← Book details AmatulMaleek Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 96

Sashe 69

AmatulMaleek Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tana kwantawa ta zuba masa idanuwanta harya gama tana tinanin tafiya zaiyi sai kawai ganin tayi Yana Bude botiran gaban rigarsa zai sake cirewa ya kwanta.

Tashi tayi zaune ahankali tareda saukowa gadon tana Dora hannuwanta biyu akan hannunwansa tana hanasa qarasa Bude gaban rigar tasa idanuwanta da sauran bacci ke cikinsu ta dago ta zuba masa ta bude Baki cikin qasa qasa da murya kaman wadda ke bacci tace

"Gari zai fara haske kowanne time maamah or Husnah zasu iya fitowa"

Maganarta ta Sakasa kallanta cikin yanayin data kasa fahimtar Menene Amma Kuma Babu alamar maganarta ta shigesa koma samun gurin fahimtar Hakan.

Hannuwansa ya zare tareda zagayota ahankali ya manne da kirjinsa yana kallan idanuwanta Dake kasalance sbd bacci.

Yanda ya shigar da ita jikinsa kusan taban rigarsa Daman ta Bude Dan haka Kai tsaye lafiyayyar fatan jikinsa ne ya Hadu da tata duk da akwai yar fingilar rigar bacci a jikinta Amma kusan tinda Babu bra a jikinta sosai yaji haduwar jikin nasu Kuma Daman cike yake da kewanta

Kokarin Bude Baki tayi ta sake magana ya Dora bakinsa anata Yana dakatar da ita.

Tsotsan bakinta yakeyi ahankali ahankali cikin nutsuwa Yana sake zagayota da hannuwansa hannunsa Daya na shigewa cikin rigarta.

Shafan da yayi mata a fatan bayanta zuwa cikinta da kirjinta ya Sakata zagayosa da hannuwanta itama tana fara tsotsan bakinsa shima Dan haka take kansa ya kunce ya dauketa gaba Daya ya zaunar gaban mirror din dakin nata Yana Bude gaban Rigarta gaba Daya.

Lafiyayyar fatar bayanta datake fresh ba tabo ko Daya ya zubawa idanuwansa dasuka fara sauyawa ta cikin mirror din datake zaune akansa ta basa Baya kafin ya ranqwafo ya sake hade bakinsa da nata Yana dafeta jikin mirror din Yana bin duk abinda yakeso a jikinta da kisses masu zafin gaske.

Ganin suna Neman tarwatsa komai dayake gaban mirror din ya sanyashi dauketa cak ya nufi gado da ita yana qarasa zare rigarta ya jefar ya Haye gadon Shima Yana cigaba da abinda yakeyi zuwa abinda ma ya fisa.

Hankali kwance da nutsuwa da so me sanyi ya huta da matarsa yanda ransa yaso masa a dakin batareda da damuwan komaiba,
Suna gamawa wanka ma a dakin yayi tareda ita suna gamawa ta Saka Riga da wando na marasa nauyi shima kusan kayan jikinsa ya mayar ya kwanta tareda ita suka koma baccin safe bayan duk rokon datai masa akan ya tafi Amma yaqi Dan haka tasowa tayi ta sakawa dakin key ta dawo ta kwanta dole ba jimawa bacci me dadi da nauyi ya daukesu.

Baccin kusan awanni sukai tareda mantawa a inda suke sai guraren 10 ya Farka ya tashi ya sauko gadon itama lokacin ta Farka tare suka sauko.

Brush ta sake yi jikinta gaba daya mace sbd yunwa Dan haka tana brush din ta fito Shima brush yayi ya fito Kai tsaye kofa ya nufa sbd itama Bata dakin ta fice zuwa Neman abinda zata ci.

Yana kokarin fitowa daga dakin daidai dawowanta riqe da glass cup na Greek yoghurt me sanyi a hannunta tafara sha tin a hanya,
Batasan da fitowansa ba Dan haka saura kadan ta Fadi Daya Bude dakin Dan haka ya tareta tareda rungumota kirjinsa Yana kallanta Yana cewa ta kula sosai.

Bakinsa ya sauke idanuwansa Yana kallan yanda ta cika bakin da yoghurt din tana hadiyewa ahankali Yana kallan ya da yake wucewa ta maqoshinta idanuwanta na nuna yanda takejin dadinsa a Baki da zuwa cikinta.

Da ido ahankali ya tambayeta "meye wannan din take sha"

Kallan cup din hannunta tayi tareda sake kaiwa bakinta Tasha ahankali kafin ta Bude Baki cikin sauti mara karfi tace

"Greek yoghurt,do you want some?? Ta fada tana dago cup din tana nuna masa.

Gyada mata Kai yayi tareda Kai bakinsa ahankali ya ziro harshensa kan lips dinta ya lashi yoghurt din dayake saman bakin nata Yana lumshe idanuwansa ahankali.

Yanda ya lashi yoghurt din daga lips dinta ya Sakata sakin murmushi ahankali tana sake kurban yoghurt din Yana Bata bakinta gaba Daya.

Idanuwanta ya kalla Yana sakin Wani shegen murmushi tareda sake matseta da jikinsa Yana cewa

"Kina son yin kisa ne??

Murmushi tayi kafin ta Bude Baki ta basa amsa ya Dora bakinsa Yana yiwa yoghurt din kan bakin nata Wani irin lasan Daya kusan Sakata sakin cup din tana sake damqe cup din.

fitowan Husnah da mum Aisha data hawo palon saman ne idanuwansu yayi mummunan ganin Duk da kusan baa palon suke ba a dakin Amatun ne daga ciki bakin kofa Kuma sun Turo kofar rufewa ne bataiba batareda sun luraba.

Rawar disco qafafun Husnah suka dauka ganin abinda yafi karfin idanuwanta zuciyarta hakama itama mum Aisha rawa da tsalle zuciyarta keyi cikin tashin hankalin da baa Saka masa ranaba.

Bakin Husnah na rawa ta Bude zata fasa kuka me qarfin gaske mum Aisha tayi saurin Saka hannuwanta ta rufe bakinta da qarfi tareda Janta cikin dakinta ta saketa tareda juyawa da sauri ta fito ta sauko qasa Dan bazata yarda Husnah tayi kukan da zai Saka ASH sanin 'yarsa ta San ya amshi Amatu matarsaba batareda Maamah tazo ta Gani da idanuwanta ba.
Dan haka tana saukowa cikin sauri har hada stairs takeyi gurin sauka Dan kirawo maamah yau Taga abinda zai Saka zuciyarta bugawa matsalanta tazo karshe.

Shikuwa Yana gama lashe yoghurt din sakinta yayi sbd komai zai iya faruwa a lokacin idan ba control na kansa yayi ba.

Fitowa sukai a tare suka wuce dining itace ta zauna shi Kuma ya wuce Hanyar bangarensa Dan sauya kayan jikinsa dasuke na bacci Kuma kusan rugar duk sun cire batiranta kaman Daya kawai ya Rage.

Yana wucewa bread kawai da cup dinta ta dauka ta baro dining din sbd Babu abinda yake gurin datake Jin zataci.

Bedroom dinta ta isa tana budewa maamah da mum Aisha na hawowa saman kallan Amatun maamah keyi da dukkanin idanuwanta sedai batama San me zata tambayeta sbd tsalle da zuciyarta keyi da zancen mum Aisha din cewan Amatu na tareda ASH a yanayin da Bai kamata ba,Bata Wani fahimci zancen mum Aisha dinba Dan haka Koda ta biyota suka zo ma batasan me zata ce ba.

Husnah ce da idanuwanta sukai Wani irin kumburan da ba kyan Gani ta fito dakinta tana ganin maamah ta sake fashewa da kuka ahankali tana sauke Kai qasa tace

"Maamah Amatu ta zama matar Dad dina dai kina kallo haka mum zata dawo ta tadda wannan mummunan lamarin.....
##MAMUH#

*_AMATULMALEEK_*
By Mamuhgee
And
*_YANCI DA RAYUWA_*
By Hafsat Rano
Na kudi ne
For more page ku biya
500 for littafi Daya
1k for duka books din biyu
at👇
0022419171 access bank Maryam sani
09033181070

YouTube channel and Meerah Herbs present you the sweetest story#

AMATULMALEEK
Mamuhgee
#ZafafaBiyar

61
*INA MATA,MANYAN MATA,MATAN DASUKA SAN KANSU,MATA MASU DARAJA,MATA MASU BUQATAN GYARA DA KULAWA DA KANSU???*
*SHIN KUNSAN SHAHARARRIYAR ME MAGANIN KUSAN DUKA MATSALOLIN MATA DASUKE FAMA DASU HARMA DA WASU DAGA CIKIN NA MAZAN WATO MEERAH HERBS* 100% Natural herbs💯🔥👍
*Amarya,budurwa,uwargida,bazawara da duk ma macenda take buqtaan gyara da ingantattun kaya karki wuce kayan Meerah Herbs sbd mun tabbatarda ingancinsu kafin tallata muku💯👍*

MAGANIN SANYI
MAGANIN NONO
MAGANIN HIPS
MAGANIN SLIMMING
MAGANIN NANKARWA
GYARAN AMARE
SET MAIJEGO
MALLAKA
SUBULU DA MAYUKA NA GYARAN JIKI
TURAREN WUTA
MATSI
MAGANIN NI'IMA
BACK TO VIRGIN SET
INFECTION FLUSHER

08142800199
07068558096

************
Ba maamah ba ko Amatun cikin faduwan gaba da firgici me girma a cikin zuciyarta ta juya ta Kalli Husnah din kafin ta dawo da kallanta kan maamah da sauri wadda zuciyarta ta buga da karfi sedai Kuma Sam zancen be shigetaba ba hakama batasan tayaya ma zata iya tsayawa tayi wannan maganar da Yara ba Dan haka shiru tayi tareda zubawa Amatu idanuwanta tsawon mintina Babu Wanda yace komai abinda maamah din zata fada suke Jira Amma ga mamakinsu sai kawai ta juya ta sauka batareda tace komaiba.

Amatu sanyi da firgici take Neman shiga Dan haka kasa bin bayan Maamah din tayi ta shige dakinta Husnah ma dakinta ta koma tana tsiyayar hawaye ta dauki wayarta a yau take son barin gidan ta tafiyarta sbd Jin tsanar Dad din takeyi tana shigarta tareda mamayeta.

Mum Aisha kuwa bayan Maamah tabi har dakinta ta zauna Babu magana mara dadin da Bata gaya mata tareda Bata tabbacin Amatu ta Dade da zaman cikakkiyar macen ASH TALBA Kuma wlh wannan cin amana ce Mafi girma Dan haka ta sani itace ta tarwatsa gidan Abeeda ta tarwatsa mata 'yaya ta rabasu da ubansu sbd yanzu Husnah ta tsani Dad dinta hakama Haydar na ji zai tsanesa Shima Dan haka ta zama balai da masifa a rayuwar ahalin Abeeda.

Shiru maamah tayi har mum Aisha tagama ta fice daga dakin Bata iya cewa komaiba Bare motsawa,
Zuciyarta ce tayi mata Wani irin mummunan nauyi da ciwo tana buga mata ba daidai ba sedai bazata bari ta kwanta ba yanzu da duka gidan yake buqatanta Dan kawo karshen matsaloli.

Duk yanda taso riqe abinda takeji kasa riqewa tayi Dan haka ahankali ta fasa Wani irin kuka mara sauti tana rufe fuskarta da mayafin dayake jikinta jikinta na jijjiga sosai,
Bayan baqin ciki da qunci kusan a yanzu Babu abinda yake mamaye da zuciyarta da rayuwarta,
Bata cikin dadin zuciya,.ta Hana kanta walwala,ta Hana kanta Jin dadi da farin ciki duk akan kada auren Amatun da ASH ya zama cikakkiyar aure Amma Kuma yanzu ana fada mata zancen da Sam Bata yarda da zai iya yiyuwaba.

Amatu Kuwa tana shiga dakinta kasa cin abinda ta dauko tayi ta ajiye zuciyarta na shiga damuwa da fargaban abinda zai iya shiga zuciyar maamah da abinda Husnah ta fada gashi bama zata iya zuwa gurin maamah din ba Dan kuwa bama zata iya kallan fuskartaba bayan abinda aka furta din da Sam batamasan ta Ina zancen ya fito ba.

Babu Wanda ya fito breakfast Shima bayan shigarsa bedroom dinsa kirane birjik ya tadda a wayoyinsa Daya bari akunne ya tafi.
Shirin fita office kawai yayi ya fito ya Tararda ba kowa ya kira Husnah a waya ya sanar mata ta fito su fita tare sbd yanason Bata time dinsa sosai yanda ya kamata.
Chapter 69 · 0% Book details