Sashe 26
Aimana Mami Yusuf Dabo Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
Story and writting by
Mamie Yusuf Daboo🥰
â˜€ï¸ *First Class Writer Asso*☀ï¸
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation
*Shafi na goma sha Tara*
Ranar asabar biki ata tashi dashi sosai a gidan Alhaji Kamal da Prop Faruk, tun bayan sallar azahar ahalin suka fara shirye shiryan tafiya wajan party wanda za'a fara karfe huÉ—u na yamma, Prop yasa Anty Hasana ta kawi masa Aimanah har É—akinsa ta fita ta basu waje
"Ummu Aimanah kiyi hakuri ki ɗauki kaddarar yanda auranki ya kasance bazance ina farin ciki da auran nan ba, kamar yanda bazance ina bakin ciki ba, ina maki fatan alkhairi tareda fatan zaman lafiya da zuri'a ɗayyiba, kibi mijinki sau da kafa kiyi masa biyayya aljannarsa tana karkafim kafarsa, kirga wai ko bakya sonsa ko baki shi kika so aura ba kice zaki munana masa Allah zai kama ki da laifin saɓawa miji, Aimanah kibi mijinki ki masa biyayya kamar yanda kikaga mahaifiyarki nayi, kina dai ganin yanda muke da ita a gidan nan, Aimanah karki ɗauki zugar kowa akan kiki Mustapha, mun riga da mun sani kinason Mustapha a baya sai dai da hausawa sukace so tsuntune, ina maki fatan alkhairi da zaman lafiya da kaunar juna tsakaninki da mijinki, daga wajan party nacewa Hasana a wuce dake gidan Alhaji Kamal daga nan mijinki ya ɗaukeki zuwa gidanku" Aimanah tunda Daddy yafara magana kuka take sosai, har gama ba abinda tace, tanaji ya kira Hasana tazo Anty Hasana ta mikar da Aimanah tsaye da sauri Aimanah ta kwace daga hannun Hasana da gudu taje ta rungume Daddy tana cigaba da kuka
"Daddy bazan iya tafiya na barka ba" Aimanah ta faÉ—a cikin kuka
"Aimanah aiba nisa kikayi ba ko yauahe muna tare har gidan naki zanna zuwa, maza bi Hasana kije ki shiri Allah yabada sa'a yakawo zuri'a É—ayyiba" Anty Hasana ta amsa da
"Amin" taja hannun Aimanah zuwa É—akin Mah inda mai kwalliya take jiranta sai da tayi sallar la'asar sannan aka fara mata kwalliyar gidan yayi shuru kowa ya wuce wajan party lokacin da aka gama mata kwalliyan ta saka Jan swees lace mai kwalliya ta É—aura mata head shima ja ta saka mata nett a kafaÉ—anta, Anty Hasana itace karshan tafiya a gidan ta barta daga ita sai Mah da yan tsirarun kawayn Mah da bazasu wajan partyn ba, Yaya Mas'ud ne yazo ya fita da ita har waje bayan mota ya buÉ—e mata ta shiga idanunta a rufe da sauri ta buÉ—e idanunun tana kallon gidan nasu" hannu taji saman nata da sauri ta kalli gefanta inda take a zaune, Mustapha ne zaune kusada ita, sam ita batama san yana cikin motar ba, hannunta daya sha lalle yake karewa kallo ya É—ago hannun ya sumbata yana kallon fuskarta
"Alhamdulillah nagodewa Allah daya mallakamin ke" matsowa yayi sosai kusada ita ya É—ora kanta saman kafaÉ—arsa, ahankali yake sauke ajjiyar zuciya kamar wanda yai tseran gudu, waje yayi waje taro ne sosai akayi na manya kowa ka gani yana cikin nishaÉ—i anci ansha sai abinda kaga dama zaka je da kanka ka É—ibi son ranka, ansha rawa sosai musamman Rumaisa da Yaya Ma'aruf sai gafda mangariba aka tashi, Anty Hasana ce ta É—auketa a motarta zuwa gidan Alhaji Kamal kamar yanda Daddy yace, anan falon Alhaji Aimanah tayi sallar mangariba, yakira Anty Hasana
"Hasana ina fatan ku gama dodon zuwa ganin É—akin amaryar?"
Alhaji mun gama tun tuni kowa yama watse"
"To masha Allah sannunku da hidima Allah ya bar zumunchi yanzu da kaina zan kai Aimanah har É—akinta" Alhaji sosai yayiwa Aimanah nasiha kwatankwacin ta Daddynta sannan yasa ta a gaba har gidan Mustapha ta kofar dake cikin gidansa suka bi suka shiga gidan, Abba gaba É—aya ya haÉ—a Mustapha da Sumayya da Aimanah
"Gaba É—ayanku Æ´aÆ´ana ne ku, dan haka ina umartarku daku zauna lafiya kuyi kishi islamiyya irin na gidan Annabinmu Muhammad S A W kuyi zama na amana banda gaba ko faÉ—a na rokeku ku zauna lafiya, ke Sumayya kece babba ga Aimanah nan ki zauna da ita lafiya kija girmanki, sannan ke Aimanah ga Sumayya nan ki bata girmanta ki mata biyayya kinga kece kasa da ita, Mustapha ga matanka nan na umarceka da kayi adalci a tsakaninsu" sosai Abba ya masu nasiha kafin daga karshe ya umarci Aimanah kan ta tashi ya rakata sama, har bedroom É—inta Abba ya kaita sanda zata shiga ya ce ta karanta "A'u zu bi kalimatillahil tamatan min sharri ma kalak" sau uku saida tayi kana suka shiga É—akin da bisimilla ta zauna gefan gado yana daga tsaye ya kara yi mata nasiha da fatan alkhairi yace taje tayi alwala tayi sallah raka'a biyu ta godewa Allah sannan ta rokesa zaman lafiya da zuri'a É—ayyiba, saida ta tada sallar sannan ya fita daga É—akin kasa ya sakko ya tadda Mustapha zaune shi kaÉ—ai Sumayya bata wajan, Musty yabi bayan Abba yana masa godiya
"Ka koma daga nan Al'Mustapha Allah yamaka albarka ya albarkaci auranku yasa nan da wata tara nazo naga babys" Musty ya shafa kansa yana mirmushi
"Au bazaka amsa ba" Abba yafaÉ—a yana kallon Mustapha, Musty kasa yayi da kai yana shafa kansa da hannu ya ce
"Abba addu'ar ce tayi nauyi ai"
"Ok toni bari na ce Amin" murmushi Musty yayi, Abba yai kasa da murya kamar mai raÉ—a
"Maza maza koma ciki ka rarrashi uwar gida kaje ga Amarya" da sauri Musty ya juya yana dariyar maganar Abban nasa, É—akin Sumayya ya shiga ya sameta kwance saman bed É—inta tana kuka, daga bakin kofar ya tsaya bai shiga cikin É—akin ba
"Amma dai nace ki daina kikan nan ko, ya mukayi dake É—azu?" mikewa zaune tayi tana share hawayan fuskarya cikin kukan ta ce
"Nayi shuru fa" ajje mata É—aya daga cikin ledojin hannunsa yayi waÉ—anda ya É—akkoau a motar sa sanda ya raka daddy, ya matso ya sumbaci kuncinta yai mata sai da safe, wajan daya sumbata tasa hannu da shafa ta sumbaci hannun nata, Musty kai tsaye É—akinsa ya shiga yai wanka yasa jallabiya marun ya fesa turare ya fito daga É—akin kofar É—akin sumayya ya koma ya rufe da makulli ya zare key É—in yayi sama yasan akwai wani key É—in a cikin É—akin, sanda ya shiga É—akin Aimanah na zaune saman dadduma ta É—aga hannu tana addu'a, shima hannun ya É—aga kamar yanda tayi saida ta ahafa sannan shima ya shafa haÉ—eta faÉ—in
"Amin" kasa Aimanah tayi da idanunta, zama yayi a gabanta ya É—aga mayafinta yaga kuka take sosai, jikinsa ne yai wani irin sanyi ganin irin kukan da take wanda kafin shugowarsa ba kukan take ba, ta tabbata Aimanah da gaske bata sonsa, jingina yayi da gado ya kwantar da kansa saman gadon fuskarsa na kallon p o p silin na É—aki lokaci É—aya hawaye suka wanke masa fuskarsa
"Reina da gaske kin daina sona bakya farin ciki da auranmu ko?"nayi nadamar kin zuwa wajan É—aurin auran nan da banyi ba, inama zan iya dawo da baya da ban bari Yaya Mansur ya É—aura mana aure ba, nasan da tini najima a kabarina" da sauri Aimanah ta yaye mayafinta tana kallonsa
"Ni nace maka na daina sonka, mu manta da wata soyayya anriga da an ɗaura min aure da kai ba yanda zanyi" wani sanyi yaji a zuciyarsa hakan yabasa karfin gwiwar umartarta kan ta tashi suyi sallah suyi godiya ga ubangijinmu batayi masa musu ba ta mike ya jasu sallah raka'a biyu sukayi ya jima yana addu'a kafin daga karshe suka shafa tare, da kansa ya fita zuwa kicin ya samo plate ya juyo naman daya shigo da shi a hankali yake bata tana ci bata wani ci dayawa ba ta kurɓi lemun exotic ta tashi ta jima zaune gefan gado tana kallonsa ya gyara ko ina ya fita da sauran naman ya ɗebe komai yakai kicin tana jin motsin shigowarsa ta kwanta tana barcin karya , ya cire jallabiyan jikinsa ya rage daga shi sai gajeran wando da singlate ya zauna wayarsa tayi kara alamar kira ya shigo
"Anty Hasana" ya furta a fili sanda yaga sunanta na yawo saman madubin wayar
"Assalamu alaikum" Musty yafaÉ—a a hankali
"Yawwa nace Musty dan Allah kabi yarinyar nan a hankali, kaga dai ita ba..." da sauri Ammi ta kwace wayar daga hannun Anty Hasana
"Nashiga uku ni Saudatu, Hasana maine kukeyi haka, kefa bakida girma saina jikinki, so kike yaron nan ya rainaki ko" Anty Hasana cikeda damuwa ta kalli Ammi
"Wallahi Yaya Saudat gaba É—aya na kasa samun nutsuwa tausayin Aimanah nakeji kinga kuwa irin kallon da Musty yakewa Aimanah É—azu ni kawai nasan mai na gani cikin idanunsa" Mami dake kwance saman bed É—in Ammi dariya takewa Anty Hasana
"Ke mai Æ´a ko to wallahi ki kama girmanki" Mami tafaÉ—i haka tana dariya, acanma Mustapha dariya yayi
"Hmm Anty Hasana ikon Allah" yafaÉ—a sanda ya zauna a gefan gadon ya kalli Aimanah da idanunta ke rufe amma suna motsawa ita nan bata yarda ba barci take,
"Alhamdulillah" yaketa jerawa
"Aimaah tashi ki rage kayan jikinki" sake takurewa tayi waje É—aya, tayi shuru batace komaiba
"Nariga da nasan ba barci keke ba ki tashi kafin na cire maki da kaina" da sauri ta tashi zaune yanda ta tashinne yabasa dariya hakan yasa ya murmusa
"To sakko ki canza kaya, kona canza maki da kaina"
"Nifa banda wasu kayan anan duk suna gidan Mahh"
"Wanda su Anty Hasana suka kawo jiya fa" mikewa yayi ya buÉ—e wardrove ya É—akko mata É—aya daga cikin jerin ringunan barcin dake ciki
"Karɓi wannan kisa"
"Sanyi fa ake Man kace nasa wannan" tafaÉ—a tana juya rigar a hannunta
"Ok tayi kauri da yawa ko, to bari na canzo maki wata"
"Kifita na canza rigan to" gyara zama tayi saman bed É—in yana kallonta
"Ni ba inda zan fita ki canza kawai inace mum riga mun zama ɗaya kunyar me kuma zakiyi" turo baki tayi gaba alamar shagwaɓa
"To gyara na sauka na shiga bathroom na canza" gyara kafarsa tayi ya mata hanyar da zata sauka daga gadon, tana matsowa kusada shi yai saurin janyota ta faÉ—o jikinsa, hannun yasa saman gwon É—in tata yaja zif kasa
"A'a dan Allah ka bari Kalbie"
"Kalbie" Musty ya maimaita sunan a hankali
"No Aimah Hayatie Kalbie duk bana son jinsu a gidan nan kibar abinki a gidan Mah bana son jin word ɗin nan" Musty yafaɗa a fusace, karasa zuge zif ɗin yayi kana ya ɗora hannunsa saman riganta ta ciki yana kokarin ɓallata, gaba ɗaya Aimanah ruɗewa tayi ta rike hannunsa kam kamar zatayi kuka
"Yayanmu Please dan Allah"
"Ina yayan naku anan" ya raɗa mata a kunne yana cigaba da ɓalle rigan, gaba ɗaya ta makalkalesa sanda taji ya gama ɓalle maɓallin rigan tata,
"Ya Musty banaso dan Allah ka bari" É—ago da fuskarta yayi yana kallon cikin idanunta, ita kuma tayi kasa da kanta
"Nabar me?"nabari karna canza maki kayan ki kwanta da wannan, nasan fa bakya kwanciya da kaya masu nauyi kinsan na san wannan ba tun yau ba,ki saki jikinki dani gobe da safe so nake kimin wanka da kanki ki wanke ni tas" sake bawa Aimanah kunya yayi hakan yasa tai kasa da kanta sake ɗagowa da kan nata yayi ya haɗe bakinsu waje guda🙈
Abubuwa masu nauyi da girma sun faru a wannan dare mai ɗimbin tarihi a wajan Aimanah da Mustapha, Musty ya maida Aimanah cikakkiyar mace bayan yasha kuka cizo da yakushi🤣daga karshe dai ya ɓige da lallashi da ban bakin kalamai masu ɗimi, da kansa ya wanke ta tas bayan yasa ta gasa jikinta cikin ruwan zafi, yabata riga da wando masu kauri na barci tasa a jikinsa tai barci, godiya yake tayiwa Allah a zuciyarsa da wannan kyauta da yamasa ba zato ba tsammani, yazama dole ya godewa Ya Mansur bandama dare yayi da yanzu zai kira sa shi saima yanzu ya tina bai gansa a wajan party ba, agogo ya kalla yaga karfe goma da kwata na dare, kwanciya ya gyarawa Aimanah a jikinsa ya sake rungumeta a jikinsa yana jin wani sabon sonta da kaunarta na daɗa shigarsa