da mai daru wai ita babu inda zata je za'a gane abin da ya yi mata yan ta lalashin ta amma taƙi yarda ganin tana ɓata lokacin ya sa ya dukota kamar wata jaririya tana ƙoƙarin ta kwace ya raɗa ma a kunne "kina kwacewa zan maimai ta abin da nayi miki a gaban kowa."
Amira ta san zai aika ta ta ce "wallahi bazan yi ba amma dan Allah ka sauke Ni zan iya tafiya."
Ya ce " baki isa ba Malama.""
Suna fito ganin shi dauke da Amira aka fasa ihu haka ya zo ya tsaya da ita a rungume aka fara shi ga dama kafin a shiga an faɗa ma MC ga amare nan zasu shi go.
MC yayi sanarwar a natsu.
Ƙawayen ango da amarya ne suka fara shigowa.
Ta batulu sune farkon shigowa ita da muhusin
San nan pending da Adam
Ana gani sun fara shigowa MC ya sa ka masu waƙar UMAR M SHARIF TA AMARYA SHARE HAWAYEN KE AMARYA ME YA DAME KI WAI ME YA DAME KI YU AKE DAURA AUREN KI RANAR FARIN CIKI GARE KI KE DA YAN UWAN KI ANGO YA BIYA SADAKI SAURA A KA KO ƊAKO KIJE KI GAIDA IYAYEN KI WANDA SU SUKA HAIFE KI MASU TARBIYA GARE KI ita aka kun na masu suna shigowa suna rawa a haka har anguna suka gama shigowa da amaren su kowa ya samu waje ya zauna Eshan yana zuwa ya zaunar da Amira Kan kujerar da aka tanadar masu ya na hararar ta.
MC ne yayi ma su Barka da zuwa san nan ya ce "yanzu zamu so muji tarihin amare da angunan su."
Amma kafin nan mu fara buɗe ta ro da addu'a Aunty sakina Ismail camerun ce ta fito tayi addu'a tayi nasiha akan zaman aure har da jawo ayoyi daganan kuma ak ce yanzu wa zai ba da tarihin amarya za'a fara da Amira.
MC ya ce "ina babbar ƙawar Amira?.
Hafsat ce ta ta shi tana zuwa ta amsa abin magana ta fara bada history din Amira kafin ta shiga faɗin halayen ta ma kyua daga karshe ta ce "dan Allah Yaya Eshan ka riƙe min yar uwa kuma Aminiya da kyau da amana wallahi ita din mutum niyar kirki ce kayi da cin mata ka gode ma Allah ina alfahari da ke my lovely sister."
Wajan tafi ya dauka wasu na kabbara kowa yayi mamakin shakuwar su da kalar abotar da suke da ganan tayi masu addu'a ta koma wajan zaman ta.
Amira jin yabon da Hafsat tayi mata sai kawai ta fashi da kuka ita kam me za tayi ma wannan baiwar Allah me zata mata Eshan ne ya ce "ki ɓoye hawayen nan kada ki ra sa su lokacin da zaki buƙata."
Ita dai bata gane me yake nufi ba sai tayi shuru kawai.
MC ya ce "yan zu babban abokin ango ya fito ya bada tarihin Eshan."
Ahmad ne kuma ya ta shi ya je ya yi sallama san nan ya ce "ina alfahari da wannan rana wannan rana tana ɗaya daga cikin tarin rana kun da baza mu man ta da ita ba."
San nan ya shiga ba da tahirin Eshan da halin shi na mutumci daga karshe ya ce "ƙawata ki kula min da shi tabbas kin yi dace abokin rayuwa ya na gama maganar ya bama MC abin magana ya juya ya koma wajan zaman shi.
Sosai abotar su ta burge muta ne.
Ko da aka zo kan Hafsah Amira ce ita ta fita ta yi kamar yan da Hafsat ta yabe ta daga ƙarshi ta ce "Yaya Ahmad ina fatan zaka kula min da ita tana gama maganar sa saki kuka.
Itama Hafsat kukan ta fara ta tashi taje ta rungume Amira nan fa aka fara masu photona ana shewa Hafsah ta kama hannun Amira suka dawo suka zauna."
Da aka zo kan Ahmad Abdul ne ya tashi ya je Shema sai da ya fara yi masu fatan alheri san nan ya fara faɗin halayen Ahmad tayeke tun suna yara suke tare su ku aikine ya raba su Eshan da Ahmad suka tafi aikin soja shikuma Abdul ya ke sai da motoci.
Bayan ya gama fatan alheri sanan ya shiga faɗin halayen Ahmad masu kyau daga karshe ya ce "dan Allah ƙanwata ki kula mana da shi sosai da sosai bana shaka akan mijin ki.
Sosai Ahmad ya ji daɗi ganin irin yabon da abdul ke mashi tabbas abotar su abar koye ce.
Da aka zo kan Abdul Eshan ne ya tashi yana zuwa ya fara jeru halayen Abdul sai da ya gama ya shiga yi masu fatan alkairi.
Farha dama ta ce idan anzo kan ta Hafsah ko Amira su fita su bada na ta ana zuwa kan ta Amira ce ta fita ta faɗa halayen Farha san nan itama ta ce dan Allah Abdul ya kula masu da yar uwa sosai wannan abin ya burge mutane babban abin da ya fi basu sha'awa yanda Amira ta bada history din ƙanwar mijin ta wannan abu ya sa ƴan uwan su Eshan suka ji sun ƙara son ta ta shiga zuciyar su sosai.
Haidar kam muhusin ne ya fito ya ba history akan shi da halayen shi masu kyau muhusin abokin Haidar ne tun da suka dawo garin Abuja aiki da mahaifin shi maƙotan sune amma zuka zama kamar ƴan uwa.
Yusurah kuma ƙawarta ce me suna Khadijah ita ce ta zo ta bada labarin Yusurah da halayen ta masu kyau
Daga nan kuma aka ce za a yanka cake🎂.
Mariya tayi tunani sosai yan da ya kamata ta daukko katin nan da Alhaji Tukur ya bata ta dauki numbern ta sa ka a wayan ta ta tura ma shi message ta ce Baban ta yana ne man shi.
Tana tura mai ta kira Malam a waya daman bayanan yana kasuwa ta kira shi ta faɗa mashi tun daga zuwan Alhaji Tukur da yan da suka yi da yanda ta faɗa ma Mama ta ce tayi shawara.
Hakan baƙara min daɗi ya yi ma Malam ba ya ce "da yaushe zai so?"
Ta ce "itama ba ta sani ba."
Baba ya ce "idan ya faɗi lokacin da zai zo ki kira Ni ki faɗa min.
Bayan sun gama waya da Baba kamar minti biyar kiran Alhaji Tukur ya shigo wayar ta sai da ta kusa yankewa ta ɗaga da sallama ya ce Amincin Allah ya tabbata a gariki ya ke wannan kyakyawar halitta."
Wayo zo kuga fuskar Mariya taji daɗi sosai.
Itama cikin sanyi da natsuwa ta amsa sallamar ka mar ba wannan mariyar ta da ba.
Ya ce "naga saqon ki naji daɗi sosai in Sha Allah zamu zo da yamma Ni da abokaina.
Ta ce "Tom Allah ya kawo ku lafiya."
Ya amsa da "amin."
Daga nan suka yi shuru kowa yana tunani ya rasa me zai ce ma ɗan uwan shi.
Sai kawai ya ce " me zan taho maki da shi?"
Ta ce" babu komai na gobe."
Bayan sun gama wayar taje ta samu Mama ta faɗa ma ta yanda suka da shi ai kam Mama ta ji daɗi ta ce "yanzu sai ta fara shiri."
Haidar ne suka fara fitowa shida Yusurah za'a yanka cake.
Waƙa aka sakar masu ta masoya me kwantar da hankali me tsuma zuciya Haidar ne ya kama hannun Yusurah ya daura kan nashi san nan suka yan ka cake din Haidar ya yanko ya kai mata baki ta buɗe baki tana jira ya sa ka mata taji shuru da yake ta kulle ido shikuma ganin ta buɗe baki sai ya yi sama da shi ta na buɗe ido taga cake din a hannun shi ta maka mai harara shima hararar ta yayi aka fa sa iho dan yana yin da suka yi abin yayi mun birge kowa.
Ya ƙara matsowa da shi bakin ta ta buɗe san nan ya sa mata aka yi tafi ana masu photona da videos.
Yusurah wani ita ma ta yanko zata bashi sai da ya buɗe baki sai kawai ta kai nata baki hararar ta ya yi ya ce "owk kin rama kenan?"
Wani ɗan guntu ta yanko ta kai mashi baki ya ƙi ya buɗe bakin sai da ta marai raice ta ce "Please open your mouth."
San nan ya buɗe ta kai mashi an gama da su.
San nan aka sama su abdul aka kira su suna zuwa suka yanka a tare Farha ce zata ba shi ai kam tana yakowa ya buɗe baki iya girman shi a tuna nin shi zata sa mai a baki kawai sai ta lakata mashi a fuska ta ɓata mashi buska.
Holl din baki ɗaya ya dauka iho.
Da ya yanko zai bata sai da yai ta mata kwalele daga baya kuma ya dame mata shi a fuska gaskiya sun ƙayatar da mutane fa.
Ko da aka kira Ahmad da Hafsat su basu yi wata shiriri ta ba suka yanka suka bama juna suka wuce wajan.
Ko da aka zo kan Eshan Amira ta tashi ke nan taji anyi sama da ita ta fara ƙoƙarin ƙwacewa ya raɗa mata wani abu a kunne.
Haka ya ƙara so da ita ya na zuwa ya dire ta Suka yan ka cake Amira ce ta fara bashi cikin kwanciyar hankali san nan shi ta buɗe baki sai ya kai bakin shi ta yamutsa fuska dan taji haushi bata yi aune ba taji ya kama bakin da ya buɗe wanda ya sa a bakin shi ya juya mata shi duka a baki babu yanda ta iya haka ta haɗeye kayan ta.
Kowa da yake wajan iyaye da ya'ye sai da suka ji kunyar abinda yayi shi kam ko a jikin shi ya duke matar shi suka koma wajan zama.
MC Ya ce "yan zu ƙawayen Amarya da ango zu fito su ɗan taka pending da ta batulu sune mazari bayan sun fito suka ce a saka masu waƙar girgiza gwangwaso ta ado gwanja.
Allah ya shirya wai nan bayin naka sunyi rawa sosai.
Muhusiny ne ya ce "a sama waƙa
DAFIN ZUCIYA
By Fatima Binta Hussain
MRS NASIR
https://chat.whatsapp.com/CBtvAeshrDyAlqXRA7d4sM?mode=ac_t