Sashe 5
Dafin Zuciya Part 1 Compelete Hausa Novel · about 8 min read
All 11 pieces in 200ml: 70k
200ml Turaren Wuta wadannan 4,500 each
VIPs ✨
Halut: 8,500
Hawi: 8k
Farce: 14k
Cotton: 5,500
Sandalwood: 7k
All in 200ml
All 50ml set: 15k
50ml Turaren Wuta: 1,100 each
50ml vips:
Halut: 2,500
Hawi: 2k
Farce: 3,500
Cotton: 1,300
Kumaza ku garzayo siyan nagari kuɗi agida mai kyau bayayimin tsada
Domin karin Bayani ku tuntubi wanan number 07036170061
************************************************
Allah yasa mu cika da imani
Bisimilahi Rahamar Rahimin
Page 12
Amira Yau aka ga wata ana ta munarna amma banda saboda mu san wahalan da muke sha da azumi.
MOM
Mom harda kukan ta akan boko ya taimaka ma ta yace "yanzu bazai iya yin komai ba sai bayan sallah." haka suka dawa zuciya babu dadi.
LADIDI
Ladidi yau aka daura auren mijinta gashi kuma gida daya zasu zauna da amarya ladidi tayi karamin hauka kam don sai da mijinsu yace tabi a hankali inba haka ba ta tafi gidan su tarasa ya Zatayi.
Yusurah yanzu ta natsu ta rage rawar kan don matar Daddy Bata daukar raini don yanzu yusurah ta bada kai bori ya hau matar ta dau keta kamar yarta.
ALIYU HAIDAR
Aliyu haydar yau akayi mai albashi shi na farko yana tashi aiki yaje ya saima Maman shi kaji da kayan azumi akam yasha addu'a sosai.
AMIRA
Amira karfi uku da rabi umma ta tashe mu muka ɗura tuwo da miya wanda zamu kai bakin masallaci da asuba saboda masu sahur.
Bayan angama zamu tafi kenan ai kam
Abbi yace "babu inda zamuje."
a ranar kam abbi yaba ma ummm mamaki harda muma haka akaibta fitina sai dai ta samu almajiri ya kai mata kuma duk da haka ba a siya duka ba.
A ranar munsha wahala wajan umma sosai duka kam ba a magana.
LADIDI
Ladidi an kawo amarya don amarya taci uban ladidi wajan iya rashin mutumci.
Amarya tace "ba za tayi aiki ba sai tagama cin amarce."
komai ladidi keyi gashi ba damar tace ba za ta yi ba don amarya tace idan batayi wasaba saita koma abin tausayi.
AMIRA
Amira yamma nayi Umma ta dama kunu da zamu fita dashi tallah da awara dama da safe ina tafiya tallaan awara danye da yamma kuma sai na tafi bakin masallaci acan muku sahan ruwa kwata kwata bamuda huta.
Mom tun kafin su faɗama boka abinda yake tafi dasu ya kwashi da wata mahaukaciyar dariya yace kafin burinki ya cika zaki sha wahala don zaki iya rasa rayuwarki
Abbi kamar kullum yauma yanata aikin tunani ya rasa ya zaiyi ya fitar da ya'yan shi daga wanan halin don haka ya yanki shawaran zai kaisu wajan ammin su
Aliyu haydar kowa a Company yana jin dadin aiki dashi don yasan darajar mutane kuma a yaune ya sherya mana Daddy labarin shi
Ammi damuwa tayi mata yawo harta kaiga ana fahimtar tana cikin damuwa babban abin da yake tada mata hankali taga duka yaranta amma banda Amir da amira wanan abun yaki tada mata hankali
Aliyu haydar da sallama ya shiga office din Daddy bayan sun gaisa Daddy yace ina jin ka kamar yarda kasani sunan Aliyu haydar asalinmu yan garin Kano ne aiki ya kawo babana garin Abuja
Babana babban dan sandane kuma dan kasuwa mu biyune babana ya haifa danida ƙanwata
Wata rana yaron wani sanatar yayima wata yarinya fyade shine iyayen yarinyar suka kawo case din wajin su babana babana shine DPO nawanan dibishin din
Baya yagama sairaron iyayen yarinyar ya tausaya masu sosai yayi alƙawarin sai bimasu hakinsu baba yasa aka kamo yarBa ashe yana jin haushin abinda baba yayi
Wata ranar jumma'a baba ya fita shida ƙanwata wata babbar muta tabi ta kansu
Cikinsu babu wanda ya shura duk suka mutu yana zuwa nan ya fashi da kuka shima Daddy sai da yayi Hawayi
Yaci gaba da faɗin muka koma dagani sai mama ina kula da ita
Dama tun rasuwar su baba taki fama da ciwo
Wata rana da daddare wasu mutane sukazo suka Koremu daga gidan kuma gidan baba be wai an saida masu mun rasa inda zamuji sai wani maƙocin mu ta kaimu gidan shi ya bamu ɗaki daya ina fita aiki ina nema mana abinda zamuci
Har nasamu na kama mana hayan gida nida mama muna zaune ina aiki ina karatuna har na gama karatu babu aiki sheyasa da aikin da Niki yi wani lokaci sai na saida ruwa a bakin titi
Gaskiya yabama Daddy tausayi kuma yaji ya ƙara son shi
Cigaban labari
Ta bangarin amira da Amir ma babu abin da ya suya don wahala kala kala babu wanda basu gaini
Yau aki sa rain gani watan Ramadan kowa yana ta yan sherye sheyr yenshi wajan karfi tara da rabi aka sanar da ganin wata
Kowa yana murna amma banda saboda wahalar da muki sha cikin azumi yafi na kullum
Allah sarki da azumin ma ba a barkuba
Please comment and shera fisabililahi
DAFIN ZUCIYA
✏️By Fatima Bintu Hussain✏️
https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8
https://chat.whatsapp.com/LZtufHUnlqUFvnBvvoUWs3
https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga e ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*
BONZA BONZA BONZA ina masoya ƙamshi kuma za ku garzayo wajan shaharayen me kayan kamshin nan warda tasaba kawa mako ga gamshi ga sauki
1. Kajiji
2. Sandal chips
3. Sandal grits
4. Sandal balls
5. Sandal flakes
6. Farce
7. Senegalese kajiji
8. Cotton
9. Halut
10. Haawi
11. Sandal wood

_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*
BONZA BONZA BONZA ina masoya ƙamshi kuma za ku garzayo wajan shaharayen me kayan kamshin nan warda tasaba kawa mako turuka kala kara ga ƙamshi ga sauƙin
Kaji
Sandal chips
Sandal grits
Sandal balls
Sandal flakes
Farce
Senegalese kajiji
Cotton
Halut
Haawi
Sandal wood
All 11 pieces in 200ml:70
200ml turaren wuta wadannan 4500 each
VIPs
Halut 8500
Hawi 8000
Farce 14000
Cotton 5500
Sandalwood 7000
All in 200ml
All 50ml set 1500
50ml turaren wuta 1100 each
50ml VIPs
Halut 2500
Hawi 2000
Farce 3500
Cotton 1300
Kumaza ku garzayo siyan nagari kuɗi a gida me kyau bayayimin tsada
Allah yasa mucika da imani
Bisimilahi Rahamar Rahimin
Page 13
YUSURAH
Yusurah yanzu Daddy yayi mata sauki sosai don amarya warda suki kira da ummi ta nuna ma Daddy rashin dacewar hakan.
Daddy yaji dadi sosai ya maida ma yusurah wayar ta.
ESHAN
Eshan yau azumi ya bashi wuya gashi bai da juriya yunwa ya na ta fama ga Abba ya saka shi a gaba.
LADIDI
Ladidi cikin ta shin hankali taki kallon amarya da taki ce ma ta ta tashi ta dafa ma yaran ta abinci suna jin yuwa,
Ladidi ta kwaso wata uwar ashar ta bugama amarya ai kam tace "wallahi ko kiji ki ɗura ku kuma yanzu in kira beby ya koraki gida."
AMIRA
Amira bayan mun dawo gida muka Bama umma cinikin ta da mu ka yi ta amsa bako godiya haka muka shiga ɗaki muka huta muka tafi asham,
Bayan mun dawo asham mun kwanta sai ga umma wai na ta shi na fara rage aikin abincin sahur ranar dai bamu kwanta ba sai karfi sha biyun dare.
MOM
Mom ta sama kanta damuwa saboda bata samu biyan buƙatar taba akan abin da tasa gaba.
Ko azumin ma batayi gashi kwarta ma tace "ta barmata gida Zata yi tafiya."
mom tace "ta barta taje ta dawo." amma taki yarda
Gashi mom tasan halin Yan wunta tasan bazataji daɗi ba.
Please share and comment
Thanks 🥰

Allah ya jiƙan magabatan mu

Kumaza ku garzayo siyan nagari kuɗi a gida me kyau bayayimin tsada domin karin bayani ku dundubi wanan number 07036170061
Bisimilahi Rahamanur Rahimin
Page 14
ESHAN
Eshan yau aka kirashi daga wajan aiki zaiji wata unguwar zai yi wani binciki amma sai da yamma zaiji.
LADIDI
Ladidi babu yarnda ta iya haka ta durama yaran abincin ga wanka tayi masu tana gamawa takama hanyar gidan boka,
Bayan sun gaisa da boka tafada mashi abinda yake damunta,
Boka yace "ya ki ke so a yi ma ta?"
tace "so takiyi atura mata aljanu."
Boka yace "yanzu ana azumi saida bayan azumi kuma aikin ya na da wahala sosai sai tabama aljani kanta."
tace "indai burin ta zai cika
zata bada."
(waiyazubillah)
Amma ya bata wasu magunguna wanda za ta yi ma mijinta taɗaga fulon da zai kwanta tsamashi ita kuma amarya tasa mata a abinci.
AMIRA
Amira yau tunda muka tashi da safe ba hutu don muna gama sallah asuba umma ta samu kai marƙadin waƙin awara bayan mun dawo muka ɗura muka dafa sanan na ci ga ba da aikin gida don Amir bawata lafiya yake da itaba.
Dole ni ke ta yin aiki ina ga ma wa na tafi tallan awara danya na safe sai bayan azahar na nadawo bako tausayi ina dawowa kuma na ɗora aikin yamma.
MOM
Mom babu yanda ta iya haka ta tafi gidan Yayan ta don iyayen ta sun ɗade da rasuwa sai dai yaiyainta da ƙaninta.