Sashe 41
Aimana Mami Yusuf Dabo Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Rumana sosai take samun kula ta musamman wajan Abbas, Hajiyar Abbas tunu ta koma jigawa vayan taga Rumana ta warware, sauri sauri Rumana ta shiga wanka ganin lokacin dawowar Abbas yayi akuwa tana bathroom ta jiyo karar tsayawar motocinsa, kafin ta fito harya shigo É—akin sanye ta fito da tawul É—aure a kugunta yayinda hannunta ke rike da É—aya tana tsane gashin kanta
"Wellcome sir" tafaÉ—a tana tsugunnawa a gabansa ta fara cire masa takalmin kafarsa duka biyun ta cire ta ajje su mazauninsu kana ta dawo ta fara rage masa kayan jikinsa, janta yayi sukayi baya suka faÉ—a saman gado suna dariya
"Mar'atul saliha albushirinki"
"Goro" tafaÉ—a da sauri
"Gobe sassafe zaki sama sabuwar É—aliba a jami'ar abuja" makale shi tayi sosai tana ihun murna
"Hayatie da gaske dan Allah wayyo ni ina kasami takardu na"
"Jaheed ya turomin da komai"
"Naji daÉ—i sosai Hayatie nayi farin ciki yanda kake faranta min kaima Allah ya faranta maka fiye da haka"
"Amin yafaÉ—a yana sumbatar ta" daga nan salo ya canza suka lula duniyar masoyaðŸ¤
Aimanah na vaje a falon tayi É—ai É—ai tana fidda numfashi yayinda Al'Mustapha ke zaune kusa da ita yana yanka kata Apple
"wash" Aimanah tafaÉ—a cikeda raki
"Sannu reina sannu kinji"
"Baby na gaji da cikin nan gani nake ma kamar mutuwa zanyi" Aimanah ta karasa faÉ—a tana kuka, ya buÉ—i baki zaiyi magana wayarsa tayi kara alamar kira ya shigo, Ammi ce hakan yasa ya É—aga cike da ladabi
"Mustapha zan saɓa maka fa yaushe kadaina jin magana ta" Musty dafa kansa yayi a zuciyarsa yana faɗin wayyo ni
"Ammi kiyi hakuri Aimanah tayi nauyi da yawa idan ta tawo kano a haka zata wahala"
"Ni kuma nace ka kawo min ita yau zuwa gobe nabaka ka wucw wannan wa'adin zan saɓa maka" Ammi nagama faɗar haka ta katse kiran
"Kamaida ni kanon in mutuwa ma zanyi na mutu cikin Ahali na"
"Aimanh ba yanzu ba insha Allah sai kinga auran twince É—inmu da jikokinsu" murmushin yake tayi tana jin mararta na kullewa, yayin da abinda ke cikinta yayi wani irin motsi
"Ya Allah" Aimanah ta furta a hankali
"Sannu" kawai yake aika mata, a washe garin ranar Mustapha ya maida Aimanah kano suna sauka Ammi taji labari tazo ta wuce da Aimanah gidanta tanata ma Mustapha masifa ganin yanda kafafunta suka kumbura, a daran ranar ta kaita hospital suka dubata sosai haÉ—eda mata hoton ciki inda suka sake tabbatar yan biyu ne a cikin Aimanah kamar yanda a asibitin da take awo a can legos suma suka faÉ—a, cikin wata takwas harda sati biyu, Mustapha kwanan sa biyu ya koma legos shida Sumayya cikeda kewar Aimanah,
Rayuwa mai daÉ—i da kulawa Aimanah keyi a gidan Ammi sai abinda takeso take ci kullum sukam futa da dare suyi zagaye su dawo, Mustapha tunda yatafi sai da yayi kwana goma bai zo kano ba, yau yakasa jurewa ba shiri ya biyo jirgin karfe tara na dare, lokacin daya zo sai Aimanah ita kaÉ—ai a É—akin Ammi, Ammin bata nan tana wajan Abba, da sallama ya shigo bedeoom É—in Ammin, Aimanah da barci yafara É—ibanta ta buÉ—e idaninta a hankali da sauri ta tashi zaune tana mistsika idanunta
"Baby" tafaÉ—a da muryar barci
"Bakiyi barci ba? ina Ammi?"
"Yanzu ta shiga wajan Abba tace bazata jima ba taje basa tea" dariya Musty yayikan ya ce "Taje basa tea kawai dai ta tafi kula da mijinta ke kuma ta rabaki da naki mijin"
"Oh Baby"
"Gaskiyya fa nafaÉ—a" dariya tayi, ya zauna kusa da ita ya ruko hannunta
"Nayi missing naki sosai reina" yafaÉ—a yana sumbatar hannun nata, dai dai nan Ammi ta shigo É—akin da mamaki take kallon sa ta haÉ—e rai
"Kai kuma maiya kawo ka da wannan daran?"
"Ammi naji kewar Aimanah ne kawai ba biyo jirgi na ganta" taɓe baki tayi sannan ta juya ta fita daga ɗakin, Musty bayanta yabi yasawa kofar key yana murmushi, gadon ya hawo sosai yasa aimanah a jikinsa yana sauke ajjiyar zuciya a jere kamar wanda yayi gudu, Aimanah ma lamo tayi a jikinsa tsawon lokaci suna rungume da juna ganin time na ja yasa ya cire jikinsa daga nata ya fita daga ɗakin, Aimanah gyara kwanciyarta tayi tana jin kewar mijinta na shigarta, har tayi barci Ammi bata dawo ɗakin ba, sai da safe ta ganta kwance kisada ita, Musty bai shigo gidan ba sai da ya tabbatar Ammi ta tafi makaranta sannan ya shigo sashin Momy ya shiga ya tarar bata nan itama, daɗi yaji sosai hakan yasa ya shiga ɗakin Ammi cikeda karsashin son kaɗaicewa da Aimanah kofar sashin ya fara sakawa key bayan ya shiga haka yayiwa ta falo ma, Aimanah taso kin bashi haɗin kai tana nuna masa rashin dacewar abin a ɗakin Ammi, wasanni daya rinka mata yasa ta bada kai bori ya hau, sai dai suka nutsu kana kunya duk ta kama ta gani take kamar Ammi taga komai da kyar da taimakonsa ta gyara jikinta ya cire bedshet ɗin yasa a wash machine ya wanke ya shanya yana addu'ar Allah yasa ya bushe kafin Ammin tadawo, Aimanah kaɗan kaɗan tafara jin ciwon mara azatonta kaɗaicewa da sukai da Musty yakawo haka take ganin gaba kaɗan zata daina ji, maimakon ciwo yayi baya sai yayi gaba tun tana jurewa harta kasa ta kira lambar Ammi ta sanar mata abinda takeji, Ammi tace mata ta jirata gata nan tana hanya tama kusa shigowa anguwar, Musty na can gidansa yana barci, ko kafin Ammi ta karaso Aimanah tafara fita hayyacinta, tayi sa'a tare suka shigo gidan da Ya Ahmad hakan yasa tasa shi suka nufi hospital, wayar Musty Ammi ta kira tace ya ɗakko masu kaya a ɗakinta suna hospital ruɗewa tasa basuma taho da komai ba ance haihuwa ce, Aimanah na zagaye cikin Asibitin taga shigowar Mustapha ya ruɗe sosai, Aimanah tun tana iya zagayan harta gaji kar finta na neman karewa aka maidata ɗaki har sannan da likita ta dubata a 4 cm take, Musty na rike da hannun Aimanah duk yanda likitoci suka so yafita a ɗakin ki yayi ganin ba wata a ɗakin sai Aimanah kaɗai yasa suka barsa, idanunsa kaɗai zaka kalla kasan yanajin ciwon gaba ɗaya yadamu jiyake ina ma da dama da ya karɓi leboor ɗin nan Aimanah ta huta, Tun safiya Aimanah take abu ɗaya har mangariba bata haihu ba, Musty sallah kawai ke fitar da shi daga ɗakin har kuka ya yiwa Aimanah musamman yanzu data fara kuka tana neman yafiyar mutane tana faɗin mutuwa zatai, Nurse ɗin dake zaune gefansu ya kalla
"Babu wani abu da za'a iya mata ne wai?" ya tambayeta cikeda damuwa
"Babu, zata iya haihuwa da kanta yanzu tana 8 cm nan da ko yaushe zata iya haihuwa" kukan jaririn da sukaji ya karaÉ—e É—akin yasa Musty faÉ—in
"Alhamdulillah Allah abin godiya" da sauri likita dake office É—inta ta fito ta karaso bakin gadon tana yiwa Aimanah sannu
"Dr É—aya ne yafaÉ—o akwai wani a cikin kuma da alama mahaifarsu É—aya ce, Nurse Musty ta kalla
"Matso ka rike wannan karkayi nisa" matsowa yayi ya karɓi jaririn dake faman tsan yara kuka ya rike idanunsa nakan Aimanah dake kiran sunan Allah ya share hawayan idanunsa yana sauke ajjiyar zuciya
"Sannu Aimah" bata ko iya É—aga kai ta kallesa ba,
"Aimanah tsaya kar kiyi nishi" likitan ta faÉ—a tana danna mata ciki a hankali, kamar cirar kaya haka Aimanah taji sanda ta sake jin kukan wani jaririn ciwo ya tsaya cak Murmushi Musty yayi sai sannan ya kalli yaran, da Nurse ta matso ta zata yanke masu cibiya, wani gadon tayi daban da yaran Musty yadawo gefan kan Aimanah yasa hannunta cikin nasa
"I love you Aimanah" murmushi tayi ta kauda kanta Dr na mata dariya
"Ranka yadaÉ—e zamu kwarfe mata jini yakamata ka bamu waje"
"Baki da damuwa dani Dr kiyi komai ina nan yau nan zan kwana" Dr dariya tayi tana canza safar hannunta
"Wayyo" Aimanah tafaÉ—a sanda taji hannun Dr a jikinta
"Aimanah mai nake ji kinji wani babyn fa" Dr Rubina ta faÉ—a tana ciro hannunta daga jikin Aimanah
"Wani babyn kuma?" Aimanah da Musty suka faÉ—a a tare, kai dr ta É—aga tareda kokarin yiwa Aimanah scaning hoton baby ya bayyana, Musty Lumshe ido yayi yana jero hamdala ga ubangijin da yayi masa wannan baiwar yara uku rigis lokaci É—aya kai masha Allah, Aimanah wani sabon ciwon taji yana taso mata, tafara cize baki tana mimmikewa
"Wasa farin girki" Dr Rubina tafaÉ—a tana kallon Musty
"Dr yanzu wani leboor É—in kuma zata sake?"
"Da a lama" Awanni biyu suka shuÉ—e ba alamar fitowar baby har an fara kokarin yiwa Aimanah cs sai kuka sukaji Aimanah ta sauke numfashi tana kallon babyn,
"Maca ce wannan" Dr Rubina ta faÉ—a tana jijjiga babyn ganin kukanta baya fita sosai kamar na sauran yaran
"Nurse Fatima kai wannan babyn nursery wajan su Dr Auwal emargency bata da cikakiyar lafiya da alama tasha ruwan mahaifa, naɗe yarinyar A tawul nurse Fatima tayi ta fita da sauri ita da Ammi suka nufi ɓangaran yara na hospital ɗin, nan da nan Aimanah tai wanka ta shirya sai sannan Mah tazo hospital ɗin shima Ammi ce ta mata waya anyi haihuwa ta kawo ma mai jego abinci da tea, ɗakin na musamman aka kai Aimanah da babyn ta guda biyu ɗayar na sashin yara ana bata kulawa, Musty har sannan bai kalli yaran ba yana kusa da Aimanah yana dai kallo ana ta ɗaukan babyn wannan yaba wannan dan tuni yan uwa sun cika hospital ɗin kai baza kace dare bane musamman daya kasance haske gashin tar wai ko alluranka ce ta faɗi zata iya ganinta kaɗau kayar ka
"Yayanmu babyn nan da kai yake kama" Ma'aruf yafaÉ—a sanda ya É—au babyn a hannusa duka biyun
"Ya Ahmad zokamin hoto da babyn nan a tura a group kowa yaga yau na girma"
"So kake ka tashi hankalin Anty Hasana da daran nan tasa dr neman jirgi" Ammi tafaÉ—a tana dariya, Mah dai na gefe tana murmushi bata ce komai ba
"Mustapha yaÉ—au yaran nan kuwa?" Mah ta tambaya tana kallon Mustaphan
"Mah basai na É—auke su ba tunda ga ku ai shikenan"
"Mu daban kai daban, maza É—auke su kamasu huÉ—uba ka masu kuma addu'a" kallon Aimanah yayi
"Da alama dai ranka yadaÉ—e fushi kake da babys É—in nan sun wahalar da madam" Dr Rubina ta faÉ—a tana kallon Mustaphan, dariya yayi
"Aimahh wanne suna za'a saka masu?"
"Daddy da Abba" yana kokarin karɓar yaran Alhaji Kamal da prop Farouk suka shigo ɗakin kana kallon fuskar su zaka hango zallar farin ciki, Musty fasa karɓar yaran yayi ya koma inda yake ya zauna Alhaji kamal ya karaso gaban gadon da Aimanah ke kwance yana mata sannu, yayin da Prop ya wuce ya karɓi yaran, fuskarsa da murmushi yake faɗin
"Masha Allah bakin duniya, Sauda kalli yaran nan kamar Mustapha randa aka haifosa" dariya akayi gaba É—aya, Alhaji kamal ya amshi guda É—aya yana masa kiran sallah a kunne, Alhaji Farouk ma hakan yayi kamar yanda sunna take
"Prop sai kayiwa kanku takwara ai"
"To nidai na hannuna nasa masa Umar faroup" Prop ya ce
"Au haka ne bari wannan to na masa huÉ—u ba da Muhammad Kamal" dariya aka kuma yi Dr Rubina dake haÉ—a allura zatayiwa Aimanah tana kallon Family É—in tana yaba haÉ—in kansu.