Sashe 17
Dafin Zuciya Part 1 Compelete Hausa Novel · about 8 min read
Abbi ya shafa kan shi ya ce "baza ku dawo ba kun koma can kuma can za'a mai daku makaranta."
Amir ya rasa me zai ce kawai sai ya kwanta yana birgima ya na ce wa "wayo Allah na zama ɗan gayu zan koma wajan Ammi na duk abin da nike so shi zata yi min Allah sarki Amminah nakusa ganin ki."
Amira banda dariya babu abin da ta ke mashi.
Shi kuma Abbi tausayin su ne ya ƙara kamashi.
Amira ta ce ma Amir "ai kai nan zan barka wajan Umma."
Amir a sukwane ya yo kanta ya na dukan ta ya na cewa haba "ai koda cewa Abbi ya yi nan zan zuna na san bazaki bari ba."
Abdul ya ce "kaga Malam ka tashi muje muyi mata sallama"?
Eshan "ku dai yi mana sallama dan ni dai da ni za'a je."
Ahmad ya ce "wai yau genaral Eshan ne ya faɗa hannu haka gaskiya ko wacece wannan ta cika me sa'a."
Abdul ya ce "kaima dai ka ce Mutumin da ko maganar mace baya so ayi mashi mata basu gaban shi amma yau she ne yake....... Wani uban dundu Eshan yayi mashi a baya ya ce " zaku yi min shari ni daman can ba cewa nayi bana son mace ba cewa nayi ban samu warda tayi min ba kuma yanzu ba samu."
Abdul ya ce "Allahu Akbar mun je wannan kaga Malam ta shi muje."
Haka suka tafi gwanin birgewa suna tafiya suna fira sai da suka biya wani ƙaton shopping Eshan yayi ma su Amira siyayi ya daga nan ya sai mata waya kirar infinix hot 10t.
Abdul ya ce "kai masha Allah ka fitar min da yar ƙanwa."
Abdul ya ce "kai nima bar na sai ma my Farha na kai mata."
Ahmad ya ce "ni zaku ware ke nan ni ma bari na siya na aje ye ko Zan samu me soma ."
Sai da suka gama shiriri tar su san nan suka bar shopping din suka kama hanyar gidan su Amira.
KOTU
Mansur ya ce "ni kam ke da shidu saboda mahaifina shi kan shi sheda ne da me motan da suka tura yaje ya taka Baba ya kashe shi."
Cikin kiɗima Mama ta ɗago tana kallon shi jin abin da ya ce dan ita tskanin ta da Allah tayi tunani da ya ce ma su Baba ya mutu ƙarya ya faɗa masu.
Barester Kamar ya ce "ko zamu iya ganin shedunka?"
Mansur ya ce "eh su na waje san da suka zo waje ya cika."
Alƙari ya bada umarnin a shigo dasu.
NICE TAKU HAR KULLUM BINTU HUSSEN
DAFIN ZUCIYA
BY FATIMA BINTU HUSSEN
https://chat.whatsapp.com/CBtvAeshrDyAlqXRA7d4sM.
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
YA ALLAH DUK WANI ME DAMUWA ALLAH KA CIRE MASHI ALLAH KA JIƘAN MAGABATAN MU MARASA LAFIYA NA GIDA DANA ASIBITI ALLAH KA BASU LAFIYA MATA MASU JUNA BIYU ALLAH KA SAUKE SU LAFIYA
Bisimilahi Rahamanur Rahim
Page 44
Abbi ganin su Amira suna ta shiriri ta ya sa ya ce bari ya ɗan fita dan yana so gobe da wuri zasu kama hanya.
Bayan Abbi ya fita Amira suka shiga cikin ɗakin su suna shirya yan kayan su wani abu Amir ya fito cikin jakar shi yana nuna ma Amira da gudu tayo kan shi tana mashi masifa shi kuma ya yi hanyanar fita daidai lokacin su Eshan suka shigo cikin gidan da gudu Amir ya tafi ta ɓoye bayan Eshan,
Ita kuma Amira idanu sun rufe da masifa batan gan su ba ta ci ga ba da ce wa "Ai walahi sai kabani takarda ta kokuma na faɗa ma Abbi yanzu ka rai nani ko?"
Amir daga bayan Eshan ya ce "Kai Yaya ta kiyi haƙuri kinga ni yaro ne ko."
Cikin masifa ta ce "idan na kama ka za ka yi bayani."
Eshan baki ya buɗe yans kallon ta daman ta iya faɗa haka.
Amir ya ce "shi ke nan tunda ba za ki haƙura ba ga takardarki nan ya jefa mata."
Kafin ta ɗau takardar Eshan ya ɗauke ita tunanin ta Amir ne ya ƙara dauka amma ganin wanda ya ɗauka ya sa ta ruga da gudu ta yi ɗakin su.
Eshan ya ce "oho baki da gaskiya ne? Da zaki gudu ko ai kam zan ga ko meye ya haɗa ku faɗa."
Ya na gama faɗin haka Amir ya ce "wallahi Yaya Eshan report ɗin tane da tayo na goma bata son kowa ya gani koda Abbi ya tambaye ta sai ta ce mashi ba a basu ba.?
Eshan ya kwashe da dariya ya ce "wai dama saboda report ke ke ma wannan faɗan ai kam baki bashi dan nayi nawa."
Abdul ya ce "kai Malam ka bata abunta ai tamayi koƙari kai fah kai ne ka keyi na karshin aji."
Ahmad ya ce "ashe baka manta ba aka mashi a duka amma baya ji."
Cikin jin haushi ya ce "ni kuke ma shiri ko ai kam ku shirya shiga gaduroom."
Su duka suka kwashi da dariya.
Umma dama da yaran ta ta tafi sanda suka isa gidan babu kowa duk suna kotu,
Yaran kawai ta ajiye a gida ta tafi kotu,
San da ta isa lokacin aka ce a kira su Baba dama tana isowa bakin ƙofan taga su Baba tare da me motan da suka sa ya kashi Baba cikin kiɗima da razana!,
Tayi baya baya kamar zata daɗi sai kuma ta kama bango dake kusa da ita ta tsaya tana karan to duk Addu'ar dake bakin ta.
Duk abinda take yi Baba suna kallon ta murmushi kawai Baba yayi ya ce "kaɗan ma kika gani."
Suna cikin haka sai ga Police din da akasa ya kira su Baba ya zo wajan cikin girmama wa ya gaishe su sanan ya ce "ana ne manku daga ciki."
Baba ya ce mashi "bisimilah muje."
Sanda suka shiga cikin kotun duk wani wanda ke da labarin mutuwar shi sai da ya razana!
Ladidi ganin Boka yana neman yi ma wulaƙan ci ya sa ta ce " Allah ya isa banza ɗan iska ɗan damfara kuma wallahi sai na kawo karshin ka."
Wata shigiyar dariya Boka ya yi ya ce "mu zuba mugani idan kura na maganin zawo tayi ma kan ta mu gani."
Daddy yace "kai yau Haidar ne agidan?"
Cikin jin kunya ya ce "dama nazo wa jan yu su rah ne....."
Ya faɗa a rairaɓe.
Cikin farin ciki Daddy ya ce "shi ne baka faɗa min ba?"
Yana sosa ƙeya ya ce "kayi haƙuri Daddy."
Daddy ya ce "ma yusurah ta zauna."
Bayan ta zauna yayi addu'a san nan ya kalle yusurah ya ce "kina son shi?"
Jin tambayar da Daddy ya yi mata tayi ƙasa da kanta ta kasa cewa komai.
Daddy ya ce "to alhamdulilah shurun kiya nuna min kina son shi."
Sanan ya koma kan Haidar ya ce "kana son ta?"
Shi kam babu kunya ya ce "eh Daddy Ina son ta Kuma zan aure ta."
Shi kanshi Daddy amsar da Haidar ya bashi sai da ya ji kunya.
Daddy ya ce " to alhamdulilah naji daɗi sosai Allah yayi maku albarka."
Duk suka amsa da Amin.
Daddy ya kalle Haidar ya ce " na baka dama ka aiko da magabatan ka."
KOTU
Kai tsaye wajan binci ya tsaya idan ake tsayawa cikin natsuwa ya fara bayani.
Nan fa jikin kowa ya ƙara yin sanyi.
Barester Kamal ya ce "ina so kotu ta bani dama nayi magana da Malam Umaru."
Alƙali ya ce "wannan kotu me Albarka ta baka dama."
Cikin iya makirci Barester Kamal ya ce "duk wannan abinda ya faru kana nufin baka sani ba?,
Ko kuma baka da damar da zaka iya takawa matar ka birki akan abinda tayi ba daidai ba?"
Malam Umar yayi murmushi ya ce "tabbas duk abinda ake min wani na sani bana iya yin magana koda nazo zan yi magana sai kaina ya yi min nauyi wannan dalili ya sa wasu mutane ke cewa akwai asiri a jikina amma ban taɓa yarda ba"
Wani abun kuma bansan ina yin shiba.
A ranar ƙarshe da muka yi faɗa da ita wanda ya sa na fita aranar suka sa Malam Sani ya je ya buge ni da mota na mutu,.
Ni kuma a lokacin da na fito da niyar na bar garin baki ɗaya sai Mansur ya sameni ya ce "min yana da gidan da yake ganawa zan iya zama acan kuma zai kular min da komai nawa,
Bayan na aminci ya kaini gidan shi ya dinga kular min da komai nawa ba a daɗe ba shima ya zo min hankali tashi wai shi ma ana so a kashe shi,
Eshan ya kira Abbi ya ce "sunan gida sheda abokan shi."
Abbi ya ce "yana zuwa dama ba nisa yayi ba."
Bayan suna gama waya Amir ya ce "mu shiga falon Abbi."
Bayan sun shiga Amir ya kawo masu ruwa da abinci ya ce "ga abincin Yaya nan Allah ya sa abincin yayi daɗi."
Eshan ya ce "ai kam baku cin shi kuma dani kuke magana."
Amira naje sun shiga falon Abbi ta kira Hafsat a waya ta ce "tazo gida gabe zasu tafi wajan Ammi."
Hafsat najin haka ta ce "ganinan zuwa."
Ladidi cin ɓacin rai ta fita daga gidan boka tana ai yana abinda za ta yi mashi kuma tayi da na sanin wanan rayuwar ta ta kai tsaye gidan su ta wuce Yayan ta yayi mamakin ganin ta sai yanzu ma ya lura da change dake jikin ta dan cikin ta har ya fito kuma ga rama da tayi cikin mamaki ya ce "ya dai lafiya ki ka shigo a harziƙe?.
Haidar bayan sun gama magana da Daddy ya ce " bari na shiga ciki"?
Daddy na fita ɗakin Haidar ya taso ya koma kusa da yusurah ya ce "ɗago ki kalle fuskar angon ki ko kunya ta kike je ne."