Sashe 4
Dafin Zuciya Part 1 Compelete Hausa Novel · about 8 min read
Ina waje har aka fito Tara nida ƙawata muka nimo Amir yace "min ina na samu abinci?"
nace "Abbi ne ya ka wo ma na harda kuɗi."
Amir yace "Abbi ya fara son mu ko sai dai nayi dariya."
YUSURAH
Bata samun sauƙi ta kowani bangare don mom fushi take da ita ga Daddy ya kusa yin aure kuma yace ko yayi auren ita zata dinga yin komai gwarama idan zata fida miji yayi ma ta aure tafida.
UMMA
Da gudu tayo kan yaron amma kafin ta isa har ya faɗi hankalin ta yatashi sosai ya aka yi har yaci abincin.
Ashe itace bata kulaba yana dakin yana bacci shi kuma ya tashi da yunwa yaga wannan abinci.
ESHAN
Bayan sun gama waya da ogan su akan aikin da za su je Zamfara ya fara haɗa raundunar da za suyi tafiya.
Mami suna zaune da Abba suna fira Mami ta faɗa ma Abba Eshan ya koma wajan aiki Abba yace "shine ba sallama."
Mami tace "daga maganan aure fa ya ka ma fushi da mutane."
Abba yace "na san maganin shi."
DADDY
Daddy ya na ta gyaran gida biki saura sati Daya wata bazawara zai aura tanada yara uku kuma dasu zata tare.
Yusurah Kinga ta kanki.
Zaku iya kiran wanan number 09023086483 donmin tallata maku hajar ku ko karin bayani
Muna saida Data me so ya tundubi wanan number 08136243611
Please comment and shera fisabililahi
DAFIN ZUCIYA
✏️By Fatima Binta Hussain✏️
https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8
https://chat.whatsapp.com/LZtufHUnlqUFvnBvvoUWs3
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*
Bisimilahi Rahamar Rashin
Page 10
UMMA
Umma hankali a tashi ta kama hanyar gidan boka tana zuwa ta faɗa mashi abin da ya faru boka yayi wata ma haukaciyar dariya
yace "kin makaro sheɗaniya."
Umma taita roƙon boka yace "amma da sharadi za tabi yashi da jikin ta."
Umma kam ganin ba sarki sai Allah ta aminci.
(waiyazubillah) wanan wace kalar rayuwa wasu matan suke jefa kansu saboda abin duniya ga yaudarar miji da kika yi me zakice ma Allah ya ke yar uwata muji tsron Allah Allah ya tsremana zuciya mu
ALIYU HAIDAR
Yau ya fara zuwa aiki wow Ashe haka yake da kyau kai tsaye officer din Daddy ya wuce Daddy ma yasha mamakin ganin kyawon shi ya fitu bayan sun gaisa Daddy yace "haydar dama haka ka ke me ya kai ka Sai da ruwa abakin titi."
Haydar yace "labarina yana da tsawo."
Daddy yace "zanso naji wanan labari naka."
AMIRA
Bayan mun koma gida muka ga Abbi ne kaɗai sai ƙaninmu yaran umma abbi ya sa ma na abinci mu dai muna ta tsron shi Amir yace "ina Umma?"
abbi yace "tayi tafiya."
Mu kai ta yin murna muka ci abinci muka ƙoshi sanan abbi ya dafa mana ruwan wanka mu kayi muka canza kayanmu wanda suka gaji da koɗiwa abbi yace "zai sai mana wasu kayan mukace ko yas iya ba zatabar mu musaba."
Tafiyan da Umma tayi na kwana uku munji dadi sosai.
DADDY
Daddy yau mutane suka sheda daurin, aurenshi da Hajiya zubaida. Amma ba ranar zata tareba.
MOM
Mom yau zasu je nejar wajan boka tunda asuba suka shirya saboda a mota zasuji.
ESHAN
Eshan bayan sun isa wan ƙauye a Zamfara anan ne yan ta'ada su kayi yawa suka takurama al'umma sun isa cikin dare ba's
yi minti goma da isa ba suka Farajin harbi alama yan ta'ada sun shigo nan suma suka fara shirin ko ta kwana.
AMMI
Ammi duk ranar jumma'a sai tayi sadaka Allah ya fitar da yaran ta sudawo garita.
ALIYU HAIDAR
Aliyu haydar aikin shi yake yi hankali kwance ga shi da ruƙon amana yana da wasa da mutane, amma bayason raini.
Daddy kuma yanajin dadin aiki da shi don ya san abinda yake yi.
UMMA
Umma yau takama zata dawo daga tafiya abbi yayi ma yaran Umma kashidi akan suka faɗa mata abin da yayi mana wani abu sai yaci ubansu don abbi ya sai mana garin kwaki da shugar.
DADDY
Yauce ranar da matar Daddy zata tare gida ya cika da yan danki kuma Daddy yace "ma yusurah duk abinda za a ci ita zata dafa shi."
ESHAN
Eshan sun gama shiryawa kowa ya fita suka haɗe da yan fashi nan faɗa ya barki tsakanin sojoji da yan fashi sukaita mutsayar wuta inda sojoji suka yi nasara amma suma an kashi masu nasu Eshan, yace "ba zasu tafiba zasu ƙara tsayawa soga ko zasu dawo."
MOM
Mom sun insa Nijar wani kauye ne wanda babu komai a ciki sai halitu bayan Allah haka su Mom su Kaita ƙutsa kai cikin dajin nan har suka shiga wani ƙaton daji suka haura wani tsauni anan suka shiga wani kogon bishiya wani mutune wanda kai tsaye zaka kirashi da mahaukaci suna gabda karasawa yace la'ananu kushigo ta baya kuma da rarrafi.
ESHAN
Eshan kwanan su uku amma ganin yan bindiga nan basu ƙara dawowa ba yasa yau suka shirya komawa gida amma kowa a bashi hutun sati Daya
DADDY
Daddy sosai yake ji daɗi don hajiya zubaida tanada hankali sosai ga ilimi don yusurah ma haka nan taji matar ta kwanta mata.
AMIRA
Amira tunda Umma ta dawo mu kayi ban kwana da farin ciki don yanzu wasu abubuwa ta karo cikin dare zata tashe mu muyi ma ta wani aiki don Amir ma ba wani aiki ya ke ba amma bata barin shi ya huta.
LADIDI
Ladidi yanzu tana mugun tsoron mijin ta don baya mata wasa yanzu gashi boka yace bazai iya yin komai akai ba kuma mijinta zai ƙara aure.
Domin talata maku hajar ku ku tuntubi wanan number 09023086483
Muna saida data me so ya tuntubi wanan number 08136243611

Allah ya jiƙan iyayen mu
Bisimilahi Rahamar Rahim
Page 11
Eshan sun Kara kwana uku kafin suka dawo kai tsaye gida ya wuce.
AMIRA
Amira tunda naji malamin mu yace idan kana da damuwa ka tashi da daddare kayi nafila ka roki Allah zai kawo ma ka mafita don haka sai na tada Amir don mu din gayi
MOM
Mom tun kafin su faɗama boka abinda yake tafi dasu ya kwashi da wata mahaukaciyar dariya yace kafin burinki ya cika zaki sha wahala don zaki iya rasa rayuwarki.
ABBI
Abbi kamar kullum yau ma ya na ta aikin tunani ya rasa ya zaiyi ya fitar da ƴa'ƴan shi daga wannan halin don haka ya yanki shawaran zai kaisu wajan ammin su.
ALIYU HAIDAR
Aliyu haydar kowa a Company yana jin dadin aiki dashi don yasan darajar mutane kuma a yaune ya shirya Bama Daddy labarin shi.
LADIDI
Ladidi abubuwa sun chakuɗi mata ga yarinyar ta da taki aure an sake ta ga kuma mijinta ansa bikin shi don wata bazawara zai aura yar bayan layin su kowa yasan ba ta da mutumci gashi boka yace bazai iya aikin komai ba don yanzu sai bayan sallah tunda an kusa fara azumin watan Ramadan.
MOM
Mom tace "ya babban malami me yasa kace haka?"
yace "saboda she wanan yaro da ki keso ya aure yar ki bazai taɓa auren taba saboda naga akwai warda zai aura kuma rabasu babban hatsarene garimu don daga yarinyar har yaron basu wasa da addini suna da kariya aljanu bazasu iya cutar da suba.
AMMI
Ammi damuwa tayi mata yawo harta kaiga ana fahimtar tana cikin damuwa babban abin da yake tada mata hankali taga duka yaranta amma banda Amir da amira wannan abun yake tada mata hankali.
ALIYU HAIDAR
Aliyu haydar da sallama ya shiga office din Daddy bayan sun gaisa Daddy, yace "ina jin ka."
" kamar yarda kasani sunan Aliyu haydar asalinmu yan garin Kano ne aiki ya kawo babana garin Abuja."
Ya ciga ba cewa
"Babana babban dan sanda ne kuma dan kasuwa mu biyune babana ya haifa ni da ƙanwata,
Wata rana yaron wani sanata ya yi ma wata yarinya fyɗe shine iyayen yarinyar suka kawo case din wajin su babana babana shine DPO nawanan dibishin din,
Baya yagama sauraron iyayen yarinyar ya tausaya masu sosai yayi alƙawarin sai ya bi masu hakin su Baba yasa aka kamo yaron ashe yana jin haushin abinda baba yayi,
Wata ranar jumma'a baba ya fita shida ƙanwata wata babbar mota tabi ta kansu,
Cikinsu babu wanda ya shura duk suka mutu yana zuwa nan ya fashi da kuka shima Daddy sai da yayi Hawayi,
Yaci gaba da faɗin muka koma dani sai mama ina kula da ita,
Dama tun rasuwar su baba taki fama da ciwon ƙafa,
Wata rana da da ddare wasu mutane su kazo suka Koremu daga gidan kuma gidan Baba ne wai an saida masu mun rasa inda zamuje sai wani maƙocin mu ya kaimu gidan shi ya bamu ɗaki daya ina fita aiki ina nema mana abinda zamuci,
Har nasamu na kama mana hayan gida nida mama muna zaune ina aiki ina karatuna har na gama karatu babu aiki shiyasa da aikin da Niki yi wani lokaci sai na saida ruwa a bakin titi."
Gaskiya ya ba ma Daddy tausayi kuma yaji ya ƙara son shi.
CIGABAN LABARI
AMIRA
Ta bangaen amira da Amir ma babu abin da ya suya don wahala kala kala babu wanda basu gani.
Yau ake sa rain gani watan Ramadan kowa yana ta yan shirye shiyr yin shi wajan karfi tara da rabi aka sanar da ganin wata.
Kowa yana murna amma banda mu saboda wahalar da muki sha cikin azumi yafi na kullum.
DAFIN ZUCIYA
✏️By Fatima Bintu Hussain✏️

https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g

_Rubutu baiwa ce daga e ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*
BONZA BONZA BONZA ina masoya ƙamshi kuma za ku garzayo wajan shaharayen me kayan kamshin nan warda tasaba kawa mako ga gamshi ga sauki
1. Kajiji
2. Sandal chips
3. Sandal grits
4. Sandal balls
5. Sandal flakes
6. Farce
7. Senegalese kajiji
8. Cotton
9. Halut
10. Haawi
11. Sandal wood