Sashe 31
Dafin Zuciya Part 1 Compelete Hausa Novel · about 8 min read
Yusurah tayi kuka sosai kamar War da za'a cire ma rai da kyar aka raba su Daddy ma sai sa yayi kuka kai tsaye aka wuce da ita gidan su Haidar ta gaishe da Mama san nan aka wuce da ita gidan su dan daga baya mama ce wa tayi ita bara yardda ta zauna gida ɗaya da suraka ba zata takura masu suma zasu takura ma ta hakan ya sa Haidar ya ne mi wani gidan.
Ma sha Allah gidan Yusurah ya haɗu gida ne babba harda bene hawa biyu ga falo sun sha kujeru kai komai yayi dai-dai sai dai kawai mu ce Allah ya basu zaman lafiya ya kawo ƙazantar ɗaki harda gadin a cikin gidan.
Bayan Farha ta fito kai tsaye aka uwce unguwar KATAMPE unguwa ce ta masu guɗe shikuma Haidar suna a LIFE CAMP.
Gidage ne a jere guda uku babu abinda ya ban ban ta su kowane da bene hawa biyu yana yin na Yusurah komai yayi dai-dai komai na gidajin kala ɗaya harta fintin ɗakun nan da kayan ɗaƙi labulaye da komai.
Yan kai amare na zuwa suka watse sai ƙwayen su.
Alhaji Tukur sun zo shida yan uwan shi wannan karan abokin shi guda ɗaya ne suka kawo kuɗin sa rana dana sadaki hardda life shi kam Malam Sa'idu ganin sun kawo komai ya sa ya ce "tunda naga a shirye kuke me zai hana a daura auren daga baya sai ku ranar tare wa."
Wayo zo kuga farin ciki a fuskokin su sun yi murana sosai babu ɓata lokaci suka ta fi masalaci ana gama sallah aka daura auren Alhaji Tukur isa da amaryar shi Mariya Sa'idu akan sada ki dubu ɗari biyu.
Allah me iko mutane da yawa sun yi mamaki ma su cemata yar iska masu meye haka suka yi baƙin cikin su suka gama.
Bayan an gama daura auren Alhaji Tukur ya ce "idan babu matsala zata ita tare wa nan da kwana uku dan baya buƙatar komai akwai komai a giɗan."
Sosai Malam Sa'idu yayi murna ya gode ma Allah da ya nuna mashi wannan rana da idon shi.
Malam Sa'idu ya ce "ai yanzu kai ka da iko da ita idan ma yanzu kace zaka dauke ta Ni dai bani da matsala."
Alhaji Tukur ya ce "a'a baza a yi haka ba a bari nan da kwana uku sai ta tare."
Daga haka suka rabo kowa yana murna.
Malam Sa'idu yana komawa gida ya haɗa iya kan iyalan sa ya faɗa masu abinda ya faru sun yi murna sosai ita dai Mariya baza ta iya fassara halin da take ciki ba farin ciki ne ko aka sin haka.
Nan aka shigo da life dama suna ɗakin baba akwati shidda kamar wata budurwa haka aka yi mata sanan Malam Sa'idu ya bata kudin ta dubu ɗari biyar dana sadaki na na gani ina so ko da ya ba ta sai ta ba ma Mama dubu ɗari ta ce "tayi sana'a mama hardda kukan ta."
Ta ba ma Malam Sa'idu sauran ta ce "ya ja jali."
Ya ce "shi ba zai amsar mata kuɗi ba."
Amma hakan ta sashi gaba tana kuka dole ya amsa amma ya maida mata dubu ɗari.
Mansur tunda idon shi yakai kan zainab ya haukace a kan ta.
Abokan ango sai da suka yi ma Haidar kara aka fara raka shi harda su Eshan sai da suka kaishi suka yi addu'a suka saya baki su pending an samu kuɗi.
San nan suka taho wajan su Amira harda pending da ta batulu.
Ahmed aka fara rakawo san nan aka raka Abdul Eshan ne ƙarshi san nan abokan angona suka dauka ƙawayen amare suna mai da su....
DAFIN ZUCIYA
THE HIDDEN OF THE TREASURE OF THE HEART
BY HIAMEERA43
https://chat.whatsapp.com/Jp93APpPrfe9IezRu9zH91?mode=ac_t
https://whatsapp.com/channel/0029VbBbXTM3GJOxiUfRPn1U
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
"Jajirtattu mu ne ƙarfi a zuciya, hikima a magana, jajircewa a aiki. Ba mu ja da baya, ba mu faɗuwa. Mu ne tarihi da ake ginawa!" 💪🔥✨
🦚🦋THE NOBLE WRITER'S TEAM🦋🦚
(🦚✊DEDICATION IS OUR STRONG✊🦚)
Thu,11sep 2025
08:49am
WANNAN LITTAFIN NA SAUDAUKAR DA SHI GA UWA UWA UWA MAHAIFIYA DUK WATA MAHAIFIYA NA SADAUKAR MA TA DA WANNAN LITTAFIN.
IN TANA RAYE ALLAH YA ƘARA MATA LAFIYA DA NISAN KWANA YA CIRE MA TA DAMUWAR TA.
IN BATA RAYE ALLAH YA JIƘAN TA YA KAI LADAR ABINDA NA RUBUTA A CIKI.
HAKIƘA WANNAN LITTAFIN NA TAƁU BANGAREN IAYAYE A CIKI MUSANMA MA UWA.
GODIYA GARE KU DA FATAN ALHERI.
Bisimilahi Rahamanur Rahim
END
Page 57 END
Ahmed bayan abokan shi sun tafi ya tasa Hafsat ga ba ya na ta kallon ta.
Hafsat ga nin kallon da ya ke mata ta ce " nifa ba na son kallo.".
Ahmed ya yi dariya ya ce " ni kuma ina son nai ta kallon ki."
Baki ta turo.
Ganin ta na turo ba ki ya ce " ji kiyi alwala ki zo muyi sallah."
Da kyar ta ta shi saboda duk ta gaji.
Tolet ta shiga ta yi wanka kafin ta yi awala.
San da tafi to ta ga ya shinfiɗa masu abin Sallah ya na jiran ta fito.
Ta na zuwa ya tada sallah suka yi raka'a biyu. kamar yanda Annabi ya koyar san nan ya dafa kanta ya shiga yi ma addu'ar zama lafiya.
Daga baya kuma ya yi mata tambaya akan addini musulunci. ta ko ina sai a ce Ma sha Allah.
Suna ga ma wa ya fita zuwa kicin ya dauko plat da cup. san nan ya dauka ledar da ya bari a falo ya shiga cikin ɗakin. san da ya shiga ya ganta kwance akan gado.
Ya ce " ta so kici abinci."
Hafsat ta ce " No Ni ba na jin yunwa."
Cikin ba da umarni ya ce "nikuma na ce ki ta so."
Ta shi tayi ta sauko ya shiga bata a baki.
Ta bangaren ko wani ango ma haka suka yi san nan suka am shi budurcin matan su.
Eshan ne ya ke ta lalashin Amira ta yi shuru amma taƙi tayi.
Duk ya ruɗe da kyar ya taimaka ma ta ya ha ɗa ruwa me zafi ya gasa mata jiki sosai.
San nan ya ha ɗa ma ta tee Amma ta ce " baza ta sha ba."
Eshan ganin za tasa mashi ciwon kai ga tausayin ta ya na ji ya ce "okay so kike na ƙara ko?"
A 360 ta ɗauka cup ɗin ta na sha ta na kuka.
Abdul sai da ya kira Dr Husuna ta zo ta duba Farha gaskiya ya yi ma ta rauni sosai sai da aka mata ɗin ki bayan Dr Husuna ta gama mata ɗinkin.
ta ce " Abdul Dan Allah ka ɗan bar ta ta huta kamar one week haka."
Shi dai ya san ba zai iya ba amma ya amsa da to kawai.
Haidar duk yanda ya so ya bi Yusurah a hankali amma abu ya gagara sai da ya yi ma ta ka ce ka ce dan sai da ya kai ta asibiti ya sha faɗa wajin likitoci aka yi mata ɗinki aka bata magunguna san nan su kace Haidar ya barta ta huta kafi ya ƙara kusan tar ta.
Ammi ce tayi girki me rai da lafiya ta bada a kai ma ko wan nen su su zainab ne suka tafi kaiwa.
Mariya yau ce ranar tare war ta gidan Alhaji Tukar, kai ka ce ba Mariya ba ce. ta yi kyau abin ta kamar ba ita ba da yamma bayan sallar la'asar aka zo a ka ɗauke kai tsaye aka uwce da ita gidan ta ta ke gwarinfa.
Ma sha Allah gida ne ya haɗu. komai akwai a gidan babu abin da zata bu ƙata.
Bayan ƴan kawo amarya su tafi ƙana nan yaran Alhaji Tukur suka zo suka zagaye ta suna murna an kawo masu sabuwar mommy ita kuma ta saki jiki suna ta fira.
Sai bayan salar isha'i Alhaji Tukur ya shigo gidan sai da ya gama duba ɗakin manyan yaran shi ya ga duk suna nan san nan ya yi ma su sallama ya kulle gidan.
Abin da ya gani bayan ya shiga cikin gidan ne ya sa shi farin ciki ɗan Mariya ya ga ni zaune cikin ƴa'ƴan suna fira suna cin abinci da zara ta dafa masu.
Sosai ya gode ma Allah san nan ya shiga da sallama duk suka yi mashi sannu da zuwa ya basu lida ɗaya da ke hannun shi ya ce "su je ɗakin su su ci."
Suna murna suka rungume Mariya da suke ce mata Mommy Suka yi masu sai da safe.
Bayan sun shiga cikin ɗakin su Alhaji ya kama hannun Mariya suka shi ga inda ya kasan ce ɗakin ta.
Suna shiga ya rungume ta ya na mata godiya ganin da ga zuwan ta fara sakar ma ƴa'ƴan shi fuska.
Bayan ya gama ma ta godiya suka yi nafila daga nan kuma aka shiga wata hidimar.
Eshan ya rufe gida ya hana kowa shiga wai ba za'a zo a takura masu ba .
Ga shi kuma wasu duk yau zasu wuce sai da aka kira Mame aka faɗa mata san nan ya buɗe wainda suka shiga dan sai da su ka yi da na sanin shi.
Suna zama suka ga gan shi ya dauko
Amira a ƙafa ɗa ya zo ya zaunar da ita akan kujera ya na ce wa "sannu Beby."
Ƴan uwan Mame da Abba da Da su Ammi da ke falon duk sai kunya ta kama so.
Shi ya shiga kicin ya dauko ma su ruwa da lemu san nan ya kawo ma su ya na ce wa " ga wannan ku sha matar gidan bata da lafiya ga ta nan na jin jiki ko tafiya bata iya yi."
Wata inna talatu ce cikin ƴan uwan Abba da ta ce "yau naga abin da ya ishe ne Muhammad sai yau shi za ka sauya ne?"
Su dai kam har kar gaban shi kawai ya ke daga karshe ma zuwa ya yi ya daura kan Amira a cinyar shi.