← Book details Dafin Zuciya Part 1 Compelete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 32

Sashe 2

Dafin Zuciya Part 1 Compelete Hausa Novel · about 8 min read

ya fada Mana Ammi Bata tada hankalinta bah Tasan Allah Yana tare Damu bayan aniyi aure daga nan ne muka Fara ganin sauyi tare da Abbi,

baidamu da yabamu abinciba babu ruwan shi ko munci ko bamuci bah,

su Yaya suke fita aiki suna samamana abinda zamuci wata rana abbi yasai gida yace amarya zata koma ita Kuma tace saidai ta tafi da nida amir Nan ne,

Ammi tace Bata yarda ba

ako abi yasaki Ammi yace tawuce ta barmai gida,

Ammi ta hada kayanta da su Yaya suka tafi Funtuwa,

inda mukuma muka tafi sabon gidan abbi,

daganan ne muka Fara shiga wanan Hali abi Bai damu damuba ya na gani zata dafa abinci Bata bamu Kuma baya iya yimata magana. Wannan shine labarin Amira da Amir.

Eshan

Yauce ranar da zaizu gida karfi 12: 00pm.

Jirginsu ya sauka a airport din Abuja ablkin shine yazu dau karshi abudulahi

Yana fituwa daga jirgin sai yaji an rungumeshi.

Abdullah ne ya amsai Mai kayan shi suka shiga mota Kai tsaye asokoro Suka nufa inada gidansu yake.

wani hadandan gidani ya hadu iya haduwa su na zuwa bakin get me gadi ya wangali masu gidan ya salam ba a magana.

Abdullah Yana aji yeshi yawuce akan anjima zai dawo.

shikuma ya wuce cikin gida.

wani babban falo ne Wanda ya ga ji da haduwa mami ya gani Zaune Yana shiga ya rungumeta.

suan cikin gaisawa Farha ta shi go itama Suka gaisa.

yace "Bari na shiga na yi wanka."

Part ɗin shi ya nufah Yana zuwa komai an gyarashi wanka ya shiga Yana fito Yana goge jikin shi

Sai ga yusurah ta shigo yusurah wata diyar ƙawar Mami ce wadda ta mutu akan sonshi

shi kuma baya son ta Don shi Bai shir ya yin aure Ba ko da ma auren zai yi ba zai iya auren ta ba,

Tsawa ya da ka mata

da gudu tabar dakin tana fita tahau motar ta Kai tsaye gidan su tanufah

. AMIRA

Yau ta kama litinin mu na tashi mu kayi abinda za m uyi muka tafi makaranta

bayan mun dawu ko kayan makaranta bamu cire ba naduki tallah na fita na ɗanyi ciniki Amma haka ta Kamani tayi min duka,

ai ban jiba yawona natafi naci kuka nah na koshi natashi muka tafi islamiya dayake amir ya rigani dawowa Dana dawo Naga amir a waji na tambaye she meyaki yima kuka yace "ai Umma ce tarufi gidan."

tace "saidai mu kwana a waje."

Nan muka Zauna munata kuka Babu me taimakon mu,

Amir yace "min yaunwa yake ji."

haka natafi Bara na sa mo Mana abinci bayan munci muka kwanta abakin kofar gidanmu Sai da wani makocinmu ya dawo ya kaimu gidan shi.

DAFIN ZUCIYA

✏️By Fatima Binta Hussain✏️

https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*.

Page 5

Yusurah tana isa gidansu kai tsaye ta fara kiran "Mom! Mom! Mom!"

wata matace tafito warda kana ganin ta Kinga Yar duniya.

Yasurah ta fa ɗa jikin ta.

ta saki kuka mom na tambayar ta me ya faru sai kuka take da kyar tafaɗa mata abinda ya faru.

Nan Mom ta bata Haƙuri tace ta "shirya gobe za su je wajin gagara badau da kanshi Zaizo yace yana sonta."

Amira Yau Alhamis mun tafi makaranta yan ajinmu su kayi ma malamin English laifi,

yace idan aka tashi sai kowa ya ga ma tafiya zamu tafi bayan an tashi Amir yanzo mutafi nace yayi gaba idan yaje gida ya yi ma umma bayani.

Sai wajin karfe 3:40pm muka dawo gida dana faɗa mata abinda ya faru sai cewa tayi natafi yawan iskanci,

Za ta yi maganina taka Mani da duka da wani karfi ta buga min a kafa nan fah kafa na ya kumbura kuma bata damu da halin da Niki cikiba,

Kwana na biyu a kwance ba a kai Ni wajin me gyara ba ina ta fama da ciwo sai da taga ai ita tayi ma kanta sanan tafa ɗama abbi

Eshan

Bayan tafiyar yusurah yayi yan shafe shafe shi sanan yafi falo suka kara gaisawa da mami sanan.

yace akawo mai abinci bayan yaci abinci suka ci ga ba da fira da mami suna cikin fira aka kira sallah ya tafi masallaci a masallaci ya hadu da Abba suka gaisa suka shiga gida suka dasa fira ana cikin fira Abba ya kale Eshan,

Yace "wai son yaushe zakayi aure?"

aikam ya ɓata fuska

Abba yace "ya dai?"

shefa basu gane bane ba ba ya son ana yi mai maganan aure ya tashi ya tafi daki yana tafiya Abba ya kalle mami yace "anya kam yaron nan ba aljanace ta aure shi ba?"

Mami tace "lokacin ne baiyi ba."

shekam yana shiga ɗaki ya kira Abdullahi.

Umma

Yau taka mah zasu koma wajin boka sun ji sun iske bayanan.

Yusurah yau suka shir ya tafiya wajin boka san da suka ji sun samu mutane dayawa don haka Sai da suka jirah sai bayan la'asar sanan suka samu ganin boka suka shiga wajin boka suka fada mai abinda ya ke tafe dasu yabasu wani ƙwali yace tasa da sun hada ido da Eshan da kanshi zai dinga Binta kamar bita zaizai.

Amira

Bayan an kai ni wajan gyara aka ce na kare nan aka tambaye? me ya sa me ni?

Nace "faɗu wa nayi a makaran ta na bege."

nan aka yi min kamu har fitsari sai da na yi don azaba aka ce bayan sati mu koma muka koma gida yau sati ya zagayo mu ka ma wajan me gyara aka ce be yiba Na sha wahala sosai don har yanzu ina fama da ciwon kafa.

Umma

Yau suka koma wajin boka sunyi sa a yana nan.

yace ma Ladidi "ina ragon? da za a yan kama Aljani?'

Ta ce "ba ta sa mu ba sai dai ta ba da kudin."

boka yace "zata bada dubu hamsin."

nan ta ba da.

ita kuma umma tace "ya maganan mu?"

ya bata wasu magunguna.

yace "gashinan."

da wanda zata sa mai a ruwan wanka da wanda zata samai a abinci nan dai yayi surkulinshi ya ba su koda zasu fito ta baya suka kuma fituwa bayan sun mai sujada (waiyazubillah).

Yusurah

Yau ta shirya ta tafi gidan su Eshan bayan sun gaisa da mami ta tambaye ta ina Eshan?

tace "yana daki."

Kai tsaye ɗakin shi ta nufa ta shiga ta iske shi yana bacci ai kam ta ta sheshi.

yace "waye?"

tace "haba masoyi nice fah."

aiam yakai mata wani wawan mari da gudu tabar dakin tana fito tashi ga mota tasha kukan ta akan hanya ta taga me ruwa ta kira shi zata siya ai kam ta manta da kwalin da tasa suna hada ido da me ruwa

yace "masoyiya."

nan fah hankalin ta ya tashi ta faisgi mota aguje tayi gida tana zuwa

tace ma megadi kada yabar ko wa yashi ga tana gama magana sai ga wannan me ruwa ya biyo ta.

yace "ya ki ke guduna masoyiya?"

da gudu tayi cikin gida tana ihu me gadi ya hana shi shiga ya bangaje shi ya wuce yayi cikin gida da gudu.

DAFIN ZUCIYA
✏️By Fatima Binta Hussain✏️

https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*

Bisimilahi Rahamanur Rahim

page 6

Eshan bayan Abdullahi yazo

yace "yadai naga ranka ya ɓac"

yace "daga zuwana an fara yimin maganan aure."

Abdullahi yace "eh mana aida gaskiyar Abba mana kai ka fiso Kaita zama tuzuro."

Eshan yama kai mai harara

yace "wallahi ka kama kan ka idon ba hakaba kasan sauran."

AMIRA

Yau abi zai tafi umara bayan tafiyan Abbi muka ci ga ba da fuskantar rayuwa wani Lokacin abamu abinci wani lokacin a hanamu yau Abbi ya na da kwana bakwai da tafiya yaune kuma umma tayi ma Amir wani duka wanda har ya suma saboda yaji yace abincin da tasama yaran ta.

YUSURAH

Yusurah bayan ta shiga gida wannan me ruwan ya bita har falo yayi a guji kafin ta rufe kofa ya shiga.

Mom na zaune taga shigowan yusurah ga wani na Binta abaya Mom ta rikici.

tace "lafiya?"

me ruwa kam cewa ya ke yi "masoyiya tace sai an Daura mana aure zanbar gidan nan."

Mom Kam ta shiga tashin hankali ga dady yanan dawo to me zatace mashi.

UMMA

Umma a hanya suka rabu ita da ƙawar ta akan sai sun hadu kowa yakama hanyar gidan shi.

Ladidi bayan ta koma gida tashi ga aiki tayi abinci me rai da lafiya ta ajiyi bayan mijinta ya dawo tamishi sanu da zuwa shi kamar yanata mamaki be kara mamaki ba,

saida ya ji tace "bari na haɗama ka ruwan wanka."

bayan ta haɗa ruwan tazo ta kama hanun shi su ka yi bayi.

Shi kuma yai ta Binta kamar sakarai har bayi,

tace "kayi wanka sai kaci abinci." shi kam ya ka sa magana sai kaɗa kai yake kamar ƙadangare.

Umma tana komawa gida shirye sherye tafara don gobe su abbi zasu dawo.

ESHAN

Eshan fita su ka yi shida Abdullahi inda suka sha yawo sosai sanan suka koma gida.

Ammi kwance take tana bacci tayi wani mafarki a firgice ta tashi tana addu'a tabbas wani abu Yana shirin faruwa da yaranta

MOM

Mom da ta tambaye me ruwa meye haɗashi da yusurah,

sai yace "mosoyiyar shi ce."

Mom ta kali yusurah tace "kin sa kwalin nan?"

tace "Mom na sa wallahi na sa."

Yusurah ta dura hanu akai tana ihu sai ga Daddy ya shigo,

yace "subuhanallah me ya ke faruwa?"

Mom tayi saure tace "mahaukacine."

Daddy ya kalle shi shi dai yaga mutum me hankali Daddy ya tambaye shi lafiya yace "masoyiyar shi ce shi dai kawai a Daura mai aure da yusurah."

Turkashi

Ladidi bayan yafito wanka ta zuba mashi abinci yancin ci kanshi ya na sara me duk yafita
Hayyaci shi ita kam ladidi na ganin haka ta hau murna a zuciyarta a fili kuma tace "malam lafiya?
yakasa magana.
Chapter 2 · 0% Book details