Sashe 14
Dafin Zuciya Part 1 Compelete Hausa Novel · about 8 min read
ƙitttttt yaji Umma ta kashi wayan tabbas yasan maganan shi tayi mata zafi amma ƙaramar ƙwaƙwalwan ta bazai kawo mata komai ba tabbas zasu yi mamakin abinda zai faru nan gaba.
Eshan ganin Abbi Yana ma Umma faɗa yace "ma Abbi she zasu tafi."
Abbi yace "ina son magana da ku."
jin haka yasa Eshan yace ma "Farha ta shiga ciki."
tana shiga ɗakin su Amira ta same ta tana ta kuka Hafsat tana bata haƙuri tana lalashin ta.
Farha ta dafa ta tace "friend me yasa kike kuka dan Yaya yace yana son ki?"
Ko baki son shine?
Amira ta girgiza mata kai tace " ni baku san abinda nike ma kuka ba yanzu bansan me Umma zatayi min ba?"
Farha tace " in sha Allah babu abinda zai faru ki kwantar da hankalin ki".
Abbi bayan tafiyan Farha yace "da gaske kana son Amira?"
kaitsaye yace "eh da gaske yake."
Abbi yace to Ma sha Allah me ye aikin ka kuma me nene cikakken sunan ka?"
Eshan yace "sunana Muhammad Ahmad."
Abbi yace "ma sha Allah kace ta kwara nane."
sukayi dariya sanan yace "ni soja ne har nakai matsayin Genaral."
Abbi ya gwolalu idanu yace "Ganaral fa kace"?
Yace "eh amma bada wannan sunan nike aiki ba ina aiki ne da Muhammad".
Abbi yace "ikon Allah kenan Allah me yanda yaso."
san nan Abbi yace "ina so naga mahaifinka?"
Eshan yace "bakomai In sha Allah zan faɗa mashi".
Tofah Abbi da wuri haka
Please share and comment
DAFIN ZUCIYA
✍️By Fatima Binta Hussain✍️
https://chat.whatsapp.com/CBtvAeshrDyAlqXRA7d4sM
https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
Bisimilahi Rahamanur Rahim
Page 36
Abbi jin abinda Eshan yace yasa yace "Ma sha Allah yanzu zan nemeka ."
Sukayi ma Farha magana ta fito suka tafi Hafsat sukayi musayar number waya.
Mom sun Kama hanyar zuwa Nijar har sunyi nisa suka yi hatsari babba mota tabi ta kansu nan take ƙawar Mom ta rasu ita kuma Mom tayi yi raunuka sosai..
Maman Umma yanzu Munsur yasa ana kula da ita ba laifi dan yana so da taji sauƙi a sh iga kotu dan yana so ayi ta ta ƙare.
Ladidi yau ta koma wajan boka yace "zai mata duk abinda take so."
Amma sai ya sadu da ita haka ta ƙara amince mai duk halin da take ciki.
Eshan babu wasa yana komawa gida ya faɗa ma Abba abin da Abbi yace sosai Abba yaji ɗadi ganin abinda soke so yau gashi rana tsaka da kanshi yaje ya neme ma kanshi aure dan haka baza a ɗau lokacin ba zai je da yan uwan sa ya nemanai aure.
Mansur ne a wani gida wanda ya gaje da haɗuwa humm bazan iya zaiyana maku haɗuwar gidan nan ba.
Wani tsohine zaune kan kujera wanda da kuna haɗa ido kwar jinin shi zai haskama fusaka ga hasken musulunci a tare dashi.
Magana suke yi shida Mansur cikin ladabi Mansur yace "gaskiya Baba bazan iya haƙura ba."
"duba kaga wannan matar rayuwar ka taso ta salwantar mana da kai."
Baba yace "ai bai kamata kai ka beye ma mutum ba ni kabar waynan maganan Ni da kaina nasan hukuncin da zan yanke."
Mom wanan hatsari ya tada ma mutane hankali wani mutumi ne ya ɗauke wayan Mom ya Kira Daddy ya faɗa mashi abinda ke faru hankalin su Daddy ya tashi inda suka kama hanyar Maraɗi shida wasu yan uwan ƙawar Mom ba ƙaramin tashin hankali suka saƙe shigaba ganin halin da suke ciki ba idan a ka kwashe su aka yi asibiti da su suna zuwa a kace ai balaraba ta rasu inda aka yanke ma Mom ƙafa.
Bayan wata biyar
Abubuwa da yawa sun faru masu daɗi daga kasin haka.
Komai na tafiya yanda ya kamata idan su Ladid basu fa,sa saɓa ma Allah ba.
Mom har yanzu tana asibiti tayi nadama sosai take kuka akan rayuwarta ta baya.
Allah sarki rayuwa kenan shiyasa ba a fida rai ga rahamar Allah gafurur rahim ne Allah ka gafarta mana zuni ban mu kasa muyi karshe me kyau.
Ladidi yau Malam ya gaje da halin ta gashi ta koma wata mara lafiya da ita ya kasa gane kanta ga yawan amai da takeyi Malam ya tasa ta gaba sukaje asibiti idan a ka dubata gwajin farko aka gane tana da ciki tsawon sati biyar.
Aliyu Haydar
DAFIN ZUCIYA
BY FATIMA BINTU HUSSIN

(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*
Bisimilahi Rahamanur Rahimin
Page 38
Assalamualaikum Ina maku Barka da sallah fatan anyi sallah lafiya ina maku fatan alheri.
Fatan anci nama Tom Allah ya amsa mana ya kaimu badin badadi.
Bisimilahi Rahamanur Rahimi
Page 37
Asibiti bayan anyi yan gwaje-gwajen da yakamata ayi aka bata salama.
Mama tana komawa gida ta fara masifa akan uban me yasa Mansur ya taimake ta ai da ya barta haka tunda inta ma tana da masu kula da ita.
Mansur "yace hummm ai da kinsan kalubalen da ke gaban ki da baki yi wanann haukan da kike yi ba."
Mama tace "ai babu wanda ya isa yayi min wani abu dan ubanshi."
Dariya Mansur yayi yace "ki saurari niko ma mene ne akwai ranar kin dilanci."
Wani uban tsaki Mama tayi tace "munje zuwa."
Abbi bayan ya rakasu ya koma gida ya yanke shawarar faɗa ma Umma.
Bayan ya faɗa ma Umma duk abinda ya faru Umma wata uwar ashariya ta mulmulu ta bugama Abbi.
Tace "walahi Baku isa dan ka raina min wayo baza ka faɗa min to walahi Ni xan zaɓama Amira mijin aure kuma sai wanda yayi min zata aura."
Abbi jin abinda Umma ke cewa ya sa ya ce "wallahi ki bini a hankali ko kuma kiyi ta auren ki." ya karasa maganan cike daɓacin rai.
Abba bayan sun koma gida ya faɗa ma su mame abinda ya faru da abotansu da Abbi sosai itama tayi murna.
Bayan Eshan ya dawa aka Faɗa mashi komai kamar yayi hauka dan murana ya tafi zai ɗaga mame sama tace kai dalla Malam dakata Ni zaka ɗaga to ai kam yanzu za a fasa ta ƙara sa maganan tana hararan shi.
Cikin nishaɗi ya kama kunnuwan shi ya ce "ha ba Mame ki ka ce a fasa ai sai da a kwashi gawata."
Aliyu haydar ganin ya ƙara du bawa ya ga dai location dinne ya sa ya kira number Yusurah.
Yusurah ba Yan angama jira komai na kayan abinci shiga ɗaki ta ƙara gyara fuskan ta tayi kyau sosai kamar ka sace ta ka gudu.
Tana gamawa ta ɗau wayan ta ta fita falo tana kallo a TV taga kira ya shigo wayan ta tana dubawa taga number da tayi save ce da Hayatin cikin sanyin jiki ta ɗaga tayi salama shima cikin sanyin murya ya ɗaga ya ce "ina a bakin gat.". Ta ce "to ina zuwa."
Eshan cikin nishaɗ ya fita daga falon Mame ya tafi bangaran shi.
Ya na zuwa ya kira Ahmad ya ce" albishirin ka?"
da ga bangaren Ahmad ya ce "haba malam ai ko miye ka bari ayi salama ko?"
Cike da haushi Eshan ya ce " to saboda farin ciki na manta da salama".
Ahmad ya ce "zanso naje abida ya sa ka farin ciki haka?"
Eshan ya ce "to yau an kai kaɗin biki na."
Ciki da mamaki Ahmad ya ce " gizo kunnuwa na ke min ne kome?"
Eshan ya ce "to ɗan iska daya ke ina yi maka wasa."
Ahmad ya ce "a'a abinda ya sa kaji nace haka saboda na san mata basa gaban ka. Kuma sanan ɓan ta ɓajin kayi magana akan wata mace ba sai Amira kana nufin kuɗin bikin ka dana Amira a ka kai?"
Ciki da jin haushi Eshan ya ce "kai wai kai ya zan kawo maka magana me makon ka tayani farin ciki zaka zuba kana min maganganu marasa kai da ƙafa."
Ahmad ya ce "shekenan Allah ya sa Alkairi ya kuma kaimu lokacin rai da lafiya gaskiya am so happy."
Eshan ya ce "amin ya Allah shiyasa nike sonka
Ahmad ya ce "nima cikin satin nan za a kai kuɗi amma ina so na shigo Abujan mu gaisa da Abba."
Cikin farin ciki Eshan ya ce " yaushi zaka shigo?"
Ahmad ya ce "ranar Friday In sha Allah."
Eshan ya ce "Allah ya kawo ka lafiya."
Ahmad ya amsa da "Amin daga nan suka yi sallama."
Umma yau ta shirya zata koma Zamfara dole sai ta koma wajan boka sai dai duk abinda zai faru ya faru

Page 39
Bisimilahi Rahamanur Rahim
Mansur yana fita daga gida kai tsaye kotu ya wuce yana zuwa ya samu wani alƙali bayan sun gaisa alƙali ya ce "me ya ke tafe da kai?"
Mansur ya ce "wata baiwar Allah ce take sherin kashi min mahaifina."
Cike da mamaki alƙali ya ce "bangane mu kake nufe ba akan me zata kashe shi?"
Mansur ya ce "matar mahaifina ce abinda yasa take son kashin min mahaifi saboda kishi ya rufe mata ido kuma tana so ta mallaki shi amma shi kuma ya na da baiwar da idan aka yi mai asiri baya kama shi sai dai yaji a jikin shi wata ra na mahaifiya ta ba tada lafiya ganin yanda mahaifin mu yake kula da ita ya sa take jin haushi abubuwa dai da yawa inda idan na ce zan faɗa bazan gama na dan yanzu abubuwane na tashin hankali."
Alƙali ya ce " ina jin ka?"