← Book details Dafin Zuciya Part 1 Compelete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 32

Sashe 6

Dafin Zuciya Part 1 Compelete Hausa Novel · about 8 min read

Bayan taje gidan Yayanta habibu ya tambayeta lafiya ya ganta haka tace "maijinta yace tatafi gida sai ya nemeta."

yayan yace "me ki kayi mai?"

tace "ba komai."

Ya ce "bari zan kira shi naji dalili."

Mom tace "Don Allah Yaya kada ka kirashi."
yaya yace "to ki faɗa min laifin da ki kayi masa hakanan bazai koroki ba."

Mom tace "bakomai."

ganin dai yaya zai kira daddy yasa tace "zata faɗa mai."

ESHAN

Eshan can wajan karfi biyar ya shirya shida Abdullahi don she zai rakashi bayan sun isa unguwan suka fara aikin da ya kai su basu gama ba sai gab da mangariba,

Hakan yasa suka shiga masalacin dake kusa dasu idan sukayi sallah sai su wuce .don gobe ma zasu dawo,

Sunata neman inda zasu samu wani abu su sama ciki su sun kusa masalaci,

Suka hango wata yarinya zaune tana sai da kunu da kosai suka masta wajan,

Eshan duk kyamar shi hakan nan yaje yana son cin wannan koko da ƙosai don haka ya yi ma abdullahi magana sukaji wajan da sallama,

Lokacin itakuma yarinyar ta dago tana amsa sallama Damm girjin Eshan ya buga saboda yarinyar da yaki yawan mafarkice.

DAFIN ZUCIYA

✏️By Fatima Bintu Hussain✏️

https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8

https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g

https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*

BONZA BONZA BONZA ina masoya ƙamshi kuma za ku garzayo wajan shaharayen me kayan kamshin nan warda tasaba kawa mako turuka kala kara ga ƙamshi ga sauƙin

Kaji
Sandal chips
Sandal grits
Sandal balls
Sandal flakes
Farce
Senegalese kajiji
Cotton
Halut
Haawi
Sandal wood

All 11 pieces in 200ml:70

200ml turaren wuta wadannan 4500 each

VIPs

Halut 8500
Hawi 8000
Farce 14000
Cotton 5500
Sandalwood 7000

All in 200ml

All 50ml set 1500

50ml turaren wuta 1100 each
50ml VIPs
Halut 2500
Hawi 2000
Farce 3500
Cotton 1300
Kumaza ku garzayo siyan nagari kuɗi a gida me kyau bayayimin tsada domin karin bayani ku tuntubi wanan number 07036170061____________________________________

Allah yasa mu cika da imani

Bisimilahi Rahamanur Rahimin

Page 15

Amira Kam ta danji gaban ta ya faɗi she kam Eshan yama rasa me zai yi duk ya ruɗe Abdullahi ya tambayeshi lafiya yace "mashi zamu yi magana kawai."

Nan suka sai koko da ƙosai chanji sukace ta ɗauka tace "bataso."

shekuma Eshan yace "tasan yarda Zata yi dasu." ta ajiye masu chanji kusa dasu tacigaba da abinda da takiyi."

Shi dai Eshan sai kallon ta yaki don har sai da Abdullahi ya yi mai magana ya tsokanarshi yana cewa "kodai kodai."

Sai ga umma tazo tana ta balai wai idan ban sai da duka ba sai tayimin dukan tsiya tanata jamin alkabai kuma Ni ban ma ta komai bah Sai da wani maƙocin mu yayi mata faɗa sanan ta koma gida dama wani lokacin tana min haka,

Ni kam ban san san da wani kuka ya zomin ba inta koka mutane na ta bani hakuri,

Ina cikin kuka naji ana sharemin hawaye ina dagowa naga mutumin dazu,

Shi kam Abdullahi yana ta kallon ikon Allah don Eshan ya bashi mamaki sosai,

Ni kam bansaba ana laila shina ba sai kawai nakara kuka na haka yai ta lailashina,

Sai da nayi shuru sanan suka shega masalaci bayan sun fito soka bani kuɗi sukaci na bada koko da ƙosan sadaka ,

Zan yi maso godiya wannan mutumin ya ɗagamin hanu kawai suka wuce da kallo nabi su har suka bace ma ganina.

LADIDI

Ladidi haka ta koma gida tana ta murna amma ita fargabanta shin Taya zata shega ɗakin amarya harta daga fulo tasa wannan magani,

Don in dai abinci ne ba tada matsala tunda itace me dafawa amma zata san yarda zatayi tashiga ɗakin tasa,

MOM

Mom bayan tagama faɗama ma yayanta abin da yafaru amma hada karya ta zuga mai yace "bai yarda da abin da ta faɗa ba yakira daddy."

Aikam tanajin ankira dady ta fashi da kuka don tasan Tata ta kare,

Daddy Yana dagawa suka gaisa da yaya bayan sun gaisa yaya ya faɗa ma Daddy abinda Mom ta fadamashi ,

Shekuma daddy yace "hakane amma yama mai da ta."

Mom Kam tayi mamaki amma tasan baha kanan banza daddy ya rufamata asriba tasan da wata ƙasa.

Abbi yau yayi mana siyaiyan kayan sallah umma da yaran ta yayi masu kalla biyar biyar nida Amir kuma ya bama umma kuɗi wai ta saimana kuma ni nasan bazata siyamana ba.

DADDY

Daddy she kaɗai yasan dalilin da yace ya maida Mom

Yusurah Kam jin daddy yace mata mom dinta zata dawo taita muranan kamar wata karamar yaranya,

ALIYU HAIDAR

Aliyu haydar sosai yaki jin dadin aiki yana kula da mahaifiyashi yarda yakamata sai son barka.

Ita kuma mamanshi ganin yanada aiki yanzu ta fara mashi magana akan aure.

Please share fisabilila

DAFIN ZUCIYA

✏️By Fatima Bintu Hussain✏️

https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8

https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g

https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*

BONZA BONZA BONZA ina masoya ƙamshi kuma za ku garzayo wajan shaharayen me kayan kamshin nan warda tasaba kawa mako turuka kala kara ga ƙamshi ga sauƙin

Kaji
Sandal chips
Sandal grits
Sandal balls
Sandal flakes
Farce
Senegalese kajiji
Cotton
Halut
Haawi
Sandal wood

All 11 pieces in 200ml:70

200ml turaren wuta wadannan 4500 each

VIPs

Halut 8500
Hawi 8000
Farce 14000
Cotton 5500
Sandalwood 7000

All in 200ml

All 50ml set 1500

50ml turaren wuta 1100 each
50ml VIPs
Halut 2500
Hawi 2000
Farce 3500
Cotton 1300
Kumaza ku garzayo siyan nagari kuɗi a gida me kyau bayayimin tsada domin karin baya ku tuntubi wanan number 07036170061

Allah ya yafema

Bisimilahi Rahamanur Rahimin.

Page 16

Mom washe gari tun da safe yaya yatasa keyarta ya maidata gidan daddy.

Yusurah tana ta murana daddy yace mata ta kwashe kayan ta daga ɓangaren mom ta koma na amarya badan tasoba takoma can.

LADIDI

Ladidi tana zaune tana ta tunanin ta yan zata shiga ɗakin amarya ta ajiyi maganin nan tana cikin tunani taga amarya ta fito zata shiga bayi aikam tana shiga bayi ladidi tayi maza ta shi ga ɗakin.

Amira tunda wanan mutumin yatafi na kasa nasuwa abin da ya faru tsakanina dashi duk ya dameni haka nai ta aikin sai da koko da ƙosai bangama ba sai wajan ƙarfi tara nakoma gida

Eshan tunda suka tafi Abdullahi yaki tambayan shi dama ya sanine ya kalle Abdullahi yace "itace."

Abdul yace "bangani itace ba."

Eshan yace "bazaka gane ba itace niki mafarkin ta kullum tanacewa na taimakamata kuma na dau alkawarin koda zan rasa raina zan taimakamata."

She kam Abdul yaga abun mamaki don yama kasa magana anya Eshan bai taɓuba daga ganin yarinya baka santa ba duk kabi ka haukace.

Ladidi da sauri ta shiga dakin ta ɗaga fullo ta sa ka maganin ta maida da sauri ta fita don kadama a ganta.

Amira dana ba ma umma cinikin da nayi ta wanki komai sainan taɓani wasu tsofaffin kaya da ka gansu kasan sunji jiki wai sune kayan sallah mu nida Amir kuma kayan gonjone ta siyamana.

Ama duk da hakama sai murna mu ke nayi nashiga ɗaki naga Amir ya tashi bacci zazzaɓin ya sauka abincin da umma ta bani mukaci tare dama na dauko mai koko da ƙosai a leda na ɓoye ban bari umma ta gani ba.

Ammi ta dunka mana kayan sallah taba ma wani mai mota ta haɗa shi da number Abbi idan yazo ya kirashi hada yan kayan ciyeciye.

Mai mota daya iso yakira abbi ya amsa kayan abbi na dawo wa gida ya shige ɗakin mu yaba mu yace Amminmu tabada a kawomana

Muna jin yace Ammi mu kai ta kuka na ce "dan Allah abbi ka kai mu wajan ta."

Abbi yace "ba yanzu." ba ya rarrashemu yace "mu ɓoye kayan kada mu bari umma tagani."

Mom tunda Takoma gidan daddy ta kasa gane kansa gashi sai tayi kusan kwana uku bata ga yusurah ba gashi daddy ya amshe wayuyin ta duk wata hanya da Zatayi kira wani babu.

Don daddy yasa doka kada wanda ya aramata waya a gidan gashi ya hanata fita

Please share fisabilila

DAFIN ZUCIYA

By Fatima Bintu Hussain

https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8

https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g

https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*

BONZA BONZA BONZA ina masoya ƙamshi kuma za ku garzayo wajan shaharayen me kayan kamshin nan warda tasaba kawa mako turuka kala kara ga ƙamshi ga sauƙin

Kaji
Sandal chips
Sandal grits
Sandal balls
Sandal flakes
Farce
Senegalese kajiji
Cotton
Halut
Haawi
Sandal wood

All 11 pieces in 200ml:70

200ml turaren wuta wadannan 4500 each

VIPs

Halut 8500
Hawi 8000
Farce 14000
Cotton 5500
Sandalwood 7000

All in 200ml

All 50ml set 1500

50ml turaren wuta 1100 each
50ml VIPs
Halut 2500
Hawi 2000
Farce 3500
Cotton 1300
Kumaza ku garzayo siyan nagari kuɗi a gida me kyau bayayimin tsada domin karin baya ku tuntubi wanan number 07036170061

Allah ya yafema

Bisimilahi Rahamanur Rahimin.

DAFIN ZUCIYA

✏️By Fatima Bintu Hussain✏️

https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8

https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g

https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*

BONZA BONZA BONZA ina masoya ƙamshi kuma za ku garzayo wajan shaharayen me kayan kamshin nan warda tasaba kawa mako turuka kala kara ga ƙamshi ga sauƙin

Kaji
Sandal chips
Sandal grits
Sandal balls
Sandal flakes
Farce
Senegalese kajiji
Cotton
Halut
Haawi
Sandal wood

All 11 pieces in 200ml:70

200ml turaren wuta wadannan 4500 each

VIPs

Halut 8500
Hawi 8000
Farce 14000
Cotton 5500
Sandalwood 7000

All in 200ml

All 50ml set 1500

50ml turaren wuta 1100 each
50ml VIPs
Halut 2500
Hawi 2000
Farce 3500
Cotton 1300
Kumaza ku garzayo siyan nagari kuɗi a gida me kyau bayayimin tsada domin karin baya ku tuntubi wanan number 07036170061

Allah ya yafema

Bisimilahi Rahamanur Rahimin.

Page 17

Abbi bayan ya ba mu saƙan yafita da tausayin sosai sai yayi mana addu'a.
Chapter 6 · 0% Book details