Sashe 18
Aimana Mami Yusuf Dabo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ba wani ɓata lokaci likitoci suka karɓesa emargency sukayi da shi, Ammi kuka take sosai momy na rarrashinta, har sanda likitocin suka fito, Ammi bata tsaya jin abinda suke cewa Abba ba tabi gadon da aka turo Al'Mustapha zuwa word, zama tayi gaban gadon ta ruko hannunta cikin nasa, yayi firit fuskar nan tayi fayau kai daga ganin barcin dayake kasan bana daɗi bane,
Aimanah tasa kafa ta zunguri Rumaisa dake barci
"Allah Rumaisa in baki tashi ba zan gayawa Mah har yanzu bakiyi sallah ba takwas saura fa"
"Anty ki barni nai barcin nan Allah na gaji sosai"
"Ok saboda kin gaji bazakiyi sallah ba akan lokaci ba ni ma ai da gajiyar amma haka nayi sallan da asuba, ki tashi kona saɓa maki" Aimanah jin anbuɗe get na gidan za'a fita da mota tai saurin ɗaga labulan window ɗin ɗakinta, Mah ta gani da Daddy a mota zasu fita, da sauri tasaki labulan ta fita compound na gidan kafin ta karasa har sun fita sai Yah Mas'af da Ma'aruf tsaye fuskarsu fal damuwa
"Yah inasu Daddy suka tafi da safiyar nan?" Aimanah ta faÉ—a tana kallon Yaya Mas'af, baice komai ba yaja hannunta zuwa cikin gidan
"Yah kamin magana fuskarku fal damuwa nagani"
"Kinga kwantar da hankalinki ba wata damuwa bace bafa, Musty ne ba lafiya yana hospital tun jiya da dare sai aman jini yake" Aimanah ta dafe kirji tareda fito da idanuwa
"Musty fa" tafaÉ—a cikeda damuwa, hannunta ta cire daga na Mus'af ta shige É—akinta, Rumaisa ta tarar a tsaye tana zagaye É—akin tana ganin shigowar Aimanah ta rokota ta fashe da kuka
"Anty wai Musty ne a hospital an rasa gane kansa sai aman jini yake yanzu Anty ta kirani tana kuka take faɗa min, kizo muje hospital ɗin" Aimanah hararar Rumaisa tayi ta koma gefan gado ta zauna tana danna wayarta Rumaisa na tsaya tana kallonta ganin ko a jikinta wayama take da Abas hankalinta kwance, Rumaisa ficewa tayi daga ɗakin a fusace tayi sa'ar ganin Ma'aruf zai tafi asibitin suka tafi tare, Mus'af duk ya damu jin Aimanah shuru a ɗakinta kusan awa bata fito ya laƙa ɗakin barci yasamu tana yi hankalinta kwance, shima hankalinsa ya kwanta duk a tunaninsa zata damu da halin da Misty yake ciki, shima shiryawa yayi ya tafi hospital ɗin, asibitin ya cika sosai da ƴan uwa kowa hankali tashe har saida likitoci sukayi magana aɗan ragu kana wasu suka dawo gida akabar Ammi momy da Mah sai Anty Hasana daketa shuga da fita wajan likitoci dan jin abinda ke damun Musty yanzuma tana zaune gaban babban likitan dake kula da Mustapha
"Hajiya gaskiya É—anki na tsakanin rayuwa da mutuwa zuciyarsa ta kumbura sosai da alama akwai wani abu da yake damunsa a zuciya mun dai yi kokari mun tsaida aman jinin dayake, sauran kuma saidai mu É—orasa a magani sannan inya farka ayi kokari a rinka kwantar masa da hankali sannan duk wani abu da kukasan zai sanyaya zuciyarsa ayi masa kana a guji ganin wani abu da zai tada hankalinsa"
"Ok Dr mun gode" ta fita daga office É—in wayar Aimanah ta kira lokacin Aimah tashinta daga barci kenan taga kiran Antyn saida gabanta yafaÉ—i haka kurum takejin tsoron Anty Hasana sabida tasan masifar ta,
"Hello Anty" Aimanah ta faÉ—a cikeda ladabi
"Sannu Aimanah yanzu a faÉ—a maki Musty ba lafiya amma ki kasa zuwa kusan kowa yana wajan nan banda ke, to inkinga dama kiyimin fatan dankali ki kawomin nan bance dole ba sai kinga dama" bata jira tace komai ba ta katse kiran Aimanah sakkowa tayi daga saman gadon tana turo baki gaba ta shiga kicin, Haule ta taimaka mata suka haÉ—a fatan dankalin daya sha alayyahu ta shirya cikin doguwar rigan atamfa da babban hijab ta É—auki basket É—in data gama haÉ—a komai a ciki ta fita, bata hau motanta ba titi ta fita ta hau adaidaita zuwa hospital É—in, bata sha wuyan samun su ba tasami Ammi da Anty Hasana a recepsion, Ammi ce kawai ta amsa gaisuwarta Anty harara kawai take aika mata tana tsugunne a gabansu ta kasa cewa komai tayi kasa da kanta daga ta É—ago suka haÉ—a idanu da Anty Hasana harara kawai take aika mata
"Zaki tashi ki shiga kikai masa abincin ko bazaki iya ba?"
"Anty kiyi hakuri"
"Naki na hakura, nace bazan hakura ba gashi nan sai kije ki karasa shi banda ma ke Aimanah gida bata koshi ba a...."
"Kai Hasana dan Allah ki rage masifar nan taki kina girma kina daÉ—a cin kasa, ke Aimanah shiga ciki ki bawa Mah abincin tana ciki" Ammi tafaÉ—i haka tana kallon Aimanah, jiki sanyaye Aimanah ta shiga É—akin akai sa'a Musty na kallon kofa, da sauri ya mike zaune harya na neman faÉ—owa kasa saida Mah tai saurin rikesa ta gyara masa zaman jikin filo har sannan idanunsa na kan Aimaah da take gaida Momy, Mah ce ta soma fita daga É—akin kafin Momy ba tabi bayanta, Aimanah na tsaye jikin gadon takasa cewa komai idanunta na kasa tana hawaya ganin yanda Mustapha ya rame sosai ya kara wani fari tas kamar wanda ba jini a jikinsa,
"Aimahh zuba min abinci naci yunwa nakeji" hannunta na rawa ta mika masa plate É—in data zuba fatan dankalin, jikinsa duk ba kwari hakan yasa ya kasa rike plate É—in, kujera taja gaban gadon ta zauna ta rike masa plate É—in yana cin abincin a hankali, harya gama ta basa goran ruwa ya sha batace masa komai ba, tana kallonsa ya gyara zaman sa idanunsa a kanta
"Ya Musty na sani duk saboda nine ne hakan ta faru, kayi hakuri ka É—auki kaddara daman can kasa a ranka ni ba matarka bace, tabbas har yanzu zuciyata na sonka amma son dana kewa Abas yadame naka ya shanye koda ace nafi sonka a kansa lokaci ya rigada ya kure mana bazan maida iyayena kananun mutane ba, kayi hakuri ka zauna da matarka ko ka auri Rumaisa" kallon Aimanah kawai yake yama kasa cewa komai saboda tsabar takaici wai Aimah ce yau take kallon idanunsa take gaya masa tana son wani sama da son datake masa har tana basa shawarar ya auri wata,
"Shikenan Aimah naji na gode kuma da kika gayamin gaskiyyar dani na kasa fahimta na hakura dake har abadaðŸ˜sannan bazan iya auran Rumaisa ba, dan Allah Aimah ki daina guduna mu koma Aminai tunda kin daina sona, guduna da wulakanta ni da kike yafi komai É—aga min hankali"
"Insha Allah na daina gudunka daga yau banida aboki amini sama da kai" Aimanah tafaɗi haka tana saka hannunta cikin nasa, saurin cire hannunsa yayi daga cikin nata yaɗan ɓata rai
"Abas ya ɓata min ke ko?"haramun ne rike hannun wani wanda ba muharramin ka ba kin rigada kinsan haka"
"Yah Musty nifa kaida yaya Mas'ud ba ku da bambanci a wajena"
"Da bambanci Aimah ni da aure a tsakaninmu shi kuma ba aure a tsakaninku"
"Hum mubar maganar nan aboki"
"An bari gimbiyata"
"Gimbiya kuma ba ruwana in Anty Sumy ta jika" dariya sukayi tare, Mas'ud da Anty Hasana da suka shigo tare saroro sukayi suna kallon Musty dake kyalkyala dariya
"Da kyau douther aikinki yayi kyau kinsa gawa ta tashi"
"My Anty nine gawar" Musty yafaÉ—a yana kallon Anty Hasana" Mustapha zare allurar dake jikin canuler É—in hannunsa yana kallon Mas'ud
"Kaga Aboki kira Dr yazo ya sallame ni gida zan koma"
"Sannu majanun Ka koma gida mana tunda lailar ka tazo"
"Hmm" kawai Mustapha yace yana mikewa tsaye ya fita recapsion, Anty Hasana ta kalli Aimanah ta taɓe baki ta fice daga ɗakin.
Murjana ta kalli Salim daya fito daga wanka yana tsaye gaban madubi yana gyara kansa,
"Nifa Salim inajin tsoron shan wannan kwayoyin da kake bani kar sumin illa nan gaba,"
"Haba ba abinda zasu maki nafa hana É—aukar cikine am Dector bazan baki abinda zai zamo mana matsala anan gaba ba, auranki fa zanyi" Murja ta mike ta wuce ta gabansa zata shiga bathroom
"kai yarin nan kifa daina juya min mazauna nan naki zan iya komawa fa"
"Haba kai kama isa gida zan koma Abba da Yah Ahmad sun fara matsamin fa naga kwanan nan idanunsu a kaina yake musaman Yah Ahmad kasan gayan nan É—an bala'i ne, yanzuma basai ka kaini gida ba a daidaita zan hau" harasa sawa yayi kusa da ita ya rungumeta a jikinsa yana mata raÉ—a a kunne dai dai sannan Mom É—in Salim ta shigo É—akin kallo É—aya tayi masa ta É—auke kai ta zauna gefan gadon nasa tace
"Saketa to ta shiga wankan zo magana zamuyi kasan yau Dad zai dawo kasar nan inajin kuma anan kano zai sauka" Murja ta faÉ—a bathroom cikeda kunya shi kuwa Salim ya zauna kusa da Mom É—insa yana kwantar da kansa saman kafaÉ—arta.