Sashe 14
Aimana Mami Yusuf Dabo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abas yau kwanansu uku kenan cikin jeji sun fafata da Æ´an ta adda sosai an kashe wasu dayawa a cikinsu yayin da wasu suka ji mugayan raunika, Abas yana cikin waÉ—anda sukayi rauni sosai a hannunsa hakan yasa suna dawowa bareck aka yi asibiti da su, ya kira wayar Aimanah tafi a kirga amma bata shiga hakan ba karamin tada masa hankali yayi ba, ko raunin hannunsa bai É—aka masa hankali ba kamar rashin shigar wayan Aimanah, Anty Ummi ya kira ita ta tura masa lambar Mas'ud shima yinin ranar yanata kiran lambar tana shiga amma ba'ayi pickin ba, kallon matashin sojan dake tsaye kusa da shi yayi ya ce
"Joseph É—akko mota ta a gida ka kaini kano"
"Amma oga kano yanzu dare yayi kafin mu isa sha biyun dare zatayi fa"
"Umarni na baka ba cewa nayi ka bani shawara ba" Abas hanunsa nannaÉ—e da bandeji ya shiga mota Josepha kejan motar sai Hilux guda É—aya mai cikeda sojoji da zasu masa rakiya zuwa kano, kamar yanda Joseph yafaÉ—a kuwa basu shiga kano ba sai sha biyu da minti ashirin da biyar na dare, hotal suka kama Abas yana É—aki É—aya tareda Joseph dake kula fa shi, Daran ranar idon Abas baiga barci ba, hankalinsa a tashe yake da tuna nin mai ya sami wayar Aimanah, kafin bakwai na safe yagama shiri yata shi Joseph dake barci ya na gaya masa yata shi zasu fita
"Sir zan iya yin wanka?"
"Kasan zakayi wankan ka kwanta kanata barci, tashi mu tafi bana da lokaci inmun dawo ka yi wankan kafin mu wuce jigawa" Joseph haka ya tashi suka wuce, karfe takwas na safe a kofar gidansu Aimanah tayiwa Abas, mai gadi yasa yayi masa sallama da Aimanah, lokacin Aimanah fitowarta kenan daga É—akin barcinta sakon Baba Sunusi ya isketa tana da bako a waje, daga farko cewa tayi bazata fita ba a zatonta Al'Mustapha ne sai da Baba sunusi ya ce mata Abas ne, cikeda É—oki ta shiga É—akin Mah tafaÉ—a mata Abas na waje yana kiranta
"Aimanah da safan nan, karki fita ki cewa Mus'af ya shigo da shi falon baki" Aimanah tafaÉ—awa Mus'af ya fita ya shigo da shi, Aimanah Kicin ta shiga tana gayawa Haule mai aikinsu a dafa mata shayi yai kayan kamshi a soya plantein da irish ra fice zuwa falon baki, Joseph ta hanga tsaye a kofar É—akin ta karasa, Joseph ya kame tareda sara mata
"Good morning Madam"
"Morning ya kake ya aiki" bata jira amsar saba tayi wuf ta shige É—akin sabida ta É—okantu taga Masoyinta abincin ruhinta, cak taja ta tsaya tana kafe sa da idanunta wanda shima itan yake kallo da sauri ta karasa kusa da shi ta É—ora hannunta saman hannunsa mai ciwo idanunta na zubar da kwallah ta ce
"Kalbie maiya sami hannunka?"
"Ina wayarki?" mirmushi tayi tai saurin tashi ta koma saman kujera ra zauna tana sake kafe sa da kallo, ita gaba É—aya ma ta manta da wata waya tun shekaran jiya data kashe wayan saboda masifar nacin kiran da Al'Mustapha keyi mata
"Ki bani amsata Hayatie" Aimanah turo baki tayi gaba tareda kauda kanta daga kallonsa
"Ni nafara tambayanka fa Kalbie maiya sami hannunka?"
"Harbi ne ba wani babban ciwo ba"
"Wayata ta sami matsala ta É—auke gaba É—aya, Yah Mansur yace zai turomin da wata" shiru Abas yayi yana kallonta yanayin yanda tayi magana kawai jikinsa yabasa ba gaskiyya ta faÉ—a masa ba hakan yasa ya ce
"Mus'af baya nan ne, inhar wayarki lalacewa tayi nasan bazai taɓa bari yinin ranar ta wuce batare da ya canza maki ba"
"To karya nayi kenan?" Aimanah tafaÉ—a da damuwa a fuskarta ganin ya ramfo ta,
"Ni na isa na ce Hayatie tayi karya kawai ban karɓi maganar bane"
"Kaci abinci?" Aimanah ta waske da masa tambaya
"Banci ba banama jin yunwar idanuna kawai so suke suga Sarauniyata mai mulkin zuciyata" mikewa Aimanah tayi tana faÉ—in
"Ina zuwa" ta fice daga É—akin yabita da kallon yana jin wani yanayi na daban na shigar sa, saurin rintse idanunsa yayi tareda kwantar da kansa saman saman kujeran, zuciyarsa na bugawa da matsanancin soyayyar Aimanah.
Kicin Aimanah ta koma ta taya Haule suka gama shirya komai ta sa Haule takaiwa Abas ita kuma ta koma ciki wajan Mahh, Abas godiya ya yiwa Haule ya umarce ta data É—ibarwa Joseph ta bashi ya koma mota yayi breakfast, kusan mintina goma sha sannan ta koma É—akin har sannan baici komai ba daga cikin tarin abubuwan da aka ajje masa, kwansa kwance saman kujera ta shiga É—akin, buÉ—e idanunsa yayi ya kalleta sau É—aya ya maida idanunsa ya rufe,
"Kalbie baka ci ba wai?"
"Bazan iya ciba ko zaki bani a baki, hannun dama na keda ciwo" Gaban teble taje ta haɗa masa shayi mai kauri a Mug ta zuba irish da plantein a plate ta koma kusa da shi ahankali take basa yana karɓa sai wani narke mata yake kamar wani karamin yaro, baici dayawa ba ya ce
"Hayatie am full" hararan shi tayi ta ɓata fuska
"Umm uhmm Kalbie baka koshi ba jibi fa kaÉ—an kaci"
"Allah na koshi Hayatie rabon dana ci abinci da yawa irin haka tun kafin na haÉ—u da ke, daga sanda kika shigo zuciyata na kasa sakewa naci abinci da yawa kullum far gaba nake da tsoron kar wani yazo yamin kwace bazan iya wani sakewa naci abinci sosai ba sai randa aka mikamin ke gidana, daga ranar inaga abinci sai kin rinka kwacewa" sosai Aimanah tayi dariya kafin ta ce
"Naji to yanzu shanye wannan tea ɗin" tafaɗi haka tana ɗora masa Mug ɗin a kan laɓɓansa baki ya buɗe tana basa a hankali harya shanye gaba ɗaya, sun jima suna hira kamar bazasu rabuba kafin yatafi bayan yaje sun gaisa da Mah.
Ammi ta kalli Al'Mustapha dake lulluɓe cikin bargo sai rawar sanyi yake ta ce
"Dan Allah Mai babban suna katashi kasha tea É—in nan, sai lallashinka nake kamar wani karamin yaro, rabon da kaci wani abu fa tun jiya da safe"
"Ammi kimin addu'a mutuwa zanyi Aimanah ta guje ni ta manta dani bata son gani na"
"Al'Mustapha ka kiyaye ni kai wanne irin mutum ne mai taurin kai da rashin magana, sau nawa na gaya maka ka futar da Aimanah a ranka kananun mutane kake so mu zama" Mustapha ya lumshe idanunsa tareda buÉ—e su akan fuskar Ammi ya ruko hannunta ya É—ora a kirjinsa
"Ammi taɓa kiji yanda zuciyata take bugawa na tabbata son Aimanah shi zaiyi ajalina" Ammi ta zauna gefan gado ta runtse idanunta tareda saurin ɗauke hannunta daga kirjin Mustapha tai shiru, Ahmad dake tsaye a ɗakin shima zaman yayi kusada Mustapha yana kallon sa cikeda rausayawa.
Amarya gaba É—aya abin duniya yadame ta ganin yau kwana biyu kenan Sumayya na gidan Mustapha baice masu komai ba, kullum cikin zulumi take da fargabar karya kawo masu takardar saki
"Mama ina kika sakamin wayata ne?" Murjana ke faÉ—a tana tsaye kan Amarya
"Ban sani ba shegiya Æ´ar banza"
"Amarya ki daina zagina karna rama wata rana kiji haushi, ni ki bani wayata Mas'ud ne bazan daina waya da shi sabida shi zuciyata ke so kuma shi zan aura, shi yayi min alkawarin indai na tone komai zai aure ni"
Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Murjana daman sabida Mas'ud kika tona mana asiri" Amarya ta shaki wuyan Murjana tana kokarin kasheta da sauri Sumayya ta shiga tsakanin su ta ɓanɓare Murjana da ga jikin Amarya da kyar wacce tuni ta fara fitar da numfashi
"Allah ya isa tsakani na da ke, ubangiji ya kwashe maki albarka kuma yanda kikai sanadin asirinmu ya tonu kema bazaki taɓa samun masa'ud ɗin ba ko zanyi yawo tsirara bazan taɓa bari ki auri wannan munafikin ba"
"Karki bari mana badai shiga bokaye bane nima zanbi mu zuba ni dake sai na sake tarwatsa komai, saina faÉ—awa Abba har zuwa kike wajan boka kina kwana da shi mazinaciya" Murjana tafaÉ—i tana haki, Sumayya hannu tasa ta É—auke fuskar Murjana da mari
"Bakida hankali Murja uwar tamu kike kira mazinaciya a gidan ubanki tayi zina"
"Gidan ubanki dai karki sake zagina dan wallahi zab iya ramawa" fuu Murja taja mayafinta dake ajje kan hannun kujera ta fice daga gidan gaba ɗaya, Amarya ma mayafin nata ta ɗauka ta fice daga gidan aka bar Sumayya ita ɗaya a ɗakin, karan farko kenan da Sumayya taji ɗakin yayi mata kunci ta fito tsakar gida kawai ta tsinci kanta da shiga ɗakin Ammi, tabi ɗakin da kallo karan farko kenan data taɓa shigowa sashin Ammi, babban falo ne tangameme daya sha manyan royal cheir daga can gefe kuma babban danning ne sai wasu set na kujerun acan gefen dama na ɗakin kofofi biyu ne manne a bangon ɗakin daga kudu alamar ɗakuna ne sai ɗaya kofa daga ɓangaran yamma nan ma da alama ɗaki ne, sau biyu tana sallama sai ana uku taga an buɗe ɗaya daga cikin kofofi biyun dake jere da juna, Ammi ce ta fito da murmushi a fuskarta ta ce
"Sumayya sannu da zuwa kin biyo mijinki ko?" Sumayya ta sunkuyar da kanta kasa tana murmushi ta tsugunna har kasa ta gaida Ammi
"Tashi tashi Sumayya zona shiga dake yana É—akin Ahmad bayajin daÉ—i shiyasa ma bance ki koma gidanki ba" É—akin data fito suka koma ciki inda ta hangi Mustapha kwance yana barci
"Kinga ma ashe yayi barci, yagayamin yace wai ki zauna saiya neme ki, ki shirya yau ki shiga gidanki ki zauna shima yana ta shi zan tattara sa ya bar min gida kuje can kuyita zaman hakuri" Sumayya mirmushi kawai tayi batace komai ba duk da kuwa wani daÉ—i daya ziyarci zuciyarta bata jima sosai ba ta koma sashin Amarya ta tattara nata ya nata ta koma gidanta.