Sashe 15
Dafin Zuciya Part 1 Compelete Hausa Novel · about 8 min read
Ya ce "wata rana sun samu saɓani da mahifina sai ya fita cikin fushi bayan ya fita muka haɗu dashi ya ce min ya na so ya ya yi tafiya ɗan huta saboda ya gaji da abin da ake mai nace mashi to mu tafi na kai ka gidana sai kayi zaman ka a can ya ce min to dayake gidan da nisa sosai tsakani sai mu ka tafi a mota muna cikin tafiya sai ga wata babbar mota tayo kan mu da gudu ba samu na tsaya to a lokacin sau mai motar ya nemi yayo kan mu ni kuma da bindiga a jiki na sai na harbi tayan motan sai ya tsaya Allah ya sa motan bata faɗi ba sai ga me motan ya fito yana bani haƙuri nace me yasa kake son kashi ni da mahifina? Ya ce "walahi sani aka yi." Nace waya saka? Ya ce Wata ce ta sani ta bani kuɗi masu yawa ita da ɗiyar ta. Cikin mamaki ya ce bangane suwaye ba ya faɗa su sunan ya gane Mama ce da umma.
Bayan haka sai muka wuce gida na na kai mahaifina gidan na dawo cikin tashin hankali na shiga cikin gidan ganina cikin tashin hankali nace sun kashi min Baba na suma cikin tashin hankali suka ce me kake nufe ya ce wani me motane ta takashi kuma gawar bata ganuwa daga can an rufe shi ko wanka ba ayi mashi ba iya tashin hankali sun shi geshi amma su Umma sun nuna tashin hankali ne saboda kada wani ya zarge su,
kwana biyu da rasuwar shi su Umma suka tada fitina araba gado jin abinda su Umma suka ce ya sa na fara shirin kwashi duk wata dukiya ta mahaifina babu wanda yasan bai mutu ba sai ni kaɗi sai wasu abokan aikin shi bayan yaje wajan Baban ya faɗa mashi su Umma sun fara maganan rabon yasa hankalin Baba ya tashi hakan ya sa ya ce ma Mansur ya na so ya kwashi duk wani abinda yake nashi ya dawo dashi hannun shi haka Mansur yaje yayi aikin nan cikin sirri babu wanda ya sa ni rana guda aka tashi da wani abun al'ajabin duk wani abinda Baba ya mallaka babu komai an kwshe su Umma sun so su tada fitina amma ganin babu wanda ya biye masu ya sa suka haƙura suka bar maganan amma basu hakura a zuciya ba
DAFIN ZUCIYA
BY FATIMA BINTU HUSSIN
https://chat.whatsapp.com/CBtvAeshrDyAlqXRA7d4sM
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
PLEASE KU YI MIN ADDU'A BANDA LAFIYA
Page 40
Bisimilahi Rahamanur Rahim
Mama da Umma su har ga Allah basu yarda da kwashe dukiyan Baba aka yi ba su suna zargi da sa hannu wani haka suka shirya suka je wajan boka amma abin da basu sani ba duk wani motsin su ina kula da shi.
Haka rayuwa ta ci ga ba da tafiya in da ni da Baba muke kula da dukiyar shi nima har Baba ya ce na kawo wani abu dan a haɗa mu ƙara ma kasuwan cin ƙarfi haka na haɗa duk wani abu da nike dashi na Bama Baba muka haɗa hannu cikin ikon Allah Allah ya sa mana albarka yanda ba mu yi tunani ba,
Wata rana naje gida da yamma ba bu kowa a gidan sai Mama tana ɗaki tana waya abin da naji ya tada min hankali,
Naji Mama na waya da Umma akan ni ma za su kashe ni kuma su kwashi abin da na ke dashi daga nan sai su yima sauran mutanan gidan asiri dan a rufe baƙin su,
Alƙali ya ce "ɗanyi haƙuri duk mutune biyu ke wannan aikin? Kuma ace uwa da yar ta me ya sa tunda ta ne mi kashe mahaifin ku baku ɗau mataki ba?"
Wani Murmushi me cin rai Mansur ya yi san nan ya ce " kada ka manta ina cikin baka labari ne za ka ji komai."
Alƙali ya ce "ciga ba."
Tana ta maganan ta da yanda zasu shirya yarda za a kashe ni sai wata dubara ta zomin,
Na ɗauki wayata na kunna record ina yi babban abin da ya tada min hankali shine yanda suka shirya idan sun kwashi komai su sama gidan wuta kowa na ciki ya kone, ina jin zata gama waya ya sa ma lalaɓa na fita ba tare da taje motsina ba,.
bayan na fita na samu wasu abokaina amintatuna na faɗa masu komai da yake faruwa?,
nace ina son na ɓoye adaina ganina kwata_kwata saboda waɗan mutane ba imani ne da suba gashi yanzu suna so suga bayana Ina so ku kulamin da family na dan Allah.
Suna amsamin da insha Allah bazu su bani kunya ba
kuma na faɗa masu inda niki ba garin zan bari ba.
Muna gama magana dasu na koma idan Baba yake na faɗa mashi abin da naji da record din da nayi sosai hankalin shi ya tashi!
Ya su ya fita amma sai na samu na ganar dashi akan idan ya fita wani abu zai iya samun shi.
Kusan wata guda ana nemana amma ba a gan niba har an gaji an bar ma Allah Mama babu kalar maganan da bata faɗa ma Mamana har ce wa take natafi yawon duniya
amma Mama na bata mai da hankali kan suba kullum tana addu'a Allah ya baiyanar dani
Su Mama basu fasa zuwa wajan bokayen suba da yan tsubbu da yan asiri amma komai yaƙi yi sai abu ya yi kamar zai yi sai ya ƙi yi
Gashi kwata kwata Mama ta ɓata Umma bata ganin darajar kowa har mijin ta bata ganin girman shi.
Bayan wasu shekaru kasuwan cin mu yayi Albarka kuma duk da haka ina sa hankali akan komai na gidan mu batare da kowa ya sani ba sai abokai na.
Mun saɓa da rayuwar ƙaɗai ci nida Baba duk da muna son mu dawo cikin a halin mu ganin abin na damun Baba yasa na shira fitowa domin na ɗau mataki akan abinda ya faruwa da ma wanda yake faruwa.
Sanda na zo kai tsaye gidan mu na wuce tun a hanya kowa yake kallona da mamaki har wasu na ce min fatalwa amma ban kula kowa ba na wuce gida sanda naje gidan ban samu kowa ba sai wasu ƙanine na tamabaye su ina mutanan gidan su ka ce min suna asibiti,
Nace waye baida lafiya su ka ce Mamace aka harba na kama hanya na tafi asibiti lokacin Mama na cikin hauka hakan ya sa na shiga ɗakin kowa da ke cikin ya yi mamakin ganina saɓanin Umma da ita ba mamaki bane a fuskar ta ba firgice ne,
Ina taƙaice maka ninna ɗau nauyin kula da Mama har ta samu lafiya a tunani na zata yi sauƙi sai naga abinda gaba yayi saboda haka na yanke shawarar zuwa koto a amsar mana haƙin mu aba me gaskiya haƙin shi.
Alƙali numfasawa ya yi cike da Al'ajabin wanan lamari yace ranar goma ga watan 10/9/2014 wanda yaka ma ranar Litinin za a shiga koto.

NA GODE DA ADDU'ARKU ALLAH YA SAKA DA ALKAIRI ALLAH YA BAR ZUMUNCI WANNAN SAHAFIN NA MASOYAN LITAFINA NE
Bisimilahi Rahamanur Rahimi
Page 41
Yusurah tana fita ta ga ba ta ga Haidar ba ganin wata mota kaɗai a layin ta fara tunanin ko shine amma sai wata zuciyar ta ce kai ina zai samu mota mutumin da ko keke baya dashi
Haidar shi fa har ga Allah ya manta da kamanin Yusurah ganin wata na dube dai ya yi tunani ko itace ganin bai da me bashi amsa ya sa ya ɗauki wayarshi ya kira numbern ta ya na kira sai yaga wannan ta wajan ta ɗaga hakan ya sa ya fita ya tsaya jikin motar.
Eshan yau Ahmad ya iso bayan jirginsu ya sauka a aripot suka je suka ɗauko shi kai tsaye gida suka wuce suna zuwa suka iske Mame a falo ita da Farha bayan sun gaisa Mame tace ga" abinci can an shirya masu." Eshan ya ce "bari yayi wanka sai su fito." suka wuce part din Eshan bayan yayi wanka Ahmad ya kalle Eshan ya ce "my man yaushe zamuje wajan mutuniyar ne ?"Eshan ya ce "kai ɗan gulma ina ruwan ka kai zaka sa ni na kai ka?"
Ladidi bayan sun isa gida Malam yaka ma ta yayi mata duka ya ce "sai ta faɗi uban da yayi ma ciki ɗan shi ba zai zauna da mushiri ka ba."
Kuma ya ce "ta tafi gidan su sai ya neme ta kuma idan taje ta faɗi laifin da tayi."
Ladidi babu kalar roƙon da ba ta yi mashi ba amma fafaru ya ce shi bai san da wanan zancan ba.
KOTU
Yau ta kama 10/9/2014
Za a shiga kotu shara'ar da ta tara manyan mutane da ga kan y'an siyasa sarakuna da kuma mutanan gari kowa ya taro inda Mansur ya samu lauyoye masu ilimi da sanin abinda ya kamata kuma suna aiki bil haƙi da gaskiya.
SATI ƊAYA DA YA WUCE
Mama na zaune aka aiko ana kiran ta waje bayan ta fita taga wani mutum tsaye babu sallama ta ce "Malam lafita kake nemana ko naci bashin kane?"
Wani Murmushi ya sakar mata na zakiyi bayani cikin basarwa ya ce "saƙo ne daga Kotu takardar sammaci ya bata ya ce anane manki a kotu ranar Litinin.
Cikin masifa Mama "ta ce to ni kuma me nayi ake nemana?"
Wanda ya kawo saƙon ya ce "kinga Malama Ni saƙo ne aka aiko ni."
Bayan ya tafe Mama ta shiga gida tana zuwa ta kira Umma ta faɗa mata abinda ya faru.
Cike da firgice! Umma tace "wayo Allah na Mama komai ya chaɓi min gashi Abbi ya bada auren wannan yarinyar ba tare da sanina ba yanzu baya tsorona."