Sashe 21
Aimana Mami Yusuf Dabo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Al mustapha na tsaye gaban closet yama rasa kayan da zai saka haka kurum baya son zuwa gidan su Aimanah yaya zaiyi ya zaiji yau idan yaga Aimanah a matsayin matar Abas ba shiba shifa sam baiso ma Ammi ta tarar da shi a gidan ba, karan da wayarsa tayi yasa ya saka hannu ya É—auki wayarsa ganin lambar Shaheed kaninsa yasa yai picking call É—in
"Hello" Mustapha yafaÉ—a Shaheed cikeda É—oki ya ce
"Yayanmu albishirinka"
"Kai ni sa'anka ne, kirana kayi kace an É—aura wa Aimanah aure"
"Allah ba haka bane, kiranka fa nayi na maka Allah ya sanya alkhairi an É—aura auranka da Yaya Aimanah" da sauri ya zauna gefan gado yana dafe kansa
"Shaheed zan saɓa maka"
"Shikenan Yayanmu in an kawo ta gidanka ka yarda" Shaheed ya katse wayan, kafin Musty ya ajje wayar kiran Mas'ud ya shigo, a sanyaye yai picking call
"Majanun da mace ne ni dana rangaÉ—a guda ango ango"
"Kaima ka kira ka tsokane ni ko to duk kwayi ku gama gidan bikinma nafasa zuwa"
"Ko baka zo ba ai zamu kawo maka amaryar anjima duk da itama ance tana can kwance ba lafiya koma dai maine kwa haÉ—e anjima" ajje wayar yayi ya mike zai saka kaya wani kiran ya sake shigowa tsaki yayi bai É—aga kiran ba yaci gaba da saka kayansa sau uku ana kira bai É—aga ba baima duba ba yaci gaba da shirinsa kiran dayake shigowa ba kakkautawa ne yasa ya É—aga
"Anty Ruma"
"Ayirrrrrrrrrrrrrrrrri" Anty Ruma ta rangaÉ—a buÉ—ar da saida tasa ya janye wayar daga kunnansa
"Kai Anty Ruma karki kashe min dodon kunne na"
"Ango mijin amarya aure ya É—auru" kashe wayarsa yayi gaba É—aya ya fita daga gidan zuwa gidansu Aimanah can gadon kaya, yana shiga Æ´an uwa sukayo kansa ana ihun ango ango, Surayya kanwarsa harda rungumesa, Anty Hasana yabi da kallo ganin yanda take aika masa da wani kallo, karasawa yayi kusada ita ya gaidata
"Burinka ya cika Musty"
"Anty nifa ban gane ba, kema tsokanar tawa zakiyi"
"Ni sa'arka ce dazan tsokane ka?" tsugunnawa yayi a gabanta sai kuma da sauri ya mike ya shiga can cikin gidan kai tsaye É—akin Mas'ud ya shiga inda yatarar da Mas'ud da Mus'af na cacar baki kamar zasu daki juna
"Ya'isa dan Allah" Musty yafaÉ—a yana rike Mus'af dake kokarin kaima Mas'ud duka
"Sakeni malam ai duk bakinku É—aya kun shiga kun futa an hana yarinya wanda takeso"
"Mus'af zan naushi bakinka wallahi" Mas'ud yafaÉ—a yana tashi daga wajand daya zauna
"Kadakenin mana maza tawo karka fasa, kunsa yarinya a masifa gashinan da safan nan sumanta nawa tunda taji labarin nan"
"Ya'isa wai yaushe zaku girma ku daina wannan halin, kai Mus'af ka fita a idona fa tsorin idonka yayi yawa ka tsaya kana sa'insa da Mas'ud sa'anka ne?"
"Mah kina gani fa..."Naga me kamin shiru" fuu Mus'af yafice daga É—akin zuwa na Aimanah Ammi na tsaye kan Aimanah tana lallashinta kan tayi shuru ta daina kuka, Mus'af yazauna kusada Aimanah yana lallashinta kan tayi shuru taci abinci ta kwanta ta huta,
"Mas'ud gaba É—aya kun sani a duhu dan Allah warware min wannan lamarin"
"Aure dai kasani an riga an É—aura da kai" nan Mas'ud yai masa bayanin yanda abin yafaru, nan take Mustapha yai sujjadar shukkur yana godewa Allah bisa wannan ni'ima dayayi masa ba zato ba tsammani, mikewa yayi shima a nufi É—akin Aimanah Ammi kaÉ—ai ya tarar a É—akin sai Aimanah dake can gefe kwance ta naÉ—e cikin blanket da alama sanyi takeji, Ammi taÉ—ago ta kalli Mustapha farin cikin data hango shimfiÉ—e saman fuskarsa yasa ta murmusa ta ce
"Ango masha Allah,ubangiji yasa alkhairi"
"Amin ya Allah Ammi, nayi matukar farin ciki da wannan ni'imar da Allah yamin ba zato ba tsammani, sai dai Ammi nasani Aimanah yanzu bata sona ya zanyi" Ammi hannu ta ɗora samab laɓɓanta shiii ta nuna masa Aimanah dake kwance samab bed, zama yayi kusada Ammi ya ɗora kansa saman cinyarta ahankali ya ce
"Ammi kinji gabana faÉ—uwa yake"
"Yita karanta Hasbunallahu wani'imal wakil, da La'ilaha illah anta subahanaka inni kuntu minal zalimil" Aimanah dake cikin bargo zuciyarta ba daÉ—i ji tayi kamar ita Ammi take, nan take tafara ambaton Allah har barci mai nauyi ya É—auketa, Ammi ce tafara fita daga É—akin sakamakon kiran da Alhaji Kamal yayi mata, tana Fita Musty ya karasa inda Aimanah ke kwance ahankali yaja bargon ya buÉ—e mata fuska, ya sumbaci goshinta tareda faÉ—in
"Alhamdulillah" yasake sumbatan labbata yafita a É—akin yana faÉ—in
"Sai mun haÉ—u a gidana Aimah" yana fita wayansa dake aljihu tayi kara da sauri ya cirota yai picking call É—in cikeda ladabi ganin Abbansa ke kira
"Zonan falon Dadddy muna jiranka" dam gabansa yafaÉ—i ahankali yataka har sashin Daddy, harya shiga É—akin gabansa na faÉ—uwa can gefe saman carfet ya zauna kusa da Yaya Mansur ahankali yafara gaida Iyayansa dake zaune a wajan,
Alhaji Kamal yafara magana "Nasan kariga da kasan abinda yafaru a É—azu ga amana nan Mustapha dan Allah ka kula da Aimanah"
"Insha Allah Abba"
"Sai maganar lefe da inda Amarya zata zauna"
"Abba abani zuwa gobe zan haÉ—a kayan, batun wajan zama kuma legos nakeson wucewa da ita"
"Hakan bazaiyu ba Mustapha da ace bakada wata matar da zamu yarda da hakan amma yanzu in muka amince da haka mun zama masu son kanmu dole kayi adalci a tsakanin matanka karka manta Aimanah ba ita kaÉ—ai ce matarka ba" Mah ke faÉ—ar hakan
"Hakane Mah shima abani zuwa gobe zanyi magana"
"Shikenan Mustapha tashi kaje" Daddy ne yai magana a wannan karan, mikewa yayi ya fita, su kuma sukaci gaba da tattaunawa, Musty kai tsaye gidansa ya wuce yana shiga gidan ya tsaya cak yana karewa gidan kallo, gidan ba wani babban gida bane babban falo ne mai ɗauke da ɗakuna uku, ɗaga kai yayi ya kalli kafar benan da zai iya cewa bai taɓa hawa ba saboda ba kowa a ciki, bisimillah yayi yahau saman yana kare masa kallo, ahankali yake zagawa, babban falo sai ɗakuna biyu masu kallon juna gefe ga babban kicin, ko ina ya shiga ya duba komai dai dai kicin ɗinne kawai ba komai a ciki kamar wani ɗaki, wayarsa ya ciro ya kira babbar yayarsa Anty Halima
"Ango" abinda ta ce kenan bayan tai picking call É—in
"Kai Anty kema kin sami labari kena"
"Na samu mana Momy ke gayamin daman muna shirin futowa zuwa gidan Mah yanzu kuwa nan gida zamuyo"
"Ok daman saman nan nake ganin Aimah ta zauna a ciki dana shigo ina dubawa kuma sai naga kicin É—in ba komai ba'a gyara shiba kamar na kasa"
"Ok bari na kira Anas kanin mijina yazo ya gani zai saka komai"
"Ok saikin karaso" sakkowa yayi kasa shuru gidan kamar ba kowa kai tsaye É—akin Sumayya ya buÉ—e ya shiga tana kwance tsakiyar gado sautin kukanta kawai ke tashi.
*JIGAWA*
kuka Abas yake hajiya na gefansa itama kamar zatayi kukan, kallon Alhaji take ji takeyi kamar ta tashi ta rufesa da duka
"Wallahi Alhaji bakayiwa Abas adalci ba abinda yafaru can tsakaninku ne ba ruwan yaran nan aciki amma saboda taurin zuciya irin taka ka tarwatsa masu farin cikinsu kana ji yanzu an riga an É—aura ma Aimanah aure da wani" Abas sake rushewa yayi da kuka kamar wani karamin yaro yamike yana zagaye a É—akin hannunsa a ka
"Na shiga uku Hajiya mutuwa zanyi wayyo ni wayyo rayuwata kaicona ni Abas, Baba maina maka daka min wannan abin" tsalle yayi tareda buga kafafunsa kamar mai shirin fareti ya kwasa da gudu zuwa É—akinsa
"Alhaji kayi magana mana"
"Nace me, kinsan girman lefin da mahaifin Faruk yayiwa mahaifina kuwa, ba ruwanki a wannan lamarin ki zuba idanu kawai wallahi na kwammace Abas ya mutu daya auri yar Faruku" mukewa yayi yabar wajan Hajiya ta shiga É—akin Abas inda ta samesa a tsaye sai zagaye É—akin yake ya daina kukan amma idanunsa sunyi jawur
"Abas banida kalmar da zan iya gaya maka face kayi hakuri"
"Nariga na hakura Hajiya na ɗau kaddara amma kisani bazan taɓa aure ba tunda na rasa Aimanah haka zan kare rayuwata har abada babu wata mace da zata maye gurbin Aimanah a zuciyata da idanuna, zan bar garin nan jiya kanol ke gayamin suna na yana cikin waɗanta aka tura can kudancin kasar nan, addu'a nake Allah yasa acan asami wani ya hargeni na mutu kona huta da abinda nakeji a zuciyata"
"Bazaka mutu ba Abas, zakayi farin ciki insha Allah zaka sami wacce tafi Aimanah komai"
"Babu wannan matar Hajiya babu ita a nan duniya, banda ni musulmi ne nasan kaddara na yarda da ita da wallahi yau saina harbe kaina"
"Subhanallah Abas karna kumajin wannan kalamin daga bakinka maza yi istigifari"
"Hajiya zan tafi banajin zan kara zuwa gidan nan har abada sabida yau Baba ya nuna min iyakata"
"Allah ya tsaremin kai Abas ubangiji ya kareka da kariyarsa yai ruko da hannayanka duk halin da zaka shiga karka manta da Allah ka ruki alkurni mai girma da tsarki zai sanyaya maka zuciya aduk sanda tai zafi"
"Nagode Hajiya" Abas yafaÉ—a tareda rungume Hajiyar yana goge mata hawayan dayake zubowa daga idanunta har waje ta rakasa inda ya shiga mota tana kallon seteven yaja motar suka bar layin, data koma gida kuka tayi sosai na tausayin halin da Abas zai shiga kafin ya saba da rashin Aimanah addu'a take masa sosai ba dare ba rana
[2/13, 4:44 PM] +234 904 746 4048: 🌹 *AIMANA*🌹
Story and writting by
Mamie Yusuf Daboo🥰
â˜€ï¸ *First Class Writer Asso*☀ï¸
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation
*Shafi na goma sha shida*