Sashe 49
Aimana Mami Yusuf Dabo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murjana tsaye tana kallon Alhaji Jamil dake zazzaga masifa kamar ba shi ba tun iya tsawon zamanta a gidan bata taɓa ganin yana masifa irin haka ba, bata taɓa zaton yanada zafi ba sai yau da Uwar gidanta ta taɓo sa
"Dan Allah Abban Jannat kayi hakuri kuskure ne Maman Jannat ta riga tayi kuma tun farko da laifinka tunda kai kabata damar yin komai"
"Ke yarinya shiga hankalinki karki sake shiga maganar mata da miji"
"Rahila ki kiyaye ni ba ruwanki da yarinyar nan ke yanzu bakiji kunya ba, yaushe rabonki da zama ki kula da yaranki mai zaki iya faɗa na halin yaranki tunda yarinyar nan ta shigo gidan nan gaba ɗaya kulawar yaran ta dawo kanta ko yaushe tana hidimarsu ke kuma kin maida kai wajan yawon koyarwar ki da tara mata da kike masu sarin kaya, to daga yau na soke karna sake ganin kafar ko wacce mata a gidana idan na kuma gani wallahi saina masifar saɓa maki" yana gama faɗar haka yasa kai ya koma sashin sa
"Kinyi nasara ki karawa bokanki kuɗi yau Abban Jannat yamin abinda bai taɓa yimin ba, zanyi maganinki ni nafiki tantiranci banbancinmu ɗaya ni ban taɓa bin maza ba balle nayi cikin shegen da agarin cire sa na rasa mahaifa" Murjana da sauri ta ɗago ta kalli kishiyar tata nan take kuka yazo mata najin abinda ta faɗa da gudu ta wuce sashin mijinsu ta faɗa gado ta fashe da kukan nadama, ina matar nan taji wannan labarin datake bunnewa bayan daga yayunta maza ba wanda yasani sai Alhaji Jamil kawai da ta faɗawa jikin Murjana yai sanyi taji a ranta Alhaji Jamil shiya gayawa matar sa maganar, Alhaji Jamil daya fito daga wanka ya kalli Murjana dake matsanancin kuka tuwul ɗin hannunsa ya ajje ya zauna kusada ita ya ɗago ta ya haɗa ta da jikinsa
"Murja maiya faru maiya saki kukan nan?"
"Zaka ce haka mana tunda ka kwashe sirrina ka gayawa matarka sirrin dakasan ina matukar ɓoye sa"
"Maina gaya mata ni ban taɓa gaya mata komai ba ki yarda dani yaushe ma na zauna da ita da har zan gaya mata wata magana"
"Zakace bakai ka gaya mata anciremin mahaifa ba sannadin aborsion"
"Zan iya rantse maki da Allah bani na gaya mata ba, amma zo muje ki ji gaskiyya daga bakinta" hannunta ya ruko suka je har ɓangaran Maman jannart, Alhaji Jamil ya kalli maman Jannart kallon da Murjana ta kasa gano kona mene, shin naso ne ko kuma na gargaɗi
"Ki faÉ—i tsakaninki da Allah Rahila nina faÉ—a maki wannan maganar" dariyar shakiyanci Rahila tayi tana kallon cikin idanun Mijin nasu ta ce
"Alhaji so kake na karyata kaina a gaban yarinya nace karya nayi, nan nan kazo kana faɗamin kawai zaka auri murja ne sabida hutawa aiba haihuwa take ba mahaifarma an cire ta sakamakon cikin shegen da tayi aka zubar har kace na saki raina Murja zuwa zatayi ta tayani rainon ƴa'ƴa na tunda ita batada mahaifar da zata ɗauki cikima bare harta haihu kai nawa ne daga ni sai yarana harka manta ranar kenan?" Murja kuma rushewa tayi da kuka ta fice, ɓangaranta ta koma ta ci gaba da kuka, Alhaji Jamil kasa motsi yayi daga inda yake zaune yana kallon Rahila da har sannan dariya take kamar wacce tasami matsalar kwakwalwa
"Rahila ni kika yiwa sharri? yau she mukayi haka dake?"
"Sam bamuyi haka da kai ba, nayi ne danna ɓata maka kuma ba'a wajanka naji wannan labarin ba a duniya na jiyo" numfashi Jamil ya sauke sannan yasami kwarin gwiwar barin ɗakin ya koma nasa ya gyara jikinsa sannan ya shiga ɓangaran Murjana barci take da alama tana kukan barci ɓarawo ya yi gaba da ita, sumbatarta yayi kana yasa kai yafita daga gidan zuwa kasuwa, Murjana fushi ta ɗauka sosai da Alhaji ranar ko girki batayi ba kamar yanda tasaba takan bawa driver na gidan yakai masa kasuwa, Alhaji Jamil ma ganin time na kawo abinci ya wuce ba'a kawo ba yasa ya kira ta a waya lokacin futowarta kenan daga wanka tana ganin kiran harya katse bata ɗaga ba sabida ta shaka da yawa da abinda ya mata tagama sawa a zyciyarta inya dawo zata nemi ya sawwake mata ta kama gabanta tayi nisa da gari can tayi wani auran inda baza a san maita aikata a baya ba, zuciyarta ce ta kuma rauni hawaye ta soma sharewa tana sake nadamar abinda ta aikata a baya taci gaba da istigifari da jin tsananin tsanar mahaifiyarta Amarya da Salim da kuma ruɗi da kuruwar sheɗan da tabi yanzu gashi ta kaita kogin nadama, shikenan ita batada rabon ganin ɗanta shikenan ita da haihuwa sai dai ta gani anayi, Jannart ce ta shigo tana gudu waya kange a kunnan ta
"Momy ga Abba yace na kawo maki waya zakuyi magana"
"Bar nan Jannart fita bana son ganinki bazan amshi wayar ba bazan amsa ba É—in" tafaÉ—a tareda fashewa da kuka
"Abba Momy taki karɓar wayar kuka ma take yi" Jannart ta faɗa tana tsaye daga inda take, Alhaji Jamil katse kiran yayi ko Jannart bata gaya masa ba yariga yaji kukan nata hakan yasa ya mike yabaro kasuwar zuwa gida, Jannart kasa futa tayi jiki sanyaye ta karaso kusa da Murjana ta tsugunna
"Momy mai aka maki kike kuka kiyi hakuri ki shuru mom"
"Jannart fita! ki fita kafin na saɓa maki" Jannart yarinya yar shekara goma yarinya mai hankali da nutsuwa komai nata a nutse take yi cikin sanyi ta ce
"Mom vazan iya fita na barki kina kuka ba, muma fa kin hanamu kuka kina mana duk abinda muke so mom ta yaya zan futa na barki kina kuka" Murja É—agowa tayi ta kalli yarinya ta ruko hannunta taci gaba da kukanta, a haka Alhaji Jamil ya shigo yasame su ya kalli Jannart yabata umarnin ta fita ta futa kuwa tana waigan Momy É—insu
"Murja wai baki daina kukan nan ba har yanzu dan Allah kibar kuka haka"
"Bazan bari ba, nace bazan daina ba, ka sakeni Jamil kasake ni naje na auri wani wanda baisan sirrina ba bare ya gayawa matarsa sirrina, nayi nadama nai nadamar auranka da nayi"
"Ni kuma banyi nadama ba bazan kuma taɓa nadamar auranki da nai ba, a yanzu ko anan gaba kowa da kaddararsa Murja ni ban taɓa gayawa Rahila magana makamancin haka ba ke maca ce kinsan tuggu da kissa irin taku ta mata, tabbas ita rahila ta maki sabida tana bakin cikin zaman lafiyar da muke da ke, kima ɗauka ana faɗa mata na yarda na faɗa ɗin duk da nasan ban faɗa ba amma na karɓi laifin indai zuciyarki zata yi fari kiyi hakuri, bana son ɓacin ranki sarauniyata haka my zumata yi murmushi mana" Murjana ɓoye fuskarta tayi a kirjin Alhaji Jamil tana murmushin kamar yanda ya umarce ta
"Ko kefa masoyiya idan irin haka ta faru tsakaninki da Maman Jannart ki nuna mata bakiji hau shi ba ki kuma daina kuka a gabanta zata raina ki" kai kurum Murjana ta É—aga batace masa komai ba, kasuwar da bai koma ba kenan ya zauna faranta mata daga nan suka lula duniyar maji daÉ—i🚶â€â™€ï¸
Abbas Home
Kuka take kasa kasa, yayin da Abbas ke rungume da Usaina yana jijjigata dan itama kukan take tsan yarawa, Hassan ne kwance cikin net É—insa yana wasa, kallo É—aya yayiwa Rumana dake kuka ya É—auke kansa duk da kuwa har cikin zuciyarsa yake jin kukan, da kyar yasamu usaina ta daina kukan tai barci net É—inta ya buÉ—e yasata yana mata addu'ar kwanciya barci, sake kallon Rumana yayi data karo sautin kukan nata ya matso kusa da ita
"Yi shuru to naji za'a zubar da cikin amma nima zaki bani dama na kara aure na auro mai sona wacce bazata gaji ba wajan haifa min ya'ya"
"Nima ai ba gajiyawa nayi ba, kawai ina tausayin su twince ne duka duka watansu shida fa kuma ace ina É—auke da cikin wata uku ai da tausayi yaya za'ayi da su?"
"Amma ca nake a gabanki Dr yace ba damuwa indai za'a basu kulawa kuma za'abi dokoki a kiyaye su zasu kasance cikin koshin lafiya"
"Amma Hayatie duka nono na shekara É—aya fa zasu sha kenan"
"To maye a ciki, Allah kawai ya raya su"
"Nidai wallahi bazan yarda ba yazama dole a zubar da cikin nan ko kana so ko baka so ni saina ɓarar da shi" mikewa Abbas yayi yafita daga ɗakin ransa ɓace, wayar Ammi ya kira bayan sun gaisa ya ɗanyi shuru kamar bazaice komai ba har sai da yaji Ammi na faɗin
"Hello Abbas kana kan layi?"
"Ina nan Ammi, daman wata yar matsala ce ta taso Rumana ce batada lafiya, jiya munje hospital likita ya tabbatar mana tana É—auke da cikin wata uku, tun safe yau take ta kuka wai sai an zubar da cikin, na lallasheta taki ganewa yanzu tace ko ban yarda ba wallahi ita saita zubar da shi, Ammi inason haihuwa ni kaÉ—ai iyaye na suka haifa zanyi farin ciki idan naga nima na tara iyali da yawa"
"Innalillahi wa inna ilaihir raji'un ita Rumanar zata aikata wannan babban zunubin ina fatan kana gidan?" bata jira amsar saba taci gaba da maganarta "idan kana ciki ka zauna ko nan da can karka motsa ka saka mata idanu sosai ni kuma ka bani awanni uku zan shigo abujan bari nasa Ahmad yasai min ticket Allah yasa akwai jirgin da zai zo nan yanzu zan taho insha Allah ka kula sosai"
"Insha Allah Ammi amma dan Allah karki faÉ—awa Anty kinsan yanzu taji labarin nan hankalinta zai ta shi ta É—agawa kowa hankali" Ammi dariya tayi kana ta ce
"Hasana kenan kaima kasan wannan halin nata, bazan gaya mata ba kaima kai shuru da maganar dan Allah ko hajiyarka karka faÉ—awa"
"Insha Allah Ammi sai kinzo" juyawa yayi ya koma ciki yayin da ita kuma Ammi ta wuce sashin Alhaji Kamal wanda akai katari yana gidan bai futa kasuwa ba, bai mata musu ba sanda ta faÉ—i abinda ke faruwa nan take yasa aka sai mata ticket na tafiya Abuja