Sashe 22
Dafin Zuciya Part 1 Compelete Hausa Novel · about 8 min read
Abbi yana tafiya suna gaisawa da mutane a haka yar ya isa gidan su mutanan gidan sunyi murnan ganin shi sosai dan son san tunda ya zo basu babu cin mara daɗi .
Bayan an gama gaisawa ya shiga Part ɗina da Ammi ta zauna a gidan shigan shi falon sai zuciyar shi ta kare har sai da ya zubar da hawaye yana tuna kalar rayuwar da suka yi a wannan waji ƙaddara ta zo ta dauƙe shi ta maida wani gari wanda hakan yayi sular rabuwar shi da masoyiyar shi amma bai fidda ran zai maida ta ba tunda yaga alamun sauƙi tattare da ita part ɗin yayi datti sosai hakan yasa ya fara kaƙaɓe korar bayan ya gama ya share ya gyra ko ina ya shiga wanka da ya fito ya shiga ɗaki har ya kwanta sai kuma ya fars ma tunanin yaran shi da Umma ta tafi da su ɗan shi bai samu labarin suna gidan gyaran haliba.
Tuna wa da su yasa ya dauƙi wayar shi ya kira wani abokin shi ɗan garin su Umma ya ce ma shi "Dan Allah yaje gidan su Umma ya duba mashi yaran shi koma ya dauko su ya daura su a mota aka wo su funtuwa."
Abokin shin cike da mamaki ya ce "yan zu bakasan abinda yake faruwa ba?"
Gaban Abbi ne ya faɗi ya ce "subuhanal me yake faruwa?"
Nan abokin shi mai suna Sani ya faɗa mashi abinda ya faru ya ce " ranar Monday ma za'a koma Cotu."
Sosai Abbi ya girgiza da jin abinda ya faru san nan ya ce "dan Allah ina son ka dau ko min yaran ba tare da kowa ya sani ba."
Abokin shi ya ce "kana funtuwa ne?"
Abbi ya ce "eh na shigo funtuwa."
Abokin shin ya ce "gobe zai kawo su dan zai zo wani aiki a funtuwa kuma yau zai ɗauko zu su kwana a gidan shi gobe sai su taho tun da safe."
Sosai Abbi yaji daɗi ya ce "ya tura mashi da account number ɗin shi zai sa mashi kuɗin da zasu yi na mota."
Abokin shin ya ce "haba ɗan Allah wani kuɗi zaka bada ai duk ɗayane."
Daga haka su ka yi sallama san nan abbiy ya kwanta yana mamakin abinda yaji Umma tayi ita da uwar ta.
Ladidi koda suka je asibiti da kyar aka amshe ta likitoci sun sha wahala Sosai kafin suka tsaida jinin dake zuba san nan suka mata allurar bacci.
Yusurah tayi mamakin ganin irin gidan su Haidar amma ta ɓoye mamakin ta.
A tunanin ta zataga Maman Haidar tsohuwa amma ta ganta Ma sha Allah kamar ba ita ce ta haifi Haidar ba.
Sosai Mama taji daɗin ganin Yusurah tazo gaishe ta nan tasa masu aiki suka fara haɗa mata abinci kala-kala dan dama Haidar bai faɗa mata zai kawo Yusurah ba.
Ita kam ganin yanda Mama take ta nan nan da ita ya sa taji Mama ta kwanta mata a rai sosai.
Cikin jin kunya suka gaisa da Mama tana ta yin ƙasa da kai wai ta tana jin kunyar Mama sai da Mama ta ce "niki bar jin kunyata ni Mamar ki ce."
Yusurah tayi shuru ita dai Haidar ne ya ce "wai ke kunyar Mama kike ji ko?"
Shuru tayi mashi Mama ta ce "ka wuce ka tafi kada ka takura mata."
Dariya yayi ya ce "Mama saboda kinga ƴarƙi kike kora ta."
Mama tace "an kora ɗin ka wuce ka bamu waji."
Fira yayi yana dariya.
Yusurah yau kusan a nan ta wuni sai bayan la'asar yazo su tafi sosai Mama ta haɗa mata kayan aziƙi irin su turare atamfa main shafawa haka ta haɗa mata su a jaka me kyau.
Yusurah tai ta godiya koda suka taho sunzo wani ƙaton shopping Haidar yace "zu shiga ciki."
Allah sarki Ladidi jikin ta yayi tsana ni sosai bata gane wanda yake kan ta shi kan shi Yaya ganin halin da take ciki jikin shi ya yi sanyi sai yayi dana sanun dukan da dama tun farko yafi ta malam da ya ce abin komai a hankali.
Saboda cikin ya ɗanyi girma hakan yasa yaron cikin ta ya mutu wanda haka yasa sai an mata CS za fitar da gawar yaron.
Amira nan falon suka zauna ana ta fira bayan mutane sun tafi Aunty Fatima ta zo ta zuna suka ci ga ba da fira nan Amira je faɗa masu abubuwan da suka fuskan ta a gidan Abbi har su Farha sai da su ka yi kuka jin wannan abin ganin Aunty Fatima ta dauki zafi yasa Ammi ta ce "kada suyi komai su bar mai Allah zai saka masu daga haka aka kashe maganar."
Su Eshan daga masalaci suka ɗan zagaya gari daga nan suka tafi gidan su Ammi.
Su Amira ana ta fira ta ɗauka ɗiyar Aunty Fatima takwarar ta ta rugume kusa da ita kuma Minal ce ta isheta da surutu.
She Kam Amir yana kan cinyar Ammi Minal tayi kuka ta gaji wai sai ya ɗaga mata cinyar Ammin ta.
Suna ta fira su Eshan suka shigo da sallama duk suka amsa.
Suka ida sa suka zauna san nan a ka ci ga ba da gaishe gaishe Ammi ita fa kunyar Eshan take ji sai sunar da kai take amma shi kam Eshan babu batun wata kunya a tare da shi saima ai kama Amira harara da yake.
Aunty Fatima ce ta ce "ina sirikin nawa?"
Eshan aka yi ƙasa da kai ana sosa ƙeya wai yaji kunya.
Dariya Aunty Fatima tayi ganin Eshan yana sosai kai yasa ta gane shine.
Ta nuna shi da hannu ta ce "kace kaine sirikin nawa?"
Ga mamakin ta sai taji ya ce "eh wallahi."
Ido ta zo a zuciyar ta tana cewa sannu mara kunya.
Ammi kam tashi tayi dan ta lura kwata kwata babu kunya a gareshi.
Yaya Faruk ne ya ce ma Aunty Fatima "kin san wannan?"
Ya faɗa yana nuna Ahmed.
Kallon shi take kamar ta san shi amma ta mata.
Dariya Ahmed yayi ya ce "ai dama ba lailai ta gane ni ba."
Yaya Ahmad ya ce "Ahmed ɗun Aunty Maryam."
Zumbur Aunty Fatim ta muƙe tana maimai ta suna Ahmad tana ce wa "Yaya Ahmad dama rai kangare."
Dariya ya yi ya ce "wallah kin ga ikon Allah ko."
Daga haka suka shiga fira har Ahmed ke cewa nan da kwana huɗu Mame zata zo.
Sosai suka ci ga ba da murna.
Suna cikin farin ciki ɗiyar Aunty Fatima ce ta fara kuka Aunty Fatima ta ce "to yanzu ai sai ki kawo ta duk kin kama ta kin riƙe kin hana kowa."
Tashi Amira tayi tana zumbura mata baki taje ta kaima ta ita ta masa ta shayar da ita Amira ta taso ta dauka sai taji
Eshan yace " kawo ta nan."
Zuwa tayi ta miƙa mashi.
Su Hafsat kunya duk ta ishe su ganin Aunty Fatima tana falon zaune kuma ga yaya Faruk a wajan.
Sallamar Abbi suka ji
DAFIN ZUCIYA
THE HIDDEN OF THE TREASURE OF THE HEART
BY FATIMA BINTU HOSSEN
https://chat.whatsapp.com/Jp93APpPrfe9IezRu9zH91?mode=ac_t
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
🦚🦋THE NOBLE WRITER'S TEAM🦋🦚
(🦚✊DEDICATION IS OUR STRONG✊🦚)
ALHAMDULILAH NAKUSA SAKA THE END
Bisimilahi Rahamanur Rahim
Page 53
Sallamar Abbi Suka ji su duka suka amsa ya shigo ya zauna duk suka gaisa.
Amir ne ya taso ya zo ya zauna kusa kusa da Abbi Yana ce wa "Abbi Ina ta neman ka."
Dariya Abbi yayi ya ce "naji na huta ne nima."
Abokin Abbi bayan sungama waya da Abbi ya tafi unguwar su Umma yana zuwa ƙofar gidan aka yi Sa'a yaran sun fito waje.
Suna ganin abokin Abbi Suka ruga wajan shi suna murna shekam abokin Abbi ya ce "kuje ku dauko kayan ku zan kai ku wajan Abbi."
Suna murna suka tafi dama ba wani jin daɗin gidan suke yiba bayan sun dauko kayan su suka kama hanya suka tafi gidan Malam Sani.
Abbi ya ce "ina Ammin ta ku?.
Aunty Fatima tace "bari na yi mata magana."
Aunty Fatima ta tashi ta tafi ta kira Ammi.
Tare suka shigo falon tunda ta hango Abbi ta kura mashi ido tana kallon shi she ma ita yake kallo har ta ƙara so .
Bayan ta ƙa ra so ta gaida Abbi.
Bayan ya amsa yayi gyran mura ya ce "ina son kowa ya maido da hankalin shi kaina zamu yi magana kuma ina so zan baki haƙuri akan abinda ya faro."
Eshan da Ahmad da Abdul sai su Farha suka tashi zasu fita dan gani abin na family ne amma Abbi ya ce su dawo su zauna ayi dasu an zama ɗaya.
Abbi ne ya ce "Assalamu alaikum."
Sukuma suka amsa da wa'alaikum salam.
Abbi ya ce "zan fara da Amira da Amir dan Allah ku yafe min ina me neman yafiyar ku wallahi duk abin da yake faruwa ban sa ni ba hasa li ma bana a cikin haiyaci na dan Allah ku ya fini."
Ya ƙara sa maganar da hawaye a fuskar shi.
Su duka jikin su yayi sanyi Amira Sarkin kuka har ta fara kuka ganin mahaifin su yana kuka yana neman yafiyar su.
Ciki kuka ta ce "wallahi Abbi mun yafe maka duniya da lafira mun da ma bamu riƙe ka a raiba kuma ina yawan faɗa ma Amir kada ya riƙe ka a rai asiri ne akai maka."
Kowa da mamaki ya kalle Amira jin ta ce asiri ne aka yi ma Abbi.
Ta ciga ba da cewa "nasan zaku yi mamaki ko?"
Ta ce "wata rana Umma ta ce nazo na raka ta wani waji bayan mun fita muka kama hanya wani daji ne mukai ta tafiya a ciki dan ni nayi tunanin wani abu Umma zata yi min sai naga mun hau wani ɗutsi babba muka shiga wani ramin a dutse wani mutum muka gani babu kyaun gani gashi ƙazami sai wari yake har sai da na tushe hanci na,