Sashe 11
Dafin Zuciya Part 1 Compelete Hausa Novel · about 8 min read
Abdul yace "yana wajian aiki yanzu haka ma bai san halin da Amira ta ke ciki ba na ɓoye mashi dan kada ya bar aikin ya taho."
Abbi yace "idan ya dawo ina son ganin shi kai kuma Allah ya saka maka da a'lkairi na gode."
Abdul yace "babu komai Baba ai su Amira ƙanenan mu ne."
Nan yake faɗa mashi abinda ya faru da abinda Likita tace.
Abbi yaji daɗi sosai har sai da yayi sujadar shukur jin Amira ta fara dawowa dai-dai.
Ganin Abbi ya dawo yasa Abdul yayi mai sallama ya tafi.
Ladidi tana tafiya ƙasanta ya na mata zafi gashi inda mai adaidaitasahu ya bigita yana mata zafi.
Tana tafiya tana gwale ƙafa' fu a haka har ta iso gida ganin kallon da Amarya take mata yasa ta tsargo kar dai ace ta san abinda ya ke faruwa?
Umma da kyar aka amshi Mama tana zaman jira afito da Mama.
Tana ganin wani likita ya fito yasa ta nufe shi tana tambayanshi ya mai jiki.
Yace mata sai dai haƙuri Allah yayi mata rasuwa
DAFIN ZUCIYA
✏️By Fatima Binta Hussain✏️
https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
Bisimilahi Rahamanur Rahimin
Page 28
✨✨✨
Yusurah duk tasa kanta a damuwa ga kaunar Haidar da isheta itafa idan zai yarda ya sota zata haƙuri da karatun ta aure shi.
Mom hankalin' ta ya ɗan kwanta ganin kishiyar ta bata ita take ba.
Kuma ta kyautata mata tana bata girman ta a matsayin ta na uwar gida amma Mom ba shine ga bantaba Dan da anyi sallah jibi washa gari zata koma Nijar.
Aliyu Haidar anta shirye shiryen sallah yayi ma mama dinkuna ga kaji ya siyo wainda za a yi amfani da su kuma ya dauko ma Maman shi yan' aiki.
Yanzu da anyi sallah ya keso yaje ya nemo family din Baban shi.
Duk da yasan bason shi suke ba amma zai je ya nemo su.
Daddy yanzu kusan komai nashi ya dau ra Aliyu akan komai nashi koma ya yar da dashi shiyasa baya shaku a kanshi.
Ladidi ganin kallon da Amarya take ma ta yasa tayi sauri ta shige ɗakin ta tana sauki ajiyan zuciyar.
Amarya ganin ta shiga ɗaki tayi dariya tace a juri zuwa rafi wata rana tulu zai fashi.
Abbi dama shine yake kwana a asibiti.
Gashi gobe sallah yana fita yaji kasuwa yayi masu siyaiyan kayan sallah ya saima Amira da Amir wasu kayan dan yaga kayan da Umma ta saya masu.
Daga kasuwa gidan wata mata ya wuce warda ta ta dade ba yi masu aiki yaji ya nemi alfarma tazo ta zauna da yaran shi.
Matar bata iya yi ma Abbi musu saboda bazata manta halacin sa garita ba tace mai Tom ba matsala.
Dama mijin ta ya rasu tana da yara kuma Abbi yace "zata iya tahu wa da wasu daga cikin ya' yan nata ta dauke yaran ta guda biyu suka tafi gidan Abbi."
Abbi na kaita gida ya koma asibiti san da yaje ya iske Likita a ɗakin suka gaisa ya basa sallama yace bayan sallah su dawo tunda jikin da sauƙi.
Umma wani razanane ihu' tayi jin ance Maman ta ta mutum mutane nata bata haƙuri, sai ga wani Babban Likita ya zo ya shiga ɗakin da Mama take yana zuwa ya gane bata mutu ba tashiga duguwan suma ne ya bata taimakon da zai iya ya ce a chanza mata ɗaki ana fitowa da ita Umma ta ruga tayi wajan ta wata Likita tace ma ta bata mutu ba tashiga duguwan suma ne.
Eshan ya kira "Abdul yace ya haɗa shi da Amira indai da gaske yake tana lafiya dan ya yarda Amira ba lafiya take ba dan da abinda ake ɓoye mai"?
jin tambayan da Eshan yayi mai ya bazata "yace tana fa lafiya yau banje wajinta ba."
Eshan "yace ɓoyemin da kakeyi baya da amfani ka faɗa min me yake faruwa?"
Abdul ganin baya da mafita yasa yace" kayi haƙuri na ɓuyema Amira ta manta komai da kowa."
Wani bugu da

𝐵𝑖𝑠𝑖𝑚𝑖𝑙𝑎ℎ𝑖 𝑅𝑎ℎ𝑎𝑚𝑎𝑛𝑢𝑟 𝑅𝑎ℎ𝑖𝑚
𝙿𝚊𝚐𝚎 29
✨✨✨
Amira an salame su daga asibiti suka wuce gida duk da bako wa take yarda da shi ba sai Amir Abbi ma ba wani sosai take yarda da shi ba.
Eshan wani wawan bugu ya kaima taiburun gless da ke gaban shi cikin ɗaga murya ya fara magana.
Me yasa ka ɓuye min ashi baka da hankali shi ya sa hankalina ya ƙi kwanciya ni nasan da abin da ke damun ta.
Jin yanda yake ta faɗa yasa Abdul ce wa "kayi haƙuri ba dan komai na ɓoyema bana so hankalin ka ya tashi ka kasa aiki shi yasa amma yanzu ma taji sauƙi tunda ta na magana da Amir ance ko wani lokaci zata iya dawo wa daidai."
Eshan yace kana nufin in ta Zama har sai ta dawo daidai ke nan to ayau zan dawo.
Ladidi saboda yarda kasan ta ke mata zafi yasa ta shiga cikin ruwan saboda azaban da kasan ta ke mata tana shiga ruwan zafi wani ihu ta saki wanda sai da Amarya taji amma tai ma ta banza ta nuna ma bata san tana gidan ba.
Sai da Ladidi tayi ruwan zafi ya kai biyar sanan ta haƙura duk da haka tana jin zafi har ta fara tunan ko dai taji cewo a wajan ne gashi Boka ya ce sai yayi sau goma kafin burin ta ya cika anya bazata haƙura ba idan ta tuna abubuwan da tayi sai taga wanan ba komai bane ba tunda tana azumi taji tayi zuna meye bazatayi ba
Umma sun koma ɗakin da aka chanza masu inda wani Likita ya ƙara duba Mama yace "ko da ta farka zai yi wuya ta farka cikin hankalinta dan bulet din ya taɓa ƙwaƙwalwan ta kuma idan aka samu kalar haka yawan ce mutum haukace wa yake yi nan fa hankalin Umma ya ƙara tashi tana mai dana sanin zuwan su wajan."
Ammi da ta faɗa ma mahaifiyarta zata yi tafiya zataji ta duba yaran ta don hankalin ta ya kasa kwanciya Inna ta hanata zuwa tace gwara ta tura Babban Yayan mu yace da anyi sallah da kwana ɗaya zai tafi.
Eshan Ahmad ya kira ya faɗa mashi halin da Amira ke ciki shima Ahmad ya bashi haƙuri ya bari su gama aiki amma yaki haƙura.
Kusan ƙarfi biyar da rabi yaje airport yayi sa a yana zuwa yasa mu jirgin da zai tashi ƙarfi 6:00pm nan ya zauna har lukaci yayi suka tashi.
Amira yanzu tana samun kulawa wajin Mama mairo tana kula da ita sosai kuma hakan yayi ma Abbi daɗi.
Yau aka ga watan Sallah kowa wani Musulmi Babba da yara suna murna da ganin watan Sallah ƙarama.
Ladidi yanzu ta rage jin zafi sai ƙai ƙayi da take ji ga wani ruwa mai wari yana fita daga kasan ta hankali ya tashi to meye wanan kar dai ace ta kwashi wata cuta.?
Eshan karfe 7:00 pm jirgin su ya sauka a airport din Abuja Abdul ne yazo ya dau ke shi.
Suna fara tafiya Eshan yace "ya kai shi wajan Amira."
Abdul yace "dare yayi ka bari sai da safe sai muje."
Eshan yace "idan bazaka kai ni in gantaba sau ke ni anan na samu wanda zai kaini."
𝑫𝑨𝑭𝑰𝑵 𝒁𝑼𝑪𝑰𝒀𝑨

𝑩𝒚 𝑭𝒂𝒕𝒊𝒎𝒂 𝑩𝒊𝒏𝒕𝒖 𝑯𝒖𝒔𝒔𝒊𝒏✨✨✨
𝑩𝒊𝒔𝒊𝒎𝒊𝒍𝒂𝒉𝒊 𝑹𝒂𝒉𝒂𝒎𝒏𝒖𝒓 𝑹𝒂𝒉𝒊𝒎
𝑝𝑎𝑔𝑒 30
Amira tana ta samun sauƙi sai muce Alhamdulilah dan yanzu tana yarda da mutane sosai dan yanzu ta gane Abbi.
Eshan haka suka tafi gidan su Amira.
Amira suna zaune ita dasu Amir su suna fira ita kuma tayi shuru hakanan taji gaban ta yana faɗuwa.
Umma hakan yasa ta kira yan uwan su ta fara faɗa masu abinda ya faru kowa sai ya tambaye ta garin ya haka ta faru.??
Ina suka ji da har aka harbe ta saboda inda yan bindigan suka kai hari sun sab daji ne mai haɗari to me ya kai su.??
Eshan san da suka isa ƙofar gidan su Amira suka iske Abbi a waje yana waya sai da suka tsaya ya gama wayan, san nan suka gaisa bayan sun gaisa suka tambaye shi me jiki.??
Yace "me jiki taji sauƙi Alhamdulilah."
Suka tambaya ko zasu iya ganin ta.???
Abbi yace "su shiga ciki."
Amira suna zaune kamar ɗazu su suna fira ita kuma ta yi shiru.
Sallama suka ji ana yi wanda wannan Sallaman da aka yi yasa gaban Amira ya faɗi.
da gudu Amir ya tafi ya rungume su yana cewa "Yaya Eshan Yaya Abdul kwana biyu kun manta da mu ko."
Eshan yace "sorry Brother bamu manta da kuba aiki ne yayi mana yawa amma yanzu gamu."
Amir yana dariya yace "Tom shikinan tunda ga ku kunzo."
Abdul ya tambaye shi yace "ina Amira?"
yace 'ga tacan tun ɗazu tayi shuru muna mata magana tayi mana shuru bamu san me yake damunta ba yanzu bata son magana.??
Eshan tana ina.??
Amir yace "gata can."
Abbi da yake bayan su yana Kallon su yana ta murmushi "yace ma Amir kaga Yayun ka ka manta da dani ko.??
Amir yayi dariya yace "a'a Abbi."
Abbi yace "su shiga ciki."
suka shiga da sallama Amira na jin sallaman tayi saurin ɗagowa suka haɗa ido da Eshan wanda tunda suka shigo yake kallon ta tabbas ta rame sosai ta kuma yi haske shi sai yaga hakan ma tafi kyau.
Ladid abu sai gaba yake yi gashi Malam yace "kada ta ƙara fita bada izinin shi ba gashi azaba ta fara isan ta ga dare nayi ita kam taga ta kanta ya zatayi yanzu.?? gaskiya dole gobe tafita taji asibiti a duba lafiyar ta.