← Book details Dafin Zuciya Part 1 Compelete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 32

Sashe 3

Dafin Zuciya Part 1 Compelete Hausa Novel · about 8 min read

Abbi yau suka sauka a airport dake Abuja abokin shi ne ya ɗauko shi ya kawoshi gida,

Abbi Yayi tsara ba sosai har makota an bamawa amma nida Amir ba abinda akabamu yaran Umma kam ai ba a magana daga kan kayan wasa na sawa duk ama basu amma damuba dama bamusa rai ba.

Eshan bayan sun gama zaga gari suka wuce gidan su Abdullahi don su gaisa da Babasu Abdullahi,

yace "wai ku yaushe za ku yi aure? sai yawo kuke mana a cikin gida da kunyi aure da Yanzu kuna da yara."

shi kam Eshan jin fadan Baba yayi yawa ya tashi yace "Baba na wuce."

baki Baba yasaki Yana kallon sa yace 'ai kam zan ji nasamu Abubakar din inji idan muyi magana ko a family ne aba daku sadaka.'

Eshan naji haka ya da wo yana ba ma Baba haƙuri yace "sun kusayi."

Nan dai Baba yai ta saba bi daga karshi suka tashi suka yi mai sallama suna fitowa Eshan yace "kai ni fa tafiyata zanyi daga zuwan mutum an wani dame she aure aure toni ba yanzuba."

shi kam Abdullahi dariya kawai yakiyi .

DAFIN ZUCIYA

✏️By Fatima Binta Hussain✏️

https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*

Wanan shafin nabama duk wani members na JAJIRTATTU she halak malak

Bisimilahi Rahamanur Rahim

Page 7

Daddy

Daddy yace "meyasa kake so a Daura maku aure?"

yace "shi yana sonta a kanta zai iya yin komai."

Mom najin haka tayi ɗakin ta da gudu takira gagara badau tafada mashi komai.

gagara badau,yace "ya ka ma faɗa yana cewa basu dau aikin shi da mahimmacin ba shi ya sa su kayi haka daƙar Mom tasamu gagara badau yace,

"zai karya aikin."

Mom tana fitowa falo taga wanan mutumin ya dafa kanshi yafaɗi asume hankalin Daddy ya tashi aka yai ya famai ruwa bayan ya farfaɗo yake tambaya? waya kawo shi nan abin ya bawa Daddy mamaki,

yace "bawan Allah lafiya?"

me ruwa yace ma Daddy "wa ya kawo ni nan?"

Daddy yace "shine yazo da ƙafar shi."

abin da ya faru ya da wo mashi daddy yace "tunanin me ka ke yi?"

ya faɗa ma Daddy a abin da ya faru bayan yusurah ta kirashi abin ya daure ma Daddy Kai yace "zai wuce."

Daddy ya tambaye she meye aikin shi?

yace yana "saida ruwa."

Daddy yace "kayi makaran ta?"

yace "eh yayi digiri."

Daddy yace ya "kawo mai takardun shi na makaranta."

Ladidi Malam Sa'idu yace " mata kansa yake masa ciwo."

ita kuma ladidi tayi tunanin maganin da taba shine ya fara aiki,

tace "ka tashe kayimin shara."

yace "ni ki ke ma tsawa?"

tace "ni ka ke mai da ma magana?"

ai ko ya kifa mata Mari a kumatu,

yace "duk iskan cin da kike yi in dauka yanzu bazan dauka ba."

Amira yau akai mana hutun a makaranta boko da islamiyya a boko nayi na uku a islamiyya nayi na ɗaya aka bani kyuta da muka dawo gida Umma tana ganin kyutar ta amshi tabama ɗanɗanta nayi kuka nace "don Allah ta bani ."

Ta kamani tayi min dukan tsiya haka mukai tayin kuka nida Amir da Abbi ya dawo naje nace "Abbi Don Allah kayi mata magana ta daina dukan mu."

Abbi yace "ba ya son ya ɓata mata rai."

ni kuma a lokacin nayi zuciya na dau wuƙa babu wanda ya sa ni nayi waji

Eshan daga gidan su Abdullahi gida ya wuce yana zuwa ya wuce part din shi sai da yayi wanka sanan ya shiga wajin su Mami ya sa me su a falo suna kallon labarai mami tace "son Ina kaji?"

yace "muɗan zaga gari ne."

yana gama faɗa haka sai yaji Abba yace "ai dole zaku ta yawo a gari yara su kiyin n aure."

Umma kam likafa taci gaba don duk abinda ta ce ma Abba shi ya ke yi.

Amira bayan ta fita daga gidan daji ta nufa dayake bayan gidan su tana zuwa tarufi idon ta zata cuka wuƙan acikin ta taji an riki mata hanu

DAFIN ZUCIYA

✏️By Fatima Binta Hussain✏️

https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*

Page 8

Yusurah bayan tafiyan mai ruwa Daddy yace "yana son ganin ta a ɗaki."

Bayan taje ɗakin Daddy yace "me ya haɗa ki da wannan mutumin?"

tace "babu komai."

yace "karya ki ke yi kuma wannan daga gani asiri ne."

tace ''wallahi Daddy ban sani be babu ruwana aciki."

akam Daddy ya kashe mata fuska da Mari "Baza ki faɗamin gaskiya ba?"

Ladidi ta zauce kamar wata sabon kamu mijinta yana fita takama hanya sai gidan boka.

Yusurah Jin saukar mari kuma daga Daddy ta yasa tayi saurin kallan shi,

ya daka mata tsawa "bada nike ba?"

ummm "Mom ce."

"Me Mommy ta yi?"

tayi nan yusurah ta faɗa mashi duk abinda ya faru inalilllahi kawai Daddy yake maimai tawa.

Hankalin shi baƙaramin tashi yayi bah.

Umma ce da ladidi zaune a wajin boka.

Ladidi tace "na bani boka aiki beyi ba."

Boka ya daka mata tsawa yace ni ba nayi aiki bai yi ba sai in dai kece keka saɓa min doka ta."

bayan nace "idan zakiyi sallah ke daina yin alwala amma kinyi."

ESHAN

Eshan bayan ya sauka a port harecourt Yaran sa sukazo Suka dau keshi suka kai shi gidan shi Bayan yayi wanka yakira mami tana ɗaga wa tace "son kana inane?"

yace "na ko ma bakin aikina."

mami tace "'daga anyi maka maganan aure saika koma bakin aiki to yau Abban ku sunji ne ma maka aure...."

zunbur ya tashi yace "wallahi ba na so kuma ko waneni yayi kasadar bada auren ɗiyar shi Don wallahi ba zan riƙita ba don ba a duramani wahala ba.?"

Mami tace ''maida wuƙar wasa nike maka."

YUSURAH

Ganin yan da hankalin Daddy ya ta shi ya sa ta fita a guje Daddy ya bi yo bayan ta a falo suka hadu da Mom tana ganin shi ta matsa wajan shi "Honey
lafiya?"
kafin ta rufi bakin ta taji wani mahaukacin mari.
dafe inda ya mareta ta yi tace "yau ni ka mara ko?"
yaƙaramata wani marin yace "yanzu zan maki abinda yafi marin." kiwu ce ki tafi gidanku saina nemeki

AMIRA

Amira ta bude idon ta taga waye ne ya ha na ta aiwa tar da abinda zai sa taji sauƙin rayuwarta waye she wani mutumine wan da baza a kirashi da tsohoba,

Yace "me ya yi zafi haka? duk tsanani yana tare da sauƙi.yanzu indan kin kashi kanki me zakice ma Allah,

"bani amsa." tayi shiru

yace "kada ki sa ke wannan ganganci."

yace "na san halin da kuke ciki amma ki kara hakuri kinji."

na da ga ma shi kai, ya bani kuɗi yace "in ɓoye kada na Bari Umma ta gani idan muna jin yunwa na sai ma abinci."

sai san nan hankalina yadawo jikina yanzu idan na kashi kaina, wani hali shi kuma Amir zai faɗa haka nakoma gida zuciya na ba dadi ina zuwa naga Umma tayi ma,

Amir wani duka naga shi kamar baya numfashi natafi zan kama shi nima ta haɗa Dani tayi mana duka babu ko digon tausayi mu a zuciyarta.

I l
DAFIN ZUCIYA

✏️By Fatima Binta Hussain✏️

https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*

Bismillah Rahamanur Rahimin

Page 9

Haka umma tayi mana dukan tsiya babu tausayi muna nan kwance har Abbi yadawa ya sa me mu.

Amma ko kallon mu bai yivba haka na kama Amir muka shiga dakin mu muka kwanta.

MOM

Kai tsaye wajin bokan ta nufa amma bata samu ganin shi ba koda ta dawo sai ta wuce gidan kawarta Hajiya Turai.

DADDY

Bayan tafiyar Mom ya amshi ma Yusurah waya da duk wani abun amfani nata wanda Daddy yasan zata iya Aiki da shi wajan kira ko wani abu kuma ya sa ma ts dukoki duk wani aiki na gidan ita zata din ga yin shi.

ESHAN

Bayan sun gama waya da Mami ya shiga office ya Kira Ahmad bayan sun gaisa Ahmad yace "yau shi ka da wai?"

yace "yanzu."

Ahmad yace "lafiya ka da wo?"

Eshan ya ce "kai ka san halin Abba daga zuwa ya fara min maganan aure."

Ahmad yace "kai dai ka sa ni."

Suna cikin magana aka kira Eshan akan ya haɗa runduna zasuji Zamfara wani aiki.

BOKA

Ladidi "tace ka taimaka min wallahi ina cikin matsala."

Boka yayi wata kalan dariya yace "Kin ga ni yanzu bazan iya taimaka Maki da komai ba."

sai nan da wani lokaci tunda kin saɓa Mani umarni"

AMIRA

Da mu ka tashi da safe mungama aikin mu muka tafi makaranta ina cikin aji aka aiko kirana inata tunani waye yake kirana kuma Ni nasan banida kowa da zai kirani.

Bayan na fita inata waige waige sai naga Abbi ya Kuramin ido na tsaya inda Niki shi ya matso ya kama min hannu mu kaje baya ya ba ni leda da abinci sai kuɗi, yace "kuyi haƙuri kawai." ya juya ya tafi nabi shi da kalla ina tunanin anya kuwa Abbi ne.

UMMA

Bayan sun dawo wajan boka kowa yakama hanyar gidan shi.

Tagama abinci tasama na Abbi maganin da ta amso wajan boka takai ɗaki ta aji tafita ɗan-ɗan Umma ɗan karami me shekara uku da rabi ko garin ya haka ta faru sai ga yaro da abinci yanaci.

MOM

Bayan ta faɗa ma ƙawarta abinda ya faru Hajiya Turai tace "za suji nejar akwai wani wanda ya iya aiki sosai."

ME RUWA

Yau ya sa mu Daddy a officer yakai mashi ta kardun shi Daddy ya yi mamakin gani makin da yake dashi Daddy ya dauke shi aiki.

Aliyu haydar wato me ruwa.

Yayi murna sosai yayi ma Daddy godiya sosai suka rabu akan ranar Monday zai fara zuwa aiki.

AMIRA
Chapter 3 · 0% Book details