Sashe 31
Aimana Mami Yusuf Dabo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Al'Mustapha takwas saura minti biyar ya isa gidansa, wanka yayi yasha tea yai shirin kwanciya gobe fitar safiya zaiyi so yake bakwai tamasa a office yasan kwanakin nan daya shafe baya nan ayyuka zai tarar jibge a office ɗinsa, yana kwanciya kewar Aimanah ta lulluɓesa wayarsa ya jawo ya danna call wa Aimanah sai dai wayar bata shiga ya kira yafi a kirga bata shiga ba hakan yasa ya kira Ammi saida suka gaisa kana ya ce
"Ammi waye yaje wajan reina na kira wayanta bata shiga kodai har yanzu kukan take?"
"To yanzu wacce amsa zan baka" dafe baki yayi kana yana yar dariya ya ce
"Allah yakara lafiya Ammi wacce duk kika bani zan amsa" itama dariyan tayi kana ta ce
"Muhammad Mustapha anya kuwa kana kamanta adalci a tsakanin Aimanah da Sumayya" Musty shafa kansa yayi yana murmushi ya ce
"Ammi zan kamanta insha Allah, nabaro Aimah tana kuka ne shiyasa gaba É—aya na damu na kira wayarta kuma a kashe"
"Tana lafiya kila ko ta kwanta barci ne ta kashe wayar, É—azu bayan sallar insha na tura mata Surayya da Rumana su kwana tare" sallama ya mata da sauri ya katse kiran, Ammi tabi wayar da kallo tayi murmushi tareda girgiza kai ta ce
"Hmmm Musty kenan, Allah yabaku zaman lafiya da zuriya É—ayyiba" Musty gaba É—aya damuwa ta mamaye sa musamman daya kira wayar Rumana yaji a kashe wayar Surayya kuma duk sanda zai kira number basy
"Mas'ud" Mustapha yafaÉ—a yana murmushi, layin Mas'ud É—in ya kira shima dai Number basy, dafe kansa yayi ya mike yana rike da waya a hannu yana zagaye a É—akin, minti biyar tsakani kana ya sake kiran wayar Surayya wannan karan ta shiga, lokacin da kiran ya shiga Surayya tana kusada frige tana shan ruwa wayar na kusa da Rumana, Rumana dake dariya ta É—auki wayar tana kallon fuskar wayar
"Surry yayanmu ne" kwarewa Surayya tayi da ruwan datake sha ta fito da idanu haÉ—e da dafe kirji
"Na shiga uku ni Surayya mai nayi kuma da daran nan?" Aimanah na dariya tamike ta shige bathroom na cikin falon, Surry na É—aga wayar bai tsaya amsa sallamar datake masa ba ya ce
"Ina reina bata wayan"
"Ta shiga bathroom"
"Kice ta kunna wayarta" katse kiran yayi yana kallon wayar tasa ransa ɓace, tsawon mintuna yana jera kiran wayar Aimanah amma bata shiga ransa ya kara ɓaci yasake kiran wayar Surayya lokacin suna dayan ɗakin sunyi shirin kwanciya barci,
"Kai dan Allah yayarmu ki kunna wayarki nifa harga Allah innaga kiran Yayanmu gabana har faÉ—uwa yake saboda nasan hakanan bai kiran wayata" Surayya ta faÉ—i haka tana kallon Aimanah, Aimanah gyara kwanciyarta tayi ta juyawa masu baya tana murmushi, Surayya É—aga kiran tayi
"Yayanmu wallahi taki kunna wayarta fa nama rasa inda tasa wayar tata"
"Sa wayar a hansfree" tayi abinda yace É—in da sauri Aimanah tasa hannu ta toshe kunnuwanta, Rumana ta fisgo wayar daga hannun Surayya ta É—orawa Aimanah a kunnanta suka ruke hannuwanta
"Aimanaaa" yanda yaja sunan yasa taji wani yanayi na daban a jikinta, gaba É—aya jikinta yayi wani irin sanyi
"Aimanaaah"
"Uhmmm" tafaÉ—a a kasalance
"kinaso na biyo mota a daran nan na dawo kano ko? kinsan yanda nakeji kuwa Aimana kinsan yanda sonki yake azabtar da ruhi da gangar jikina, kinsan yanda kewarki ta addabi zuciyata kuwa Aimaaah, na rokeki duk laifin da zanyi kar a hukunta ni da rashin jin sassanyar muryar nan taki please Aimahh, gobe ki biyo jirgi kizo kona samu nutsuwar yin aiki"
"To kadawo kano da aikin mana" Aimanah tafaÉ—i haka tana turo baki gaba
"Zanso hakan ta kasance zan kuma gwada Allah yasa su min transfer"
"Nifa barci nakeji"
"Haka zamuyi dake bama ko tambayya ya hanya ya nake" katse kiran tayi tareda kashe wayar Suraiyan tasa ta kasan filo
"Yaya Aimana nayi magana"
"Kice me?"
"Ni sai nake gani kamar baki kyauta ba, bafa ke kaÉ—ai bace a wajan mijin nan naki yana bin kanki kinata masa yawo da hankali karfa ya karkata ga Anty Sumayya kizo kuma kina mana koke koke" dariya Aimanah tayi tana sake gyara kwanciyya ta ce
"Surayya kenan nasan abinda nake ko zuba idanu kawai"
"Yaya maganar Surayya fa abar dunawa ce"
"Abbas ya kiraki?" tafaÉ—i haka tana kallon Rumana,
"Ba wannan maganar muke ba," Rumana tafaÉ—a itama tana gyara kwanciyarta, Surayya ma filo taja ta kwanta tana binsu da kallo.
[2/13, 4:45 PM] +234 904 746 4048: 🌹 *AIMANA*🌹
Story and writting by
Mamie Yusuf Daboo🥰
â˜€ï¸ *First Class Writer Asso*☀ï¸
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation
*Shafi na Ashirin da uku*
Alhaji farouk ya kalli Alhaji Abubakar idris wada dayake ta faman basa hakuri, murmushi Alhaji farouk yayi kana ya ce
"Alhaji ni daman ban rike ka ba kaine ka É—auka da zafi ko lokacin É—aurin auran Aimanah ma sai da nace mu tsaya mu fuskanci juna amma kaki yadda, yanzu dai kaga yanda abubuwa suka kasance Allah yasa haka shiyafi alkhairi garemu gaba É—aya, yaya Abbas yake"
"Yana lafiya yanzuma shiya taso ni daman kuma ina son zanzo nabaka hakuri"
"To Allah dai yasa lafiya" Alhaji farouk yafaÉ—a yana gyara zamansa saman kujera
"Lafiya kalau ya tasoni ne kan maganar dai auransa yacemin akwai yarinya kanwar Aimanah Rumana in wani bai rigasa ba amasa izini" Prop yafaÉ—aÉ—a murmushinsa yana faÉ—in
"Alhamdulillah masha Allah nayi matukar farin ciki da haka sai dai ban sani ba ko akwai maganar wani akanta, amma bari na kira mahaifinta muji" Alhaji ya É—anna wayarsa ya lalubo lambar Dr Makthar mahaifin Rumana kiran farko Dr dake zaune cikin É—akin sa shida Anty Hasana ya nunawa Anty Hasana fuskar wayar
"Abin mamaki kinga kira daga prop da yammacin nan" É—aga kiran yayi tareda ruko hannun Anty Hasana ya jawota jikinsa
"Barka da yamma prop"
"Yawwa barka dai Dr ya gida ya Qatar?"
"Alhamdulillah sai godiya"
"Masha Allah, daman kan maganar Rumana ne...gaba É—aya yanda sukayi da Alhaji wada idris yafaÉ—a masa jimm yayi kafin can kuma ya ce
"Prop banida abin cewa kan maganar nan indai har Abas yayiwa Rumana to nabasa ita Allah ya basu zaman lafiya, nabar ragamar komai a hannunka har É—aurin aure ka É—aurawa Ruma aure Allah yasa albarka" Anty hasana mikewa tayi daga jikinsa ta zauna tana lega fuskar mijin nata dan sarai taji yanda sukayi
"Dr da wirwuri haka Ruma fa karamar yarinya ce duka duka yaushe na haifeta ko Mujahid fa shekarunsa ashirin fa yanzu" dariya Dr yayi
"Rigima dai rigima ke ko yaushe zaki girma sanda na aure ki shekarunki nawa?" dariya tayi ta ɓoye kanta a kirjinsa tana dariya sosai, shigowar babban yaronta Mujahid yasa ta cire kanta daga kirjin Dr
"Alhaji kaji yanda mukayi da mahaifin Rumana na yarda da tarbiyar Abbas tun a farko na basa ƴata Aimanah a yau na sake basa Ƴata Rumana na tsaida biki nan da makonni biyu masu zuwa lefanku daman yana nan, yanzu sun zama na Rumana sadaki kawai muke bukata daga gareku"
"Prop nagode sosai da wannan karamci dakayi min nagode Allah yasaka da alkhairi"
"Amin" prop yafaÉ—a sukayi sallama, kafin wani lokaci labarin tsaida ranar bikin Rumana ya karaÉ—e dangi gaba É—aya kowa murna yake sosai musamman Aimanah, Abbas ne kawai gashi nan gashi nan shi bazaice yana farin ciki ba haka bazaice yana murna ba.
Mustapha gaba É—aya yakasa gane kansa baijin nutsuwa sam atare dashi ko yaushe Aimanah aimana burinsa kawai ya gansa gashi ga ita, ita kuma taki basa haÉ—in kai gaba É—aya ko kiransa bata É—agawa hakan yasa yau laraba yabi jirgin yamma zuwa kano, Aimana tagama gyara ko ina na gidanta sai tashin kamshi yake, wanka tayi ta shirya cikin doguwar rigar yar maroco ta yane kanta da mayafi ta feshe jikinta da kalolin turaruka masu saukin kamshi falo ta dawo ta zauna tana danna wayarta, haka kawai yau takeji kewa dason jin muryar Musty ko ganinsa, tunda ta zauna a wajan kiran layinsa take amma bata shiga, karar buÉ—e kofa alamun mutum ya shigo baisa ta É—ago ba bare taga wace tasa a ranta ma Rumana ce dan bata daÉ—e da fita ba, Surayya bata nan tana makaranta,
"Amaryar Abbas bani wayarki na kwada kiran Baby gaba É—aya wayarsa bata shiga kuma Allah so nake naji miryarsa ke ni ganinsa ma nake son yi" É—agowar dazatayi sukai ido huÉ—u da Mustapha, zaro idanuwa tayi tareda buÉ—e baki zatai ihu yai saurin saka hannunsa saman bakinta alamar tayi shuru, idamunsa cikin nata harya zauna saman kujera
"Kin wahalar dani reina kin kin azabtar da zuciyata Alhamdulillah nagodewa Allah kema yanzu kinji yanda naji"
"Yi hakuri to" hannu yasa ya lakace mata kumatu yana harararta
"Bakiji kewata ba"
"Naji sosai ma"
"Ban yarda ba" yafaÉ—a yareda É—aukarta gaba É—aya suka shiga É—aki.