← Book details Dafin Zuciya Part 1 Compelete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 32

Sashe 7

Dafin Zuciya Part 1 Compelete Hausa Novel · about 8 min read

Ya yanke shawarar turama ammie message akan kayan tayima na ma rasa me zai rubuta sai kawai ya tura mata kuyi haƙuri komai zai wuce insha Allah saƙo kuma ya iso har na basu insha Allah zan haɗa ku ku gaisa.

Eshan Abdul ya kasa gane kansa yana ta tambayan she Ina ya San Ni?

Eshan yace "wannan abun koni ya daɗe yana bani mamaki."

Abdul yace "ina jin ka."

Eshan yace "shekara kusan biyu dasuka wuce nike yin mafarkinta ta nace na taimake ta wani lokacin zan ganta zauni a wani waji kamar kurkuku sai tazo fita takasa kuma tunda nafara mafarkinta banta ɓa ganin fuskar taba."

Eshan ya cigaba da faɗin "wani lokacin idan nagan ta a wani halin ni kai na sai nayi kuka,

Wannan ne dalilin da yasa naka sa aure nayi alkawarin zan share mata hawaye kullum ina cikin binciki a kanta ina zan samita sai yau Allah yayi."

She Kan she abdul ya tausayamin

Eshan ya ce zai sa ayi mashi bin ciki akai na kuma gobe ma zasu koma amma yana so ya fara shiga jikita su saba sosai.

She dai abdul sai kallon shi ya keyi don abin yanzu tsoro yaki bashi.

Ladidi kam tana fita Takoma wajan da take zaune ta zauna Kamar bata tashiba.

Amarya tana fitowa daga bayi bata ko kalli ladidi ba ta shega ɗaki itakam ladidi bata damuba

Amira a ranar munyi fira sosai da Amir har labarin wannan mutumin na bashi tunda na fara Bama Amir labarin yake ta murmushi yace "idan na kara ganin shi in faɗa mai abin da umma take mana

Ni kam dariya ma ya ba ni don kada na ɓata mai farin ciki da yake tare dashi nace mai to zan faɗa mai badan zan iya faɗa ma wani halin da muki ciki ba.

Idan ma kaga yanda muke firan sai kayimana dariya don kamar wasu munafukai haka mukeyi babu wanda zai ce yana jin abinda muke cewa.

Umma kam ita kaɗai tasan abinda take shiryawa.

Yusurah yanzu Daddy yayi mata sauki don yace zata koma makaranta takuma ji dadi sosai

Mom gari yayi mata zafi tarasa yaza tayi gashi ko yusurah ma kamar ta juya ma ta baya ita yanzu burin ta ɗaya ne azumi ya wuce ta koma wajan boka tunda yace ba zai iya yin aiki cikin azumi ba an ɗaure masu abokan aiki.

Ammie koda taga saƙon Abbie Tasha kuka sosai Ita dai Addu'a arata bai wuce yaran ta su dawo gare ta ba.

Ladidi ta ɗura abinci bayan tagama ta ɓudi na amarya zatasa maganin kinan taje an dakamata tsawa

Share fisabilila
DAFIN ZUCIYA

✏️By Fatima Binta Hussain✏️

https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8

https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*

Bisimilahi Rahamanur Rahimin

Page 18

Ladidi tsawar da aka taka ma ta ce ta dawo da ita daga hankalin ta bakowani yayi mata wannan tswar ba mijinsune shigo warshi kenan ya ganta tana zuba wani abu a ciki yace "walahi sai kin ci abinci nan."

Eshan nan dai ya roƙi Ahmad akan koda baya gari yasa mai ido akan amira daga haka suka rabu kowa ya wuce gida.

Amira ayau munyi fira sosai da Amir san nan muka kwanta.

Yasurah ta rasa me ya sa yanzu a komai nata take yawan tunanin me ruwanan wato Aliyu haydar tana tunani shi sosai burin ta yanzu bai wuce ta ganshi ba.

Eshan bayan ya koma gida Mame ta lura da kamar da abin da yake damunshi bayan Abba ya ga ma buɗa baki taji taki faɗa mashi kamar taga Eshan yana cikin damuwa yakamata su tambayeshi aji meyake damumshi?

Eshan ne zaune gaban Abba yayi mai tambayan duniya akan me yake damunshi amma yaki faɗa ga Eshan akwai muskilanci idan yaga dama da Abba yaga yaki ya faɗa mai sai kawai yayi mai addu'a yace ya tafi ya kwanta dare nayi.

Ladidi tace "babu wanda ya isa ya sa ta taci abincin nan."

Shi kam malam ganin ba ci za ta yi ba ya dauko durina ya zabgamata yace "sai taci."

itakuma tace "bataci."

Malam sanin taurin kai kalar na ladidi yasa yace "ta tafi gida ya sa keta saki ɗaya.'

Ladidi kam ko a ajikin ta da wata uwar ɓuɗa tayi ta ɗau hijabin ta tafita kai tsaye gidan boka da wuce ta faɗa mashi abinda ya faru amma tace tana so ta koma gidan mijinta don tana sonshi.

Mom Kam yanzu abin ya daina bata mamaki sai dai tsoro

Shi kam Daddy dalilin da yayi mata haka yayi ne don ta shiryu amma yaga babu alaman haka a tare da ita don haka yana ta taya ta addu'a Allah ya sheryata'

Eshan bayan ya tafi ɗaki ya kira Ahmad su kayi magana akan aikin su Ahmad yace "naji Muryar ka kamar da damuwa?"

yace "idan na dawo zamuyi magana."

San nan ya ce " kuma ka ta ya ni da addu'a."

Ahmad Ya ce "in Sha Allah."

Daga nan su kayi sallama.

Amira bacci nayi wanda na daɗe banyi kalar sa ba bacci me ciki da tunani wannan bawon Allahn.

ta bangaran Eshan haka ne don mafarkin daya sabbayi yayi amma wannan yasha banban da ko wane mafarki da ya saba yi da ya farka sai kawai ya tashi yayi alwala yayi nafila akan Allah ya shiga' lamarinsa.

Ladidi boka yace "zan yi maki aiki amma sai na sadu da ke."

Dayake su Ladidi anyi nesa ba ajin kira ta aminci boka ya nemeta tagaba da baya" ( waiyazubillah )

Eshan ya ƙosa gari ya waye su tafi unguwar su amira don ya na so ya mai data kamar kanwar shi har ta faɗa mashi damuwarta duk da yasa ayi mai binciki'

Su Eshan lokaci guda aka faɗa haka akam zan kai ma mame labari me dadi nasan ( OMMU AHMAD BANA FUSHI ) zata rakani mu kai gulma.

Amira tana cikin farin ciki bata damu da abinda umma tayi mata ba ma na tadata ta ɗaura abinci sai dawa na sahur sauƙin tama Almjiri yanzu yake kaiwa.

Abbi Kam ya lurs da muna cikin farin ciki Dagani har Amir don haka she ma yayi murna sosai yana mana addu'ar mu dawama a jikin wannan farin cikin har ƙarshen rayuwar mu.

Aliyu haydar mama ta sakoshi a gaba kan maganan aure shekuma harga Allah bayason yin aure yanzu.

Kuma babu warda ya ke so don duk yan matan dake damunshi babu warda tayi mashi

Yusurah ta shiga ɗakin daddy yana kiran ta tana shiga taga wayan daddy ana kira ta duba taga ansa son Aliyu haydar akam nan take ta ɗau number dama tanaso ta samu number dinshi Don ta faɗa mashi sirin zuciyarta.

DAFIN ZUCIYA

✏️By Fatima Binta Hussain✏️

https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8

By Fatima Binta Hussain

https://chat.whatsapp.com/LZtufHUnlqUFvnBvvoUWs3

https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*

Allah ya yafemana

Bisimilahi Rahamanur Rahimin

Page 19

"Ladidi daga gidan boka' gidan su ta wuce dama Babansu ya rasu sai mamansu.

"Ladidi su biyar ne a ɗakin su ita ce ta uku sai yai'yain ta maza guda biyu" sai ƙaninin ta mata'

Maihaifin su ya rasu saka makon" hadari da su kayi kuma babanta babban malamine,

"Amira haka nai ta aikin gida ina gamawa natafi kai markaɗin waƙen awara bayan nagama awaran na tafi talla

Eshan yana dawowa masalaci yaje ya kwanta don yau da wure zasu fita kuma yana fatan ya haɗu da Amira yauma.

Yusurah Bayan sun gama magana da Daddy tana shiga ɗakin ta ta turama Aliyu haydar message kamar haka fatan kana lafiya karka damu da sai kasan ko Ni wacece zaka sani nan gaba fatan na dai zaka amshi ni hanu biyu nagode daga masoyiyarka.

Aliyu haydar ya fito zai shiga ɗakin mama yayi mata salama kenan yaje shigowan message da kamar bazai duba ba sai ya duba abin da ya gani ya ɓata mai rai to wace isasheyar ce wannan har tasamu damar turamai message ina ta samu number shi sai kawai yashare ya shiga yayi ma mama salama tana samai albarka.

Abbi da ya tambaye mu ansai mana kayan sallah nace eh ansai mana.

Amma ban nunamai ba don Umma tace idan muka nuna mai zata amshe sheyasa ban nuna mai ba yace " mu shirya zai kaimu ya sai mana takalma."

Eshan tun dazu yake kiran Abdul ya tahu su tafi amma bai ɗagaba sai yanzu ya ɗaga yace mai yana zuwa don shekam Eshan ya kosa sutafi.

"Ladidi tana zuwa gida suka gaisa da Mamanta Mamanta tace "lafiya na ganki haka"?

tace "ba komai."

"kuma kika baro gidan ki a wannan tsohon daren?"

Ladidi tace 'bakomai cewa yayi natafi sai ya neme ni."

Mamanta ta rafka salati tace "oh Balaraba naga ta kaina me kuma ki kayi? hala baƙin halinki kika yi ko?"

Mom tana ta murna azumi ya kusa ƙarewa ko tayi ta je wajan boka yayi mata maganin duk wani dan iska.

Mom dai a jure zuwa rafi watarana tulu zai fashi.

"Esha gudu ya ke yi sossai a hanya kamar zai tashi sama Abdul sai faɗa yake mashi amma kamar baisan ya na yi ba kai tsaye inda Amira ke yin koko da kosai ya nufa ko zai ganta yaje bai gantaba ya tambaya akace mashi sai ɗan anjima zata fito

Badan yaso ba ya tafi suyi aiki kafin su dawo yasan ta fito amma yaso ya fara ganin ta

Amira Ina dawowa daga tallan awara naga Umma tafita don haka nace ma Amir yayi sauri yayi wanka ya je ya yi nima nayi muna cikin sallah Umma ta dawo muna gama sallah nazo na bata kuɗin ta

Bo godi bare nagode Kuma tace "ga kayan ƙosai can na dauka na surfa waƙen na kai markaɗi kafin nadawo Amir har yafara kai min wasu kayan na tayashi dauka muka tafi.

Ina zuwa aka ce anzo nema na wai wani mutumi ne nace ya kamani shi yaki yi min kwatan can shi.

Kuma kamar baya dariya akam Amira tagane mutumin jiyane.

Amma taji haushi da akace baya dariya.
Chapter 7 · 0% Book details