Sashe 18
Dafin Zuciya Part 1 Compelete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin sanyin jiki ta ɗago suka fawa yi ma juna kallon soyayya cikin nishaɗi ya ce "soyayyar mu ta daɓan ce kamar yanda ke ka biyo wajan nuna min soyayya a ɓoye tunkan na ganki naji kin kwanta min a rai dana ganki kuma sai naji na mutu akan soyayyar ki.
Yusurah bata san sanda ta sauke wata ajiyar zuciya ba.
Hafsat ce ta shigo cikin gidan da sallama cikin natsuwa jin hayaniya a falon Abbi ya sa tayi tunanin ko suna cikin falon cikin natsuwa tayi sallama,.
Ahmad cikin natsuwa ya ɗago yana kallon ta san nan ya amsa sallaman ta shiga suka gaisa dasu Eshan,
Bayan sun gaisa take cema Amir "ina Amira ya ce tana ɗakin ta."
Cikin natsuwa ta tashi ta shiga ɗakin Amira ta same ta tana danna wayar ta da Abbi ya bata karamar waya ce amma bata ji jiki ba.
Da gudu ta shiga ɗakin ta amshe wayar cikin jin haushin wanda ya amshe mata ta ɗago ganin Hafsat ce ya sa ta maka mata harara ta ce "Malama lafiya zaki amshe min waya."
Hafsat ta ce " ban sa ni ba baki san kinyi baƙo ba?"
Amira ta ce "na sani haushe ya bani shi yasa nayi mashi shuru."
Hafsat ta ce ma ta"gaskiya ba haka ake ba ki tashi ki tafi dan kin ga ya damu dake ko to bari yayi maki yaje."
Ahmad bayan fitan Hafsat ya bita da kallo sai da Eshan ya buge mashi baki ya ce "lafiya ka wani saki baki kana kallon ɗiyar mutane."
Abdul ya ce ma Amir "je kace ma Amira tazo Ina kiran ta."
Amir ya tashi ya tafi ya na shiga ɗaƙin ya same su suna dariya kome suke ma dariya oho.
Amir ya ce "kuzu ana kiran ku."
Amira ta ce kaje kace muna zuwa."
Bayan fitar Amir sai da amira tayi shafa san nan suka fita
DAFIN ZUCIYA
BY FATIMA BINTU HUSSEN
https://chat.whatsapp.com/CBtvAeshrDyAlqXRA7d4sM
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
YA ALLAH YAN UWA KU TAYANI DA ADDU'A DA BAKU NAN KU MASU ALBARKA YAU INA DA JARABAWA IN SHA ALLAH
PLEASE ASANI ADDU'A A SALLA ALLAH YA BANI SA'A DA WAINDA MUKE YI BAKI ƊAYA
Bisimilahi Rahamanur Rahimi
Page 45
Amira da sallama suka shiga falon Abbi tunda suka shiga Ahmad ya tsare Hafsat da idanu kamar wani maye.
Yusurah jin abin da Haidar ya ke faɗa ya sa ta saki baki tana kallon shi.
Cikin mamaki ta ce "kada ka yaudare ni da daɗin baki."
Cikin mamaki ya ce "wallahi babu daɗin bakin da zan maki inda ban sonki to bana sanki kuma da ban ban kamu da sonki ba ba za ki ganni anan ba."
Yasurah ta ce "to Allah ya zaɓa mana abinda yafi alƙairi."
Haidar ya amsa da "Amin."
KOTO
Cikin natsuwa Baba yake yin bayanin shi wanda da ka gani ka san babu karya a ciki san nan a iya gariman shi da haibar dake fuskar shi ya wuce da ya yi ƙarya.
Kowa ya gamsu da bayanin da yayi wanda hakan ya sa lauyoyinsu Umma cikin su ya yi sanyi bayan Baba ya gama bayani aka ɓuƙaci su kawo shiɗarsu.
Eshan she ne ya amsa sallaman da su Amira su ka yi dan shi Ahmad ya shagala da kallon Hafsat shi kuma Abdul hankalin shi yana kan waya suna chat da Farha.
Bayan sun shiga sun zauna suka fara gasaisawa.
Eshan ya kalle Amira ya ce"ai ni fushi nike da ke?"
Amira ta shgwaɓe fuska ta ce "Haba Yaya me nayi? ai nice nike fushe da kai ma."
Eshan sankare wa yayi ganin yanda Amira ke zuba mai shagwaɓa.
Da kyar ya ce "to bake bace za ki tafi ki barni ba."
Cikin jin tausayin shi ta ce " nima bana so na barka. Ina so naga Ammi ina kishin ruwan ganin ta ina begin ganin ta inason naji muryar ta Ina son naje ɗumin jikin ta wallahi Ina kewar ta ban san irin farin cikin da zan yi idan na ganta ba."
Ta ƙarshi maganan da saƙin wani irin kuka me cin rai ganin kukan da take ne ya sa Amir ya zo ya rugume ta shima ya na saƙin nashi kuka ya na cewa "munyi kewar Ammi muna son ganin ta ko ki daina kuka in Sha Allah gobe kamar yanzu muna tare da Ammin mu."
Sosai suka basu tausayi da sha'awa.
Eshan ya ce "nima za'a je dani wajin Ammin ko?"
Yayi mata tambayar in serious.
Amira ta ce "ai na san baza ka je ba?"
Yayi dariya ya ce "in Sha Allah dani za'a je ni zan kai ku ina so naga irin farin cikin da zaki yi idan ki kaga Ammi ina son naga farin cikin nan a gaba na."
Amir ya ce "Yaya da gaske ka ke?"
Kafin Eshan ya bada amsa Abdul da Ahmad kamar haɗin baki duk suka ce zasu je.
Amira farin cikin da suke ciki baya musal tuwa gani suke kamar a mafarki dama suna da masu son su haka da zasu ajeye komai da kowa nasu dan so biso suga mahaifiyar su.
Abbi ne yayi sallama ya shigo su duka suka amsa mashi ya shiga falon ya zauna suka gaisa san nan Abbi yake sanar masu da maganan tafiyan a nan ne Eshan ya ke sanar masu da suma zasu je sosai Abbi yayi murna kuma Eshan ya ce "in Sha Allah gobe mu zamu kai ku da motocin mu."
Abbi ya ce "bana so na ɗura maku hidima idan bakuda hali ku bar shi."
KOTO
Baba ya ce "ina da sheda shi ne me motan da suka tura ya bi ta kaina."
Alƙali ya ce "ida wannan bawon Allahn ya na kusa ya ƙara so domin jin ta bakin shi?"
Da ga inda ya ke zaune ya tashi ya ƙara sa wajan Mama ga nin komai take a mafarki ya za'a ce wannan abin da ke faruwa a gaske ne.
Bayan ya ƙara sa wajan cikin natsuwa yayi sallama san nan Barester Kamar ya ce "ka ce kaine wanda suka tura ka kashe Baba?
Ya ce "eh nine."
Barester Kamal ya ce "ko zamu iya sanin dalilin da ya sa ka fasa kashi su Baba bayan an biya ka kuɗin aikin ka da komai"?
Mai mota ya ce "eh hakane sun bani kuɗi akan na kashi shi bayan na koma gida sai ga kiran su wai ya fita na bishi a baya baya haka nai ta binshi har suka haɗu da Mansur na tafi kansu na bigi su duka amma cikin ikon Allah hakan bata faruwa nan dai ya faɗa masu yanda komai ya faru da ga in da suka yi magana da Mansur har zuwa yanzu."
Barester Jamal ne ya tashi ya ce "ko wannan shiɗar ya isa agane ba ƙazafi aka yi masu ba kawai aba ma me gaskiya gaskiya abama mara gaskiya hukuncin da yakama ta."
Barester Kamal Kam yayi shuru dan shi yanzu bai san me zai ce ba.
Alƙali ne ya ce ma Mama idan tana da sheda ita ma zata iya kawowa dan babu yanda za'a yi shara'a ta bangare ɗaya ba'a saurari ɗaya ba dan haka alƙali ya ce anɗaga Shari'ar "sai nan da sati ɗaya me zuwa."
Daga nan aka watsi amma kuma an gargami Mama da Umma.
Please kuyi haƙuri da wannan

(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*
Bisimilahi Rahamanur Rahim
Page 46
Eshan bayan sun daidai ta da Abbi akan zasu yi tafiyan tare.
Amira sosai abin ya ƙayatar da ita gakuma wayan da Eshan ya bata ba ƙaramin daɗi taji ba.
Ahmed shima sun sai ta da Hafsat ida suka saita kuma babu musu Hafsat ta aminci yaji daɗin hakan sosai.
Hafsat haka nan taji ya kwanta mata arai hakan ya sa bata yi ƙasa agwaiwa ba wajan amince mashi kuma nan take ya bata waya inda itama ta ce zataje wajan Ammi.
Koda Amira ta ji itama Hafsat ta ce zata je saboda murna tarasa inda zata sa kan ta sha kam Amir ma ba'a magana dan shi cewa ma ya yi su Yaya Eshan zai bi ya kwana.
Hafsat koda ta koma gida ta faɗa ma Maman ta bata hana ta zuwa ba saboda tasan yanda suke da Amira dayake Baban su Hafsat din ya rasu hakan ya sa komai yan uwan ta ne ke kula da ita dan ma Allah ya sa sunda rufin asiri.
Umma tunda aka ce za'a rufe su a kargame ya sa hankalin ta ya tashi sosai har tayi dana sanin zuwan ta garin.
Yusurah soyayya suke sha sosai da Haidar babu kama hannun yaro ko yanzun ma suna tare.
Haidar ya kalle yusurah ya ce "gaskiya Beby na bana gajiya da kallon ki amma har yanzu kin ki ki sake dani?"
Yayi mata tambaya cikin shagwaɓa wanda ya sa yusurah ta ɗago da kanta ta na kallon shi ganin kallon da take mashi sai ya ɗaga mata gira guda ɗaya alaman tambaya?
Eshan tare da Amir suka tafi suna isa gida suka je wajan Mame suka gaisa bayan sun gaisa take tambayan waye wannan?
Eshan ya yi mata bayanin ko waye sosai Mame ta ji daɗi har take yi ma Amir wasa ta na ce wa "baza'a je da kai ba tare da kai zamu zauna."
Amir maƙe kafaɗa ya yi alman be yarda da maganan ta ba dariya tayi ta ce mashi "to shikenan tunda baza zauna da muba."
Eshan ne ya ce "Mame Albishirinki."
Harara ta watsa mashi san nan ta ce "kai dalla bar ni da wata gulmarka can Malam ka dameni."
Ji yayi kamar ya fasa kuka jin abin da ta ce mashi.
Cikin shagwaɓa ya ƙara ce wa "Please mame ki saurare ni."
Mame ganin ya takura mata ya sa ta ce "ina jin ka."
Ya ce "magana ta farko ni da Ahmad na ne mana taransupar mu ta fyanzu aikin mu ya dawo Abuja.