Sashe 25
Aimana Mami Yusuf Dabo Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
Shaheed ne yaje airport ya É—akko Musty, suna tafe a hanya sun kusa gadon kaya Musty ya ce
"Shaheed bazaka biya dani ta gidan Mah naga Aimanah ba kuwa?" Shaheed da dariya ta kama sa ya rike baki yanaso yayi dariya yana tsoron faÉ—an Yayan nasu ya ce
"Yayanmu ka basar kawai gobe i yanzu fa kuna tare, kuma ma gidan a cike yake da mata É—azu da Ammi ta aikeni da kyar na samu na shiga banma ga Aimanan ba sai Ruma nabawa sakon ta kai mata"
"Au Aimanah ma, bama sakayawa kace Anty"
"Yayanmu ai kasan daman Yaya nake ce mata kawai yanzun ma suɓul da baka ne" Musty wayarsa ya zaro yana dannawa Mas'ud yakeson magana da shi tun safe yau yake kiran wayarsa bata shiga, yai sa'a yanzu ta shiga saidai harta gama ring ba'ayi picking call ɗin ba, a kofar gidansa Shaheed ya ajjesa ya shiga, shaheed kuma ya shige gidansu da ma da motar Ammi ya ɗakkosa, Sumayya data sha ado tanajin an buɗe kofa tai sauri ta tashi daga inda take zaune da gudu ta nufisa, Musty buɗe mata hannuwansa yayi ta shiga jikinsa yamaida hannun ya haɗe da jikinta yana zugar kamshin turaranta
"Barka da zuwa" Sumayya tafaÉ—a ahankali tana sake kwantar da kanta a kirjin Mustapha, wani tausayinta ne ya ziyarci zuciyar Mustapha ya tina irin son dayakewa Aimanah indai har haka takeji itama a kansa tabbas ya tausaya mata, ya É—ago kanta yana kallon fuskarta
"Kinyi kyau ya kike ya gida fatan na sameki lafiya?"
"Lafiya kalau sai kewarka data addabi zuciyata gidan shiru ba motsin kowa"
"Gobe iyanzu ai kun zama ku biyu, kinga kin sami abokiyar hira" batace komai ba taja hannunsa zuwa É—akinsa gefan bed ta masa mazauni tana cire masa takalmin kafarsa
"Na haÉ—a maka ruwa kayi wanka?" kai kurum yaÉ—aga mata alamar e ta mike zuwa bathroom na É—akin yabita da kallon tausayawa, ita ta taimaka masa yayi wanka, yai sallah, yayita zuba idanu yaji ance ga abinci yaji batace komai ba shi kuma harga Allah yunwa yakeji, yamike yana kallonta
"Bari na shiga wajan Ammi naci abinci inajin yunwa sosai ban samu naci abinci ba yinin yau tun break ina É—oki zanzo kano" batace masa komai ba yana kallonta ta kwanta saman bed É—in nasa, shi kuma ya fita daga É—akin,
gidan cike yake da baki yan uwan babansu da suka zo daga sareena harda Mami matar Alhaji Sadik kanin mahaifinsa wacce ya zauna a wajanta a Jordan, da sarsarfa yakarasa wajanta ya rungumeta
"Hajiya Mami saukar yaushe ba labari"
"Ka daina yina na gidana shiyasa bakama san nazo ba, nima na canza É—a kafata kafar Shaheed inya tafi ya tafi kenan saidai yazo maku da ziyara, in kuma ya mana irin taka shi kenan"
"Hajiya Mami bama zaiyin ba" yafaÉ—i haka yana sumbatar hannunta
"Nayi missing irin sosai É—in nan, ina Abie na shi bai zoba?"
"Bai sami zuwa ba aiki sun masa yawa shiyasa, nayi farin ciki sosai jin wannan labarin buri ya cika Aimah ta zama tamu"
"Bari hajiya Mami ansha fama"
"Allah yasa albarka"
"Amin" yafaÉ—a tareda shafa kansa irin yaji kunyar nan, inda Ammi ke zauna tana making wasu takardu ya kalla
"Barka da dare Ammi"
"Barka dai É—an Mami sai yanzu ka ganni?" dariya Musty yayi kana ya zauna kusada mami
"Ammi zan sami abinci"
"Matar taka bata dafa maka ba"
"Batayi ba wai batajin daɗi" taɓe baki Mami tayi ta tashi ta fita zuwa kicin ɗin gidan, Amarya ce tsaye kan babbar coler abincin kowa ya shigo ita take zuba masa haɗaɗɗiyar fride rice, Mami ta ɗauki ɗaya daga cikin jerin plate ɗin dake jere reras saman babban kitchen wear ta karasa gaban kular tasa babban food spoon zata ɗebo Amarya ta rike spoon ɗin da hannunta tana hararar mami
"Lafiya malama kika rigemin hannu?"
"Ke bakida ido ne kina kallon kowa yazo ni nake zuba masa amma ke zaki saka hannu ki É—iba da gadararki"
"Sakarmin hannu" Mami tafaÉ—a a fusace
"Anki a sakar maki hannun ko zaki dakeni?" Mami hannunta É—aya tasa ta murÉ—ewa Amarya hannu har saida yayi kara ta wurga mata plate É—in a goshi tasa kai zata fita a kichin É—in, Amarya a fusace tai ta maza duk da zugin da hannunta yake ta shako wuyan Mami tana ihu
"Ni zaki daka kinsan dai ni ba sa'arki bace ko" Momy dake tsaye kofar sashinta dayafi kusa da kicin É—in ita ta jiyo ihun Amarya da sauri ta shiga kicin É—in dan taga sanda mami ta shiga kicin É—in shiyasa ma ta tsaya jiran abinda zai biyo baya tasan Mami da Amarya sam basa jituwa, kafin ta shiga Mami ta shako wuyan Amarya tana huci
"Naja ni kika zaga, yau zan nuna maki ni ba sa'arki bace" Mami takaiwa Amarya duka a baki nan take bakinta ya fashe nan fa mutane sukayi kicin ɗin ciki harda Ammi dake kokarin janye Mami daga jikin Amarya da aka fasawa baki, Musty shi dariya ma abin yabasa ya fice daga gidan bayan ya karɓi car key ɗin Ammi a hannun Shaheed, wani lafiyayyan wajan cin abinci yaje ya cika cikinsa daga nan ya wuce shagon aski, agida kuwa cacar baki ake sosai tsakanin Mami da Amarya har saidai Alhaji Kamal ya tsawatar sannan Amarya ta wuce ɗakinta tana kuka yayinda Mami ta wuce ɗakin Ammi tana haɗa kayanta, Ammi dake tsaye gaban Mami cikeda damuwa ta ce
"Yanzu dan Allah Hajiya Binta in kika tafi a ina zaki kwana keba yan uwa ne dake a kano ba bare nace kyaje can ki kwana, dan Allah kiyi hakuri ki manta da Amarya kin rigada kinsan halinta haka ta mana rashin mutuncin nan a bikin Halima"
"Kiyi hakuri Saudat bazan kwana gidan nan ba, inna zauna komai zai iya faruwa gara ko hotal ne na kama gobe ma haÉ—u a event"
"Kinsan Allah ba inda zaki, bari kiga na kira Alhaji" da kyar Alhaji Kamal da Ammi suka lallaɓa Mami ta zauna a gidan, daga ɗakin Ammi Alhaji Kamal ɗakin Amarya ya shiga ya mata tatas yace in fitina zata tada masa a gida ta fita in angama taro ta dawo, Amarya tana kuka ta kira Boka tsito ta gaya masa yanda sukayi da Alhaji Kamal yace mata ta tawo wajansa su kwana suna aiki shi kuma zai mata abinda ko mai zatayi a gidan Alhaji Kamal bazai sake ce mata komai ba, nan take ta ɗauki kayanta kala biyu tabar gidan batare da kowa ya san bata gidan ba, kai tsaye tasha ta nufa ta hau motar da zata sadata da garin da Boka tsito yake,
kwance ta samesa a yar bukkarsa saman wata yaloluwar katifa, kusa da shi ta zauna fuskarta fal damuwa
"Doguwa mai dogon zunubi nifa bana son ganin fuskar nan taki a damuwa in kina damuwar nan ai bazaki bani nishaÉ—i ba ki saki jikinki mu more daran nan inna lashi zazzakar zumar nan taki zan maki wani aiki da Alhaji kamal zai manta da kowa ke kawai zai rinka gani"
"Tsito ni yanzu ba wannan ne yadame ni ba yaya za'ayi nima nasamu na haifi É—a namiji a gidan Alhaji Kamal" wata dariya boka Tsito yayi tareda fito kana ya ce
"Mai dogon zunubi, bazaki kara haihuwa ba ke a zuri'arki ma kaf cikin yaranki ba wanda zai haifi É—a namiji Murjana ma na hango batada rabon haihuwa Sumayya ce dai keda rabo itama ba nan kusa ba" matsowa kusada ita boka yayi yafara shafa jikinta da kamar bazata biye masa ba amma daga baya ta bada kai bori ya hau, sassafe kuwa saiga kiran Alhaji Kamal yana tambayar ina taje gidan duk yamasa duhu ta daure ta dawo, tace zata dawo amma ba ranar ba sai an gama biki kamar yanda ya bukata, gaba É—aya ya burkice mata kan lalle saita dawo, kallon boka tayi tana jinjina masa
"Na kara yarda da aikinka bokana" Hhhhhhh
"Indai zaki bani jikinki doguwa ba abinda bazan maki ba, ina mu'a mala da mata daban daban amma keta musamman ce, yau bazanga kowa ba muna nan tare, sannan sharaÉ—in aikinmu bazakiyi wankan tsarki ba koda kunyi mu'amala da Alhaji Kamal sannan baza kina sallar asuba da la'asar ba sannan duk ranar Juma'a nan zaki rinka kwana ko ni nasa aljani dundurusu ya kawoni gidan naki na kwana acan"
"Boka wannan abunfa yayi yawa, nifa ba gamsar dani kake ba wannan aba taka kamar ta jariri bata kaimin inda nake bukata a sauya wani salon na gaji da wannan"
"Dakata doguwa karki sake faÉ—an irin wannan kinsan adadin matan da suke son su sami damar da kika samu kuwa, kimin shuru kika sake faÉ—ar haka saina rushe komai zaman duniyarki saiya girgiza ki bini a yanda nake, kimin abinda duk nakeso matso nan" boka ya kirata yana zare mata manyan idanunsa, jiki na rawa ta karasa gabansa.
Murjana na kwance jikin Alhaji Jameel tana wasa da gemunsa shi kuma yana waya da alama da matarsa yake waya, Murja da taji yana sumbatar matarsa ta cikin waya tai saurin mikewa zata bar wajan ya ruko ta yasake haÉ—ata da jikinsa sosai ganin tana kokarin kwacewa yasa yayiwa matar tasa sallama ya ajje wayar yana kallon Murjana
"Baby ina zaki ki barni ne"
"Ya zaka sumbaci wata katuwa a gabana"
"Murja ke yarinya ce, kinada kyau, maiya kawo ki cikin wannan kazamar harkar dazaki yadda da munyi aure"
"Aure kuma My yaya zanyi aure yanzu ban gama more kuruciyata ba"
"Murja magana ta gaskiyya zan gaya maki ni harga Allah bason raina nake wannan harkar ba mata tace tajamin ni É—an kasuwa ne nine yau wannan kasa gobe nine waccan kasar nayi nayi da matata akan ta rinka bina ko ina zani amma taki sabida tana koyarwa inta cika yawo zata sami matsala da makaranta na gaya mata zan dinga biyanta duk wata fiyeda yanda ake bata albashi amma taki, nace mata zanyi aure ta tada hankalinta ki yarda na aure ki bazan ajjeki a nageria ba zan ajje ki duk kasar da kike so a faÉ—in duniyar nan inyaso duk inda zani muna tare"
"Alhaji nifa bazanyi aure yanzu ba in aure kake so kanemi wata" Murja tana gama faÉ—ar haka ta kwanta saman bed, Alhaji Jameel ya mike ya shiga wanka tana kallonsa ya fito ya gama shiryawa ya kalleta
"Zan fita yau baza kimin rakiya ba?"
"Ba inda zani jiya ka hanani barcin sannan yanzu kace nazo na rakaka, daga mundawo kuma kace zaka ɗora daga inda ka tsaya kaje kawai kanka dawo na huce gajiya saimu raba taka gajiyar" futa Alhaji Jameel yayi yana kallon Murjana yana lasar leɓe, Murja barci ne ya ɗebe ta can cikin barci taji ana loking ɗin kofa, sakkowa tayi daga gadon tana mika ta buɗe kofar kyakkyawar matashiyar mata ce ta shigo ɗakin kallo ɗaya Murja tayi mata ta gano yar nageria ce itama
"Sannu, kece Murja ko?" Murja kai kurum ta É—aga ta kasa magana ganin matar na kokarin cire kayanta, Murja jikinta ne yaÉ—au karkarwa ganin matar ta nufota gadan gadan gaba É—aya ta gama cire kayan jikinta,
"Kinga saki jikinki Salim ne ya bani adress É—inki tare mukazo kasar nan da mijina ya hanani sakewa ni kuma na riga da na saba ma'a mala da mata duk banajin daÉ—i dana gayawa Salim yace nazo zaki É—an ragen zafi
"Murja innalillahi kawai take ja a fili tana yin baya harta kai kofar bathroom da sauri ta faɗa ganin matar tana biyota tai saurin rufe kofar, daɓar ta zauna kasan tiles na banɗakin gabanta na dukan uku uku, yau taga masifar datafi karfinta ita kanta baima taɓa bata akwai wata ma'a mala tsakinta da mace ba, kuka take sosai tana jiyo matar tana kwaɗa mata kira akan ta taimaka ta buɗe dan Allah ta rage zafi, tajima tana bugawa amma taki buɗewa can taji shuru tsawon lokaci azatonta ta tafi ta buɗe ta fito kwance ta sameta male male a gado tana biyawa kanta bukata, jikin Murja rawa yake sosai ta zauna nan tsakiyar falo tana kuka wiwi tana kallo matar ta gama abinda take ta shiga banɗaki ta gyara jikinta ta fito ta shirya ta fita, bata jima da fita ba kiran Salim ya shigo wayarta jiki na rawa ta ɗaga
"Salim ka cuce ni Allah ya isa tsakani na dakai shine ka turomin wata yar iskar mata" wata dariya Salim yayi kana ya ce
"Naga fa kuÉ—i kike so shine na turo maki ita wannan matar da kinsan wacece da baki wulakanta taba minti nawa ne anyi an gama kin bani kunya ba kuÉ—ima kike so ba, ni a gabanta ma nake biyawa mijinta bukatarsa ya bani Money na tafi ita ta haÉ—ani da mijinta wani bin in ina bukatar kuÉ—i Daddy na yaki bani ita nake nema abokiyata ce sosai"
"Salim" Murjana ta kira sunansa da karfi
"Yane, kinga yarinya nifa taimakonki nake son yi so nake na maidaki babbar yarinya babban kai"
"Salim Allah ya isa tsakani na dakai, nayi dana sanin saninka a rayuwata" katse kiran tayi taci gaba da kuka wiwiwi nan Alhaji Jameel ya tarar da ita ya rinka lallashinta kan tayi shuru amma taki daya takurata ma ce masa tayi
"Dan Allah taimakarni ka sama min jirgin da zai maidani gida gobe yau naga abinda ya girmi kakata" duk yanda yaso tayi shuru ki tayi dole yayi abinda tace washe gari ya tattarata yasa ta a jirgin da zaizo nageria Murja ta sauka gida a firgice, bata sami Amarya ba gidan anata shagali haka ta shiga ɗakin ta kwanta tanajinta kamar mai zazzaɓi.
[2/13, 4:44 PM] +234 904 746 4048: 🌹 *AIMANA*🌹